← Book details Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 90

Sashe 62

Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Numfashi sama sama kawai ya dinga saki " Tare da kallon ilahirin jikinsa dake kirma... duk abinda ya farkar dashi daga baccinsa bai bashi mamaki ba facce ganin jijiyarsa' da yayi a mike sambal... da km yadda take harbawa da sauri yasa hankalinsa mugun tashi.
Gabadaya gangar jikinsa rawa yake zuciyarsa ce ke harbawar da sauri ,take ya Daura hannuwanshi duka kan joystick dinsa ya dafe .
wani irin azababen shock yaji ajikinsa Wanda yasa jikinsa sake cigaba da kirma...
.
, 'ahankali ya dinga furta kalmar inna lillahi wa inna lillahi rajiun akasan ranshi, ya jima zaune yana maimaitawa sannan ya samu sauki da natsuwa zuciya iya tunaninsa Bai san meyasa yin irin wannan mafarkin ba" haka nan km Bai kwanta da Sha,awar wata diya macce a ranshi ba ,hasali ma zuciyarsa cunkushe take da abubuwa da yawa kafin ya kwanta ,Sai dai ko daga Allah ne .
Mike yayi Ahankali yashige bathroom domin tsarkake kansa.

Byn yayi wanka tsarki ne ya fito tare da dauro alwala yazo ya gabatar da raka'a taini fajir sannan ya wuce masjid .

koda ya idar da sallah ma ya dade zaune Yana jimami da mamakin mafarkin da yayi har ya dawo gida ,ya kwanta rigingine akan royal bed dinshi Bai daina jin sa some how ba .

8:00

Daidai Ya tashi .
duk ilahirin jikinsa a sanyaye yashiga bathroom "wanka yayi ya fito yasoma shirin zuwa aiki .
Yana gama shirinsa tsam cikin uniform din su na soldier .
, ya nufi part din first lov domin yaga yadda ta tashi dan ka,ida ne muddin gari ya waye sai yasanya mahaifiyasa a idanunshi sannan yake fita .

da sallmar sa yashiga dakin zaune yasameta akan gado, tana ganinsa ta fadada fuskarta da murmushi " tasoma masa kirari kmr yadda tasaba" kaga namijin uban mazaje namijin duniya yaro in bakayi bani guri" sannu zaki maza,km jarumina matashi magidanci son kowa kin wanda yarasa.

"da" daya tilo " da" daya .
kafi Yaya dubu agurina ,sadauki ranka yadade ta dunkuleta hannuta tare da jinjina masa "

DEENI ya karkace kai kawai yana kallon mahaifiyasa "yana sake jin yadda soyayyarta ke sake ratsa kowani part na jikinsa.

duk duniya bashi da sama daita. itace duniyarsa ,shiyake daita ,ita take da shi cikin takunsa na kasaita yakaraso har inda take ya zauna kusa daita yana murmushin ,duk wannan kiraki nawa ne ni kadai first lov sannan yace mun tashi lafiya .

,tana murmushi tace lafiya lau dana , yakata shi kaima ?

,ya shagwabe fuska kmr wani karamin yaro yace lafiya Amman ba lau ba .

Ummi ta zaro idanu tunaninta ko wani abu ne yana shi yin bacci .
,meyasa Meka ya kai dana ummi ta fadi hakan tana mai nazarinsa " Ahankali ya shagwabe fuska byn tunaninki ne ya saka gaba ya hanani yin bacci ummi ta sake zaro idanu tare da sakin murmushi irin na manya.

Aiko " tunanina bai kyauta min ba wlh .
" Har daya hanawa tilon dana samun natsuwa"

Deeni yasake narke fuska yana duban umminsa , Allah first lov ki nemo shi tunanin ki hukunta shi da kanki .

ta sake yin murmushi kusan koda yaushe agaban mahaifiyasa haka yake zama tamkar wani jinjiri , ummi numfasa sannanAuntyna tace maza tashi kaje nasan yanzu haka ko breakfast bakiyi ba kike shirin fita ?

A sukwane ya Mike tsaye yana duban ummi .
"mkr kinsani wlh amman daga wajen yin break zan wuce office , ganin yana tsaye bashi da alamun tafiya ne yasa tasan abinda yake Jira ,dan haka tashiga yimasa addu'a tare da sake nuna masa mahimmanci Zeenat a gurinsa .
sannan ya fice daga dakin hade yi mata sallama ..

Koda ya bar part din first lov part din zeenat yashiga kwance ya tadda ita Tayi zurfi cikin duniyar tunani sannan idanunta na kallon celling dakin da dukkannin alamun ma bata samu runtsawa ba .

'Ahankali Yasa hannunshi ya ja yatsun kafarta dashi ' a sanyaye ta kallosa da idanunta tana may sauke naunauyen ajiye zuciya sannan ta zuba masa kwayar idanunta cikin nasa hk shima yake kallon tare da dan matsowa kusa da ita sosai yana son sake karantar yanayin da take ciki .

haka kawai wani lokacin yake tsintar kanshi da tausayawa mata ,sbd yadda take maseefar sonshi da kishinsa.

daidai kunneta yakai bakinsa, kana yayi kasa kasa da muryarsa yace meke damunki haka Zeenat .......? 'Ahankali ta girgiza masa kanta ,alamun bbu komai, ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa .
saannan yace ok..to meyya hanaki bacci?

Ahankali ta juyo ta zuba masa kananun idanunta tana kallonsa dasu sosai take jin yadda kaunarsa ke sake taso mata tamkar zata huda mata zuciya , tare da mamaye mata dukkan sansanr jiki .
Sai data kalleshi son ranta sannan ta sauke numfashi 'ahankali muryata a shagwaba tace kai ne da tunaninka ya hanani runtsawa.

ya runtse Idanunshi sannan Ya bude su Dan sake dubanta suka hada Ido dashi ta lumshe masa idanunta tana sake tabbatar masa da iya gskyrta ta fada .

yes .... tunaninka ke damuwana yayinda kewarka ke hanani ke hanani sukuni ballanantana na samu sararin ishashen bacci .

, ajiye zuciya ya sauke tare da zama gefen bed side dinta ,yakamo tafin hannuta cikinsa yana murzawa ahankali 'ahankali .
tsareta yayi da rikitattun idanunshi yana kallon cikin kwayar idanunta .
' itama shi take kallo still take ta dinga jin wani iri iri ajikinta . gabadaya tsigar jikinta suka Mike tsaye yrrrrrrrrrrrrr......

Bazato ba tsammani taji sautin muryarsa meyasa kike son halaka kanki da tunani na Zeenat ?

cike da damuwa yake magana , alhalin duk maseefar da tasameki kece silar jefa kanki ciki.

kau da kanta tayi gefe window ta zubawa wajen idanu kuri batare da tasan abinda yakama tace ba .
" ganin da yayi hawaye ne keson zubo mata , yasa hannusa Yana juyo da fuskarta garesa suna sake fuskarta juna.

yace karki soma barin hawayen nan su zubo daga idanunki sbd bana bukatar ganinsu km basu na tmyeki ba .
D karfin tsiya ta ciza lip's dinta tasoma kokarin mai da kukanta.

inason kin manta komai dangane da abinda ya faru baya kicanza new life banason ganinki cikin wannan moon din "ko kinason first lov ta fuskanci wani abu na damunki byn damuwar rashin haihuwa da tasan itace matsalar mu , ta girgiza kai yace kiyi fatan samun wasu ya'ya masu albarka .
maganar dayayi mata kadai Ya taba tsantsar jikinta tare kwantar mata da hankali.
Hannuwata dake cikin nashi tasa ta matse tafin hannushi cikin tare da danne hawayenta , muryata a sarke tace Ina sonka dayawa my heart..... ,meyasa kaima bazaka soni tamkar yadda nake maka ba Ina son kasancewa tare da kai bana son yin nisa daika .

Uhmmmm Zeenat kennan Ina sonki man abinda kika aikata gareni ne yasa soyayyarki takasa yin tasiri a zuciyarta sannan kece kika hana wannan soyayya samu gurbi may mahimmanci,Amman dai... Sai km yayi shr tare da mikar da ita tsaye ya mannata da gafen jikinsa yana shafa bayanta 'ahankali , .
dan yasan duk randa basu kwana tare ba "bata samun ishashin bacci ga tarin tunanin rashin haihuwa da take kwana yi wanda duk ita tajefa kanta cikin .

Ahankali Ya juyo daita suna facing juna tare dadago habarta ya zubawa fuskarta eyes dinshi sannan ya kai bakinsa kan nata ya tsotsan lip's dinta yace I still care about you.

murmushin tasakar masa Wanda ta jima batayi irinsa ba ,cikin jin dadi ta kamo tafin hannushi muje kayi breakfast .

am orready late Zeenat anajirana a office nebazan iya tsayawa cikin komai ba . uhmmmm nidai please muje kaban ko 5 minutes na hada maka ko tea ne kaji.
ya karyar da kai kawai yana dubanta , atare suka jiro hannunsu sarkafe da juna har darning wanda daman komai a kammale yake ta zaunar da shi cikin sauri sauri ta hada mishi tea kurba uku yayi ya Mike tsaye , tasan yanzu tana sake yin wani complain .
sunanta sorry a gurinsa Dan wannan kulawar dataga daga gareshi tasan darajar addu'ar data kwana tana yi ne da km ummi dake tsaye a tsakaninsu har Bakin kofar main falon din su takai shi ta Mika masa briefcase dinsa Dan bayarda da hakan sannan ta koma dakinta ...

Direban sa wanda shima soldier ne yataso da sauri yakarbi briefcase din hannunsa hade da Sara masa sannan ya bude masa murfin kofar.
,tun kafin karosowarsa Bakin get din gidan securities ke Sara masa har aka bude get suka bar gidan ..

Tunda ta tashi tayi sallar asuba take kwance takasa fita ko nan dacan tana jiran kira daga masu gidan Amman shr ga yuwa tasoma kmr me .
Mikewa tayi jiki a sabule tashiga bayi wanka tazo ta canza kaya tare da zubawa sarautar Allah Ido can taji ana nouking dakin ahankali ta Mike ta bude kofar ummi tagani tsaye ta dan matsa taba hanya tashigo dakin sannan ta gasheta cikin sakin fuska ummi ta amsa tace nablah ya kwanan bakunta ?

Ta Dan yi murmushi tare da cewa alhmd ummi tace Masha Allah yanzu dai muje kiyi breakfast daga nan sai mamana ta nuna miki aikin da zaki rinkayi ummi nagama fadar haka ta juya itama nablah tabi bayanta ...

Falo uku sama uku kasa uku banda dakuna wanda sunkusan goma acikin gidan , madam kmr yadda taji laraba nakiranta da shi ita ke nuna mata komai.

A yatsine tace ki dauki gyaran sama kibarwa laraba kasa nablah tace mata to dan batada zabi sai abinda tace ..
har falon magidan da dakin sa komai dai ataikaice sai da aka nunamata Kuma tun a rana tasoma aikita hade da tattaro kayanta tadawo sama kmr yadda ummi tabata umarni .

Misalin karfe takwas dai dai na dare nablah ta kammala da komai na aikin gidan har part din abinci wanda tare da madam muzeenat sukayi komai wai tana son ta kware fannin abinci mai gida dan haka gabadaya agajiye take likis.

Tana shiga dakinta kwanciya tayi bata dade ba bacci yayi gaba daita.

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 62
Chapter 62 · 0% Book details