Sashe 78
Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
parlour ta sake fitowa kai tsaye tayi mamakin ganinsa har lokaci zaune .
rigingine akan kujera ya mikar da bayansa yayinda idanunshi suke a lumshe tamkar may yin bacci wuceshi tayi batare da ta sake kallon inda yake ba .
ya taje ta bude kofar zeenat tagani tsaye tana faman cika tana batsewa , tana ganin nablah ta tsinke fuska tana kallonta . nabla Na kokarin yima sannu da zuwa ta katseta ta hanyar daga mata hannu sannan tace ke ....dan iskanci tun dazu kina jin mutane shine Sai yanzu kika damar zuwa ki bude kofar .
Duk faduwar da gaban nablah keyi hakan bai hanata bude baki ba gurin cewa Kiyi hakuri wlh aiki nake yi ne shiyasa mtssss zeenat taja tsaki 'tare da Miko mata jakar dake hannunta .
Nablah karbi jakar tana sake mata sannun da zuwa, yatsine Zeenat ta amsa fuskarta babu yabo ba fallasa nablah ta nufi dakin zeenat .
Yayinda zeenat tasoma kokarin karasowa inda deeni ke zaune tare da sallama jikinta a sanyaye 'cikin doguwar rigar daya saukar mata har kasa dan ya rufe takalminta 'cike da kulawa takaraso gareshi ahankali ya bude rikitattun idanunshi fes akan fuskarta idanunsu suka tsarke 'cikin juna a yadda take kallon kwayar Idanunshi ta gane ranshi a bace yake .
dan Haka tayi sauri cewa kayi hakuri my hrt yau ka rigani dawowa gida wlh wani lectura ne bai shigo mana ba Sai to 4 Ina ta sauri Na dawo dan nasan baka son kadawo bana gida.
,tunda tasoma mgn idanunshi ke kanta km har sanda tayi shr Bai dauke rikitattun idanushi akanta ba.
Ganin yadda yake kallonta Yasa ta kamo tafin hannushi 'cikin nata tana murzawa ahankali ahankali, ta sake marairaice murya tana sake bashi hkr jin yakiyin mgn kayi hakuri dan Allah.
tausayinta ne yakamashi ganin yadda duk tabi ta damu dan Haka yasamu kanshi da cewa mata karki damu ..... tace Nagode my hrt 'tare da kissing din tafin hannushi ,bai ji komai ba sbd Yadda zuciyarsa ke masa wani irin suya da takaicin rashin ,Nuna ko in kula da waccen Yar iskar yarinyar tayi masa.
Zeenat ta Mike tsaye bari inje in dawo ,dakinta ta shiga ta cire kayan jikinta tashige bathroom.
kitchen nablah ta koma ta xuba kayan 'cikin a pot Tare xuba kayan kamshi sannan ta daura akan gas ..Ta kunna poppo ta wanke hannunta ta koma gefe ta dafe kanta tana tunanin meyye abinda zatayi nest .
ahankali brain dinta ya dinga gayamata yadda zata hada miyar batare da tasamu wata matsala ba .
dan Haka da sauri ta juyo dan isa durawar da suke akejiye kayan amfani ta dauki duk abinda yadace.
ta dago da shirin juyowa sukayi karo deeni da sauri taja baya a frigice Tare fadin a uzubillahi....Ai tun kafin takai ga karasawa ya katseta "ta hanayar daura yatsansa daya saman lebensa shiiiiiiiii kiiiiii kada ki sake kikarasa tunda ne ba shedan bane stupid girl kawai ke gaki abinda za'a jawa hirji ba'a yi ba ,Sai kece zakiyiwa mutane Harara ta watsama masa 'cike da takaicin abinda yace mata yanzu.
Ta sauke numfashi batare da tace masa komai ba .
ta watsar dashi Tare da bin gefenshi ta wuce taje gaban tukunyar tana cigaba da aikinta.
Bakinsa ya tabe Tare da harde hannuwansa duka a kirjinsa ya zubawa bayanta idanu kawai yana mamaki kalar iskancin dake dawainiyya daita .
idanunshi dake yawo a tsantsar jikinta ne Yasa gabanta faduwa jikinta ya fara shaking har wukar dake hannunta tana yanka albasa tayi nasarar sharbe mata hannu .
take ta saki Yar kara Tare yin wurgi da wukar aiko kafin kace me jini barke Sai xuba yake.
" tayi wajen popping da sauri tana wake jinin dake siyaya .
ahankali yamatso ya tsaya a bayanta har tana jin hucin numfashinsa . tamkar zai shige mata jiki ya kamo hannun yana kallon yadda jinin ke tsiyaya .
ko Yaya ya motsa jikinsa Na gugar nata take jikinta yacigaba da kirrrrrrma tana son yi mgn Amman harshenta yaki bata dama. Sbd Idanunshi daya kafeta dasu .
dan Haka tasoma mutsmutsun son kwace hannuta daga gareshi .
Haushin kanshi kanshi da kashine ya kamashi don me zai kama hannunta me ma yakawo shi inda take har da Yashiga hurinminta , takaici Haka tattare da haushinta Yasa shi ya matse mata ciwo da iya karfinshi .
ta saki wata razananniyar kara yayinda Hawaye kebin kuncinta shiiiiii short up ya daka masa tsawa..
Ta tsorata matuka Sai dai bata bari tsoron nata yayi wani tasiri ba dan Haka .
Da kyar ta samu ta tattaro jaruntar ta sanyawa jikinta.
'cike dakewa zuciyar tace dan Allah mlm Ni kasakar min hannu ciwo yake min..... kmr ta zuga shi ya sake damke daidai gurin ciwo yana dubanta idan an ki sakin hannu fa sa me zakiyi uhm?
nace me zakiyi ?
bazanyi komai ba km bani da abinda zanyi Amman wlh na barka da Allah ... wai me ma Na tsare maka ne 'cikin gidan ,ka dameni ka damu rayuwata kana son ka dinga shiga Lamarina ,nifa bana son damuwa.
, bana shiga Lamarinka dan me kai zaka dinga shiga nawa... au nine ma nake shiga lamarinki?
Tace eh Haka nace ta fada 'hakan cike da tsiwa yace a she kuwa zaki mutu kwanan ya sake matse ciwon Tare wurgi da hannuta yaja tsaki tare barin kitchen .
Haka taciga dayin girki tana yi tana Hawaye zuci da zahiri .daf da magariba ummi da safeena suka sauka tana jinyosu sautinsu a parlour tayi zamanta taki fitowa har byn data kammala Sai da aka kiransa sallah taji tsiti alamun kowa yakama gabansa sannan ta fito tashirya dinning tayi dakinta .
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 71
Karfe takwas daidai nablah ta sake fitowa main parlour din domin xuba musu abinci suna zaune su dukkansu , har deeni suna hira.
takaraso har dining area .
jikinta a sanyaye tasoma xubawa ummi da zeenat har ma da safeena Abinci Amman taki xubawa deeni dake zaune yana chatting a wayarsa ..asalima ko kallon inda yake zaune batayi ba ballanantana tasan da zamansa .
,Shima bai wani damu da ganin yadda ta shareeshi ba .
,Sai ma gyara zamansa da yayi sosai "yana son yaga iya gudun ruwanta.
,tagama duk wani abinda take ta juya ahankali da niyar barin parlour.
tayi taku daya zuwa biyu taji an fincikota ta baya .
, ahankali ta juyo a sanyaye dan ganin ko waye ya rikota hk.
, aiko juyowarta keda wuya.
taji saukar mari tasssss akan fuskarta .
zeenat ce da wannan aiki nablah tasa hannuta ta dafe kuncinta daidai inda taji saukar marin tare da tsare zeenat din da shanyayun idanunta tana kallonta dasu...
take Hawaye suka shiga sintiri a kuncinta sharrrrrrr tamkar an bude pompo ... Ba nablah da,aka mara ba hatta ummi da safeena Sai da saukar marin Yasa suka ji shock jikinsu ......deeni dake hakemce agurin ko gezo baiyi ba ,sai ma very gud da yace a zuciyarsa ... hankalinsa kwance yacigaba da operating din phone dinsa cike da jin dadin abinda Zeenat tayi mata..
ke.... ashe Yar iskace bansani ban sani ba?
,mijin nawa ne yazama abun wulakantawa da bazantarwa a gurinki .tsabar kin rainani .
dan ubanki shi bai isa ki zuba masa abincin bane ko me kike nufi?
Takarasa mgnrta tana may sake ciro hannunta zata kara mata wani marin... ummi tadakar daita . Kull karki sake ki km marin Yar,mutane .
Aiki tazo yi fa, ba bauta ba.
Wannan Ai wulakanci ne da tsagwaron rainin wayo zalla ?
Me ma yayi zafi dayakai har da duka?
da bata zuba masa abinci ba ke aikin me kike ?
,kinji min rainin arziki kawai Naga mijinki ne bana ba .. can km ummi ta sausauta murya
A,a Zeenat nifa banason irin Haka .
abinda kasan idan an maka bazakaji dadi ba to karka soma yiwa wani.
ran zeenat ya kai kololuwar gurin baci har wani duhu duhu take Gani tsabar takaicin abinda ummi tayi mata a gaban may aikinta..
dan hk cike da fushi tace wlh ummi duk ke kike daurewa yarinyar nan gidin yin iskancin duk datagama .
Tare da yiwa mutane kallon Gani Gani da rainin hankali, wlh tun wuri idan tasan ba zata iya yin aiki dani ba ,taka gabanta .
inda km tacigaba dayin irin wayan nan iskancin wallahil azim zan gyara mata zama acikin gidan dan bazan dauki rainin hankali ba .Ta juya fuuuuuu tasoma kokari barin parlour .
Nablah dake tsaye har lokacin jikinta Banda rawa rawa bbu abinda yake ,yayinda Hawaye dake idanunta ke cigaba da silalowa.
Cike da tausayin kanta tasa byn hannuta tana goge Hawayen wasu Na sake zubowa.
ummi da ranta ya gama baci matukar ,tace yi hakuri kijin nablah .
" nablah ta girgirza mata kanta kawai batare da amsa ba .
Zo ki zauna kici abinci inji cewar ummi da kyar nablah ke daga kafafunta da suka gama sagewa tsabar takaici da tashin hankali datake ciki . safeena ta Mike ahankali tare kamo hannun nablah 'cikin nata tana bata hakuri ,ta zaunar daita tare da turo mata plate din abincinta datasoma ci gabanta tana sake bata baki ,ummi ma hakuri taita bata.
,duk wannan abin da suke mata baya gabanta hk km bai wani birgeta ba .
Dan gabadaya Hankalinta baya jikinta .. tunaninta ya tattara ne akan yadda zatabar gidan ta hutawa rayuwata.
,akan wani dalilin zata zauna a maidaita tamkar baiwar Ai talauci ba hauka bane km ba,a akan aka soma zuwa aikatau ba ,duk yadda safeena tayi daita akan taci abinci .
kasawa ci tayi Banda bakinciki bbu abinda ke dawainiyya zuciyarta . Ta ya'ya mijinta Na mata rainin wayo ita km ta dinga wulakanta ta..sbd me...Ta tmbyi zuciyata ..take zuciyarta ta bata amsa da ,sbd ke talaka ce ....
Zeenat nabarin gurin Shima deeni ya Mike ahankali yana kakkabe jikinsa ranshi watse da marin da zeenat tayi mata , murna fal cikinsa yayi hanyar step ...
Ko rabi baiyi ba .
ummi takira sunanshi deeni ...Ya dan tsaya tare da juyowa yana duban ummi. kaje dakina ganin nan zuwa yanzu .