← Book details Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 90

Sashe 26

Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahankali ya murda handle din kofar dakinta yajita a kulle .
Ganin alaum murda kofa yasa ta sake mikewa tayi taje ta bude masa .
Tana may sunkuyar da kanta kasa .
.cikin sanyi jiki ya shigo dakin tare da rungumeta tsam tsam ajikinsa da hannushi daya "sannan ya ajiye tarin ledodin dake hannushi kamshin dake dakin kawai ya isa yasa kagane rana ce ta musamman....

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 31-32

Wani irin shock taji ajikinta " lokacin da shaki mayataccen kamshi turarensa , take jikinta ya dauki kirma.
Zuciyarta ta tsaya cak ta daina aiki wani lokacin kafin daga baya tacigaba da bugawa da sauri da sauri "mamaki da fargaba ne suka taru suka lullube ta ,wai itace yau rungume akirjin Yaya DEENI" abinda ta dade tana mafarkin samu kennan.
dan haka ta sake lafewa ajikinsa' tare da kai hancinta tsaitin dayafi kamshi ajikinsa . muryata a sanyaye tayi masa sannu da zuwa tare da lumshe idanunta.
, sake rungumeta yayi ajikinsa tsam tamkar wacce za'a kwace masa ita, sannan ya amsa da yauwa tana makale a jikinsa ya kulle dakin.
Taba zaci zai amsa mata ba dan ta sake narke masa .

Ahankali yasoma takowa zuwa kan lullausar center rough dinsu .
ya zauna daita yana sauke ajiyar zuciya sosai take mamakin hali irin nashi
"tamkar ba shi ne wannan maseefaffen mutumin da kallo daya idan yayi maka" ya isa ya tarwatsa zuciyar duk wanda akawa shi.
,hannushi duka yasa ya cire mayafin dake lullube da jikinta "tare da zuba mata sexy eyez dinshi.
,kamshin jikinta da wanda ke gyaraye da dakin ke sake tsuma zuciyarsa.
,duk da bai tsananin sonta , Amman hakan bai hana shi jin mutuwar da ilahirin jikinsa yayi ba .
gabadaya jikinsa bbu inda bai dauki sauyi na musamman ba .

A baki ya dinga bata kazar daya shigo daita tare da madarar holandia.

cike take da fargaba da tsoro Amman haka tayi ta sha har Sai da yaga kmr zatayi amai ,sannan ya dakata .
Yace kinkoshi ? A tsorace tace eh ...

sallah sukayi byn yagama ciyar daita ,inda ya dafa kanta yayi mata addu'a ,bai bata lokaci ba gurin aiwatar da ibadar aure .
Narke mata yayi ajiki" wasu abubuwa yasoma yi mata tare da cire mata kayan jikinta, gabadaya wasanninsa sunyi mata nauyi .

Atsorace tasoma rokonsa akan yayi hakuri ya barta "maimakon ya barta kmr yadda take rokonsa Amman ina ji yayi tamkar wata sarewa take busa masa .

Cikin sanyi ya dauki hanyarsa ,shi kansa bai yi mamakin jin kofarta a kulle ba" sakamakon sanin da yayi ita din tarbiyar umminsa ce , sosai yake bi daita ta yadda yake so .

Bakaramin wahala tasha a daren farkonta ba. domin duk wata wahala da haushin abubuwa da Ummi Ta dinga masa akanta lokacin ,dayace ita zai aura .
Say ,daya fanshe abinsa sannan ya dawo yana tausaya mata.

Dan shi kansa yasan bai saisaita kansa ba.
shi da kanshi ya taimaka mata ta gyara jikinta basu jima da kwanciya ba, suka ji kiran sallah a masallaci dake cikin gidan .
, ya Mike sanye da jallabiya ya tafi masallaci ita km tayi tata sallar anan .

Taso ta kwanta kwarai tayi bacci Amman sanin halinsa yasa tashiga kitchen dan hada masa breakfast .
Koda daya dawo ma tsammaninsa zai sameta kwance dan yasan ta ji jiki sosai ahannunshi.
Amman Sai yaganta a kitchen .

" tsaye yake a bakin kofar kitchen din hannuwanshi duka rungume a saman kirjinsa kallonta hade da ganin jarumtarta dan bako wace macee zata iya aiwatar da wani abu a yadda yabi daita .

zeenat taji motsin shigowar mutun ,hakan ya tabbatar mata da mijinta ne ya dawo. gabadaya kamshinnsa ne ya gyaraye kitchen din .
karamin murmushi tayi wanda ita kanta batasan dalilin fitowarsa ba.
,jin shr shr bai karaso ba har lokacin yasa taji kmr ta juyo dan tabbatar da yana tsaye ne ko wuce daki .
say day tana tsoro ta dago su hada ido.
dolenta ta hakura sbd yadda taji bugun zuciyar ya canza.
, har lokacin bayanta yake kallo ,ya tattara hankalinsa da idanunshi a kanta tsaye tana kokarin hada musu breakfast .
lip's dinshi na kasa yakamo yana cizawa sannu sannu .
ajiyar zuciya yasaki sannan ahankali yafara takowa zuwa inda take yayinda still idanunshi ke yawo akanta har yakaraso gareta .

Tana cikin tunanin taji ya rungumeta" ta bayanta tsam yana shinshina wuyanta .wani irin faduwar gaba taji zuciyarta tasoma rawa hannunta yakamo cikin ya hade danashi ahankali yasoma murzawa shi kansa bai san sanda ya dinga lumlumshe idanuwansa ba" dan jin lallausan hannun dayake rike dashi.
,da sauri ya bude rikitattun idanunsa dan tabbatar da hannun yake rike dashi .
ganin da ya yi tabbas dat hannuta matarsa ne yasa yakai bakinsa cikin tsakiyar hannuta ya sumbata .wani irin kamshin jikinta ne ya dinga kawowa hannninsa farmaki ya kasa dauke bakinsa daga tsakiyar hannuta sbd yadda yake jin taushin hannu.
yayinda gabadaya jikin zeenat ke amsar sakon da Denni ke aiko mata domin kowace gaba ta jikinta a mace take murus .
jikinta na rawa ta gaishe shi .
ya amsa kawai batare da Yace komai ba .
, tswon lokacin yana rike da hannuta yana cigaba da murzawa ,jin baida niyyar sakar mata hannu ga wani shauki dake seculating din jikinta.
cikin sanyi tasoma kokarin zame hannunta daga cikin nasa.
haka ne yayi sanadiyar juyo daita gareshi da yayi suna facing juna.,
tare dazagaye kugunta da hannushi duka.
cikin wata irin kasalliyar muryarsa may maseefar sanyi da dadin sauraron.
" Yace bacci yakamata ace kina yi.
"buy dis time ,ba wai abinci ba.
, hakan da yayi ne yasa ta zuba masa idanunta.sosai take kallon bahagon mijin nata" dan ra,ayin .
wani irin kyau na musamman taga ya sake yi mata.
,azuciyarta ta dinga furta kalmar alhamdulilllahi alhamdulilllahi..
shima ita din yake kallo kwayar idanunsu cikin na juna suke kallon junansu .
Ahankali ta , lumshe idanunta tare da marairaice murya tace bbu komai" Ai zan iya. idan ka fita say na kwanta .

Murmushin gefen baki yayi wanda dashi da bbu duk daya. Km hakan na sake fidda ainihin kyaunsa , Hannushi ke yawo a kugunta yana mammatsa mata tsantsar jiki sannan "Yace waya ce miki fita zanyi yau ?
ahankali ta girgiza masa kai "
Yace ko so kike mamanki tace tun yanzu nasoma sakaci da diyarta , girgiza kai ta sakeyi can km tayi sauri tace A'a Yace ok muje ki kwanta ki huta " first lov zata aiko mana da breakfast .
ita kanta tasan Ummi zata aiko musu ,gudun maseefarsa yasa tashiga kitchen din badan taso ba .daman km dauriya ce kawai irin nata .

Tunanita sakinta zai yi ,ya wuce, Amman Sai taga ya juyar daita tsaitin kofa ,hannushi still na kan kugunta yana cigaba da mammatsa mata gurin ,a haka suka shigo bedroom dinsa .
,wani irin shock zuciyarta tayi kamshi ne ke tashi Tako ina.
Bin koina take da kallo .komai na cikin dakin green ne hatta setin gado da su mirrow duk green ne.
bata taba gin dakin da yayi mata kyau ba kmr nashi .
Ahankali ya cire hannushi a kugunta ya maida su kan dukiyar fulaninta take zuciyar ta buga , bbu inda bai dauki rawa ajikinta ba . Sakamakon tuno wahalar datashi a hannushi daren jiya .
shi kansa yaji duk yadda jikinta ya dauki kirma .dan haka ahankali ya kwantar daita a kan bed dinshi .
sannan ya cire jallabiyar jikinsa ya hawo gadon ya rungume tsam ajikinsa yana saki numfashi .
hannushi duka ya daura akan Brest dinta yana jin tudunsu lumshe idanushi yayi tare da sake manneta.
Tun tana daurewa taji yana neman canza salo dan haka ta fashe da wani irin kuka tana bashi hakuri
daidai kunneta yakai bakinshi shiiiiiiii.......iya abinda ya iya cewa kennan yacigaba da abinda yake ,kuka take sosai har shesheka Amman hakan baisa deeni ya fasa abinda yake yi ba ,say ma wani karfe da ya dinga ji yana taso masa .
tana ji tana Gani deeni yarabata da rigar baccin jikinta.
Cikin sanyi yasoma romancing yana murza dukiyar fulanin.kafi daga baya yasoma sexy daita gabadaya kukanta yakaru km hakan datake yi ke sake tuzirashi bugu da Kari gwara ya soma nuna mata true colour dinsa tasan yanayinsa domin , tasaba da wuri. da kyar take iya fidda numfashi gabadaya jikinta ya sake ashe jiya ba wahala tasha ba .
dan ko dan yatsanta kasa dagawa tayi.
Ahankali Ta dinga sakin kuka ,kusan 3 hours ya dauka yana abu daya ,say da komai ya lafa deeni mirgina gefe tare da rungumota jikinsa ,yana sakin numfashi .
Kasa cewa komai yayi ballanantana ya rarrashita .ita km say kuka take tana jan numfashi idanunshi ya zuba mata take kukanta ya tsaya cak ya koma shesheka ....

Wooooooo deeni kaji kunya lol😃😃😃

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

This pages is for you my special khadeey pinky ina mugun yinka cos ke ta dabance a zuciyar bagudo ,Allah ya bar kaunar dake tsakaninmu muddin rai you are soooo special to me dear💗💗💗💗💗💗

Page 33-34

Idanunshi ya zuba mata take kukanta ya tsaya cak ya koma shesheka ...

Wayarsa ce ta dauki kara ,sauti may dadi ya karade dakin ,ya mika hannushi daya ya dauko wayar yana dubawa ganin sunan dake yawo kan screen din wayar yasashi jan tsaki a fili ya furta dan matsala kawai .

Sake rungumeta yayi tsam ajikinsa .
" sannan ya dauki wayar ya mannata a kunnenshi tare da yin shr .
,dumin jikinta ke ratsa nashi runtse idanunshi yayi tare sausauta rungumar da yayi mata . bangaren fk kuwa yana jin DEENI ya dauki wayar ya fashe da wata irin dariya.
,ango yarinya kasha kamshi irin wannan silent haka .
"deeni ya furzar da iska tare da sake jan tsaki sannan Yace kai fa mugun dan matsala ne wlh .
yanzu meyye damuwarka dazaka Kira mutun da sanyi asuba .
Chapter 26 · 0% Book details