← Book details Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 90

Sashe 54

Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sannan Taje ta shirya komai tsaf tsaf a dinning .ita km taje ta sheka wanka ta hade cikin daguwar rigar material datasha stone work Sai kalli take zuwa Ga wani kamshi na musamman dake tashi ajikinta karku manta zeenat akwai son kwalliya km taiya musamman kit gareta na kayan kwalliya , ahankali take saukowa zuwa parlour kasa tayi maseefar kyau dauu..sai kyali take kusa da Ummi samu guri ta zauna Sai dai idanunta na kallon tsaitin kofar shigowa ne ummi ta kalleta tana murmushi kai Kai manana kinyi kyau ,yau DEENI bazai ganeki ba zeenat tayi murmushi kai ummi har wani kyau nayi . sallamarshi suka jiyo ciki ciki yashigo cikin parlour, kunnenshi makale da waya yana magana , da saurinta ta Mike ta tarbeshi Tare da karbar briefcase din hannunsa Bai hanata ba sakamakon idanun umminsa dake kansu Amman suna hawa upstairs daidai bakin kofar dakinsa taja ta tsaya cak dan gudun tashiga dakinsa yayi mata maseefarsa.

'Ahankali yasa hannushi ya amshi jakarsa dake rike a hannuta ya shige dakinsa yabarta nan tsaye .

Byn kmr minti talatin ya sauko jikinsa sanye da Riga blue shirt da wando jeans threeecutter Sai kamshin turaren Hamilton Ontario ne yake tashi ajikinsa , kai tsaye dinning area ya nufa inda ya hangi umminsa zaune da alamun zaman jiran fitowarsa suke .'
ahankali yakaraso gurin tare da samu guri ya zauna yana gaishe da umminsa ta amsa cikin sakin fuskar da kulawa ya aikin alhamdulilllahi ya cire wayarsa yana operating ahankali zeenat tayi wani irin Mikewa wanda yasa gabadaya santsar jikinta girgizawa most especial kirjinta dayake suna kusa da juna ,dagowa yayi da niyar sauke mata ruwan bala'i idanunshi yaci karo da kirjinta .... kallo daya yayiwa Rabin nonuwanta Ta saman rigarta ya dauke idanunshi Amman duk da haka say da yanayinsa yasoma sauyawa notice dinsa suka nemi kwacewa , kwalkwaluwarsa tashiga circulating ya dinga jin wani iri ajikinsa , cikin natsuwa Tayi serving dinsa.

bawani wani abinci yaci sosai ba ,ya Ture plate din gefe kasancewarsa Bai fiyye son cin abinci may nauyi ba
, 'ahankali ya maida bayansa ya jingina da kujerar da yake zaune akai Tare da Dan zamowa kadan yana duban umminsa itama ,ummi shi take kallo tana tabe baki ba dai har ka koshi ba ?

ya dage mata girarsa daya alamun haka ne ,kai dai bansan irinka ba wlh kwata kwata baka kaunar son cin abinci , DEENI yayi murmushi kawai batare da Yacewa umminsa komai ba .
murya a sanyaye zeenat tace to ko na hado maka coffee ne?

parlour ya dauki shr har kusan tsawon minti goma batare da ko Tari yayi ba , Sai da zeenat din ta km maimaitawa tmbyrta tukun muryarsa a dake Yace.

please....banason damuwa dan Allah aikinsa Ina bukata km mayye na takurani da questions.
jin haka yasa zeenat din Mikewa 'ahankali tana jujjuya mazaunanta har tashiga kitchen idanunshi kam a kanta abinda ya tsaya masa a makwashi ne ya samu ya hadiye da kyar.
,yana hango tahowarta da yadda take motsa kirjinta ,yasashi sake dimauce ,take ya wurgawa kansa tmby what's wrong with me ?'ahankali yakamo lip's dinshi na kasa yana cizawa da karfi har takaraso ta,aje masa coffee a gabansa baidana cizan lip's dinshi ba cikin dakiya da mazantaka yasoma sha , sosai yasha coffee din ,ummin ta zuba masa idanu kawai Tana kallonsa sak mahaifinsa kusan har ya so zarta muhd aliyu da komai. , Ya dubi yana murmushi ya,akayi first love ta hararesa ai nan kafi kauri Ga abinci baka , zauna kaci ba sai ruwa .tsam ya Mike, ya soma taku first love ni zanje na kwanta bacci bacci .....nake ji tare da sakar mata murmushi ,to Allah ya tashemu lfy.

Daren ranar sam DEENI kasa runtsawa yayi kwana yayi yana watsa jikinsa ruwa da kyar DEENI yasamu Ya runtsa sakamakon wani irin feeling da ya dinga tasoma masa hannunshi yasa duka ya dafe joystick dinsa dashi yana juyi , sai wuraren asuba bacci may nauyi yayi nasarar daukeshi.

Washegari da sassafe yabar gidan ya wuce office .
zaune yake a office dinshi aiki yayi masa yawa sakamakon matsowar karshen wata .

Kanshi Duke yake yana fama da aiki rubuce rubuce dake gabansa yaji nocking din kofa kansa na Duke ' yabada izinin shigowa batare daya dago kansa ba .

Manir abokinsa ne yashigo cikin office din da sallamarsa DEENI ya amsa batare da ya dago kansa ba ' yacigaba da abinda yake" ganin haka Yasa manir ya tsayawa abakin taga, yana kallon shukokin flowers din dake zagaye da surrounder din gurin .
dan yasan tunda ya iske DEENI kan aiki bazai taba sauraransa ba matsawar bagama yayi sanin da yayi masa na may matukar son aikinsa.

Kusan minti shabiyar yayi tsaye , sannan yasoma takowa 'ahankali izuwa bakin makeken tablet din da DEENI ke zaune ,yaja kujera daya ya zauna yana duban DEENI, Sai lokacin DEENI ya dago rikitattun idanunsa ya dubeshi manir dasu .
har kagaji da tsayuwar kennan inji cewar DEENI?

Ba dole nagaji ba ,dan naga alamun sai nakai Ga zama tukun zakiyi lokacina .
manir ya mikowa DEENI hannu suka gaisha ,yaushe kashigo garin ? Dariya manir yayi shekaranjiya wlh na dawo yau km nace nazo naganka ,ko baiyi bane ?

, wani irin farinciki ya lullube zuciyar DEENI ya danyi murmushi har dimple dinsa ya lotsa tsantsar kyawun sa ya sake bayyana ,yana son a dinga nuna masa kulawa , manir Yace aboki lfy kuwa irin wannan farinciki haka ?
Bbu komai nima haka na tsinci kaina.
,DEENI ya jingina bayansa da kujerar dayake zaune kai yana jujjuyawa dashi ,manir Yace ya ummi da zeenat iya rigima ,sai DEENI ya yamutsa fuska sannan Yace ummi tana lfy ita dayar ce dai bansani ba .
,manir ya sake yin dariya ,badai kaki ka dauki shawarata ba.
da yanzu an wuce gurin , DEENI Yace kai...bana jin zan iya bin wannan shawarartaka , dominta yana dayawa kai kace nasamu Yar talaka na aura ,yayinda ita km first love ke son na aure kaskantacciya km maragalihu domin faranta ran zeenat ,ni km banajin zaniya ,dan haka nake jin zan hakura da zeenat kawai ,ok ummi ta kawo maka shawarar haka kennan DEENI ya daga masa kai kawai ,to why not ,kiyi abinda tace kai ni Dan Allah rabani da wannan shirmen nan dai suka maganar suka shiga wata hirar duniya .

Wayarsa ce ta dauki karar sauti may dadi 'ahankali Yasa hannunsa ya janyota daga jikin charge yana dubawa. sunan umminsa yaga yana yawo akan screen din wayar ,'ahankali ya zareta daga jikin charge ya manna wayar a kunnenshi tare da yin sallama .

Muryarsa a shagwabe Yace Oh! No.... First love don't do this to me please . dan Allah kibari har nazo tukun naga kalarsu kada bad dinsu yayi min yawa ....

abangaren ummi kuwa murmushi kawai Tayi tare da cewa shikennan badamuwa sai kadawo din ok first love Nagode lov you so much , love too my son .

Manir na zaune yana kallonsa har yagama wayarsa , yana shawarar yadda umminsa ke kulawa dashi ,da yadda Shima DEENI din ke kulawa da mahaifiyarsa. al'amarin nasu mai matukar girma ne ,hira suka cigaba dayi kafin daga bisani manir yayi masa sallama ya wuce

Karfe tara daidai na daren ranar yana kishingide akan kujerar three siter yayinda ummi ke zaune a gefensa tasa zeenat Tayi kiran masu aikin da akawo dazu ,shigowarsu yayi daidai da runtse idanunshi dayayi ...

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 57

Karfe tara daidai na daren ranar yana kishingide a parlour akan kujerar three siter yayinda ummi ke zaune a gefensa byn tasa zeenat Tayi kiran masu aikin da akawo dazu,shigowarsu yayi daidai da runtse idanunshi da yayi .

Baiyi tunani da gaske umminsa zata iya masa irin wannan auren wulakancin ba. ,shi ko a tarihi Bai taba jin inda akayi irin haka ba , har suka karasa shigowa cikin parlour Bai bude idanunshi ba ballanantana yakarewa yanayinsu kallo ,zeena tasamu guri nan kusa dashi ta zauna .

Yayinda masu aikin suka sake gaida ummi tare da oga DEENI... wanda shi kwata kwata Bai ma san ta inda zai amsa musu ba ,dan haka yashare kawai abinsa batare da yace komai ba sai ummi ce ta amsa musu tare da musu nuni dasu tsaya can nisa kadan . Numfashinsa ne ya nemi tsayawa sakamakon ji da yayi yanayin sent din parlour yana neman canza salo km har lokacin idanunshi a runtse suke gam... bai da alamun budesu .

'Ahankali ummi takira sunanshi DEENI.......Ya amsa batare daya bude idanunshi ba Na'am first love.
ka bude idanunka man ka gansu , gasu nan , 'ahankali muryarsa a sanyaye yace gaskiya bazan iya kallonsu ba first love sbd basuyi ba ,acanza wasu masu aikin idan akwai ...iya abinda ya iya cewa kennan ..yayi shr tare da gyara kwanciyasa ya juya musu baya ,shi kadai yasan yadda ranshi yake a bace har wani sama sama numfashinsa ke yi .

Ummi ta maida idanunta kan Yan mata guda hudu dake tsaye a gabanta tana musu kallon tsab , . guda uku daga cikinsu hausa fulani ne.
" yayainda daya daga cikinsu takasance yare sai dai tana jin hausa sosai kasancewarta Yar asalin adamawa ce ,basu da wata makusa ajikinsu in aka dauke wacce takasance yare" itama rashin addani ne kawai makusanta .

Km daman ita bata sakata cikin wayanda zata hada da tilon danta ba sai ta zauna matsayin may aiki ,'ahankali ummi ta sauke ajiyar zuciya tare da basu umarnin dasu koma dakin da'aka saukesu a ciki kafin zuwa gobe.

Ita dai zeenat Yar kallo ce batada tacewa domin bbu damar yin magana suna wucewa ya sauke naunauyen ajiye zuciya tare sakin numfashi sannan 'ahankali ya soma bude idanunshi 'ahankali ya sauke su fes akan ummisa" harara ta watsa masa shi km ya kashe mata idonsa daya yana may cizan lip's dinshi kmr an sikareshi ya Mike yayi hanyar step .

Washegari ummi ta sallami masu akin sai dai tabar laraba wacce ba Muslim ba domin aikace aikace gidan .
Chapter 54 · 0% Book details