Sashe 47
Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kukan Ummi ya tsaya cak tayi sororo tana duban Zeenat jin abinda take fada tamkar a mafarki ba gaske ba .can km Ummi ta sake rufe deeni da wani sabon fada dan ta zubar da ciki zaka kashe min ita , haka Allah ya rubuto cikin ba masu rayuwa bane a doron kasa dan haka hakuri kawai zakayi da yadda Allah ya kaddaro. Allah zai sake baku wasu .
deeni da ranshi yaga dagulewa ya baci da kalaman mahaifiyarsa. wacce yake ganin duk duniya bashi da tamkarta ,shi yake daita ita take dashi km yasan duk son datake wa Zeenat din bayansa yake yasan ta dai fadi haka ne kawai badan ranta yaso ba.
A sanyaye Yace yanzu first lov wannan kaddarace ko son zuciya?
ta biyewa ra'ayinta tayi abinda ranta ke so shine zakice "haka Allah ya kaddaro' Ummi tashiga girgiza masa kai .
Kadai kayi hakuri nace bana son tashin tashina abar zance kawai .
Yace bbu wani zance da za'a dan Ga sakamakon abinda ta aikata min nan a hannuta na bata ,sai km tabi wani jirgin ba bana deeni ba .
,ya juya fuuuuuu cikin tsammanin bacin rai ya bude kofar ya fita tare bugo kofar da karfi .
Ummi ta juyo 'ahankali tana kallon yadda diyarta ta dawo wata halita daban.
,tace yanzu Zeenat wani laifi na aikata miki da na cancanci kiyi min irin wannan sakayar .
Yanzu kin kyauta abinda kike yi , gabadaya tsoro ya sake cika zuciyar Zeenat Tunaninta ko dukanta Ummi zatayi dan haka tasoma ja da baya . Ummi tace Ina zaki Zeenat ni bbu abinda zan miki , Zeenat ta durkushe gaban Ummi tare da kamo kafafunta ta rike gam Tana kuka" Dan girman Allah Ummi kiyi hakuri wlh sharrin sheidan ne Ummi kiyafe min wlh bazan sake kibawa yaya hakuri shima ya yafe min Dan takaicin Ummi rasa me zata km cewa Zeenat tayi dan haka ta rungumeta ajikinta suna kukansu tare .
Kafin kace me labari ya bazu acikin estate Zeenat ta zubar da ciki .
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun me naje ji kuke cewa wai Zeenat ta zubar ciki sau ba adadi ?
inji inna kakar Zeenat .
Data shigo parlour habibu danta dukkansu sukayi tsit shi da matansa da yayan Zeenat din da suke uba guda "suna kallonta wai ba magana nake daku ba ,kum mayar dani tamkar wata yar isaka kuna kallona.
"mahaifin Zeenat ne ya yi karfin halin sauke ajiyar zuciya Yace nima yanzu yasir yake gaya min .
inna ta fashe da wani irin matsanancin kuka tare da daura hannu bisa kanta tace wayyo Allah nashiga uku ni patsima amman anyi gatalalliyar muguwar yarinya dan ubanta dan nawa ta zubar tasan burin da naci akan cikin nan ,shegiya yarinyar ni da nake son naga nafi kowa zuri'ar maza da mata acikin dagin nan shine dayake Yar iska ce ta zubar ciki.
Kai yasir maza muje ka saukeni a gidan inci uwarta har da kakarta ba indiya .
yasir ya girgiza kawai dan gabadaya maganarta dariya ta bashi gashi bbu damar yin dariya dan ya hadiye dan yasan halin maseefarta Yace Ai Zeenat din ma tana gida tun jiya .
Tace shine dan an raina mu shiyasa ita uwar rikon nata baza tazo tagamana "amman bbu laifi ta kada kai tana kokarin barin dakin tace naje dakaina can naci mutuncin jairar yarinya .
Dadaren deeni ya tafi gurin big Dady sakamakon turowa da yayi yazo yana son ganinsa .
Zaune yake agabansa shida fk da yayansa mahamud Sai wasu daga cikin family deeni yasawa big dady kukan abinda Zeenat tayi masa kasa yarda big Dady yayi duk da yaji dama . sai da faruk dake zaune a parlour,n ya sake tabbatar musu da haka ne jikinsu yayi tsanyi big Dady Yace yanzu ita Zeenat din ce taiya aikata haka .
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun from no there suka ji suka ji muryar inna tana salati tashigo parlour ,n big Dady da gudu kmr an karota a rude tace kai zubairu kai zubairu kaga irin dukan da wannan mugun yaron yayiwa jikata tamkar Bai san ciwonta ba .
big Dady dake alajabi abinda akace Zeenat tayi ya dago da fuskarsa yana duban inna tare da nuna mata gurin zama. Zauna inna .
,zaman may zanyi Dan wulakanci bazan zauna ba .
deeni dake zaune yaja tsaki wanda sai lokacin inna ta farga dashi .
ashe ma yana gurin .
ta fashe da kuka tana kallo tsaitin da deeni ke zaune tace Allah ya isa ban yafe ba yanzu ka iya jikata irin wannan duka kmr zaka kashe min ita .
dan ta zubar da wannan wahalallan cikin naka may shirin kaita lahira .
,a zafafe deeni Yace Ai abinda naso yi kennan na aikata lahira sannan na kawo muku gawarta inyaso nima akasheni.
cikin kuka tace yanzu zubairu kana jin abinda wannan jairin may mugun kan yaron yake gaya min ko.
To wlh duk shegen da Bai km dukanta ba Bai haifu cikin uwarsa da ubansa inji cewar inna .
big dady ya kalli deeni Yace bana son ka sake cewa komai .
sannan Yace inna ki zauna amiki bayanin abinda ya faru.
taki zama sai maseefa take zabgawa akan andaki jikarta.
bayanin me zaka min zubairu byn nasan wahalallan cikin wannan jairin ta zubar ta hutawa ranta .
da kyar big Dady yasamu ta ,zauna akamata bayani komai tundaga kan cikin farko da Zeenat ta zubar har zuwa na yanzu .
tana gama jin ta mike tsaye Tana jan tsaki mtssss tare da tacigaba da zagin deeni .
Dan ta zubar da cikinka din baza shine zaka mata irin wannan duka , mara mutunci kawai wlh bazan yarda ba ,
Ran deeni ya sake mugun baci " dan haka a hassale Yace da bazaki yarda ba sai kizo ki rama mata tunda dukan dana mata yayi miki ,zafi .
, zubairu kana jina da wanna gantalalan yaro ko.
Wlh koban rama mata ba ,zamu barkar da Allah yayi mata bakar sakayar da bata da magani .
wlh ni karki dameni dan zan iya huce haushina akanki inji cewar deeni .
zaka dake ni nima ta matso gabansa tana zaka dakeni tantirin mara kunya kawai may dan banzar mugun halin tsiya .
Sai da Big dady ya dakawa deeni tsawa sannan yayi shr ya rabu daita ,tana zuba maseefa iri iri.
deeni ya mike da kyar yana kallon big dady miryasa can kasa Yace sai da safe ni zan wuce ganin haka yasa shima fk ya mike yana mara masa baya .
Sai huci inna take maza ka dawo nan ka kawo min takardar sakin jikata dan wlh bazata km cigaba da zama dakai ba mugu azalumi kawai.
Deeni dake shirin barin parlour,Yace tun yaushe aikin gama yagama Ai ko baki ce ba nima bazan km ,zama daita ba.
,ta sake kurma kururuwa ihu yanzu kasar min jika byn kagama moremata jiki to Allah ya isa wlh km sai kaga karshenka .
shi dai Bai km cemata komai ba ya karasa ficewa daga dakin .
Daidai kofar gidan fk suka ja suka tsaya faruk Yace gaskiya aboki banji dadin sakin dakawa Zeenat ba.
dan kasan Ummi zatashiga damuwa ,akan haka fk sakin Zeenat danayi shine yafi alkhari da zaman lfy atsakaninmu ,dana dinga mata ciki Tana zubarwa a rariya gara nabarta kawai .
,fk Yaceto yanzu haka zaka cigaba da ?
,deeni ya daga masa kafada tare cewa uhmmmm zaman haka zai fiyye da dai zama da Zeenat.
nan dai fk yayita bashi shawara akan yayi hakuri ya maidaita tunda saki daya yayi mata , Yace Nagode sosai aboki zan duba maganar idan hakan zai yiwu sai zuwa gobe kennan tare da yiwa junanasu.sallama.
Karfe tara daidai deeni yashiga gidansa ya haura sama ,a sanyaye ya bude kofar dakinsa yashiga yasoma cire shirt din jikinsa da dogon wando ya rage daga shi sai singlet da boxes.
yayi kwanciyasa kan bed dinshi tare da runtse idanushin yana jin zafin da radadin abinda kakar Zeenat tayi masa.
Ga tashin hankali daya baro umminsa ciki yarasa meke masa dadi a rayuwarsa .
Gabadaya komai ya dagule masa waje daya mafuta kawai yake nema.
lokaci may tsawo ya dauka kwance yana tunani abinda yaka mata yayi batare da bacci ya dauke bashi ba .
MMN SUDAIS CENTER
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Assalamu alaikum warahmatul Allah wabakatuhu🤝🤝🤝🤝🤝
*Makaranta auren sirri ina may matukar baku hakuri domin zan dakata da novel din auren sirri anan har sai allahu ya kaimu byn sallah inshaallahu zan daura daga inda na tsaya inawa daukacin masoya wannan litattafin nawa murna da shiga wannan watan mai alfarma da albarka Allah yasadamu da rahma da alkharin dake cikin wata ameen ya Allah*