← Book details Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 90

Sashe 42

Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

girgiza masa tashigayi Dan zuwa lokacin bbu bakin magana a zabure ya zameta daga jikinsa tare dago maganin yana kallo yana karantawa instruction din maganin zuciyarsa yake ta buga alokaci guda wani gumi ya rufeshi Dan tabbatar da abinda yakaranta yasa yayi saurin zaro wayarsa daga aljihun wandonsa yakira doctor saira yana tmbyrta meyye amfanin maganin mestrogen. Ajiki ?

'Ahankali tace masa tablet ne na zubda ciki.
a rude yayi jifa da kwallin maganin yashiga furta innalillahi wa inna ilaihi rajiun da hannushi ya dinga nuna tsabar ya kasa magana

Wani ihun ta km fasawa .

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 48

Da kyar ya iya furta sunanta Zeenat Zeenat ...meyasa kika min haka?

nace meyasa kika min haka?

Kuka take sosai tana juye juye hannuta dukka akan cikinta tana murkususu ciwo kmr ranta zai fita .
" Jini kuwa say malala yake ta kasanta.

Ya sake daka mata tsawa yana sake furta kalmar me namiki Zeenat?
Tamkar zaki ya' karaso gareta ya dagata tsaye ya kai mata wani gigitaccen mari .wanda yasa Zeenat Ta saki kara har su moris dake downstairs ,sukayo hanyar step suka yi cirko cirko jikinsu narawa .

Yasa hannushi daya ya shake mata wuya tare matseta da bangon dakin kika zubar min da cikina Zeenat.
" meyasa kika zubar min da ciki?

ta kamkame ajikinsa tace wayyo cikina mutuwa zanyi katamakamin" wasu marukan ya sake yaryarfa mata tare da buga kanta da bango dakin sannan ya saki wuyanta tayi kasa luuuuuuuu...Ta zube warwars a filin dakin tana sakin numfashin sama sama Ga azabar ciwon dake nukurkusanta.
" Ga azabar da deeni ke gana mata Tunda take bata taba ganinsa cikin yanayi makamancin na yau ba.

idanunshi sun kada sunyi jawur gabadaya jikinsa bbu inda baya kirma tsabar tashin hankali dayake ciki .

Muryarsa na rawa yace say kingaya min ubanwa yabaki maganin zubar da ciki" hade da yin kwallo daita sai da kanta ya bugi Bago dakin ta dawo ta sake xume kasa.
ta kwalla wata gigitacciyar kara woyyo...... nashiga uku kayi hakuri Dan Allah kabarni mutuwa zanyi .

Kafin ki mutu yau sai kin gayamin wani asibiti kike je ya sake daukarta da hannayeshi duka ya sake bugata da bango take goshinta ya balle da jini .
kan kace me jini ya rufe mata fuska , takoina jini ke siyaya ganin yana kokarin kwance belt din jikinsa tasoma kokarin fita daga dakin ya fixgota ya shake mata wuya yana huci Ina zaki gudu kije?
me cikina ya miki kika zubar min da abina "yau sai kin fadamin tsinannen daya kaiki asibitin da kika zubamin da cikina wlh ko na aunaki lahira.

Da kyar Tasamu ta riko hannuwansa duka biyu cikin kuku da tashin hankali tace Dan Allah Yaya kayi hakuri cikina mutuwa zanyi ya sake buga kanta da bango gara ki mutu kowa ya huta .
munafuka banza may kashe ya'yan da basu ji ba basu Gani ba .

No . please Yaya kamin rai dan Allah cikin zai kasheni "
da karfi ya km buga kanta da bango ya fice daga dakin.
tasan km Bai gama cin kaniyarta ba Ga azabar ciwon dake nukurkusan mararta,tayi karfin hali ta rarrafa ta fito daga dakin da kyar tana neman inda zata buya.
tun Bai zo yakarasa kasheta ba.
Dabin bango ta dinga jan jiki Ga jinin na tsiyaya ajikinta hannuta dafe da mararta dake mata wani azababen ciwo da kyar tasamu ta sauko parlour,n kasa .

Ya fito daga dakinsa yashiga nata dakin yaga Bai ganta ba .
Ya fito da sauri yana kallon kasa yaga yadda jinin danshi ko yarshi ke malale akasa , kwalkwaluwarsa kmr ta tarwatse tsabar tashin hankali cikin zafi nama yasoma taka step biyu biyu idanunshi sun sake kadawa Ga wani irin zafi da kirjinsa ke masa tamkar zuciyarsa zata buga .

a haukace yakarasa saukowa daga step daidai zata bude kofar fita daga gidan ya daka wata razananniyar tsawa wanda yasa , Zeenat ta gigice Ta afka dakinsu moris batare da tasani ba , tasakawa kofar key tare da barin key din ajikin kofar .

A tsaye ta iskesu sunyi cirko cirko da alamun sunji duk abinda ke faruwa acikin gidan , Zeenat zube kasa dakin tana Sakin numfashin wahala har lokacin jinin dake zuba a jikinta Bai tsaya .
Can wani tunani yazo ta Mike a zabure tana kuka ta kamo hannu moris cikin nata .
Muryarta da gangar jikinta duk rawa suke ,moris..moris please ki rufamin asiri koda ogo ya tmbye wani abu kice mishi bakisan komai ba kinji..
,ita dai moris say girgiza mata kanta kawai take sbd kwata kwata bata fahimci abinda madam dinta ke nufi ba .

gabadayansu a frigice suke har rahma jikinsu Sai rawa yake yana karkarwa .

Ga jinin nabin kafafun Zeenat .deeni yakaraso kofar kmr wani zautaccen mahaukaci yashiga buga kofar da iya karfinshi cikin tsawa yace Zeenat ki bude kofar nan tun ban ballata da kaina ba.
,aiko nan rahma da moris suka rude kowace na neman gurin boya yeeeee I don't bring my self inside double wahala oooo...inji cewar rahma .

moris ko Sai kiran jisues Cris take tana karawa oh jisues have Marcy on me , hawayen suke shabe shabe gabadayansu sun rude .

gabadaya Zeenat hankalinta yasoma barin jikinta nishi take sama sama Muryata na rawa rawa Tace Dan Allah ya'ya kamin rai kayi hakuri wlh bazan sake ba,kima sake wlh yau Sai naga bayanki da duk ma wanda ya tsaya miki .

bazaki bude min kofar ba yakarasa maganar yana huci tamkar kumurcin zaki rahma da kusan tafi moris rudewa tace madam please help us to open door for him this ting is become big I won go home I kwn die now please... kijin rahma na rawa karasa xata bude kofar moris tayi sauri ta fixge key din tayi jefa dashi ta jingina bayanta da kofar tana kiran sunan jisues .

deeni Bai sake cewa komai yakoma dakinsa yana huci Zeenat ko na durkushe a dakin say kuka take tana juye juye Dan tasan yau karshenta yazo mutuwa zatayi gashi har lokacin jinin Bai tsaya ba say bulbuluwa yake duk kayan jikinta ya baci da jin haka dakin duk jinin takoina ka kalla gabadaya tagama sadaukarwa mutuwa zatayi yau.
shiyasa tasoma addu'ar neman sauki da tuba a gurin Allah kuka take tana dafe da cikinta wayyo ummina... wayyo babana ..wayyo kuna Ina yau ga Zeenat dinku zata mutu batare da saninku ba.
Ta soma narainarai da idanuwa wayyo nashiga uku mutuwa zanyi Sai kuka take tana mutuwa zatayi

aiko su moris suka sake tsorace da rudewa suma har da kukansu shebe shabe suna kiran sunan jisues Cris.

Bansa haka zata iya faruwa dani Allah na tuba astagfurka wa,atubu ilaik Allah na tuba Allah kasa zuciyar mijina tayi sanyi ya hakura da laifin dana aikata a gareshi .
cikinta ya sake wani irin murdawa ta saki kara .wanda yasa "
Jini ya sake ballewa tasoma Gani double wayyo ummina kina Ina ummi mutuwa zanyi moris takaraso Dan Allah madam karki mutu zaki samu cikin wahala..
suka ji deeni nakokarin zira key cikin kofar Zeenat Ta fasa ihu lura datayi bbu key din ajikin kofar jikinta na rawa taji kmr ta suma gurin tasamu sauki da sausaucin abubuwa dake shirin faruwa daita.

wayyo Allahna wayyo ummina Dan Allah Yaya kayi hakuri kamin rai kaji tausayina yau mutuwa zanyi karka kasheni da hannuka Dan mutuwa zanyi .
ya afkl dakin hannushi rike da kwalin table din data sha yau da wanda yagani kwanaki adakinta yana kallonta da idanunshi suka maga rikidewa tamkar jini aka zuba acikinsu.

kanta yayi ya fincikota su more's naganin haka suka soma kokarin arcewa daga dakin sakin Zeenat yayi tare da juyowa ya damko wuyansu da hannuwasa ya gara kansu waje daya tare da buga kan kowace da bango dakin sannan yayi flinging dasu suka koma can karshen dakin ,suka durkushe suna huci Dan kukan ma kin fitowa yayi .
yasake yin kan Zeenat ya cakumota.
muryasa na rawa wlh wlh baki gayamin wanda yabaki magungunan ba say na kashe ki km a yau....

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 49

Wlh wlh baki gayamin wanda yabaki magungunan zubar da ciki ba ,zan kasheki inga uban da tsaya miki km zan Dan iskan da zai yi shari,a dani ya sake maimaitawa.

Jikinta na rawa tashiga girgiza masa kai hawaye nabin kuncinta gabadaya tagama fita haiyacinta ta dawo wata kala daban fuskar nan tata ta can kammanin da kyar take matso hawaye daga kumburarun idanunta .

yayinda moris tafi shiga tsaka mai wuya Dan bbu abinda jikinta ke Sai kirrrrrrma.

Ya shaketa da karfi idanunta sukayo waje cike da tsawa yace bazaki fadamin ba .
kai ni gurin ummi ,zan gaya maka ,a gabanta yana shake daita ,ya zuba mata barin makauniyya take hancinta da bakinta suka balle da jini .

A tsorace muryarta a shake Tace zan fada...Zan fada wlh zan fada ya sake zuba mata wani marin uban me kike jira ?

Ta fashe da wani gigitaccen kuka jinin ya sake ballewa ta baki ta hanci,w lh zan fada maka gaskiya Dan Allah kayi hakuri karka kasheni .

Jin ta kiyin magana Sai zan fada take maimaitawa yasa ya damki makogoronta idanunta suka kakkafe tana shirin sumewa yace bazaki fadi uban da yakai ki akabaki ganin zubar da ci ba .
ahankali ta dinga daga masa kanta alamun zata fada sannan ya sausauta rikon da yayi mata Amman say daya sake zuba mata wasu lafiyayyun maruka , hawaye masu dumi da zafi gyaraye da jikin suka shiga ambaliya a kuncinta ta dinga jan zaninta tana fizgar gashin kanta ,tana kuka ta dubi saitin da moris take tsugunne tana risgar kuka Dan say lokacin tasan akan me ogan nasu ke dukan matarsa .
Yacd ,ok itace tabaki maganin ?
tashiga girgiza masa kai uhmmmm baita bace sumy ce takaini ,ita km ita nake aika siyo min maganin tsorace moris tayo waje da idanu tare da dafe kirjinta.

,yayinda jikinta yacigaba da kirma aranta tace yeeeeeee mo daron' won madam Fe, pa romomi,o emiko.
Chapter 42 · 0% Book details