Sashe 22
Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Basu tashi ba sai 5:30pm na rana a gurguje ta mik'e ta shirya ta fice ko sallah bata tsaya tayi ba, har bakin motarta ya rakata yayi mata kiss a goshi, yana tsaye harta fita, dayake get d'in me control da remote ne, da remote ya rufe, ya koma ciki.
A harabar Estate ta hangoshi yana niyyar shiga mota, ganin ta shigo ya sashi d'an dakatawa ya fasa shiga motar, ya zuba mata ido yana yi maka kallan tuhuma yace " daga ina kike?
Tana k'ok'arin had'a nutsuwarta tace " saloon!
Ido ya tsareta dashi yana karantar yanayinta, kanta ta sunkuyar dan kallan da yake yi mata yana neman rikitata ta fad'i abinda ba shi kenan ba, kanshi ya kawar had'i da shiga motar yana maimaita a'uzubiyya cikin ranshi saboda abinda shaid'ai ke bijiro mishi dashi.
D'an siririn tsaki taja tana watsawa motar dayake ciki harara ta wuce gidan, "Momy kina ina tun d'azu nake nemanki.
Murmushi tayi tare da shafa kanshi tace " d'an Ammi kasuwa naje, " kacuwa! To Momy ina chocolate d'ina, hannu ta sanya cikin jakarta ta d'auko chocolate harta mik'a mishi sai wani tunani yazo ranta.
"Gashi ki kaiwa Deedee!.
Maganar Ajlaal ta dawo mata, tasan Ajlaal baya k'aunar ahalinta kaf musamman Deen, d'aukar Deedee tayi ta isa bakin fridge ta bud'e ta d'auko Chocolate ta bashi, ya amsa tare da cewa "thank you Mom!, ya soma k'ok'arin sakkowa ta direshi tana dariya tace " an samu abinda ake so za'a gudu wajen Ammu.
Wayar hannunta ta soma haske tayi murmushi had'i dayin picking tace " Noor Hayati ya akayi!?
Ajlaal yace " meyasa kika fasa bashi chocolate d'in dana siya mishi?
'Yar dariya tayi kana tace " haka nan kawai, "hmmm kedai kika sani, "bari nayi sallah zan kira ka, "ok, had'i da kashe wayar.
***********************************
Silifas d'in k'afarshi ya cire ya hawo gadon, tayi lamo kamar me bacci dan yau ta kula da take-takenshi shiyasa ma ta baro shi a dinning dan bata san k'aryarda zatayi mishi yau ba,
hannunshi ya mik'a ya jawota jikinshi yana fad'in " badai har kinyi bacci ba?
"Au ko tashi ma zakiyi dan bazan iya hak'uri ba yau, harshenshi ya tura cikin bakinta tare da zira hannunshi cikin rigar jikinta ya soma wasa da boobs d'inta yana murza nipples d'inta, still shiru Deeyanah tayi yadda kasan bata san abinda yake yi ba,
sosai ya birkice yana shafa duk inda yaci karo dashi a jikinta, a k'agauce ya cire rigar baccin jikinta da pant d'inta ya zubar a k'asa dama jikinta ba bra,
wani irin nishi ya soma saki yana lasar boobs d'inta while hannunshi yana k'asanta, yayinda d'aya hannun ke aikin murza sassan jikinta, duk yadda d'a namiji yakai da buk'atuwar mace to yau Deen yakai dan rabanshi da sex kimanin watanni uku kenan.
Jin yana k'ok'arin shigarta yasata saurin mik'ewa had'i da kunna fitilar d'akin.
"Au wai kin tashi ai na d'auka baccin kike yi, irin wannan bacci haka?
Ya fad'a da sigar tsokana, yana sake shigewa jikinta, idanuwanta ta lumshe tana tuno kashedin Ajlaal dake fad'in " muddin kika sake bashi kanki kin jawo mishi mutuwarshi.
Ta tabbatar da zai iya kashe Deen tunda ya tab'a attempting hakan, tasan yanzu haka ma yana kallansu, zame jikinta tayi tana k'ok'arin saita kanta tace " Papa! bani da lafiya fa.
Muryarshi can k'asan mak'ogwaro yace " I'm very sorry but yau kam bazan iya d'aga miki k'afa ba gaskiya, ya k'arasa maganar yana sake had'e bakinsu.
Bakinta ta zame tana marairace fuska tace " please kayi hak'uri bazan iya ba.
A matuk'ar wahalce muryarshi na sark'ewa yace " please ki barni nayi ko kad'an ne, ganin tana k'ok'arin tashi yasa Deen saka mata k'arfi ya jawota ya jefa saman gadon ya danneta da iya k'arfinshi, ya soma k'ok'arin shigarta, dan a yadda yake ji yau idan bai kusanci mace ba komai yana iya faruwa dashi, k'ara ta saki had'i da tura shi baya da iya k'arfinta ta mirgina ta sauka daga kan gadon.
Bakinshi bud'e yana binta da kallan data kasa fassara shi.
"Nace maka bana so ana dole ne Deen?
Tar ya bud'e idonshi dake cike da sha'awa ya zuba su a kanta, a fili ya maimaita " Deen!
" Deeyanah ni kike fad'awa haka!?
"Ni mijinki!?
"To nace maka I'm not in the mood but you still insist bana so ana dole ne?
"Ana dole mana tunda ke matata ce, halila na ce, ina da hakk'i akanki.
"Kai kasan wannan! ta fad'a cike da rashin kunya.
Sai da ya d'anyi mata kallan 'yan dak'ik'u kana yace " idan ba manta lissafin nayi ba yau kusan wata uku da kwanaki baki bani hakk'i na ba, tunda nayi rashin lafiya, nabiki nabiki harna gaji koyaushe da uzurin da zaki kawo min, nasan wasu lokutan k'arya kike yi min ina kyale ki ne kawai saboda yau da gobe sai Allah, tunda muka dawo k'asar nan na kasa gane kanki, na kasa gane abinda kike nufi, idan da akwai wani abu a ranki ki fito kiyi min bayani.
Kanta ta kawar dan bazata iya jurewa irin kallan dayake yi mata ba.
Tsaye yayi da idonshi cak akanta ya kasa cewa komai tun asalinshi shi ba mutum bane me san yawan magana ba balle fad'a, ko akan meye idan yaja aka ja saki yake yi.
"Nasanki ciki da bai Deeyanah nasanki tun kafin ke kanki kisan kanki, nasan halaye da d'abi'unki kaf, dan haka nake hana kaina zarginki so da dama kina yin abubuwan daban yarda dasu ba, kina yin abubuwan daya kamata na tuhume ki na bincike ki amma banayi dan bana so ko kusa na zargeki sai na sawa raina bari nayi miki uzuri, lokuta da dama shaid'an yana ainayana min abubuwa akanki amma Ina k'i dan bana san na lalata aurenmu, bana san bud'e k'ofar zargi da rashin jituwa a tsakaninmu, amma ke duk baki ga wannan ba.
"Nasan yanayin sha'awarki Deeyanah, nasan yadda kike, na yarda dake d'ari bisa d'ari dan Allah kada ki bawa zuciyata damar soma rawa da zargi akanki, bazan tambaye ki dalilinki nayin hakan ba, haka bazan sake tambayarki hakk'ina ba, kamar yadda nayi alk'awarin bazan sake tambayarki damuwarki ba.
Har ya juya zai kwanta ya sake kallan kwayar idonta yace " Allah ya sani ban tab'a cin amanarki ba, Allah shaida ne akan irin san da nake yi miki, ina sanki fiye da komai da kowa, zan iya yafe miki duk girman laifin da zakiyi min amma bazan tab'a yafe miki laifin cin amanata ba, babu dalilin da zai saka na k'i ki kona gujeki, amma zan tsaneki tsana ta har abada muddin kika ci amanata, zanyi nisan nisa dake, zan nisanta kaina daga gare ki, muddin kika ci min amana ta Deeyanah,
Destiny can only be delayed but can not be denied.
Ji tayi tamkar an d'auke ta anyi cilli da ita gefe, tamkar akan saharar k'ank'ara take tsaye haka take ji, wani irin abu take ji yana fita daga jikinta, k'arara tsoro da tashin hankali suka bayyana a tattare da ita, yawun bakinta ya bushe, jiri-jiri yana d'ibarta saboda tashin hankali da tsoro, jin tana neman zubewa k'asata yasata zamewa ta tsugunna had'i da fashewa da kuka marar sauti.
Yaso ya fita yabar mata d'akin amma ya daure ya kwanta, ya tabbatarwa kanshi akwai abinda Deeyanah ke b'oye mishi, dukkanninsu babu wanda ya runtsa.
(DESTINY CAN ONLY BE DELAYED BUT CAN NOT BE DENIED)
Da sassafe ya shirya ya fita saboda karb'o musu renewal d'in passport sai dai shi Deedee sabo akayi mishi, tana jinshi har ya fita bata d'ago ta kalleshi ba, yana fita ta sauke ajiyar zuciya a fili ta mik'e, ta shiga toilet, cikin rashin sa'a tana d'ora k'afarta santsin tile da tsantsin ruwan wankan Deen suka d'ebeta tayi tangal-tangal zata kifa, da sauri ya d'agota ya mannata ta jikinshi ta sauke ajiyar zuciya da k'arfi tare da kwantar da kanta a k'irjinshi.
"Kin gani ba, ai na fad'a miki duk sanda kika shiga matsala ni zan kawo miki d'auki, haka duk sanda kike buk'atar taimako zan bayyana a duk inda kike, Ajlaal ya fad'a yana shafa kanta.
"Meyasa kazo gida?
Bata bari ya bata amsa ba ta d'ora da kafa yi min alk'awarin bazaka sake zuwa gida ba, ta fad'a tana shafa k'irjinshi.
"Zuwa nayi na d'ebe miki kewa na mantar dake damuwar da yasaka ki kika kwana cikin bak'in ciki, murmushi tayi had'i da cewa " muyi wanka ko!?
"Wanne wanka zamuyi babu dalili!?
"Ai gwara muyi me dalilin ko?
Ya k'arashe maganar had'i da kashe mata ido, hannunta ta sanya cikin sumar kanshi ta kifo da kanshi ta had'e bakinsu cikin salo ta kai hannunta kan joy stick ta soma shafa ta gami da murzatawa, while shima yana mayar mata da martani, cikin k'ak'anin lokaci suka mantar da junansu komai da kowa, basu sararawa juna ba sai da suka samu nutsuwa kana sukayi wanka suka fito.
Jallabiyar Deen ta d'auko mishi ya galla mata harara yana fad'in " God forbid! na saka kayanshi, tayi dariya sosai kana ta mayar ta aje ta shirya shi ya mayar da kayan daya cire ita kuma ta sanya wasu, ta nufi k'ofa zata fita "ina kuma zaki?
"Abinci zan nemo mana!
"Bari na taso nazo na tayaki mu dafa, idanuwa ta zaro kamar zasu fad'o k'asa tace " rufa min asiri.
Ya d'an harare yace " oh! yanzu ba, amma dayake d'ibarki za'ayi baki ce na rufa miki asiri ba, zatayi magana yace " karki damu everything is under my control so feel comfortable, tasan da gaske yake tunda har ya iya shigowa ido na ganin ido duk tarin masu gadi da ma'aikatan da suke gidan, tare sukayi girkinsu cikin soyayya, bayan sun gama suka zubo a plate d'aya tana bashi yana bata har suka k'oshi, yaso ya kwanta yayi bacci amma ta hanashi saboda tana jin tsoro dole ya hak'ura ya tafi, bayan sun gama 'yan tsotse-tsotsensu.
*****************************
Tsaye take bakin mirror tana taje gashin kanta ya shigo hannunshi rik'e da takardu batare daya kalli inda take ba yace " ki shirya next week zamu wuce ana nema na a wajen aiki.
A firgice ta juyo ta kalleshi had'i da cewa " tafiya!?