Sashe 30
Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Inaga aiki take yi, danayi mata magana cewa tayi muje kawai, shiru kawai yayi bayyi magana ba dan bashi da abin cewa, Har suka isa gida Deedee yana rungume jikin Deen yana zuba mishi surutu wasu ya gane ya bashi amsa wasu kuma sai da ya bishi da un! u'u, yana d'auke dashi ya fito daga motar, ya nufi inda su Abbi da Babah suke tsaitsaye suna ta murmushi, cikin girmamawa ya durk'usa ya gaidasu suka amsa cike da fara, Abbi ya d'ora da " an dawo lafiya?
"Alhamdulillah yace yana dariya, cikin zolaya Babah yace " irin wannan dogon yaji haka?
"Bamu mukayi laifi ba amma harda mu a karb'ar hukunci, cike da jin kunya ya shafa kanshi, wajen su Ammu da Ammi ya shiga gaidasu, kana ya shiga part d'inshi, tasha kwalliya duk da bamai yawa bace, simple make up tayi, jikinta sanye da doguwar rigar bubu ta leshi, ta kashe d'aurin d'an kwalli, fuskarta d'auke da yalwataccen murmushi ta mik'e ta tare shi, " sannu da zuwa me gida ran gida, 'yar hararar wasa ya jefa mata yana mik'a mata jakar hannunshi yace " ai kece me gidan yanzu dan kin zama hukuma sai rarrashi, " wace ni ranka ya dad'e, ta fad'a tana shigar da jikinta cikin jikinshi, hannunshi ya saka ya rungume ta tsam yana mayar da numfashi, a wahalce yace " nayi kewarki sosai k'aunata.
Dariya tayi ta d'an zame jikinta daga nashi, yayi saurin mayar da ita jikinshi yana fad'in " ki barni a haka na samu nutsuwar dana gaza samu tsayin lokaci, murmushi tayi me zurfi dayasa side dimples d'inta lotsawa ta zame jikinta daga nashi a hankali tana fad'in " kayi wanka kaci abinci ka huta tukunna, ta k'arasa maganar tana barin wajen, yayi saurin bin bayanta, a tsakiyar d'akin ya cimma ta, ya mik'a hannu ya jawota jikinshi ya mannata da k'irjinshi had'i da jan dogon siririn hancinta ya jefa idonshi cikin nata yana kallanta eyeball to eyeball, wani irin shu'umin kallo da murmushi ta jefa mishi mai narkar da mutum, " Ya Allah! Yace yana lumshe idonshi, ya bud'e idon ya sake kallanta, irin kallan nan nan k'asan ido yace " kina neman zauta ni Deeyanah.
Dariya ta sanya harda rufe baki tace " ko kuma mu zauta juna ba, zayyi magana ta sanya hannunta a k'irjinshi ta tura shi baya in a romantic way har ta kaishi cikin bathroom tace " Yallab'ai ka fara yin wanka, ta juya zata bar wajen ya rik'o k'ugunta, ya dawo da ita suka fuskanci juna yace " ki bari nayi wankan me dalili mana, ya k'arasa maganar had'i da kashe mata ido d'aya, sai da k'irjinta ya kusa fad'owa saboda tsabar tsoratar da tayi danta gane abinda yake nufi, tasan dama dole sai haka ta faru tun da shi ba k'arfe bane, da ranshi da lafiyarshi dole zai buk'aci mace a tsayin lokacin nan, kashe din Ajlaal ya fad'o mata.
"Ba Deen kad'ai ba Deeyanah, wallahi zan iya k'arar da duniya akanki, ba Ina nufin iya ahalinki kad'ai ba, ina nufin kowa dake cikin duniya, kinga har da nawa iyayen da ahalin duk suna ciki, ki kula sosai in ba haka ba zaki jawo yak'in duniya na k'arshe, dan a yadda nake jina nafi hitila bala'i, daga ranar da kika sallamawa Deen kanki kika bashi kanki wallahi kowa ya tsaya mishi bai k'ara kwana duniya.
Cikin kuka tace " haha Ajlaal shifa mijina ne, sadaki na ya biya fa, ai da tausayin rai duk wannan lokacin bai kusanci matarshi ta sunna ba ina kake san yakai buk'atarshi?
"Ina kake san yaje ya zazzage wutar sha'awar dake addabarshi?
"Ko so kake yi shima ya fad'a halaka kamar yadda muka fad'a?
Kafad'a ya d'age irin ko'a jikinshi d'in nan yace " shi yasan inda zai kai ta, kuma da kike cewa mijinki ne, sadaki ya biya, ni so nawa nace miki ki bani dama na zama mijin naki na biya sadakin naki amma kika k'i?
"Wai ka hauka ce ne Ajlaal?
"Hauka kake yi kome da kake cewa na aure ka, ina ka tab'a ganin anyi aure akan aure?
" Eh! Ina hauka Deeyanah, na hauka ce akanki sanki, ya fad'a cikin hargowa ya d'ora da " idan kin haramta abinda Allah ya halatta a tsakaninmu ai gashi nan kin halatta mana abinda Allah ya haramta mana, cikin mamaki hawaye nabin fuskarta tace " mena halatta mana d'in?
"Zina Deeyanah, kin hana muyi aure amma gashi kin bari munata zina, " duk abinda zaka ce kaje kace amma saina bawa Deen kaina, a haukace ya damk'o gashin kanta, idanunshi duk sun firfito waje saboda bala'i, bakinshi har kumfa yake yace " kije ki bashi kan naki, amma wallahi ki sani kafin alfijir ya keto na k'arar da duk mahaluk'in dake cikin estate d'in nan, " so kake ya fara zargin akwai wani abu?
"Ko so kake yi ya fara zargina?
"Idan ban bashi kaina ba dole zayyi zargin wani abu dole zai saka ayoyin tambaya a kaina.
"Ya dad'e bai zarge kin ba, k'ark'ari dai yace zai sake ki, to ni Ina maraba da haka dan abinda na dad'e ina jira ne, kuma yaje duk uwar da zayyi yayi.
Iska Deen ya hura mata a fuska had'i da d'an girgiza kafad'unta yace " hello where are you?
"Ina kika tafi ne?
Yawu ta had'iya ba shiri, ta kalleshi had'i da goge gumin daya soma tsatstsafo mata a goshi ta k'ak'aro murmushin yak'e tace " am am dama girki, na d'ora ne, ta fad'a kamar me koyon magana, kafin yayi magana ta juya ta fice da sauri, zama tayi akan kujera tana mayar da numfashi, hannunta na rawa ta d'auki rogowar ruwan data aje tasha kad'an ta mayar ta aje, numfashi ta sake fitarwa da k'arfi had'i da dafe goshinta tana tunanin ta ina zata b'ullowa wannan al'amarin, tana nan zaune tana shawarwari ya fito d'aure da towel a k'ugunshi, saurin mik'ewa tayi bakinta na rawa muryarta na hard'ewa tace " am.....am...am, ido ya kafe ta dashi batare datace komai ba.
Ganin maganar tak'i fitowa yasata saurin barin wajen ta shiga kitchen babu abinda zata d'auka a cikin fridge amma ta bud'e fridge d'in, tana jin takunshi na nufo ta ta runtse idonta da k'arfi, sai da ya kusa k'arasowa gaf da ita tayi saurin barin wajen ta fice gaba d'aya daga cikin kitchen d'in, sake bin bayanta yayi tana tsaye jikin dinning while deep down duk ilahirin jikinta kerrrrma yake yi, yadda kasan ta fasa ihuu haka take ji, cikin nutsuwa ya k'araso inda take tsaye, ya d'ora hannunshi saman kafad'arta ta runtse idonta da k'arfi, a hankali ya zaunar da ita kan kujerar dinning d'in kana ya d'auki ragowar ruwan data aje ya mik'a mata, ba musu ta amshi ruwan ta shanye tas ta aje kofin, sai da ya bari tad'an nutsu kana yace " muje ki bani kaya in saka.
Ba musu ta mik'e tayi gaba ya bita a baya, jallabiya ta d'auko mishi ta fesheta da turare, kana ta mik'e mishi, kin karb'a yayi ya fara d'aukar steps zai had'e tazarar dake tsakaninsu, a shab'e yace " baki shafa min mai ba, jikinta na tsuma saboda yadda ya matseta da jikinshi sosai ta juya zata d'auko lotion d'in Nivea na maza yayi caraf ya rik'e hannunta, tsallen da zuciyarta tayi ne ya haifar mata da kwarewa, ya k'ara matseta sosai yana shinshinar wuyanta cikin raunananniyar murya yace " I missed you.
Hannunshi ya sanya ya zame d'an kwallin kanta had'i da tura hannunshi cikin kwantaccen gashin kanta ya soma yamutsawa ya d'ago kanta zai had'e bakinsu tayi saurin zame jikinta tabar wajen ta barshi nan tsaye, " sallar magriba ta kusa muci abinci muyi sallah tukunna, batayi zaton ya biyo ta ba, sai jin bakinshi tayi cikin kunnenta yana fad'in " zamuyi sallar daga baya amma mu fara kawar da k'ishirwar mu, ya k'arasa maganar yana sauke mata numfashi cikin kunne, a hankali ya zura harshenshi cikin kunnenta gami da zagayo da hannunshi zai damk'i boobs d'inta, cikin firgici ta durk'usa k'asa tana k'ak'aro dariyar dole tace " tab wallahi yunwa nake ji, ya nufo ta tayi saurin ficewa daga d'akin tana fad'in " ka saka rigar ka fito muci abinci please, tun safe babu abinda nake na tsaya jiranka, bayanta yabi da kallo yana murmushi tare da cije lips d'inshi na k'asa.
Da sauri da sauri take fitar da numfashi kamar wacce tayi gasar tseran gudu, in banda gumi babu abinda ke tsatstsafo mata, hawaye ne suka soma zubo mata wasu na bin wasu, duk inda ake kaiwa wajen shiga tashin hankali ta shiga yau, ga abin gudu ba wajen zuwa, kanta da dafe da duka hannayenta tana maimaita Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un cikin ranta, jin motsi yasata saurin mik'ewa zunbur ta soma bubbud'a food warmers d'in, saboda tsabar tashin hankali ta manta ma abincin yana kan wuta bata kwashe ba, da sauri ta shiga kitchen d'in ta kwashe farar shinkafar dataji kayan lambu a kula harma ta soma kamawa, zaune ta iske shi akan dinning yana tsiyaya sob'o a glass cup yabi ta da kallan sha'awa yana fad'in " na fito a daina jira na.
Murmushi tayi batare data ce komai ba, ta zuba musu shinkafar a plate ta zuba musu coleslaw a gefe ta bud'e kular miyar nan fa k'amshi ya cika ko'ina, duk wani nau'in halaltaccen nama akwaishi a miyar, naman rago, gandar saniya, tumbi, kaza ga miyar ta soyu gwanin ban sha'awa, ta zuba musu miyar kana ta sake tsiyaya musu had'in sob'on da akayi babu d'igon ruwa saina kankana da abarba, sosai ya zage yaci abincin yana ta zuba santi, ita ko tsoro da fargaba sun hanata ci sosai, wani d'aci-d'aci ma taji abincin yana yi mata a baki, haka taita jan lokaci har aka kira sallar magriba, a fili ta sauke ajiyar zuciya dan tasan inya fita bazai dawo ba sai anyi sallar ishaa, yadda ta sauke ajiyar zuciyar yasashi kallanta tare cewa " yadai?
"Bakomai, tace tana danne abin da ke taso mata, ta mik'e zata bar wajen yace " duk ikirarin yunwar da ake ta cewa ana ji iyakarta kenan?