← Book details Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 56

Sashe 15

Bakar Shuka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" Ina tunannin duk duniya babu wanda kike da kusanci dashi sama da ni a halin yanzu, nafi kowa damar sanin damuwa da matsalarki Deeyanah, ni nafi kowa cancanta dana share miki hawayenki dake zuba, dani ya kamata ki raba damuwarki, ki daure ki fad'a min abinda yake damunki dan mu tari matsalar tunda wuri,
karki bari sai abun ya girmama ya wuce mu tare shi, koma meye ki sanar dani dan ina da tabbacin ya shafeni, kina da matsayin dako aure bai shiga tsakaninmu ba zan tsaya miki tsayin daka akan matsololinki balle kina matsayin matata kuma uwar 'yayana, dan Allah mu raba k'uncinmu, damuwarmu, bak'in cikinmu da kuma kukanmu tare, ki sanar dani dan girman Allah ni kuma nayi miki alk'awarin ko abinda na mallaka zai k'are kuma ko zan rasa rai na zanyi miki maganinshi please.

Yayi magamar so calm.

Tasan duk abinda ya fad'a gaskiya ne, amma tayaya zata kallanshi ta sanar dashi ta hau matar Ajlaal har ya kaita gidanshi yayi zina da ita?

Ta yaya zata sanar dashi tayi zina da Ajlaal da aurenshi a kanta?

Bayan tasan kishin Deen a kanta, tasan yadda yake bala'in kishinta, tasan duk duniya babu wanda ya tsana sama da Ajlaal, jifa yadda ya nemi yin hauka a baya da bama soyayya suke yi ba, balle yanzu da suka had'a jiki tasan mutuwa Deen zayyi idan yaji wannan maganar.

Yadda tayi shiru tana tunani ya k'ara tabbatar mishi da lalle akwai wani abu, ya bud'e baki zayyi magana tayi saurin cewa " bakomai!

Cike da mamaki ya kalli kwayar idonta tayi saurin sunkuyar da kanta k'asa " bakomai fa kikace?

Cikin sanyin jiki tace " bakomai Abban Deedee babu abinda yake damu na, kamar zayyi magana sai kuma ya fasa, ya mik'a mata kwalin sabuwar waya yana fad'in " gashi wancan bazata gyaru ba layinki yana ciki.

Yadda kasan ya mik'o mata wuta taja baya da sauri had'i da girgiza kanta tace " A'a Yaya ka barta a wajenka letter zan karb'a.

Abun kuma ya fara bashi tsoro yadda Deeyanah ke san waya amma itace yau ke rejecting waya, sun sha yin fad'a da ita akan waya dan ta bawa waya mahimmanci sosai a rayuwarta, danya tabbatar da abinda yake zargi ya sake tura mata wayar ta zabura taja baya muryarta na sark'ewa tace " no please Yaya ka barta zan karb'a, harta fice idonshi nakanta cike da matsanancin mamaki fal ranshi ya kasa magana.

Cikin bacci sama-sama taji kamar ana shafa mata fuska, a hankali ta bud'e idanuwanta da dama ba wani baccin kirkine a cikinsu ba karaf idanuwanta suka sark'e cikin na Ajlaal saurin mayar da idanuwanta tayi da runtse da k'arfi tana fad'in " A'uzubillahi minashshaid'anir rajim! Allahumma ajirni fi musibati!

Dan a tunanin ta mafarki ne ko kuma tayi mummunan gamo!

Dariya yayi sosai had'i da shan yaji shhhh kafin yace " nine shaid'anin da kike neman tsari daga ni?

Saurin bud'e idanuwanta tayi dan jin muryarshi ta daki dodon kunnenta idanuwanshi ya lumshe had'i da turo bakinshi ya jefa mata kiss, saurin kallan gefen da Deen ke kwance tayi taga wayam baya nan.

" Wa kike nema 'yan matana!?

So take tayi magana amma bakinta yayi nauyi sai leb'enta dake motsi kamar an d'ora musu garwashin wuta.

Fuskarshi d'auke da shu'umin murmushi yace " fad'i!

Shiru d'akin yayi, babu abinda jikinta keyi sai rawa gami da kerrrrma " fad'i abinda kike san fad'a mana!

Yayi maganar idonshi kan wuyanta, still kasa magama Deeyanah tayi ya matso gaf da ita tare da cusa kanshi wuyanshi yana shinshinar k'amshin jikinta, sai a lokacin taji wani irin k'arfi yazo mata, tasa hannayenta duka biyun ta hankad'a shi baya, yayi dariya tare da mik'ewa tsaye, itama tayi saurin dirowa daga kan gadon ta mik'e cikin dakewa ta nunashi da yatsa ta bud'e baki zatayi magana ya rik'e yatsan data nunashi dashi ya jefashi cikin bakinshi ya soma tsotsa yana lasa kamar ya samu alawa.

Tayi saurin fisge hannunta tana jefa mishi wani irin kallo ya fisgota ya manneta da bango kafin ya matseta jikin bangon ya lumshe ido yana shinshinar gashin kanta yace " karki tambayeni abinda ya kawo ni ko ta ina na shigo ko ya akayi na shigo dan ina da hanyoyin shigowa da yawa ke ko kark'ashin k'asa kika shiga saina nemoki duk inda zaki shiga a duniya saina bincikoki Deeyanah, abinda kuma ya kawo ni shine na fad'a miki ki karb'i wayar da kwartanki ya kawo miki dan mu rink'a magana Inba haka ba wallahi kullum saina zo gidan nan, ido ta zaro cike da mamakin yadda akayi yasan Deen ya bata waya tak'i karb'a.

Dariya yayi yace " kina mamakin yadda akayi na sani?

"Nasan kinki karb'ar wayar ne saboda ni, dan zaton k'aramar kwakwalwarki idan baki da waya bani da wata hanya da zan same ko?

Cikin tsoro ta kalleshi dan kuwa haka ta aiyana cikin ranta to ya akayi Ajlaal yasan abinda ta yanke cikin ranta.

Yayi murmushi yace " ai nayi zaton daya tambayeki abinda yake damunki zaki sanar dashi gaskiya, ita kam yanzu abun nashi ya soma bata tsoro anya Ajlaal ba Aljani bane?

Kallan d'akin ta soma cike da tsoro da matsananciyar fargaba, bakinta ya tsotsa sosai kafin yace " ki karb'a, idan baki karb’a ba hakan yana nufin kina san kullum na dinga zuwa, yana kaiwa nan ya juya ya fice batare data iya furta koda kalma d'aya ba.

Tana jikin bangon Deen ya shigo, ta kalli agogon bangon dake dak'in taga k'arfe 3:40am na dare ajiyar zuciya ta sauke a hankali tasan sallahr dare yayi, ya kalle ta kamar zayyi magana sai kuma ya fasa.

"Ina wayar nan?

Da mamaki k'arara a fuskarshi ya kalleta magana yayi niyyar yi sai kuma ya fasa ya fita ya d'auko mata ya dawo ya mik'a mata ya koma ya kwanta saman gadon, tana tsaye ta bud'e wayar IPhone 14pro ta junata a caji tana saka ta a caji ta kunna kanta, second 10 da kunna wayar sak'on Ajlaal ya shigo.

"Zab'i me kyau.

D'an d'agowa yayi daga kwancen yace " idan kin gama ki kashe mana fitilar, 'yar razana tayi ta tsorata ganin yadda ta tsorata yasa shi cewa "kina lafiya kuwa?

Ya tambayeta "bakomai, tace tana kwanciya saman gadon, wani sak'on ya sake shigowa.

"Au gado d'aya ma zaku kwana?

Wayar ta saka a do not disturb ta juya tayi kwanciyarta amma ko kad’an baccin bayyi gigin rab'arta ba.

Sai bayan sallar asuba bacci ya d’auke ta, bata farka ba sai wajen sha d'aya na safe ganin gari tarr yasata saurin wartsakewa ta mik'e ta fad'a band'aki ta d'auro alwala a gurguje tayi sallahr walaha kana ta shirya ta fita, tama manta da batun wata waya.

Kitchen ta nufa ta had'a tea me kauri ta fito tana kurb'a bata nemi Deeedee ba, dan tasan yana part d'in Ammi, a nutse ta gama shan shayin kana ta mik'e ta mayar da cup d'in kitchen ta aje direct bedroom d'insu ta koma danta gyara fulallukan ta fara kwashewa ta bankad'a zanin gadon aiko wayar ta gangaro wata irin muguwar fad'uwa gabanta yayi a d'an tsorace ta mik'a hannu ta d'auki wayar, hannunta har rawa yake while gabanta na tsananta fad'uwa.

50 missed call d'in Ajlaal ta gani duk da batayi saving number shi ba amma tasan shine dan tasan shine zayyi mata wannan kiran haukan.

Ta cire wayar daga do not disturb message kam 30 ta gani, jikinta ba kwari ta zame ta zauna bakin gadon.

"Kizo gida na Ina san ganinki!

Text d'in farko kenan na biyu kuma cewa yayi.

"I want fuck your fucking pussy right now, so come an meet me at my home!

Sai d'ayan kuma cewa yayi.

" Ina da video nan still in my phone ki duba WhatsApp d'inki na sake tura miki wallahi idan baki zo ba I will send it to your Husband right now.

"Are you kidding me! Oh! You are testing me, you are tasting my patient?

Tana cikin duba sak'onin wani sakon ya shigo

"On my way to your home so get ready for me, an lastly zan nunawa kowa videon.

Da sauri ta mik'e tsaye hannunta na wani irin rawa ta danna mishi call, bugu d'aya yayi picking ya tuntsure da wata irin dariya, a hankali ta runtse idanuwanta hawaye na gangarowa saman kumcinta tace " dan girman Allah Ajlaal ka kyale ni,
ka rufawa rayuwata asiri ka fita daga duniya ta, shin menayi maka da zafi haka?

"Wanne laifin na aikata maka da kake san tarwatsa min rayuwata?

Dariya yayi sosai kafin yace " zaki zo ku kuma na shigo?

Sai da ta runtse idonta da k'arfi kana tace " za.....n .... Z....o

" Better! yace had'i da kashe wayar.

Jikinta na wata irin rawa ta mik'e ta zumbula hijab ta suri wayarta ta fice daga gidan, text tayiwa Deen da " na fita please!

Bazata iya gane gidan ba dan ba'a cikin hayyacinta take ba, haka zuwanta d'aya gidan shima bana dad'i ba, ko unguwar ma bata sani ba balle gidan, k'ara shigowar text taji dan haka ta duba, ki duba WhatsApp na turo miki location dan naga kamar bazaki iya kawo kanki ba.

Batayi mishi reply ba tabi location d'in daya turo mata ya kaita har k'ofar gidan, baya tayi da motar sosai tayi parking nesa da gidan ta tako a hankali tana waige-waige kamar munafuka.

Sake jin shigowar text tayi ya shigo wayarta ta duba " feel free my Bobo! ki daina sand'a kina waige-waige ki taho kanki tsaye kawai.

Ajiyar zuciya ta sauke a fili ta isa bakin get d'in tayi tsaye ta kasa shiga gidan in banda dukan uku-uku babu abinda k'irjinta keyi.

" Ki shigo get d'in a bud'e yake, ta karanta text d'in daya sake turo mata, sai da ta sake d'aukar lokaci kana ta tura ta shiga gidan.
Chapter 15 · 0% Book details