← Book details Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 90

Sashe 28

Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

, murmushi yayi tare da dan soso keyarsa da key din motarsa , muryasa a shagwabe Yace Ummi tayi kyau sosai har tafi ni. murmushi sukayi a tare say naganta zan tabbatar .
Shikennan nan tace sai km mgnr waya ko say an roka dan naga har yanzu kaki say mata waya.
ko ma dinga gaisawa da ita akai akai, Tunda ka kulle min ita a gida .
Amman kai kullun kana kan hanyar zuwa .

murmushi ya sake yi Yace kmr kin shiga zuciyata wlh Ina da niyar sai mata Ai .
,tace a hanzarta dan day yakamata.

,hira suka dan taba da umminsa sannan yayi mata sallama ya fice .
cikin sauri sauri gudu gudu ya fito daga part din Ummi .

MMN SUDAIS CE
.
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 35-36

Key din motarsa ya danna tun kafin yakaraso gareta ,budewa yayi yashiga yatada motar. dayake gidansu "
da dan tazara kadan dan ummi .

Tana tsaye byn tayi sallar isha'i ,da shafa'i da wutiri .
Tasan duk inda akayi may gidanta na kan hanyar dawowa.
, Dan haka tashige bathroom ta sake yin wani wanka.

kwalliya tayi sosai duk da cewa tana cike da fargaba dawowar mijin nata amman hakan bai hanata cakarewa cikin wasu matsatsun kananan kaya iya cinyarta .

Tana jin karar bell din tayi sauri ta dauki turare kan mirrow ta feshi ilahirin jikinta dashi.
kafin takaraso har an fara nouking din kofar gidansu.
da sauri karasa taje ta bude .

Tsaye taganshi cikin kakinsa na solider hannushi rike da jaka .

fuskarta dauke da murmushin karfin hali ta amshi jaka da lailon din hannunsa tare da yi masa sannu da zuwa ,

Ya amsa tare rungumota ajikinsa.
,fargabanta ta sake nukuwa fiye da wace take ciki.
tana rungume ajikinsa ya rufe kofar.
bakinsa ya hada da nata yana mata wani irin hot kiss datake jinsa har cikin brain dinta har ta nemin fargabanta tarasa .

Har suka iso cikin bedroom dinsa bay barta tayi nisa dashi ba .
Ya manneta a jikinsa tsam .
" say nanukarta jikinta yake ,tare da taba duk inda hannushi yaci karo dashi a jikinta. musamman ma dukiyar fulaninta . Ahankali ta zame jikinta daga nashi .

Kwantawa yayi flat tare fizgota , Ta fado saman kirjinsa " tana sakin numfashi .
Amman fa duk tsorace take dashi .
Cikin sanyi jiki tasoma balle masa Maballin rigar white single dinsa fara qal ta bayyana.
ta zubawa kirjinsa ido tana kallonsa duk da bata hango kwantaccen gashin kirjinsa ba.
taga hango kan nipplys dinsa.
Shima ita yake kallo.shr kusan minti biyar batayi magana ba "say shi .

muryasa a raunane Yace kinyi kyau fa matars kwalliyarki tamin kyau sosai .
tayi murmushi tare dacewa Nagode .
har mamaki yake bata wani lokaci idan yana wani abu . Ta dinga tunanin
Ina girman kai ?
Ina nuna isa da ji da kai ?
Ashe dai mace itace rayuwar namiji .
Idan ba mace a rayuwar namiji ' jin dadinsu ragagine .

Ahankali taji yasoma kokarin zare mata rigar jikinta,kafin ta ankare har ya cire tare yin flinging daita 'sannan ya damki dauki fulaninta.
'Gabanta taji ya tsananta faduwa da sauri.
,tana jin yadda hannushi ke yawo a kirjinta ,tasan yanzu labari zai canza salo .
,kmr an sinkureta ta zabura zata Mike hakan yasa ya sake maidaita jikinsa ya sake kai hannushi kan kirjinta dayake cike bam yasoma murzasu wani irin tsanyi da faduwar gaba ta dinga ji yana bin jikinta.
,tana matukar kaunar son kasancewa tare da mijinta Amman tarasa dalilin dayasa duk sanda zai zo mata da bukatarsa gabanta ya dinga faduwa kennan dan gaskiya takasa sabawa da jarabarsa .

Haka kawai taji hawaye na shirin zubo mata dan haka ta fashe da wani irin kuka " yayainda kirjinta ke bugawa sosai kmr zai tsage , gabadaya hucin numfashinta da kamshi turarenta yacika masa hanci.
jin kukanta yasa ya hade bakinsu waje daya tare da kefe hannushi daya kan nipply dinta yana murzawa ahankali.
, tsoro da fargaba suka hannata kasa maida masa martani kmr yadda ta tasaba ,

Jin taki yin shr ,da bashi hadin kai yasa ya tunzura a zafafe ya bude rikitattun idanunsa ya zuba mata batare da Yace mata komai ba .
Sakinta yayi tare da ware hannuwansa akan bed ,still ita din yake kallo mamakinsa yake karewa akanta .
" cikin tawa irin rikitatacciyar murya .
wani irin iskanci ne haka ?
wani abu na miki ,kikewa mutane kuka ?
jikinta na rawa tasoma girgiza tana bashi hakuri .
Wani kallo ya watsa mata alamun bar jikinsa .
a hankali tayi karfin zame jikinta daga gareshi.

Tsaki yaja tare da mikewa iskanci banza kawai ,sannan yashige bathroom ya barta nan tsaye da dan guntun kukanta .
,ita km daman abinda take so kennan yayi zuciya yabar yau daya dai ta samu huta .
kullu abu daya babu hutu
dan haka bata tsaya wani jiran fitowarsa ba takara gaba tayi dakinta har da sawa kofarta key .

Washegari da safe tashigo dakinsa da sallamarta.
ciki ciki ya amsa mata fuskarsa murtuk dan ko amsa gaisuwar data yi masa baiyi ba.
Ganinta da cup a hannu ya tuzirashi ,dan haka ,ya sake daure fuska tamau Yace lfy ?
cikin wani irin sautinsa na sali wanda tasan shi dashi.

Jikinta na rawa tace dama..dama.... coffee ne ...tun kafin takarasa Yace fita dashi ina azumi .
tsoronta da fargabanta suka Karu tace dan Allah Yaya kayi hakuri wlh jiya banida l....

Ke ya katseta fita nace kafin na takaki .
da sauri Ta fita tana goge kwallar data zubo mata .

Wunin ranar a sukwane tayi shi ,tana mamakin yadda lokaci daya yake canza launi tamkar hawainiya.

Kimanin kwanaki uku kennan yayi mata dip .
ko gaishe shi tayi baya amsawa say yagadama haka ma ko abinci takawo mishi Sai Yace yana azumi .

Abin duniya fa yasoma damun zeenat hankalinta ya tashi matuka .
ita ba waya a hannu ba ballanantana ta Kira Ummi ko tadan rage jimami abinda ke damunta .
komai ya taru ya tsaya mata .

Gashi dai kullun sai sun hadu kafin ya fice haka ma idan ya dawo Amman kwata kwata ya daina shiga harkarta.
Ya shareta ,shaanin gabansa kawai yake .

Misalin karfe hudu taji karar bell ,taje ta bude da sauri dan tasan shine sai day tayi mamakin dawowar sa gida da wuri .
Gefenta yabi ya wuce batare daya kalleta ballanantana ya amsa sannu da zuwan datayi masa .
Kai tsaye kitchen Yashiga ya bude Frij ya dauko ruwa may tsanyi.
,ya balle murfen bottle din tare kafa bakinsa .Bai dauke ba ,
Say daya sha rabi tukun ko minti biyar bai yi ba .
Ya fito tare da riko sauran ruwan ahannunshi ya sake wuce ta a parlour ya tana sake mishi sannu da zuwa.
Harara ya watsa mata take ta dauke idanunta akansa kau dansa yayi ya shige bedroom .

Yana shiga ya fada akan makeken royal bed dinshi batare da ya cire kakinsa ba idanushi a runtse gam .yana jin yadda zuciyarsa ke tafasa wato ita tafi karfin tayi masa laifi tabashi hakuri ko .
Kyacci yayi .

Ahankali tashigo dakin .
Yana kwance ta iso gurinsa gabanta na dokawa da sauri .
Amman bata fasa abinda tayi Niyya ba.
,duk da tana zaton da zarar takaraso gareshi zai daka mata tsawa tare da korarta .

Har Gabansa taje ta tsugunna tasoma kwance mishi takalmi kafarsa .
,ta ajiye a gefe sannan ta kwashe kafafunsa ta maidasu kan bed har lokacin idanunshi biyu amman suna lumshe km yaji shigowar sarai da duk abinda take.

Kusan minti goma tana tsugunne ahankali taga ya Mike zaune , batare da kalli idanunta ba.
yasoma kici kicin cire rigarsa ta Mike da sauri tasoma balle masa boturan gaban rigarsa sannan ya cire rigar ya saura daga shi say farar singlet ita Yakama ya cire .
Ta zubawa surar jikinsa ido , kwantaccen gashim kirjinsa yasoma tsumata dan itama zuwa yanzu tasoma jin bukatar mijinta .
ahankali ta dauke idanunta ya cire wandonsa Sai gajeren wando boxe ,ta tattara takai ma,ajinsu ,ta dawo kusa dashi Ta zauna cike da fargaba.
,Shr dataji yayi mata ya nuna alamun ya sauko ba kmr shekaranjiya daya dau zafi daita ba.
Koma yayi ya kwanta ya runtse idanunshi tare dayin pillow da hannuwanshi .

hannuta na rawa Ta daura saman kirjinsa tasoma shshafa kwantaccen gashim kirjinsa .
shr yayi mata yana jinta ya shareta hakan yasa taji karfin cigaba har da kai hannuta kan nipply dinsa.
ganin hankalinsa yasoma tashi yasa ya rike hannuta cak , atsorace take kallosa ,yayainda jikinta ya dauki kirma , ahankali ya bude rikitattun idanunsa ya zuba mata , tsawon lokaci yana kallonta sannan ya Mike tare da nuna mata kofa da yatsansa out .... before I finishe you now zatayi magana ya katseta bason jin komai daga wannan stupid mouth dinki .
ki fita kawai deeni bai da bukatar ki.

ke har kin isa kimin wulakancin akan halalina .
, Allah Yaya ba haka bane kaki ka fahimce ni ne.
, a zafafe Yace baza'a fahimceki ba.
kifita tun raina bai gama baci ba.
badai ,takama zakimin akan abinda yazama nawa ba ya nuna kirjinsa ya yatsansa.
Kinsa Allah ni km wlh bazan taba baki hakuri ba akan hakina ba .
,gashi nan na bar miki abinki kije kijika ki sha.

, tasoma kuka tana rokonsa yayiwa Allah yayi hakuri wlh bazata sake ba ,kima sake say kinga an damu da jikinki naki ba tukun zaki kawo wa mutune rainin wayo.

,Kuka take sosai tana bashi hakuri ok ba zaki fita ba kennan.
,ganin yana shirin saukowa daga kan gado.

yasa tabawa kafarta iska tun bay sabauta mata jiki ba ..

Haka tayi ta kuka tana datasanin abinda tayi ta sake zabgewa ta rame tamkar ba sabon aure ba .
Chapter 28 · 0% Book details