Sashe 43
Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
deeni ya saki Zeenat sulale kasa ya juyo tana kallon moris da tazama kalar mara gaskiya duk ta rude Sai rawa bakinta yake takasa magana ganin yadda oga ke kallonta yasa ta fashe da kuka tace wlh karya madam take min ni dai tana aikana siyo mata tablet Amman kwata kwata bansan ko meye amfanin tablet din ba.
hawaye cike da idanunshi yace dake aka taru aka zubar min da cikina kennan?
wani kara yayi yakarasa kusa da moris kmr zaki ya' damki wuyanta ita da rahma da basan hawa ba ballanantana tasan asalin wainar da'ake toyawa ba sai yanzu,.
Hawaye cike da idanunshi yace daku aka samun damar zubar min da cikina ko.
me cikina yayi muku Bai jira mezasu ce ba yayi wani irin juyi tare buga kansu da bango ya shakesu yana huci Sai Ga jini da iya karfinshi yake jibgarsu yana kwallo dasu jikin bango dakin Sai daya musu dukan mutuwa ya tabbatar da ya sumar dasu sannan ya bar su kwance agurin .
juyawa yayi Bai ga kyallin Zeenat ba.
Ita ko Zeenat tana fitowa daga dakinsu moris hanyar waje tayi da Dan sauran karfin Da yayi saura .
gabadaya jikinta yayi week da kyar take iya jan kafarta tana isa gaf bakin get din gidan jiri ya kwasheta ta zube kasa takasa tashi km daidai na n deeni ya fito daga cikin gidan nemanta kmr an hankadoshi ,tana ganinsa tafasa gigitacciyar kara tana ihu tasoma kokarin mikewa tsaye Amman takasa cikin kuka ta dinga cewa no... please wayyo Yaya katausayamin ganin yayo kanta batare data shirya ba tace Dan Allah katausayamin zan fadi gaskiya wlh ba moris bace sumy ce tafara kai ni inda ake zubar min da ciki ,ya sauke da wani mahaukacin mari wanda yasa Zeenat tasoma ganin double Dan ko shi deeni tishi tishi take ganinsa , tun yaushe kike shan maganin hana daukar ciki ni da ban sani ba .
Tun shekara biyar Tare da nuna masa yatsunta biyar Sai km ta sulale wajen sumammiya .
'Ahankali ya zube gabanta tare sanya fuskarsa cikin tafukan hannushi yana kuka mai cin rai ,tare dayasanin auren Zeenat dayayi
da kyar ya iya cire tafin hannushi yana kallonta hawaye kwance a fuskarsa ya dagota ya rungumeta ajikinsa muryasa na rawa yace meyasa Zee...nat ..?
Meyasa kika zabi kimin haka?
Why me cikina yayi miki dakika gwammaci ki zubar min dashi alhalin kinsan Ina son abuna .
ganin har lokacin jini Bai tsaya ba yasan.
shikennan ya sake rasa abinda ke cikinta
ya sake jin haushinta yakamashi cike da tashi hankali yayi flinging daita tare da Mikewa yayi cikin gidan .
Ruwa ya dauko may maseefar sanyi yashiga siyaya mata ajiki Amman sam bata motsa ba.
yadauke yayi dakinsa daita .
Yana shiga dakinsa ya kwantar daita akan gadonsa ya dauki waya yakira doctor saira please doctor kizo yanzu gidana I need ur help tace ok am coming right now .
,sannan yakira faruk yace yazo yanzu yanzu gida yasame shi ,yayi hanging din kiran tare da ajiye wayar ,km har lokacin Zeenat na kwance bata motsa ba .
Ko minti 20 ba'ayi ba Sai Ga doctor da faruk A tare suka shigo cikin compound din gidan frigice suke kallon jinin tun daga compound din gidan har parlour,
kai tsaye faruk yashiga neman layin deeni HK ma doctor saira , kiran faruk ne yasoma shiga.
deeni Gani a parlour,n kasa ka hawo sama kasameni a dakina kafin fk yakatse wayar doctor jin da wanda yake wayar tace Dan Allah yace masa Ga doctor tazo fk yasanar masa yace su shigo tare .
Bbu abinda ya daga musu hankali kmr yadda ko Ina kaca kaca da jini a gidan.
Kasa karasawa cikin dakin fk yayi byn ya bude kofar dakin Sai doctor ce tayi karfin hali shiga km har lokacin Zeenat kwance bata farka ba .
Wani irin kallo fk ke bin deeni dashi Ga Zeenat kwance duk ilahirin jikinta jina jina da jini.
Da kyar faruk d doctor ke tmbyrsa abinda ya faru wanda oready tun kafin deeni yace komai jikin doctor saira yagama bata ainihin abinda ya faru . .
Deeni yakasa cewa komai Sai girgiza kai yake " say lokacin fk yayi karfin ya karasa dakin yana kallon Zeenat dake kwance rai hannun Allah.
zuciyar fk ce ta buga sakamakon ganin yadda gabadaya Zeenat din Ta sauya kwararen wanda yasanta ne kadai zai iya shedata.
Karo na biyu da fk ya sake tmbyr deeni yace Meka mata deeni ?
da kyar ya iya bude baki yace abortion tayi fk Zeenat ta zubar min da cikin Ga maganin hana daukar ciki datake ta faman dirkawa cikinta har tsawon shekara biyar hawaye yabiyo byn yagama maganar tasa.
ita dai doctor tana tsaye tana kallon Zeenat dake kwance sai yadda Allah yaso daita km tana sauraron duk abinda ke faruwa ,rashin ba'a bata damar taba Zeenat din bane yasa tacigaba da tsayuwarta .
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun fk ya dinga furtawa Hankalisa yayi matukar mugun tashi da jin abinda deeni yace abortion ...ya sake maimaitawa. Sannan yace mutuwa tayi kome?
deeni ya girgiza kai alamun Bai sani ba .
Fk ya dubi doctor dake tsaye har lokacin rungume da hannuwanta a kirji .
yace kin ja kin tsaya ,I think abinda yakawoki kennan ?
,eh dama nake jira aban. A zafafe fk yace to am baki please ki duba mana ita yanzu musan halin da take ciki .
'Ahankali doctor saira ta karasa gabanta sosai ta Dan tsugunna tare da daga hannuta tana filli din numfashnta sannan ta fito da kayan aiki Cikin kwarewa da iyawa gurin aiki ta .
tasoma hada allurar dazata mata da kyar doctor saira tasomu jinin dake siyaya ajikin Zeenat ya tsaya .
deeni da fk kallonta kawai suke suna daga zaune doctor ta mike tsaye tana duban deeni tace Dan Allah ka gyara mata jiki zanje nazo da drip yanzu zan dawo .
kai kawai daga deeni ya daga mata ba wai Dan zai abinda ta umarcesa ba .
Sanin da fk yayi deeni bazai wani gyarawa Zeenat jiki ba .
yasa yakira wayar shemah tana dauka yace ta same shi agidan deeni yanzu yanzu afrigice tace lfy yace da sauki kedai kizo yanzu .
Ko minti goma ba'a yi ba tashigo gidan ta sake kiransa ya leko dagon corridor din da zai kai ka dakunan gida .
yashigo daita dakin deeni kwance taga Zeenat tamkar matacciya ,fk Bai bata damar tbmyrsa ba . deeni naganin shigowarta ya Mike yabar dakin .
fk yace ki gyarata mata jiki yanzu Ina zuwa a tsorace tace mutuwa Zeenat din tayi ne naganta haka?
yace A'a bata da lfy ne ya wuce Dan bai son ta km masa wata tmbyr .
da kyar shemah ta iya gyara mata jiki Dan gabadaya a tsorace take da ganin yanayin Zeenat din.
sannan tashiga dakin Zeenat Ta dauko mata wasu kaya ta sauya mata sannan tashiga aikin goge jinin tagani gidan.
ahaka doctor saira ta dawo tasameta doctor tayi duk abinda yakamata tayiwa Zeenat.
, ahankali fk ke tmbyr deeni ma'aikata gidan?
deeni yace suna dakinsu suma na musu dukan kawo wuka ne .
a tsorace fk ke kallonsa su km me suka yi ko haukan ne yakare akansu.
ran deeni a sake bace yaji tamkar ya Mike yaje ya sake kara musu wani dukan .
Sai daya furzar da iska yace akwai daya da Zeenat ke aika siyan magani hana daukar ciki .
,ita km dayar daman haushinta nake ji km karuwancinta ya isheni a cikin gidan nan .
Shiyasa duk na hadasu nayi musu walima.
abin ma har yaso yabawa fk dariya amman ya dai matse
daidai na n doctor saira ta sauko fk yace dan Allah tashiga ta duba masu aiki yana nuna mai kofar mata dakin .
Ita kanta doctor saira tayi matukar mamakin ganin irin dukan da deeni yayiwa masu aiki .
Ta dinga tunanin , su km me suka masa ,haka dai tabasu taimako suma sannan tattara tayi musu sallama ta wuce .
Har dare Zeenat bata farka ba .
Su moris da rahma an farfado sai dai basuyi gigin fitowa ba ,jira kawai suke su samu hanyar guduwa .suka dinga kuka acikin daki bakaramin fashewa kawunansu yayi ba .
Doctor ta sake dawo gidan byn sallah magariba ta duba jikin Zeenat .
'Ahankali Ta sauko kasa tana duban inda deeni ke zaune tace dole fa sai ankara mata jini deeni Bai dago ya kalleta doctor din ba .
'yace kina iya mata duk yadda yadda kikaga mada ciki ma har da barinta haka .
cikin Haka fk ya sake dawo duba Zeenat ya ji abinda deeni yace Dan haka yace shi suje a dibi nashi asamata .
Deeni yakoma tamkar mara lfy Dan ya dade baiga mace may irin halin Zeenat ba .
Suka je asibiti aka gwada jinin fk km yayi daidai dana Zeenat din Dan haka aka diba .suka dawo gidan doctor tasa mata jini .
Fk ya bude dakin moris baigansu ba sai shirgin kayansu ,ya koma sama yana gayawa deeni ko kallonsa baiyi ba ballanantana ya amsa masa.
Karfe daya na dare daidai Zeenat ta farka ganinta kwance a dakin deeni yasata fashewa da wani matsanancin kuka tana kiran sunan ummi wayyo ummi ki taimakmin kizo Yaya deeni zai kasheni.
cikin Haka tasoma jiyo motsin shi yana fitowa daga bayi take tayi mukut ta hadiye kukanta.
tana ganinsa ta hau rokonsa Tana bashi hakuri Dan girman Allah Yaya kayi hakuri karkamin komai .
Ko takanta Bai bi sai sautin muryasa tajiyo.
get out from my room.
Dirowa tayi tare yin Yar wuntsele daga gadon .
duk da jikinta bbu wani karfi hakan Bai hanata jan kafarta da sauri ta bar dakin sai da tadan yi nisa da dakinsa tukun tasoma dingisa kafarta .
Washegari da safe
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 50
Washegari da safe
Zeenat kwance akan bed dinta tana tsaka da baccinta na gajiyar dukan jiya dataci a gurin oga deeni wanda sanadiyyar haka yasa da kyar take iya motsa kasusuwan jikinta.