Sashe 19
Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Better!, yace a tak'aice, sosai canjin daya gani daga gareta ya bashi mamaki, har zata fita yace " Deeyanah ki kula idan kika ce zakiyi wasa dani wallahi sai na k'arar da gaba d'aya zuri'arku kaf, batayi magana ba tasa kai ta fice.
Tun a hanya ta soma jin mararta na kartawa sama-sama amma bata wani damu ba, koda ta isa gida bathroom ta fad'a tayi wanka ta fito, sallah tayi niyyar tayarwa mararta tayi wani irin mugun kartawa, anan ta durk'ushe tana mayar da numfashi, cikin k'ank'anin lokaci ta fita daga hayyacinta dishi-dishi taga Deen ya shigo daga nan bata sake sanin inda kanta yake ba.
Bata farka ba sai wajen k'arfe biyu na dare sosai kanta yayi mata mugun nauyi, a wahalce ta yunk'ura zata tashi zaune, saurin tallafe ta Ammi tayi tana fad'in "sannu Deeyanah, dakyar ta iya d'aga idonta da yayi mata nauyi ta kalli Ammi, da taimakon Ammi ta tashi zaune, sai a lokacin ta fahimci a asibiti take, shiru tayi tana k'ok'arin tuna abinda ya faru, tasan dai mararta ta rik'e.
"Ince dai babu inda zaki biya ko?
"Dan nayi amfani da abortion cream a jikin penis d'ina a koyaushe wannan abun na jikinki yana iya fita dan bazan iya jurewa sex dake da cikin wani a jikinki ba.
Maganganun Ajlaal suka dawo mata saurin shafa cikinta tayi taji wayau babu alamun komai, kanta ne ya kulle ta kasa fahimtar komai dan haka ta bud'e baki dakyar tace " Ammi meya kawo ni asibiti?
Ammi tsaye gaban fridge tana had'a mata tea ta juyo ta nufo ta d'auke da kofin tea a hannunta ta mik'a mata tana fad'in " b'ari kikayi mun rasa babyn cikinki.
Ido ta runtse da k’arfi hawaye na gangarowa saman kuncinta, koda yace mata ya shafa abortion cream bata yarda ba, “dama rashin imanin “ Ajlaal har ya kai haka?
"Dama da gaske zai iya aikata duk abinda yake fad'ar zai aikata?
Bata tab'a yarda zai iya aikata abubuwan rashin imanin dayake fad'ar zai aikata ba, wani irin mugun tsoronshi taji ya shigeta lokaci d'aya, yadda kasan wacce ake kad'awa gangi haka jikinta ya d'auki rawa da kerrrrma kaf! Kaf! Kaf! Kamar me farfad'iya.
Kenan dayake cewa zai kashe iyayenta da Deen dama gaba d'aya zuri'arsu da gaske yake!?
A fili ta furta "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un na shiga uku.
"Kai Deeyanah sai kace ba musulma ba miye dan kin rasa d'an da baki haifa ba kike kin shiga uku!?
"Da kin san zaki samu Allah ya baki?
Bama tasan abinda Ammi ke fad'a ba tadai ga Ammi tsaye kanta bakinta na motsi, amma duk fad'an da takeyi babu abinda ta iya fahimta.
Tana cikin wannan halin wayarta tayi vibrating alamar shigowar text dan tuni ta mayar da wayarta vibrate ko kiranta akayi sai dai tayi Vibrating kawai, hannunta na rawa saboda saban tsoranshi d'aya shigeta ta d'auki wayar ta duba sak'on.
"Congratulations to me! For winning karki damu kinji Baby dakin warke zan bani wani cikin I love you my life.
Wata irin juyawa taji kanta yanayi ta zame ta kwanta, ita tama rasa tunanin da zatayi ta rasa mafita, to kodai ta kashe auren Deen inyaso taje ta auri Ajlaal d’in?
Sai dai kuma tasan muddin tayi haka ba ita ba iyayenta har a tashi duniya, haka idan iyayenta suka k'i amincewa aurenta da Ajlaal tasan zai iya kashe su, to idan kuma bata aure shi ba haka zata k'arar da rayuwarta cikin tsoro da fargaba suna aikata zinace-zinace?
Idan ta bijire tak'i aurenshi kota k'i bashi kanta tasan videon nan zai saki, mutuncin iyayenta, mutuncin gidansu, sunanta dana ahalinta zai b'aci har abada, haka zalika idan tace zata fad'awa ahalinta halin da ake ciki yayi rantsuwa sayya saki videon kuma ya k'arar da gaba d'aya zuri'arsu, wannan shi ake kira gaba kura baya zaki, ganin ta kasa cimma matsaya ga kanta na barazanar tarwatsewa yasata komawa ta kwanta lamo.
Kwananta biyu a asibiti aka sallamota bayan tasha gwagwarmaya da Ajlaal kan sayya zo dubata sai da tayi alk'awarin ana sallamota zata zo kana ya hak'ura ya fasa zuwa.
Kwana d'aya da sallamota suna zaune akan dining a part d’in Ammuh, Ammi da Ammu na zaune da Deedee sai Deeyanah da Deen kowa yana cin abinci ana hira amma banda Deeyanah datayi shiru tana tunani da kofin shayi a gabanta.
" Deeyanah!
Ammu ta kira sunanta a hankali, cikin sanyi ta d'ago kanta ta kalle ta, Ammu ta zuba mata ido na tsayin lokaci hakan yasa Deeyanah sunkuyar da kanta.
"Lafiyarki kuwa Deeyanah, duba kiga yadda kika koma fa, kin rame, kin bushe kin k'ek'ashe duk wannan gayun da kwalliyar nan taki duk babu, duk kin sukurkurce kin lalace meke damunki ne!?
Ido Deen ya zubawa Deeyanah yana jiran yaji amsar da zata bayar duk da yasan bazai wuce tace musu bakomai ba, amma watak'ila su tad'an basu wata kafa da zasu iya fahimtar abinda ke damunta.
Cikin sanyin murya tace " bakomai!, tsaki yayi had'i da mik'ewa yabar wajen, duk suka bi bayanshi da kallo, Ammi tayi k'asa da murya tace " ko keda shi ne?
Saurin girgiza kanta tayi tace " A'a Ammi, sosai suka sakata gaba da tambayar abinda ke damunta amma amsarta d'aya bakomai, dole tasa su hak'ura, had'i dayi mata nasihar koma meke damunta tayi addu'a.
Deen na fita ta zargawa karenta igiya sai gidan Ajlaal dan yayi mata rantsuwar muddin bata zo ba shi zai zo kuma ba ruwanshi da wai yanzu rana ne ido na ganin ido.
Tun daga wajen gidan ta rink'a ganin romantic decoration kanta bai gama kumcewa saida ta shiga cikin gidan anyiwa ko'ina decorating kamar na auren India, an zuzzuba flowers a ko'ina da saxy candle an kukkuna k'amshi na tashi yadda kasan an wanke gidan da turare, gidan ba haske sosai sai dumb light sosai decor d'in yayi mata kyau ya birgeta amma dayake ba cikin kwanciyar hankali take ba abun ma haushi ya bata.
"Welcome home my love! Ya fad'a cikin taushin murya had'i da rungumo ta ta baya, cikin dabara da d'an tsoro ta zame jikinta daga cikin nashi ta d'an ja baya a d'arare, tana murmushin yak'e, fuskarshi d'auke da murmushi kamar kullum ya mik'o mata jar night gown me siririn hannu yace " saka min wannan yau love kawai zamu sha not sex, jikinta ba kwari ta amshi rigar ta shiga d'aya daga cikin bedrooms d'in gidan ta saka, rigar iya cinya ta tsaya mata, dakyar ta iya fitowa daga d'akin tana sand'a kamar b'arauniya.
Hannuwanshi ya tafa tare da cewa " wow! So masha Allah! Ke kinganki kuwa!?
" Tab! ai bazanyi sake a kwace min ke ba, sosai yanzu Deeyanah take tsoranshi tunda ya zubar mata ciki tasan zai iya aikata duk abinda yake fad'ar zai aikata yanzu ko gardama bata iya yi mishi, hannunta ya rik'o had'i da sak'alo k'ugunta ya soma taka rawa a hankali yana janta har zuwa dining table, tulin abincin dake kan dinning d'in ta kalla taga yawancinsu duk irin abinciccikan data fi so ne, babu wani abinci da take so a duniya da babu shi akan dinning d'in.
Zaunar da ita yayi akan d'aya daga cikin kujerun dinning d'in ya d'auki hular kuku ya saka a kanshi had'i da d'an rusunawa yace "me kike buk'atar ci ranki ya dad'e?
Kari na farko da tun bayan sake had'uwarsu da tayi murmushi, ita kanta bata san tayi murmushin ba da alama kwace mata yayi.
"Murmushi kikayi!?
"Wa ni!?
"A'a ko d'aya, ta k'ara tsuke fuskarta.
Hannayenshi ya taga had'i dayin juyi yayi d'an siririn ihuuu yace " finally! Yau kinyi murmushi, Alhamdulillah dama na fad'a miki da sannu zaki fara sona.
"Har abada bazan tab'a sanka ba Ajlaal, bayan duk wad'annan abubuwan dakayi min!?
"Bayan rayuwata daka tarwatsa min zan so ka!?
"Aiko da bazan tab'a yafewa zuciyata ba, kuma da harna mutu ina tsinewa kaina.
"Zaki so ni Deeyanah, zaki so ni komai daren da d'ewa, lokaci kawai kike buk'ata amma idan ina jik'a miki zuciyarki da soyayyata bama kisan sanda zaki sonin ba.
Zatayi magana ya d'an rusuna yace " what can I offer you?
Bata bashi amsa ba illa ido data zuba mishi deep down tana k'ara jin mugun tsoronshi na ratsa ta, tuwon shinkafa da miyar wake data ji kifi , ya tsiyaya mata sob'on dayasha had'i da tacaccen ruwan fruit, a cokali ya d'ebo ya nufi bakinta dashi yana fad'in " take it my Queen, ba musu ta bud'e bakin ya bata, da kanshi ya rink'a bata harta k'oshi.
"Yaushe rabanki da cin abincin kullum sai dai black tea kamar buzuwa!?
"Wai ya akayi yake sanin komai game da ni wanda ko Deen bai sani ba?
Ta fad'a cikin ranta ba tare datasan maganar ta fito fili ba.
"Saboda na fishi sanki, na fishi sanin zafi da ciwonki shiyasa nake sane da duk wani motsinki?
Yayi maganar cikin salo da kwantar da kai.
Ido ta d'an zuba mishi tana karantar yanayinshi kafin tace " ya akayi ranar nan ya samu controlling wutar estate d'in mu gaba d'aya?
Batare daya kalle ta ba yace " ba iya controlling light d'inku kad'ai ke hannu ba, komai da komai naku yana hannu na Ina daga nan wallahi Allah zan iya kashe kowa dake cikin estate d'inku.
Yadda yayi maganar ya tabbatar mata da gaske yake dan ko bai fad'a ba tasan hakan saboda duk wani motsinta na gidan a tafin hannunshi yake.
Sosai taji mugun tsoronshi ya sake shigar ta fiye da koyaushe.
"Daga yau idan muna sex I want to you to perform, kiyi min duk abinda zanji dad'i, ya k'arashe maganar yana kallan kwayar idonta, tayi saurin d'aga mishi kanta alamar "to!, "good girl, yace yana shafa kanta.
In bridal way ya d'auke cak sai kan sofa 3 sitter ya kwantar da ita plate cikin salo ya cire mata kayan jikinta tsaf ya rage daga ita sai pant da bra.
"Kace fa yau ba sex!, ta fad'a jikinta na mugun rawa.
Yatsanshi ya d'ora saman lips d'inshi gami da cewa " shhhhhhh relax an watch!