Sashe 24
Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya Abbi yayi kafin yace " ta sako ni a gaba kuma?
"Eh mana, danka shigar mata ba, Abbi yayi murmushi kafin ya kalli Deen yana fad'in " meke faruwa ne!?
Cikin girmamawa ya kwashe yadda sukayi kan komawarsu America ya sake fad'awa Abbi, a fili Abbi ya sauke ajiyar zuciya had'i da jinjina kanshi.
"Kaji fa fisabilillahi in ba shirme ba har mijinki yace ki shirya ku koma ki tsaya kina wani b'ata lokaci dan samun waje.
Ita kam ido ta zubawa Deen tana k'ara ganin girma da k'imarshi kan rashin fad'awa su Babah hanashi hakk'inshi da take yi, wani mugun tausayinshi taji yayi bala'in kamata, hawayen tausayinsu dake shirin zubo mata take ta k'ok'arin mayarwa, ji take yi tamkar ta bishi amma wane ita fad'an yafi k'arfinta, dan idan ta sake tayi kuskuran binshi komai yana iya faruwa.
Abbi ya mayar da dubanshi ga Deeyanah yana fad'in " uhunn yi mana bayanin dalilinki nak'in bin mijinki, d'an jimm tayi kalaman Ajlaal na sake dawowa cikin kanta " wallahi muddin kikayi kuskuran binshi kafin jirginku yakai inda zai kai kun samu labarin rugujewar ahalinku da mutuwarsu kaf dan bazan tab'a barin d'ayansu da rai a doron k'asa ba, kuma na saki video na watsa cewa sanadin video batsarki ne yayi sanadiyyar ajalinsu, suka kashe kansu saboda kunyar duniya, zab'i ya rage naki tsakanin ran ahalinki da mutuncinki da kuma k'iimar zuri'arku kaf da kuma binshi America wanne ya fiye miki mahimmanci.
Kanta ta sake sunkuyarwa dan gudun karsu fahimci yadda take kokawa da nutsuwarta, hawayen da take ta dannewa tana k'ok'arin mayar dasu ne, suka kwace mata kafin kace me sun wanke mata fuska.
A hasale cikin fushi Babah yace " wai bada ke ake magana bane kinyi shiru in baki da abin cewa mu tashi mu baki waje.
Wahalallan munfashi ta fitar had'i da lumshe idonta hawayen suka sake tsiyayowa dan harga Allah tana jin d'acin rabuwa da zatayi dashi da kuma nesa da juna da zasuyi, dakyar ta saita kanta ta bud'i baki tace " Abbi dama saboda tarbiyyar Deedee ne, duk da yadda tayi k'ok'ari wajen saita kanta sai da muryarta tayi rawa.
Babah zayyi Magana Abbi yace " ka tsaya a bita a hankali mana, ya mayar da kallanshi gare ta yace " sai ki barshi anan wajen Ammu da Ammi, tunda yanzu ma ba'a hannunki yake ba, muryarta na rawa kamar zatayi kuka tace " Abbi ni dai bana san binshi, da sauri Deen ya d'ago ya kalleta, bata bari sun had'a ido ba tayi saurin sunkuyar da kanta k'asa, a zafafe Babah yace " ke d'in banza kice bazaki biki mijinki ba, idan kin zauna anan d'in wata uwar zakiyi mana?
"Shashasha sakarya mara wayo kawai, " kayi hak'uri muji dalilinta mana, Abbi ya sake mayar da kallanshi kanta yace " meyasa baki san binshi Deeyanah?
Kanta k'asa tana danne abinda ke taso mata tace " bakomai Abbi.
Da k'arfi ya runtse idonshi had'i da cije lips d'inshi, " wani abun yake yi miki acan na zalunci ko na rashin adalci da kyautatawa?
"A'a ta sake cewa kanta k'asa.
"Wasu abubuwan yake yi wad'anda basu kyautu a addininmu da al'adarmu ba acan?
"A'a, ta sake cewa kanta k'asa hawaye nabin fuskarta.
"To meyesa baki san bin mijinki inda Allah ya k'adarta muku zama?
Shiru tayi dan bata da abin fad'a, "ba tambayarki ake yi ba kin yiwa mututa ne banza dan sakarcin banza?
"Bakomai, haka nan kawai bana san binshi, jin tana ta maimaita bata san binshi yayi bala'in dugunzuma Deen, kun san halin kayanku da bak'ar zuciya take yaji ranshi yayi bala'in b'aci, zuciyarshi tayi bak'ikk'irin yadda kasan gawayi, jijiyoyin kanshi sukayi rad'o-rad'o kamar an zana su, saboda tsabar zuciya har wani yaji-yaji yake ji cikin idonshi, ji yayi ko idan bai tafi da ita ba hakan na nufin ajalinshi ya hak'ura, ko duniya zata tashi bata binshi America, har abada ya gama tafiya da ita ko'ina a duniya, Abbi zayyi magana yayi saurin cewa " shikenan bakomai ta zauna d'in Abbi.
Nan fa Babah yayi tsalle ya dire ya shiga bambami " ke d'in banza ke d'in wofi Deeyanah har kin isa ni mahaifinki da mijinki da kike a k'ark'ashin mu muce ga abinda zakiyi kice ba haka ba, wallahi baki isa ba, ai bake kika haifi kanki ba, ba kuma ke kike auran kanki ba, bake kika haife mu ba, kamar yadda bake kike auranshi ba, muddin kina neman kwanciyar hankali ki shirya kibi mijinki.
Sanin halin bak'ar zuciyar Deen da tun yana yaro in yace yabar abu ya barshi har abada ko za'a kashe shi yasa Abbi saurin cewa " a'a ka tsaya abi komai a hankali cikin lumana da dad'in rai, kar ayi abinda zai zo bayyiwa wani dad'i ba, adalci da fahimtar juna shine farkon abinda ake so a auratayya, yau da gobe sai Allah kamata yayi a karb'i uzurinta a duba mata itama, bawai a tirsasa mata ba.
"Karka d'aure mata gindi, wannan ai maganar banza ce daga bakin mutanen banza ka tab'a jin inda kana wata duniya matarka na wata nahiya fisabilillahi?
"Kai namiji ne, ni namiji ne daga ni har kai mun san yanayin in dai ba kuma so ake ajefa shi a halaka ba, a sashi ya fara neme-neman matan banza ba, Babah ya fad'a yana kallan Abbi.
Abbi zayyi magana Babah yayi saurin cewa " wallahi ko zata mutu acan saita bishi.
Jin Babah ya runtse yasa Abbi cewa " Allah ya kyauta, Babah ya amsa da Amin.
Duk da hukuncin da Babah ya yanke ko kad'an Deen bai ji a ranshi cewar zai tafi da Deeyanah ba, a yadda yake ji a ranshi idan aka matsa yana iya sauke mata igiyoyin aurenshi kowa ya huta.
Shi kad'ai yake ta shirya-shiryen tafiyarshi bai sake bi takanta ba, bai kuma sake yi mata maganar tafiyar ba, itama batayi mishi maganar ba, bai gayawa kowa shi kad'ai zai tafi ba har ranar tafiyar tazo yana janye da trolley ya fito daga bedroom d'inshi dan tuni suka raba d'akin kwana, da sauri ta mik'e tana binshi da kallan mamaki, gaba d'aya tama kasa magana ta zama speechless, take gabanta ya shiga fad'uwa yana dukan uku-uku, tsoro da tsakanin fargaba suka shigeta lokaci d'aya, cikin ranta ta soma maimaita " Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un badai tafiya zayyi ya barni ni kad'ai cikin wannan babban bala'in ba?
"Bazan iya ba, bazan iya d'auka ni kad'ai ba, ganinka kawai da nake yi a kusa dani yana sakamun nutsuwa da kwanciyar hankalin cewa koba komai ina da mai tayani yak'ar Ajlaal wata rana, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un na shiga uku ina zan kai wannan mummunar k'addarar?
Ta fad'a cikin ranta, kamar bazayyi mata magana ba sai kuma ya dawo ya kalli idonta dake cike tab da ruwan hawaye yace " zan tafi, na aje miki kud'i, idan sun k'are ko kina buk'atar wani abu muyi magana.
Wani irin kuka ne mai nauyi da k'unci ya kwace mata, bata san sanda ta fad'a jikinshi tana fad'in " karka tafi ka barni ni kad'ai ba, bazan iya jurewa k'addarori biyu a lokaci d'aya ba, na gwammaci mutuwa ta sau dubu yaya da irin rayuwar da nake yi, sai da yayi da gaske ya iya mayar da abinda ke taso mishi, a hankali ya rabata da jikinshi dan baiga dalilin yin kukanta yanzu ba,
duk wata dama ya bata, ya tambayeta idan tana cikin matsala ta fad'a mishi su raba matsalar tare, amma tak'i bashi damar data cancance shi, ta hanashi hakk'inshi dake kanta wanda Allah ya halarta mishi.
Hannunshi ta rik'e gam cikin nata hawaye nabin fuskarta tace " da nace ina sanka a karon farko nasan ka jini, na fad'a na sake maimaitawa badan ina da shakku kan yardarka ba, sai dan ranakun da kalamai zasuyi min k'aranci, dan ranakun da yanayin k'addara zasu iya yi min katanga da fad'ar, dan ranakun da bani da tambacin samun damar fad'ar, na so ka jiya, ina sanka yau, babu kuma abinda zai canja gobe, Deen zuciyata taka ce kai kad'ai, koda k'addara ta gifta a tsakaninmu ka sani nayi abinda nayi ne danku.
Juyowa yayi ya kalli cikin kwayar idonta yace " ina sanki jiya ina sanki yau, cin amana ne kad'ai zai canja gobe, Deeyanah ina sanki da komai nawa, numfashi na bai tab'a fita batare dana tunaki ba, amma ki sani muddin cin amana ya shigo tsakaninmu nayi miki alk'awarin zan tsane ki fiye da komai har izuwa k'arshen rayuwata, kuma wallahi har ki mutu bazaki sake gani na a duniyarki ba, murmushin yak'e tayi tana shafa fuskarshi amma deep down yadda kasan ana tsikarawa zuciyarta alluran da suka shekara a wuta haka take ji, tana kallanshi har ya fice ta kasa cewa komai balle ta bishi, abinda take ji yau ya girmi bak'in ciki, kalamanshi sun saukar mata tsoro da fargaba.
"Karki bishi Deeyanah, karki sake kiyi gigi da gangancin binshi, dan binshi tamkar kin sallama kowa cikin ahalinki ne ciki kuwa har da tilon d'anki, sannan shima saina sashi ya tsaneki fiye da mutuwarshi dan saina saki videon nan, kuma bazaki tab'a b'ace min a duniya ba, duk inda kika shiga saina nemomi a duniya.
Kalaman Ajlaal daya fad'a mata bayan sun dawo daga wajensu Abbi da Babah suka dawo mata, tana nan tsaye inda ya barta kamar wacce aka dasa hawaye nabin fuskarta, taji an hura mata iska a fuska, ajiyar ta sauke a fili ta kalleshi batare datace komai ba.
Allah ya taimaka su Abbi basa gida lokacin da Deen zai tafiya danshi a zatonshi da Deeyanah zai tafiya, jiya da daddare daje yi musu sallah nasihar dayayi mishi ta shafi ta zamansu acan, sama-sama ya biya yayiwa su Ammu sallama ya wuce yana juya kalamanta cikin kanshi.
Light kiss yayi mata a gefen fuskarta yana fad'in " kin samu freedom ko?