Sashe 45
Auren Sirri Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan ubanki har wani wanka kika samu damar yi da canza kaya ubanwa yace kiyi wanka ya shake mata wuya ,yanzu kam gabadaya muryarta tagama shekewa kwata kwata bbu bakin da muryar bada hakuri sai daya gaji ya hantsilata kan bed sannan yayi kusa daita ya daura kafarsa daya kan abin gadonta dayar kafar na kasa ya zuba mata rikitattun idanushin kawai yana kallonta shi kansa yasan zuwa yanzu ta horo iya horowa amman zai barta ba ko kaita gida ba tukun sai ya tabbatar daya gana mata azaba mafi radadi .
Yace ,oya gayamin full address din wacce Yar iskar abokiyar iskancinki .
Tasoma magana muryata bata fita ya daka mata tsawa ki bude baki kimin magana kafin na kashekeki.
ta diro kasa da sauri ta bude doron din mirrow dinta ta dauki Biro da white paper da sauri tashiga rubuta address din sumy ta miko masa .
a wulakance ya karba yana yatsuna fuska yana gama dubawa yayyaga paper ya watsamata a fuska ya Ciro wayarta daga aljihun bayan wandonsa yashiga gallery inda yaga hotuna wanda bana family dinsu bane..
yace ta nuna masa wace samy ta karbi wayar jikinta na rawa tare da fashewa da kuka .tashiga
ta dubo masa hoton tare da ta Mika masa wayar .
ya masa yana duba pis din daman km ita din yafi zargi tsarki yaja sannan yabar dakin.
Yau kmr jiya tana kwance a dakinta tana bacci ta kamkame jikinta guri daya " sbd tsoron abinda zai faru.
taji an take mata kafafunta da karfi tsiya wani azababen zafi taji wanda yasa pent dinta ya jike da danshin fitsari sannan ya watsa mata ruwa may mugun tsanyi a jikinta. Da sauri ta mike zaune tana kukan azaba tare da rike masa kafafunsa yayinda hawayen tausayin kanta , yacigaba da zuba daga idanunta, takasa ce masa komai ,sai kallonsa da ta dinga yi da kumburarun idanunta dake cike da hawaye tunda ya hanata yimishi magana .
Kimin shr banason sake jin motsin kukanki waya baki damar yin bacci Ai kin gama bacci acikin gidan ,tunda baki nemi zaman lfy dani ba .
kuka ta saki sosai tana girgiza masa kanta sai daya gaji dan kansa sannan ya daga mata kafafunta wanda taji tamkar ammata garafa ne km kitashi kije ki hada min breakfast .
Sallah Ta fara yi sannan taje ta hada masa breakfast dan yanzu tsoransa ya sake nunkuwa a zuciyarta fiyye da da.
Kwantar da hankalinta tayi ta shirya masa abinci a natse takai masa ,sai da taga yasoma ci sannan ta samu natsuwa a zuciyarta .
Wasa wasa sai da deeni ya dauki sama da kwana biyar yana ganawa Zeenat azaba iri iri km kullum da kalar azabar dayake tashinta dashi .
Iya azabtuwa Zeenat ta shashi a gurin oga deeni dan kallo daya zaka mata taba mugun tausayi tayi baki ta rame gabadaya ta fita haiyacinta ko Matsin shi taji gabanta Yashiga faduwa kennan har sai yazo ya gana mata azaba ,take samun natsuwa .ita kanta sai data Rena kanta da irin muguwar ramar datayi ko kallon mirrow bata son yi .
Deeni ya baza yaransa wanda suma sojoji ne wajen neman sumy km Allah ya basu sa'a Dan basu sha wani wahala gurin kamota ba saboda pics dinta da oga yabasu .
Dan suna shiga unguwar daita suka fara cin karo tayowa wata kawarta rakiya" gurin dawowarta ne suka cafki shegiya suka danna a mota.
Kai tsaye inda oga deeni ya umarcesu dasu kaita sukayi .
"tun a cikin motar daya daga cikin yaran deeni may suna tope yakirasa a waya .
Byn Deeni ya daukar wayar ne " tope yagaida shi wannan yace sir gatafa mun kamota.
Deeni dake zaune office Yace ok ku karasata kawai ganin nan zuwa anjima amman ku soma ladabtar min daita kafin nazo tope ya amsa da ok sir angama .
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 51
Deeni dake zaune a office dinshi Yace ok ku karasa daita kawai Gani nan zuwa anjima amman ku soma ladabtar min daita kafin nazo tope ya amsa da ok sir .
Rikecewa sumy tayi Hankalinta yayi matukar mugun tashi .
dajin wayar da wanda taji ankira da tope yayi.
Dan duk taji abinda Suka Tautauna a wayar .
Dan a handsfree tope ya sata "wanda tarasa kowaye wanda Yace a wuce daita gashi nan zuwa .
Haka kawai taji gabanta ya daki uku uku ya fadi rassss.
jikinta yasoma rawa rawa lokaci daya wani irin matsanancin tsoro yashigeta.
" wanda tunda take iya tsawon rayuwarta bata taba tsintar kanta cikin yanayi tsoro haka ba .
Sosai tasoma kuka tana tunanin laifinta Ga wa en nan bayin Allah .
Ade dake ta gefenta ya Ciro Yar karamar bindigarsa pistu ya mannata a daidai gefen cikinta .
muryasa kwasashe Yace u better keep ur mouth short before I skater u into pieces .
Cak kukanta ya tsaya amman gabadaya jikinta bai daina kirma ba .
Har Suka kawo omole new side kuka take shape shape bbu sauti .
Daidai wani dankareren tsararen gida may matukar kyau da tsari wanda kallo daya zaka masa kasan anyi barin kudi akansa , sukaja Suka tsaya tare da yin hon.
wani soja ne ya leko ta cikin wani Dan karamin huji ta jikin get din ya duba.
yana ganin kosu waye yayi sauri soma kokarin bude musu get .
'Ahankali ade ya cilla hancin motarsu cikin compound din gidan yayi parking dinta .
tope ne yasoma bude kofar motar ya fito yana Mika sannan su ade Suka biyo bayansa tare da damko bayan wuyan sumy data ci kukanta tagaji acikin mota .
Tirjewa tayi a gurin taki move ta sake gigicewa daganin inda suka kawo makeken gidan mai cike da ban tsoro Dan Allah karku shiga dani cikin gidan nan " ku barni na koma gida kuyi hakuri idan wani abu nayi muku wlh gobe ,,zan koma school ,zan rubuta final exam dina.
, please I beg you people's should live me to go...wani irin razananniyar tsawa taji an buga mata from no where" wanda ya dimautar da tunaninta bbu inda Bai shaking a jikinta .
takasa jure tsayuwa tayi kasa jikinta na rawa Ade Yace u dis girl u ar very stupid common get up .
Sumy taki motsawa sai kuka take tana basu hakuri .
haushin abinda tayi yasa ade sauke mata mari guda uku a jere tare da kamo kafarta daya yasoma janta kiiiiiiii ya wurgata cikin wani daki may shegen duhu .
Ta sake fashewa da wani razananniyar kara tana kuka tana basu hakuri.
,can km haske yagyaraye dakin taga sun soma cicire kayan jikinsu suna wurge dashi ,Suka saura daga su sai white singlet da wando kakinsu na solider.
tsoro ne ya sake shigarta wayyo Dan Allah kuyi hakuri karkuyi reping dina please kuyi hakuri idan wani abu nayiwa oganku Dan Allah na rokeku kuyi hakuri kubarni .
Ai Gani tayi suna kokarin sunce belts dinsu jikinsu hakan yasa ta kamkame jikinta guri daya . Gadangadan Rotimi yakaraso kusa daita Yace ba mukawoki nan Dan kibamu hakuri ba dauuuu taji Shima ya dauketa da wani mari ba tayi aune ba kawai taji yasoma daureta da igiya duk yunkurin datayi gurin ganin ta kwace kanta amman takasa sai daya Suka daureta tamau.
" sannan tasoma jin saukar belt takoina ajikita gashi tana daure bbu halin ta juya ko ta matsa jikinta km duk ihun da take bbu may jinta tsabar girman gidan ballanantana azo akawo mata dauki.
sai da Suka mata dukan kawo wuka sannan Suka barta nan batare da sun kwanceta ba .
Daman soja da mugunta ballanantana oga da kansa yace ayi .
Daga office deeni gida ya wuce diret yana shigo cikin parlour ya hangi Zeenat na shirya deaning kallo daya yayi mata ya ja tsaki tare da dauke idanunshi daga gareta ya hayewarsa step .
Ita km tun shigowarsa gabanta ke faduwa jikinta ke rawa tasamu guri ta rakube tana jiran taji yau km wacce irin kalar azabar deeni zai mata .
Wanka yashiga shap shap ya fito.
deeni dake tsaye gaban dress mirrow byn yagama goge jikinsa yana gyara sumar kansa 'ahankali yaji an bude kofar dakinsa ..
Ya juya cikin zafin rai tunaninsa ko Zeenat ce tazo masa da wani sabon salo ,amman sai idanunshi sukaci karo da fk ....
Bata fuska yayi tare da juyawa fk baya.
Dan tun kusan kwana uku kennan fk ke binshi yana bashi hakuri akan abinda Zeenat tayi masa.
,shiyasa yau ma kwata kwata Bai dauki kiran da fk din yayi ta masa ba .
Murmushi faruk yayi tare da karasowa inda yake tsaye Wit full confidence .
Ya dafa kadar deeni major fushi kake dani shiyasa duk yau kaki daukar wata ko .
Kau da kai deeni yayi batare da Yace masa komai ba.
yayi wajen wordrob din kayansa fk ya sake yin smile tare da zama kan Yar karamar stood din dake dakin .
Deeni yagama shirinsa tsab fuskasa a daure tamau tamkar Bai taba yin wani abu wai murmushi a iya tsawon rayuwarsa ba.
ya dauki wayoyinsa da suke zube akan bedside .
zai fita fk ya riko mishi hannu haba deeni kasan gurinka nazo km shine kake kokarin barina zaune.
" juyuwa deeni yayi ya watsawa masa harara please live me alone tare fixge hannushi zai murda handle din kofa kennan.
fk Yace haba deeni meyasa kake daukar zafi akan komai 'na baka hakuri akan abinda Zeenat tayi maka .
,yakamata ace zuwa yanzu ka hakura haka duk wani hukunci daya kamata kayiwa Zeenat oready kayi .
indai ba kasheta kake son yi ba.
' ,harara ya sake zabga masa ,a zafafe Yace sakar min hannu cikin sanyi jiki fk ya sakar masa hannun kmr yadda Yace sannan deeni ya juyo yana kallonsa ,kasan Allah bangama cin ubanta ba ita da duk wanda keda hannu acikin tsiyayar min da wahalata a rariya .
Dan haka as for now zaka iya rike hakuri ka Dan bai da wani amfani a gurina .
Deeni ya juya ya km daura hannushi kan handle din kofar ya bude yasoma tafiya fk nabinshi a baya yana sake bashi hakuri.