Sashe 26
Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata dad'e ba suka dawo tare da Abbi da Babah da kuma Ammi da kusan mutum goma har da yayyan Deeyanah, Azaan da Azwah, suma bugun k'ofar suka shiga yi suna kiran sunanta, amma shiru, "ga fara daga jikin k'ofar.
Abbi ya fad'a yana tattare wondon shaddar dake jikinshi, ganin abinda yake shirin aikatawa yasa Azaan saurin tarar Abbi ya bugi k'ofar da iya k'arfinshi amma ko gezau k'ofar batayi ba.
Wayyo Allah ai Deeyanah tana jin an fara bugun k'ofar jikinta ya d'auki kerrrma da tsuma kamar ana buga mata ganki ko me cutar farfad'iya, tayi iya k'ok'arinta ta tura Ajlaal daga kanta amma yadda kasan k'ara mishi k'arfin danneta take yi, yau kam tana shirin ganin tunon asiri wata k'illa tashin alk'iyamarta ne yazo, duk addu'ar da tazo bakinta ita take yi, har wani kashi-kashi take ji yana danno ta, in banda dukan uku babu abinda k'irjinta keyi, saboda tsananin yadda k'irjinta ke bugawa da k'arfi idan ka tsaya kusa da ita zaka iya juyo sautin bugun da k'irjinta keyi.
Wani irin nauyi zuciyarta tayi mata, nauyin da bazata iya d'auka ba, idanuwanta ta lumshe hawaye na gangaro mata, ta riga ta sadak'ar yau me aukuwa zata auku, tasan komai zata fad'a musu dan kare kanta bazasu tab'a yarda da ita ba, balle har su fahimce ta, tasan ta riga tayiwa kanta da rayuwarta illar da har a tashi duniya bazata tab'a gyaruwa ba.
Baya Azaan da Azwah suka ja kafin suka dawo suka daki k'ofar da k'arfi aiko bugun da sukayiwa k'ofar a tare lokaci d'aya yasa k'ofar bud'ewa, lokaci d'aya suka danna kai cikin d'akin, kwance suka isketa saman gadon kamar matacciya, jikin Ammi na rawa ta hau saman gadon ta d'agota tana jijjiga ta had'i da kiran sunanta " Deeyanah?
Amma shiru babu alamun motsi " Alhaji a sume fa take, bargon data rufe jikinta dashi Azaan ya yaye bayyi magana ba ya sungume ta cak yayi waje da ita, Ammi ta bishi rik'e da d'an kwallin doguwar rigar dake jikin Deeyanah a hannunta, duk aka fita banda Ammu dake bin d'akin da kallo, haka nan kawai take jin ranta babu dad'i game da d'akin, takai minti d'aya tana bin d'akin da kallo kana ta fice, Ajlaal dake lab'e cikin wardrobe ya fito tsirara yana mayar da numfashi.
Bai damu dan an shigo an gansu suna sex ba, yasan babu abinda suka isa suyi mishi yadai b'uya ne saboda ita da kuma farin cikinta, tuno yadda ta rink'a marinshi tayi tana fad'in " Ajlaal ka rufa min asiri ka d'aga ni, matuk'ar son da kake yi min gaskiya ne zaka so kare min mutunci na, zaka rufa min asiri na dan kar na kunyata na muzanta a idon ahalina, bata daina marinshi tana rok'onshi ba har saida Allah ya taimake ta ya dawo cikin hayyacinshi ya ji abinda take fad'a da abinda ke faruwa, da sauri ya d'agata, ta mayar da part da bra d'inta a gaggauce, ta zira doguwar rigar atampa ta tattare gashin kanta ta saka ribon, ta danna shi cikin wardrobe ta b'uye, da sauri ta dawo ta kwanta, tana kwanciya suna b'alle k'ofar.
Murmushi yayi gami da shafa kwantacciyar sumar kanshi ya fad'a bathroom yana wankan yana mitar yau an d'auke Deeyanah an barshi yana wanka shi kad'ai, hankalinshi a kwance kamar yana gidan ubanshi yayi wankan ya fito ya shirya kana ya sulale yabi ta k'ofar baya ya fice.
Jikin Azaan na rawa ya shinfid'e Deeyanah a bayan mota, da hanzarinshi ya zagaya zai zauna a mazaunin driver, d'aya daga cikin drivers d'in gidan yayi saurin shiga ya zauna, Azaan ya bud'e gaban motar ya shiga driver yaja motar suka fice daga harabar gidan, dan gani Azaan yake matsalar tafi k'arfin asibitin cikin Estate.
A wata motar su Ammi suka bi bayansu, sai da suka fito kana Ammi ta kira Azaan " wanne asibiti kuka nufa?
"Sahal, ya bata amsa a tak'aice.
Ana zuwa aka shigar da ita Emergency likita mace ta shiga da sauri, tana shiga ta iske Deeyanah a zaune kan gadon dangwargwar cikin mamaki ta nunata tana fad'in " ba kece marar lafiyar da aka kawo yanzu Unconscious ba.
Murmushi Deeyanah tayi daya k'ara jefa likitan cikin mamaki tace " wai ina mara lafiyar ne?
"Ni ce nan mara lafiyar da aka kawo, kuma lafiya ta k'alau, abinda nake so dake ki fita ki sanar dasu ba wani abu ne yake damuna sosai ba, wani abu naci ya b'ata min ciki,
hannuwa likitan ta hard'e a k'irji tana kallan Deeyanah tace " meyasa zanyi hakan?
Hannu Deeyanah ta saka a k'ugunta ta zaro bandir d'in 'yan dubu-dubu guda uku data soke dan hakan, ta mik'a mata su, tana fad'in " idan sunyi miki kad'an ki bani account number ki yanzu zan saka a tura miki 700k su cike 1m, jikin likitan na rawa tayi caraf ta amshi tana fad'in " ai babu mai mayar da alkhairi sai Shaid'an, bari na baki account number tawa.
Murmushi Deeyanah tayi mai kamar dariya had'i da rolling sexy eyes d'inta tace " naira kenan me maganin d'an ganta, me mayar da talaka ya koma sarki, me mayar da tsoho yaro, me wanke bak'in ciki da damuwa, " bari na baki number da zaki tura a saka miki kud'in, ta karanto mata number Ajlaal, ta tura mishi account number, dama ya riga ya san zancen batayi minti biyu da tura mishi account number ba kud'in suka shigo.
Idanuwa ta zaro tana fad'in " sun shigo fa, Deeyanah tayi 'yar siririyar dariya, likita ta saka kud'in a jakarta tana fad'in kwanta, tana kwanciya nurses na shigowa, likitan ta cire safar hannunta tana fad'in " na gama dubata ku kaita d'akin hutu ku juna mata drip.Cikin girmamawa suka amsa da " to, bata k'ara magana ba ta fice ta iske Familyn Deeyanah tsaiysaye bakin k'ofa, suna ganin ta fito duk sukayo kanta da tamabayar ya Deeyanah, 'yar gyaran murya tayi tace " Alhamdulillah ba wani babban abun damuwa bane, inaga wani abun taci ya b'ata mata ciki, ko kuma tana da allergy da abun bata sani ba, a godewa Allah da abun ya tsaya iya haka, tana d'akin hutu zaku iya shiga ku ganta, ta k'arasa maganar tana bin fuskokinsu da kallo tana hango tsatsar damuwar da suka shiga, cikin ranta take tunanin meyasa tayiwa iyayenta wannan k'aryar?
Gaba d'ayansu suka d'unguma zuwa d'akin hutun da aka kaita, tana kwance kamar me bacci hannunta manne da drip, kowa ka gani fuskarshi babu walwala duk sunyi wani jugum-jugum kalar tausayi,
tana kwance saman gadon marasa lafiya sai sauke numfashi take kamar gaske, idon Ammu tsaye k'em akan Deeyanah, ta rasa meke mata dad'i, tana jin wani nauyi a k'asan zuciyarta, ta rasa dalilin da yasa take jin kamar komai ba'a dai-dai yake ba,
sai da aka d'auki kusan awa d'aya da rabi kafin ta yamutsa fuskarta a hankali ta bud'e idonta, cikin dauriya da k'arfin hali ta soma k'ok'arin tashi daga kwancen, " sannu! Ammi ta fad'a tana rik'e ta, sai da ta kwab'e fuskarta kamar zatayi kuka ta amsa da " yauwa.
"Me kika ci ne da har ya b'ata miki ciki haka?
"Dakyar tace " jiya cikin dare naji yunwa shine fa d'an dafa Indomie naci na kwanta, " sai kace wata k'aramar yarinyar da bata san ba'a cin abinci a kwanta ba, ke ma me fad'awa wani ce fa Deeyanah.
"Wallahi Ammi ji nayi yunwar na neman illata ni shiyasa naci abincin, kuma ina gama ci bacci ya d'auke ni, " Allah kyauta, Ammu tace tana danna wayar dake hannunta.
"Allah ya kyauta kuma?
"A'a to me zance?
"Allah ya bata lafiya ya kamata kice ai, " to Allah bata lafiya.
Taso tunda sukayi kwana d'aya su koma gida amma Ammu tace " wani abu kika aje a gidanne da kika matsu akanshi har haka, bata kuma maganar sallamar ba, fuskarta d'auke da murmushi hannunta rik'e da wayarta tana chart da Ajlaal, "wai sai yaushe za'a sallame ki?
"Wallahi nima ban sani ba, nayi zaton yau za'a sallame ni, dan har magana ma nayi Ammu ta mayar min da bak'ar maganar data sani yin shiru dole,
"Wallahi a matse nake ne, emoji's d'in dariya da gwalo ta tura mishi, yayi murmushi had'i da gyara kwanciyarshi ya tura mata " to kodai inzo ne kawai muyi anan?
Emojin zaro ido ta tura mishi had'i da cewa " kai! rufa min asiri Ammu na nan fa, "to dan tana nan sai me?
"Yadda kake ihuuun nan ai ji zatayi, ta tura mishi fuskarta d'auke da bayyanan murmushi, "ku dai yaran nan bakwa gajiya baki da lafiyan ma kina kwance a asibiti Deen bazai sarara miki ba?
Saurin kifa wayar tayi dan a zatonta Ammi tayi bacci tuni, "lah Ammi bafa haka bane, "idan ba haka bane to yaya ne?
Murmushi tayi had'i da cewa " Ammi gaya mishi nayi bani da lafiya shine yace zai taho nace mishi a'a ya bari sai anyi hutu, " hmmm kudai kuka sani kuma, shiru sukayi daga ita har Ammin kafin Deeyanah ta kira sunanta, " Ammi!, "na'am Ammi ta amsa tana kallan Deeyanah, sai da ta sauke ajiyar zuciya kafin ta sake kiran sunanta " Ammi!, d'an shiru tayi batare datace komai ba, tashi zaune Ammi tayi daga kwancen da take tana kallan Deeyanah tace "uhunn ina jinki.
A fili ta sauke ajiyar zuciya tana san tayi magana da wani amma tana tsoro, tana san ta fad'awa wani damuwarta koba komai zata samu sauk'i da sassauci amma ta rasa ta yadda zatayi ta fad'a,
" kin kira ni kuma kinyi shiru, muryarta k'asa-k'asa kamar me rad'a tace " bakomai Ammi, yadda tayi maganar ya tabbatarwa Ammi da wani abu, "kiyi maganarki bakomai kinji, murmushin k'arfin hali tayi tace " bafa wani abu bane dama cewa zanyi gobe za'a iya sallamarmu?