Sashe 47
Bak'a Ce Part 1 Complet Hausa Novel · about 8 min read
Hannunsa ya saka a aljihun doguwar jalabiyarsa ya ciro cart dinsa ta bank,
Ajiye mata ya yi nan ya juya ba tare da yace da ita ufan ba,
Tana kallonsa har ya fita a dakin,
Ba.a jima ba mahaifiyarta ta shigo dakin tana dubanta ,
Wani uban tsaki ta ja ta ce" kin masa haukan ne?
Walyn ta dafe kanta ta dauki cart din ta mikawa uwar ta ce" Ma, ga abinda kike nema! Plz kama ki barni na ja numfashi mai dadi!
Yannayin maganar walyn, da irin furucinta bai taba zuciyar mahaifiyarta ba, hasalima dokin karbar tikitin bankin Wardugu ya sakata sakin murmushi ta karba ta fita da hanzari bayan ta shaidawa yar zata turo a tayata komawa gida ta karbi code number dinsa.
Bayan ya karaso gida dakinsa ya shige,
Yana shiga ya cire rigar da ya kusan wuni da ita ya kaita wajen injin wankinsa ya ajiye ba tare da ya wanke ba dan hankalinsa ba nan yake ba
Dawowa ya yi ya shige bayi ya yi wanka ya dauro alwallah,
Sallah ya yi a nitse, bayan ya salamce ya mika hannu ya dauko wayarsa android ya kuna,
Yana kunnawa data na hawa domin baya kasheta kwata kwata,
Ba.a jima ba messages suka shiga shigowa na mutane daban daban, tun daga abokan aiki, manyan mutanen da yake hulda da su, da yawa kan harkar mota ne da yake siyarwa, wasun kan kamen da ya yi ne watani da suka shude, wasun baima bude ba dan bakin number ne,
Yana bin messages din yana karantawa sai dai baya bada amsa,
Nan ya fita ya shiga Facebook, roger banasaran da suke harkar motoci da shi ya masa sababin zubi, zubi na sababin motaci na manyan mutane,
Yana dubawa ya ga number yarinyarnan dai sai kara turo masa gayata take , a whatsupp ma sai message take turo masa tana karawa,
Fita ya yo ya koma whatsupp ya shiga message dinta,
Duka kalamaine na rarashi, da magiyar ya kulata, da yannayin kaskantar da kai, wai ita BASMA yar gidan minister,
Hotunanta da take ta turo masa ya bude,
A hankali ya tsurawa hotunan ido yana kallo,
Kansa ya girgiza ya fita ba tare da ya bata amsa ba,
Mesage ta turo kamar haka" du bakin da zai furta kalmar so ba makiyi bane, sannan adini bai haramta mace ta nuna tana son namiji ba, kuma ni ban roki wayar gari da kaunarka ba, kar ka ja zuciyata a kasa dan Allah ya baka dama,
Mesage din yake bi yana karawa, bai iya bata wata doguwar amsa ba sai mikewa ya yi da wayar a hannunsa ya haye saman bed dinsa ya kwonta ya jawo pilow ya dora kansa, a ransa ya ayyana" haka fa suke idan suna so, da dama ta same su sai su fara gwada halaya na rashin tarbiya da hadama,
Yana kokarin neman baci wayarsa ta shiga ruri,
Kansa ya shafa yana jan tsaki,
Kin kula wayar ya yi sai da ya ga mai kiran ya fishi naci ya dauko wayar ya daga yana fadin" ai aikin nan sai kai daman!
Mu.azam ya yi murmushi, ya ce" me tace da kai Wardugu,
Wardugu ya yatsina fuska ya ce" wace fa?
Mu.azam dake zaune yana hangen shige da ficen Agaishat kicin tana girki ya ce" wardugu mana, bakuwata man
Wardugu ya bude idannuwansa ya ce" meye tsakaninka da ita bayan amintaka?
Mu.azam ya yi tsam gabansa na dan faduwa, a hankali yake goge zufar da yake ya ce" amintaka ce mafi kusanci,
Budurwarka ce? Wardugu ya kaste shi,
Mu.azam ya sauke ajiyar zuciya, ya kasa magana hakan ya tabatarwa da Wardugu zarginsa
Ransa ne ya ji ya mugun baci, hannunsa ya jimke ya kaiwa garu duka ya kausasa murya ya ce" dan me ka shigi yarinyar mutane bayan ka san amana ce?
Mu.azam ya mike zumbur dan yannayin muryar Wardugu ya shaida masa ransa ya baci,
A nitse ya ce" ka kwontar da hankalinka Wardugu, bamu yi soyaya da ita ba, itace ke so na, bamu tana soyaya da ita ba, ban zowa Agaishat dan na cuceta ba, kuma ba zan taba gigin cutar nata ba,
Wardugu dake tsaye shima ya dafe gaban goshinsa, baya jin zai baiwa Mu.azam amsa a wannan maganar,
Mu.azam ya ce" Wardugu, dan *ina sonta* na aureta,
Wardugu ya matse karfen jikin bed dinsa yana rintse ido, kansa yake ji na mugun sara masa, hakama juwa na dibansa,
Mu.azam ya kara sasauta murya ya ce" ina son mu tafi , na san ka san komai game da abinda yarinyar nan ta zo da shi, Wardugu koda ban auri Khadija ba tana da darajar da ba zan misalta maka ba a raina, tamkar yar uwata na fauketa kamar yanda na dauke ka, zan bita a min aikin nan, idan Allah ya yi na rayu zan tashi na rayu da *Matata*, idan ban rayu ba na san zaka kula da *Iyalina*, gobe ake bani passport din Agaishat, Khadija bata zo ba sai da ta shirya domin komawata da shigana block duka ta irga min kwana tara ya yi saura, Wardugu ka......
Wardugu ya katse shi da wani irin yannayi ya ce" *Zaka rayu in sha Allah*! Ku ci gaba da shirin tafia, in sha Allah ina nan za.a shiga aikinka, zaka rayu Mu.azam......
😔
*☀IDAN RANA TA FITO WRITER'S ASSO🌤*
____________________________________________
*Fad'akar da al'umma tare da nishad'antar da masoya shine fatanmu*😘🤝🏻😘
🐫🐫🐫🐫 *BAK'A CE* 🐫🐫🐫🐫
Na
*SAJIDA*
4️⃣9️⃣
Bai jira amsar Mu.azam ba, Wardugu ya silale yana dafe kansa, a fili ya furta" *ban shirya ba, ba zan iya dauka ba, bani da karfin kokowa da hakan, sannan haramun ne a gareni, ya Allah baka dorawa rai abinda ba zata iya dauka ba, Allah ka cire min wannan gingirmin mikin , domin ni dai ban saba ba*!!!!!
Timiya
Duniya sabuwa ce ta budewa Ba, wannan karon da sabon salo domin kuwa tafe yake da isa da takama da nuna kansa a matsayin uban *BAk'a*,
Anna dubansa kawai take idan yana abubuwansa, bata taba buda bakinta tace da shi uffan ba, a cikin kudin ya basu million guda wada Mariama ta karbe , ya canza masu katifa ya kawo masu buhun dawa guda ya yar masu sannan ya shiga fakar takun Anna yana so ta koma turaka
Kamar yau, zaune suke su hudu domin Gaishata ta zo masu , labari suke duka yawan zancen a je a dawo ne a tile kan maganar Agaishat,
Anna ta sauke ajiyar zuciya tana dubansu ta ce" mahakurci mawadaci, du wanda ya ce zai yi hakuri Allah ba zai bashi kunya ba, sannu sannu kuma bata hana zuwa, sai dai a jima ba.a je ba,
Gaishata ta yi murmushin itama da tsohon cikinta haihuwa ko yau ko gobe ta ce" ni abinda ke bani mamaki Ba, wai shine har yake yi mana kallon mutunci?
Mariama ta tabe bakinta ta ce" na dan lokaci ne, idan kudin hannunsa ya kare zai dawo kamar da,
Anna ta ce" ki daina mumunan zato Mariama
Mariama ta yi mata wani malalacin murmushi dan kar ta yi fada,
Suna tsaka da zancen sai gashi ya shigo yana jan arzizimin wando bakinnan kuwa jajajir sansani su ta bata shi,
Bai yiwa yaren magana ba sai Anna ya kalla ya yi kiranta ya shige dakin
Da kallo suke binta dan gannin zuwa zata yi kuwa?
Gani sukai ta mike ta nufi dakin ba tare da ta yiwa kowa cikinsu magana ba
Tana shiga ya damko hannunta yana washe baki ya ce" Ke bakya marmarina? Kin jima baki neme ni ba, kin ga baki fice haihuwa ba, ki zo mu kara samun wata Bak'ar, ina son samun yarinya a gidannan,
Sakai kawai ta yi tana dubansa, kanta ta girgiza ta janye hannunta ta juya da niyar barin masa dakin
Ba da yannayin fushi ya ce" in kika yarda kika fita a dakin nan , sai na nuna maki na fi yan yamai *Niamey* iya rashin kunya!
Wani irin birki ta ja ta juyo da madaukakin tashin hankali da kuma tsoron da ya bayana karara a fuskarta,
Bakinta ta buda zatai magana sai dai ina jini ne ta shiga bin hancinta, juwa ta kwasheta ta zube nan tana fida wani irin numfashi
Karar faduwarta ya saka Mariama mikewa domin da marfin kwano a hannunta marfin ne ya kai kasa ya bada kara wanda sam Mariama bata yarda da shi ba dan haka da hanzari ta fada dakin tana mai kiran sunnan Anna,
Tana shiga daidai Ba ya kai kasa zai kamata jikinsa sai rawa yake,
Da mugun gudu da taratsi ta ce" kar ka tabata, kar ka taba mini uwata!
Bai sanma tana yi ba, shima fama yake ya ga ta mike, yau dai haukansa ya kaishi taka dokar da aka dodora masa na ya kiyaye kama mata sunnan garin haihuwarta, ya kiyaye du abinda zai alakantata da garin makarin duhun kan Anna shine Ba ya kusantata da asalinta, ya kama sunnan garin haihuwar Anna garin neman jarabarsa,
Ihun da Mariama ke yi masa ne ya saka yan uwanta shigowa suma a guje sunna nufar inda Ba da mariama ke turayar juna kan sai sun taba Anna
Gaishata ce ta dora hannayenta saman kanta da karfi ta ce" innalilahi wa.ina ilaihi raj.une, Ba Mariama ku dagata ku dagata na ce!
Tsai Ba ya yi , jikinsa na rawa ya nufo Gaishata tamkar zai maketa ya raba ta gefenta ya fice a gidan yana dumumuwa shi kadai ,
Da kyar suka iya cicibata domin Gaishata ba wani kokari zata iya yi ba sai su biyun ne suka iya kamata suka dora saman tabarmar kaban dakin
Hurhutu suke mata suna shafa mata ruwa aman ko motsi, sai numfashinta dake fita a hankali iamar a cicire ta samkame ita ba gawa ba ita ba rayaya ba,
Gaishata ce ta ciciba ta mike tana jin yanda mararta ke wani irin juya mata ta nufi kofa tana takawa da kyar tana saurin da zata iya ta nufi fada
Tunda ta karaso dogaran sarki ke mata sannu inda aka sakar mata hanya ta shige fadar suna mamakin ganninta domin sarki ya hanata zuwa fada kar a kake masa ita,