← Book details Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 90

Sashe 77

Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

, bashi dake zaune yana kallon jikinta ba hatta ita karan kanta kallon kanta take. tsarin yanayin jikinta yana matukar birgeta ballanantana cikakken nmj irin DEENI.
inda kaga yadda tayi maseefar kyau zaka dauka may shirin zuwa turakar may gida ce .
" tayi wani irin juyi hade da tsalle ta fada kan bed tana murmushi Tare da jayon pillow ta kamkame ajikinta.wayyo sauran kadan zuciyar deeni ta tarwatse ta daina aiki. dan gabadaya jijiyoyin dake aiki ajikinshi ne suka nemi tsayawa Na wuncin gadi kafin daga baya jikinsa yacigaba da kirrrrrrma...
" ya Dade zaune yana kallonta kwance ta kamkame jikinta waje daya kmr may jin tsanyi ahankali yasa hannunsa ya kashe camerar Dan bazai iya cigaba da kallonta a yadda yake jinsa ahalin yanzu , mikewa yayi tsaye yana duban yadda gabadaya ilahirin jikinsa ya sauya hatta gajeren wando dake jikinsa ajike yake jagab, tsabar jarabar dake cinsa,ko takan documents din dake zube a kasa Bai bi ba Ya janyo jallabiyarsa dake rataye ya zira ya nufi zuwa dakin uwar gida sarautar mata .

'Tana amsa waya yashigo dakin da sallamarsa" tsam ta katse wayar Tare da rufe zance datake .sannan
ta ajiye wayar a gefen bedside dinta Tare da juyowa ahankali ta rungume shi tsam tsam ajikinta .

yace kedawa kike waya Haka tun dazu nake kiran wayarki busy busy?
' gabanta ya yanke ya fadi Cikin in inna ...tace uhm uhm ..wlh nida wata kawatace da muke karatu Tare .

Ya amshi wayar hannunta yana dubawa duk numbers din mata ya gani birjik ,Banda numbers din en uwa. yace duk yawan numbers din nan friends dinki ne ?,ke yawan kawaye baya damunki ne ?
Ta amsa masa da cewa mutane fa rahma ne my hrt km ma yawancinsu sune suke nema da kawance km kaga bbu kyau wulakanta mutun takarasa fadar hakan 'tana may saka bakinta 'cikin nashi tasoma kokarin janye hankalinsa da irin kalolin salonta Tare da gaya mishi yadda tayi missing dinsa .
Ai bata idda magana ba taji ya fara xuba mata wasu zafafan wasannisa da rabonta da jinsu tun suna kan ganiyar cin amarcinsu ,Yar karamar rigar baccin dake jikinta ya zame Tare da cigaba da wasa da santsar jikinta gabadaya yagama rudata da salon wasannisa duk inda yakai hannu ajikinta sai taji wani irin mugun shock .
duk tabi ta rude ta fita haiyacinta tare da sake sakar masa gangar jikinta 'cikin Haka DEENI ya afka gonarsa.
Banda sambatu bbu abinda Zeenat take uhmmmm uhmmmm wayyo uhm.my hrt ....Ina sonka dayawa wlh bazan iya rayuwa bbu kai Dan Allah.. nima kasoni kwatankwacin Wanda nake maka please now.. show me the way u loves me too.
oga DEENI kuwa tsit kake jinsa bbu Bakin magana Sai faman aiki yake byn komai ya lafa Wanda da kyar Zeenat tasamu DEENI yabarta .
ya koma ya kwanta gefenta Tare da rungumota jikinsa tsam yana fidda numfashi sama sama Kusan minti talatin ya dauka kwance yana rungume daita .

Haka kawai wani lokacin yake tsintar zuciyarsa da tausayinta sbd yadda take mugun sonshi da tsoronsa Tare da kiyaye duk wani abinda baya so....

ahankali ya Mike Tare daita ajikinshi.
bathroom dinta suka shiga sukayo wanka Tare sannan suka sake fitowa murna da farinciki fal a zuciyar Zeenat yaushe rabon hakan takasance a tsakaninsu bama zata iya tunawa ba ?

Farincikinta yakasa boyuwa har suka bayyana a kan fuskarta Wanda har sai da tasa DEENI tmbyeta .

tace mishi bbu komai tasa hannu ta dauko towel tasoma goge mishi jiki dashi itama ta goge nata jikinta boxes dinsa ta mikomasa ya mayar yayinda itama ta saka Yar yololuwur rigar baccinta sannan suka sake zubewa kan bed whisky blanket dinta ya janyo ya lullubesu dashi ya kai hannushi yana fasha sumar kanta duk da bawani suma gareta may yawa ba.
yayinda zuciyarsa takasa samun natsuwar dayake bukata .
yana jin tamkar Bai mata adalci bane akan AUREN SIRRIN da yayi a yau Amman km daya tuna itace dalilin silar komai sai yaji zuciyarsa ta samu natsuwa . Ya dinga jin abinda zuciyarsa ta aikata daidai ne.
duk ma abinda yayi mata ahalin yanzu itace Silar jefa rayuwarsu 'cikin gagari da kunci dayasa shi aikata hakan Tare da umarnin umminsa ..

da tabar masa yaransa da dinga zubarwa da bai jin daga ita zai iya kara aure kowace macce a rayuwarsa .

Ganin yadda dakin ya dauki shr Na wani lokaci alamun bbu kowa cikinsa Yasa Zeenat tunanin ko bacci ya dauke DEENI ne .
Wanna tunanin datayi ne Yasa ta juyowa ahankali" karaf idanunsu suka sarke 'cikin juna zuciyarta ta buga sakamakon wasu abubuwa data sun fito daga rikitattun idanunshi suna shiga nata .
Hakan ya sake jifa zuciyarta 'cikin duniyar soyayyarsa ahankali ta sakar masa kayataccen murmushi 'tana may kai hannuta kan kyakywar fuskarsa ta shafa kwantaccen gashin dake kwance a fuskarsa.
, muryarta a sanyaye Na dauka kayi bacci ne Dana jika shr ? Numfashi yaja ahankali tukun ya sauke Ajiya zuciya .

,banyi bacci ba ,ya bata amsa atakaice,shine kayi shr kana tunani ko...yayi killing smile dinsa may sake narkar mata da zuciya ,wa gaya miki tunani nake yi ?

Xuciyata ce ta sanar dani hakan ,yanzu dai meke damunka dan gabadaya yanayinka ya Nuna kmr kana 'cikin damuwa ?

Bai bata amsa ba kmr yadda ta bukata sai Murmushin da sake yi Tare hade bakinsu waje daya ya lullubesu 'cikin bargo .a kunneta ya rada mata ,ban koshi dake bane shiyasa kika Ga Yanayina Haka ,tashige 'cikin jikinsa sosai tana dariya .Tare kokarin son shiritar da zance dan tasan halinsa sarai zai iya karawa tunda yace bai koshi ba .

Kwance take tana faman bacci Wanda batasan lokacin daya dauketa ba tayi nisa sosai 'cikin baccinta.....tun daga nesa ta hango shi tsaye jikinsa sanye da fararen tufafi .
Hadadden farin yaddi ne ajikinsa mai shegen kyau gaske.
matsowa yasoma kokarin yi Wanda har sai da yakaraso daf..daita sannan ne idanunta suka iya gane mata kowane ne .
, da murmushi dauke akan kyawawan fuskarsa yazo gabanta yaja tsaya suna kallon juna har lokacin tana tsaye fuskarta 'cike da mamaki ganinsa tsaye a gabanta yana bulbula mata murmushi matsowa yayi sosai 'cikin isa , tamkar zai shige mata jiki .

'Cikin wani irin voice da bata taba jin irin sa ba tunda take a tsawon rayuwarta ,ta tsikayo muryar shi yana fadin...
" Amincin Allah Ya tabbata a gareki ....
kasa amsawa tayi sbd tsananin mamaki da yaki barin gangar jikinta ...hannuta ya kamo 'cikin wani irin salo yana murzawa ahankali ahankali Tare jawota gabadaya jikinsa....Ya rungume tsammmmm.haba wife ...yakike kallona tamkar bakisan koni waye ba ,da matsayina a gurinki, ko kuwa Na zame miki wani sabuwar halitta ne Na daban ?
Yasoma shashafa mata sansar har zuwa kasan mararta yana kokarin zira finger dinsa jikinta .Tayi saurin fizge jikinta daga gareshi ta soma ja da baya .

kuka may karfi ne ya nemi kufce mata .
"jikinta Banda rawa bbu abinda yake tsabar tsoro takasa kwakwaran motse ahankali ya sake motsawa inda take Tare da fixgota 'cikin fadadden kirjinsa take hawayen dake fuskarta Yashiga ambaliya ,yace shiiiiiiiii...kiyi min shr bawani abu zan miki ba ajiyar bby kawai zan baki kina so..?
Tayi shr taki cewa komai Duk kokarinsa nason ganin ta bude baki tayi mgn abun yagagara ahankali ya sake matseta tsam ajikinsa sosai ganin yadda jikinta yake kirrrrrrma. maimakon tayi shr sai ma karuwa da kukan nata yayi .
kan dole ya sausauta rikonta ba dan yaso ba Tare da kamo fuskarta da hannuwansa duka ya xuba mata kwayar Idanunshi 'cikin nata ....

shin bakiyi farinciki daga Nina bane wife?
,ni dake munka kasance matsayin mata da miji ne .
Zan baki bby kina so kanta tasoma girgirza masa alamun , Aa .

Ahankali taga fuskarsa tasoma sauyawa tamkar ta mayyunwacin zakin daya fita neman abincinsa ,cak Yasa hannushi ya dauke sai kan wata sahara mai shimfide da farin kwalle ya kwantar da ita yana cewa ki amince nabaki bby saannan kimin magana , banason wannan shr naki yana cutar dani .
yana mgn 'yana romancing din jikinta ' zuwa mararta ganin Haka Yasa tayi hanzari bude baki da niyyar mgn ta hango Zeenat rike da wuka ta nufi kan DEENI gadan gadan zata luma masa nablah ta kwalla wata irin razananniyar kara ... Tare da farkawa daga mummunar mafarkinta, ahankali ta dinga juyi akan gadonta batare da bude idanunta ba ..

Daidai wannan lokacin Shima deeni ya farka a frigece daga nashi mafarkin yayi shr kawai yana tuanani yayinda zuciyarshi take maimaita mishi addu'oi,zufa ce ke karyo masa ta koina tamkar Wanda yayi wanka.
" ya dubi Zeenat dake kwance tana sharar baccinta ahankali kwance .
Ahankali yasoma tuno mafarkin shi , Zeenat ce da wuka take kokarin luma masa to me hakan yake nufi ? Ahankali ya dinga kallon Zeenat yana mamakin mafarkinsa shi kam bashi da ilimin fassara mafarki ,dan Haka yabar shi a rudin shedan idan ma wani abu ne , yabarwa ubangiji komai.
dama shine mafi sanin komai addu'ar yayi Tare da koma ya kwanta ya rungumo Zeenat jikinsa 'tare da aiyana yarinyar ce rungume ajikinshi.

Washegari

DEENI da wuri ya dawo yana zaune a parlour kasa nablah ta wuce ta gabansa ko kallon inda yake batayi ba tashigewarta kitchen asalima nunawa tayi tamkar batasan da wani halittar ,bil Adama a gurin .aiki zuciyarsa ta motsa ranshi yayi matukar baci . Runtse Idanunshi yayi tare da yakamo lip's dinshi Na kasa yana cizawa ahankali .
to may yarinyar nan take nufi dashi ?
Bai isa ta gaishe ba kennan kome hakan yake nufi ,take zuciyarsa tabashi amsa da ka isa man tsabar iskanci kawai da yayi mata yawa .yaja tsaki 'tare da bude idanushi ya duba agogon dake manne a parlour yanzu karfe biyar daidai ta cika km daidai lokacin da karar bell din gidan tacika koina parlour.
nablah dake wanke kayan ciki tasoma kokarin karasawa da sauri sannan ta tsame hannuta 'tare wankewa.
Chapter 77 · 0% Book details