Sashe 27
Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
,fk Yace lallai kace haka man byn kagama cika baki ,kai bazaka auri yarinya ba ,yanzu km an jika shr.
,kama duba agogo kuwa dazakace akiraka da sanyi asuba .
Deeni yace yanzu dai mayye dalilin kiran dakayi ?
Nakira ne naji ko kashiga daga ciki dan da jin muryarka ,nasan kagama may gabadaya .
deeni ya waske Yace koma may gaba goma nashiga ina ruwanka .
Yace ok hadanni da zeenat din shemah ke son magana daita .
, deeni ya dan dubi fuskarta yace batada lokacin yin waya da kowa.
Fk Yace , dan Allah kabawa yarinya waya suyi mgn , kasan Allah wlh bazatayi magana da wata shemah ba.
,matar tawa ce wata ,deeni ya daga kafada tamkar fk din na kallonsa nan day suka shiga yin hira sama sama .
Km duk lokacin Zeenat din na lefe ajikinsa. daman km abinda tafi so kennan tajita akan fadadden kirjinsa may cike da yalwar gashi sallama sukayi ,yayainda fk yayi tsokanarsa .da angon yarinya.
Ahankali ya maida idanunshi kanta gabadaya ya jikinta ya sake rikide ya dauki wani irin zafi.
" wanda hatta hucinta zafi yake fitarwa.
suna hada idanu tayi saurin runtse idanunta gam dan tsoron kallon kyawar idanunshi take.
bazato ba tsammani taji ya dauke cak sai cikin bathroom dinsa ahankali ya direta cikin bathtub .
dan kansa yayi mata wanka tare nadeta cikin towel dinsa .
sake daukota yayi ya dawo daita daki .
" magunguna ya hada mata ta sha sbd yadda jikin nata ya karayin zafi ga rashin isashin baccin da bata samu ba .
Doguwar rigar jallabiyar sa ya zira mata tare da rungume ta yana shafa sumar kanta ,tana gama shan magani tayi bacci rungume ajikin deeni say faman yawo yake da hannunsa a gashinta zuwa bayanta .
Kusan awa 3 ta dauka tana sharar baccin dan har sanda Ummi Ta aiko musu da breakfast bacci take bata tashi ba .
Ummi takira wayar deeni byn ta tmby maryam ya zeenat din take .
tace ita sam bata ganta ba.
Kira biyu tayi cikin na uku deeni ya dauka da sallamarsa ,tare gaishe ta fisrt lov antashi lfy tace lfy ya kuka tashi .
Yace lfy lau ina zeenat din take?
dip deeni ya dauke wuta kmr wutar NEPA dan bai zaci zata bmyeshi ita ba . say da ta sake maimaita tmbyrta ,muryasa a sanyaye ,yace lfy lau take first lov , wani abu ne ?
a zafafe tace bangane lfy lau take ba , dan Allah ni hadani da yarinyata naji muryarta .
yace bacci take ,wani irin bacci ne har buy this Tim take yinsa ,cikin haka Zeenat din ta farka ta Mike zaune da sauri ya hawo gadon tare cewa yauwa gashin nan nan ma ta tashi .
,ya Mikewa zeenat din waya ,shi km ya zauna kan stood din dakin ya zuba mata rikitattun idanunsa.
,hello Ummi ,Ummi ta sauke ajiye zuciya sakamakon jin muryar diyar garau .
Hello ummina ina kwana , Ummi tace kwana yanzu kin duba lokaci kuwa zeenat wani irin bacci kike yi haka ,kafin tace wani abu tacigaba .
kina day lfy ko ?
,cikin sanyi murya tamkar ta may shirin zubda kwalla tace lfy lau nake ..... Sai lokacin deeni ya sauke numfashi bbu wani damuwa ko inji cewar Ummi ?
Zeenat ,tace bbu komai.
to ayi ta hakuri kinji tace to Ummi.
,tayi mata sallama.
tare da mikawa Yaya DEENI wayarsa .
ta sunkuyar da kanta kasa kawai .
amsa wayar yayi tare da hadawa da hannuta ,ya janyota jikinsa ,ina ke miki ciwo yanzu ta girgiza masa kanta kawai ,yace kinsa fa bana son kyaliya ,ki bude baki kimin magana tace bbu inda kamin ciwo yace gud ,zaki iya tafiya yanzu tace eh ok to muje dakinki ki canza kaya .
Tare suka shiga dakin tana manne ajikinsa ita sam abin nasa ya daina bata tsoro yadawo bata mamaki kwata kwata tamkar ba Yaya DEENI din data sani ba gabadaya ya canza mata .
Ya sauya hali say wani jiji daita yake .
Wajen wordrob dinta yakaita sannan ya dawo ya zauna zaman jiranta .
atamfa ta dauko dinkin Riga da sike ta sanyawa jikinta ,dinkin yayi matukar karbar jikinta gabadaya ya fito da ainihin dirin jikinta ,tayi kyau sosai.
Farinta har daukar ido yake .
sai day bai ji kyawun nata ya ratsa shi ba ballanantana ta tsaya masa arai.
tabbas yasan yana jinta ajikinsa Amman ba zuciyarsa ba .
, Hannushi ya miko mata tasanya nata cikin nashi yamatse hannu gam tare zaunar daita kan cinyarsa a zabura ,zata Mike ya maida ita.
yace zauna mana kmr ba cinyar mijikin ba.
Sai naga kmr wani dari dari kike.
Yace kinyi kyau fa da wannan kayan.
ta makale kanta cikin cinyoyinta sake mannota yayi da jikinsa sosai suke ji. Numfashi juna .
,yace fada min gaskiya mayye ra,ayinki akai na tayi shr taki cewa komai yacigaba Ina tunani kmr daman can kina sona ?
Duk da halin da take ciki na faduwar gaba sbd yadda ya makaleta ajikinsa.
hakan bai sa ta fada masa gskyr daya ke son ji daga gareta .
aranta km cewa tayi wannan mutumin wayo kawai yake son yi min.
Ahankali ,ya dago fuskarta ya kalli cikin idanunta ki fada min, dan zan iya gane in kiyi karya
Kwayar idanuki kadai.
zasu nuna min .
Jin haka yasa batasani lokacin data furta daman can ina sonka ,kai fa kana sona..?
Cikin wata mayaudariyar murya tayi maganar.
,kawai sai jin lip's dinshi tayi kan nata yana tsotsa.
,yafi karfin minti goma ya tsotsa bakinta tsoronta daya kada ya gota daga hakan dan gabadaya jikinta ciwo yake mata hatta cinyoyinta ciwo suke mata .
Cikin sanyi ya zare bakinsa daga nata sannan Yace kinsan wani abu har zata girgiza masa kanta, sai km tayi saurin cewa tace A'a ,yace ina son mu fahimci juna .
A ranta tace abinda yakamata yazama farko shine ya zama karshe.
tamkar yashiga ranta yace zaki ga abun kmr bbu tsari ko ?
Kafin tayi magana yacigaba
Ni irin nawa raayin kennan.
tace to.cikin sanyi muryrsa Yace kinsan da sanin bana son kazanta ,km har yanzu haka nake ban canza ba.
Km bana son duk inda zan shiga a gidana na shaki wari km banason inganki bbu tsafta ko in shaki wari daga jikinki ko na iske ki bbu kaya ajikinki "matsawar ba wanka zakiyi ba .
Nasan kin fi kowa sanin dokokina ciki har kuzarin jikinki saboda kin san ni dan oya oya ne komai Ina son aminshi cikin hanzari .
To ta sake cewa.
yace ok ina sauraro naji naki cikin sanyi murya har da in inna ...tace ni ni duka da zagi ne kawai bana so say km tayi shr takasa cigaba .
Yace uhmmmm ina jinki tace uhm shikennan bbu komai yace A'a da komai da alamun akwai sauran magana a bakinki .
tace uhmmmm barshi kawai yace Aa ki sanar dani kar na aikata miki cikin rashin sani , fada min duk abinda ke zuciyarki .
Tace umm... amm... Dama har da kishiya bana so .
shi kansa shr yayi tare da zuba mata rikitattun idanunsa, lokacin daya ji karshen maganar.
Ita kanta tasan mamaki jin abinda tace ne.
Yasa shi yin shr .
itama shr tayi jikinta yasoma rawa dan a tunaninta ko ta bata masa rai ne .
Can km yace bazan miki alkwarin haka ba .ni mutun ne kmr kowa km basan may zai faru dani a gaba ba .
Wata killa kara aure yana cikin kaddarata. duba da komai rubutaccen tun daga lauhin mahafuz.
,ki fahimce ni da kyau bazan miki karya dan kiji dadi ba .
shawara daya da zan iya baki kiyi kokarin ki tsare min duk wasu , hakokina da suka rataya akanki.
killa idan kika kiyaye kika yi haka, bazaki rage gurbin wata diya macce ba. Km ba mamaki bazan yi shaawar kara aure ba .
shr tayi taki cewa komai zuciyar ce ke tsalle tamkar zata fasa kirjinta. hakan yasa ta runtse idanunta gam tare dafe cikinta ganin haka ya dauka ko yunwa take ji dan haka yajata suka yi Denning area.
Tare suka karya lokacin biyu saura daidai agogon dake parlour ya buga.
dakinsa ya sake janta har cikin bathroom dinsa ya kwabe zigidir dashi da sauri tasa tafin hannuta Ta rufe idanunta.
ya dan tabe baki ,sannan Yace dama kin cire kunyar nan' dan mun rigada muzama daya yanzu.
sannan yace tazo ta cuda masa jikinsa tun tana jin kunyasa har ta ware .
Tunda daga ranar komai zamo tare suke yi matsawar yana gida .
wata irin kulawa yake bata na musamman wanda har mamaki take idan yana wasu abubuwa.
sai day tana gane kurenta gurin kwanciyar aure .
dan yi yake tamkar baisan daga inda tafito ba ballanantana ya tausaya mata .
domin kwana yake yana abu daya da asuba ma sai yayi sexy daita yake fita masjid.
abun duniya fa yasoma isarta abu kmr abinci safe rana dare , duk abu daya .
har daga office ma dawowa yake .
,iya juriya tanayi dashi shi .
km yana ji daita kmr ya lasheta .
zuwa yanzu al'amarin deeni ya fara damunta dan gabadaya bata da wani hutu , ko motsi taji sai gabanta ya yanke ya fadi .
Cikin kankanin lokaci ta zabge tasoma rama.
sai day ta kara haske tayi kyau jikinta ya goge .
Ummi tana ta dinga jin muryar diyar akai akai gashi bbu waya ahannu zeenat din .
dan haka takira deeni tace idan yataso aiki yazo tana son ganinshi .
Zaune yake a gaban umminsa ya tankwashe kafafunsa waje daya yana dubanta byn ya gaisheta ta amsa.
itama idanu ta zuba masa ,tana kallon yadda Ta sake fari fiyye da da. yayi kyau sosai fatar jikinsa ya sake gogewa.
, ahankali tace deeni kayi kyau sosai da fatar tawa Yar tayi fiyye da haka?