← Book details Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 90

Sashe 40

Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai day kmr wannce karo ta tabbatar masa akan yasa ido sosai akanta .yace Inshallahu zankiyaye .
Yaje ya sauke doctor saira yana mata godiya sannan ya wuce gurin aiki. Wunin ranar akwance tayi byn deeni ya dawo gida dubata ya cire mata drip sannan ya km barin gidan.

Washegari ma daya shigo dakin hannushi rike da cup din tea kwance ya isketa dakin duk a hargitse , kallon tea kawai tayi taji zuciyarta natashi tun bai kai bakinta ba .

Ta Mike da sauri sai cikin bayi tashiga kwara amai ,ya iso kusa daita yana mata sannu sai data gama sannan ya gyara mata jiki ya maidota cikin daki.

AHankali Ta kamo hannushi ta daura a saman cikinta ,tana hawaye tace dan Allah my hrt katausayamin kasa acire min cikin nan kabari muyi zaman haka Tunda muna son juna wlh ni zan iya zama da kai ko bbu ya'ya .

Yayi shr kawai yana kallonta da mamakin abinda tace yayinda zuciyarsa ke tafasa yana ji tamkar ya shakota yamakata da bango ta mutu kowa ya huta.

,wani irin kallon ta haukace yake binta dashi tare dayin nazarinta .

Ganin yayi shr baice mata komai ba .
sai ta dauka ko shawara yake da zuciyarsa .
dan haka tasoma kokarin sake rokonsa .

Wani irin harara ya watsa mata wlh idan kika sake gayamin wannan bazanr magana say na kasheki yanzu .

Take Tayi shr tana kallonsa zuciyarta na ta fasa .
ita ko tafi iskanci zai Gani kuwa ,ta juya tayi kwanciyarta tana mayar da numfashi .

A zafafe Ya Mike tsaye sosai yana dubanta zuciyarsa iya wuya.

dama ke muguwace km munafuka may fuska biyu ki dinga nuna min tamkar ma kin fini son haihuwa a she abin ba har zuciyarki yake ba ,dan Allah na rokeki karki canza niyarki ta zubda cikin nan .

Yana gama fadar haka yabar dakin tare bugo kofar dakin da karfi ,a ranta tace mai zuciyar wahala bbu wani haihuwa da zanyi da kuriciyata na zauna na lalata rayuwata wlh ba zai wuyo ba .

Yana sauko yaci karo da rahma zata hauwa sama wani iri mari ya dauketa dashi tare kwallo daita tasoma mulmula har ta gangara kasa .meyasa daga gashi yana saukowa bata bari ya bar step din ba ta hawo.

AHankali yacigaba da sauko ko kallon inda take baiyi baiyi ba ya fice daga gidan .

Rahma ta karkabe jikinta ta mike tsaye tana dingisa kafa sannan ta sake yin hanyar step Dan dama gyaran sama zataje yi .

Da wuri Zeenat bacci sakamakon drip din da doctor saira tasa mata. Bata farka ba Sai wajen shabiyu na dare yana kwance a gefenta shima amai ne yata daita ya cire mata ruwan dake hannuta ganin a gigice ta farka tana neman sauka ya rakata har bayi tashiga kwara amai ,gashi bbu komai acikinta komai taci baya zama acikinta sai ya dawo .
Ya zuba mata ruwa akanta ya fito daita daga ita har shi bbu wanda ya runtsa ranar" basuyi baccin kirki ba jikinta ya sake daukar zafi ,

Tun yana jin zafi da ciwon kalmar zubda da cikin data furta masa har yazo ya daina ji ,ganin yadda take shan wahalar cikin sai lokacin yayi tunanin Killa kodan wahalar da cikin ke bata ne yasa ,tace acire mata .

Wasa wasa cikin zeenat cikin yashiga wata uku har sunje asibiti , doctor tace sabon wata zata fara zuwa awo.

Sosai deeni ke kula daita yana bata extra love haka Ummi amman ita duk wannan gatan datake samu besa taso wannan cikin ba gabadaya a wurinta takura ce wannan kaddareran ciki a gurinta kmr yadda take cewa .

Shi kuwa Deeni bbu ruwanshi harkar gabanshi kawai yake yana bawa zeenat kulawa da abinda ke cikinta .

Tundaga sanda tayi furucin zubda ciki taga yadda yayi bata sake yi masa makamanciyar maganar ba tare suke lalacewa gurin cikin .hakan ya sake bawa deeni kwarin gwiwa kula daita da mancewa da wani maganar zubda ciki datayi.

Da daddare deeni zaune a parlour ,n shi na sama yayinda zeenat ke kwance ajikinsa a shwabe tace my hrt nifa Ina son cin danwake ,.

Ya sauke ajiyar zuciya yana kallonta tare da duban agogon wayarsa , karfe goma saura yagani yace bby kalli time fa a Ina zan samoki shi wannan abin da kike son ci?
ta bata rai tashiga kokarin tashi daga jikinsa ta Mike zata wuce yayi saurin dawo daita dan Tunda yasan yadda cikin ke bata wahala yake gudun bacin ranta .

Zaunar daita yayi akan cinyarsa yasoma neman layin umminsa ,say gaban Ummi ya fadi lokacin dataga kiran Deeni kafin ta dau wayar ma addu'ar ta dinga sannan ta dauka tace deeni lfy ?

Lfy first lov wlh wai zeenat ke son cin wani abu dan..me ake ce masa , ya dan juyo yana fuskantarta zeenat din ,Mene sunan abin ta sake fada masa

,yace yauwa wai danwake ,shine nace bari nakira ki ko zamu samu yanzu .

Ummi ta sauke ajiyar zuciya tace ba matsala kazo nan da 30 minti sannan ya kashe yana rungumota jikinsa kinga gud grammar tace azo akarba ta manne masa tana gogga masa kirjinta a fuskarsa .

Allah sarki Ummi da kanta tashiga kitchen tayiwa zeenat dan wanke .

Minti 30 daidai agidan Ummi tayiwa deeni yashigo da sallamarsa ya karba coola yayi wa ummi sallama ya wuce dan kwata kwata yanzu baya son yin nisa da zeenat din .

Yana kaimata hannu baka hannu kwarya ta dinga tura danwake tamkar mahaukaciya ya zuba mata ido kawai yana kallonta dan yasan da wuya agama cin danwaken lfy ,.

Aiko tana gama ci tayi hanyar bayi da gudu sai da ta amayar da danwanke kaf tukun ta zube tana nishi .
Haka ya taso ya wanke mata baki yaja zuwa dakinsa ya kwantar daita shima ya ,zagayo ya kwanta abayanta tare da rungumeta tsam .

Zeenat tarasa yadda zatayi da cikin jikinta dake damunta dan haka ta yanke shawarar kiran doctor titi byn ta dauka sukayi magana tayi hanging din kiran ta Kira sumy .

Hello sumy zeenat ya"akayi ne kwana biyu?

lfy inji zeenat kina gida sumy tace eh Ina gida ok Ina nan zuwa yanzu lfy dai ko ?
ke dai ki bari sai nazo zakiji komai .

Tana zuwa gidan sumy ta kwanta akan kujera tana maida numfashi sumy tace dazun ban naga zanceki a zuciyata .
sai km naga kiranki.

ya,akayi ne kawas da kyar zeenat Ta Mike taje ta zubda miyon bakinta ,ta dawo sumy tace A'a karde kin km harbuwa.

Kedai bari kawai sumy bazan iya jura daukar ciki irin nawa ba wlh "gyara na mutu Banda dan kaina da wannan bakar wahalar .

sumy ta harareta ,kefa wawiyace kin zubar da cikin farko kinsha da kyar shine yanzu zaki km kwaso jiki to mekeke nufi .

Zeenat tace taimako zaki min kmr na wannce karan nakira number nurse titi ashe ma bata garin gabadaya.

Sumy tace eh Ai sunbar garin gabadaya da mijinta amman ita takan zo jifa jifa .
amman gaskiya cikin na baki wahala kalli yadda kika dawo .

zeenat tace eh shiyasa ma nazo gurinki dan Allah sumy ki taimakmin ki kaini wani guri inda za'a cire min cikin na .

A tsorace sumy ke dubanta zeenat sannan tace uhmmmm wlh bbu ruwana km bbu wani guri da zan kaiki .
' nifa na tsorata da wancan lokacin da kika bani labarin irin wuyar da kike kinsha .
Nasan duk randa Asirinki ya tuno nima say kin sani a cikin maseefa .

Zeenat Ta dawo kasa kusa da sumy ta zauna Wlh bbu wani maseefar dazansaki ciki " abinda bbu may sani daga sai ke . Ko wancan Wana gayawa .

Sumy tayi waje da ido tana kallonta da mamaki wai zeenat kina da hankali kuwa ?
Zeenat Ta jinginar da kanta jikin kujera hawaye ya cika mata ido .

sumy tace shikennan kiyi shr kibar kuka ni tausayi kike ba , kiyi hakuri ko daya ki samu tunda kinyi kusan five years da aure yanzu duniyar nan fa bamu da tabbas dinta .
zeenat Ta zubawa sumy ido tana kuka tace dan Allah sumy kitaimaka.

Uhmmmm fa bazan sa hannuna ba acikin zubar da cikin nan .
wancan danayi daga baya say da nadama tashigeni .

bazan iya da tashin hankali mijikin ba wlh ,gyara ki hakura , kuje ki nema kanki zeenat ta Mike tsaye tace bazan wlh Kinsa Allah sai na zubar da cikin nan .

Sumy ta daga kafadarta alamun Ina ruwanta kije ki zubar cikina ko naki

Km dan Allah na rokeki karki kara zuwa mana gidan muddin Kinsa ba abin arziki bane ,zai kawoki haka kurum kijawo min maseefar wannan friaunar mijin naki .

haka Zeenat suka rabuwar baram baram da aminyarta .
Ta dawo gida tana saka da warwara .

Washegari kai tsaye Zeenat ta dauki drop din taxi tace yakaita duk wani asibiti daya sani

yace ok may taxi ya dauketa sai asibiti promise waje yasamu yayi parking din taxi din.
ya Dan juyo tare da madam we ha'v rich there.
tace ok ta fito tana karewa hospital din kallo sannan ta bude pursue dinta ta Ciro kudi ta mikawa may taxi batare da tsaya jin ko nawa yakawota ba .

takara cikin asibitin gabanta na faduwa da addu'ar ta shiga asibitin.

babba ne sosai ta karasa reception ta zauna ganin peticent dayawa zaune suna Jira AHankali Ta dinga karewa reception din kallo ta kusan awa daya zaune ba'a zo kanta ba.

Duk tagaji kwanciya kawai take son yi ga amai dake tasoma mata taji tamkar ta rusa ihu a gurin dan azabar da take ji.ta kife kanta a cinyoyinta ,ita kadai tasan azabar datake sha .
Can say ga wata nurse tazo ta dafa kafadarta zeenat ta dago da sauri tana kallon nurse din nurse tace ur card number madam zeenat nason magana sai dai yawu yacika mata baki ganin haka yasa nurse din ta nuna mata toilet din dake kusa da reception .
Chapter 40 · 0% Book details