Sashe 80
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamkamesa tayi tana fadin"A"a banyarda ba ko,mutuwa in tazo sai dai ta daukemu tare,rayuwata bata da amfani Matukar baka cikinta.."Dagota yayi yana zuramata ido yace"Toshikenan duk mu bar mganar mutuwan zamu rayu tare kuma mu mu mutu tare.."lumshe ido tayi kafin takara luu takoma jikinsa tana wani narkemai biyemata yayi ya rikota yana shafa dokin wuyanta daganan ya dago kanta ya kama lebenta yana tsotsa hannunsa yana tallafe bisa kanta harshenta ta zaro,tamikai ya cafke,sun dau tsawon lokaci suna Tsotsan juna kafin kukan muntaz ya fargar dasu,da hanzari suka saki juna,kowannensu na rige rigen daukan yarinya,zahirah ce ta samu nasaran daukanta tasabata bisa kafadanta tana lallashinta,shiko mu"azzam fadawa yayi kan gadon yana lumshe ido,kallonsa tayi kan tace"Abban muntaz mun koma daki,kada Ummi ta nemeni."ko bude ido baiyi ba,yadagamata kai,ganin halin dayakeciki kuma ita kuma bata da Abunda bashi tana komawa daki tacema Lubna taje Mu"azzam nakira,koda taje tace gata da mamaki ya kalleta don Shidai bai kirata ba,ganin haka yasa tace"Anty tace kana kirana..."Jin haka yasa ya gane nufinta mirmishi yayi kafin yace aransa"Only my hirah know wht i want..."yafada yana mikama lubna hannu ta kama bayan ta isa garesa,kan ciyarsa ya zaunar da ita,Ganin yadda yake shafa wuyanta zuwa bayantane ta fahimci yanayin da megidan nasu yake ciki,batare da jin nauyi jiko kona ciki ba,ta tallafeshi tabashi hadin kai,sai bayan komai ya daidaitane yayi wanka yafice daga gidan.
Anyi suna lafiya antashi lafiya,su Ashe sunzo ita da mahgana,sai Hajara dasu little Ummi yaran dasukayi mugun wayau,mgana radau abakinsu,yanzu haka suna da shakara uku ne,da watanni aduniya babu Abunda basu iya fadaba ga wayau da rashin ji,musssman ma moodu hargwanda little bata fiya hayaniya ba,kwana daya dukkansu sukayi kafin kowa yakoma gidansa lafiya,mu"azzam sa guda ya kada,bayan ragunan da ya yanka,duk saboda sha"anin suna,to Alhamdulillah anyi komai cikin arziki da wadata kowa ya watse yakoma gidansa anbar maijego tana kula da diyarta muntaz wacce ta dauki son Duniya ta doramata saboda sunan mahaifiyartace.
Tsakanin zahirah da lubna kwana talatin da biyu itama Lubna ta haihu,ammh ita CS Akayimata sakamakom tayi kwana biyu tana nakuda,ammh haihuwa shuru,ga karfinta ya kare,ga kan da ya sawo kai,ammh bata da karfin da zatayi nishi mai karfi,shiyasa Mu"azzam ya saka hannu,akayi maata aiki aka Fito mata da Ya"ya biyu duka mata wanda fadin Farincikin da wannan ahalin suka shiga sai wanda yagani Ranar suna na zagayowa yara sukaci sunan mom Rumana,suna kiranta,momi sai dayan taci sunan Hajiya baraka kenan,suna kiranta,da hajiyanta,Wannan haihuwa tasaka mu"azzam farinciki sosai don yayi barin naira fiye da yadda yayi a Sunan muntaz shima anyi taro lafiya antashi lafiya.
Mom da Mooh da Asma"u sunzo duba Zahirah da lubna ita kuma Asma"u tazo ganin gida sati daya sukayi kafin sukoma Sudan,aka bar masu jego tare da Ummi da Yakura suna kara kula dasu,tare da jariransu cikin soyayya da kulawa,mu"azzam baya da wani shakku saboda yasan ceewa yana da Ummi da yakura so baya da wani damuwa,haka bukar shima yanzu yacire damuwar zahira aransa sakamakon yanzu bata cikin kowani damuwa,Allah ya mallakata zuciyar mijinta da zuciyar kishiyarta harda na Uwar mijinta wanda abaya ta tsaneta fiye da komai,ammh gashi yanzu duk duniya babu wacce Ummi keso da kauna irin zahirah da Abunda ta haifa.
Shekara na zagayo dukansu suka kara kunsan wani cikin wannan karan ma,kusan atare suka samu kamar hadin baki,sun so suyi bori ammh megidan yataka musu burki dacewa karma su fara,shine mai yin hidimar kuma Allah ya rufamai asiri so in ma zasu saki jiki suyita sakin mai ya"ya su saki don haihuwa yanzu suka fara,dole kowacce ta shiga taitayinta,dayake duka yaran suna shekara suke fara tafiya da kuzari Tuni suka ciresu anono suka mikama Su Ummi sukuma suna cigaba da renon cikinsu.
*AFTER TEN YEARS*
_""Wani yaro ne wanda ashekaru bazai wuce shekara hudu aduniya ba ya fito daga wani daki yana kuka yana fadin"momy...Momy.."yake fadi yana kuka harda majina,wacce aka kira da momy ta fito daga kichen Tana fadin"Waya tabamin dan Autana ne...?"Tafada tana daukansa lafewa yayi daga jikinta yana fadin"Momy yaya ne.."yake fada yana nuna dakin daya fito daga ciki_
_Na kalli wacce aka kira da mommy sai da na karemata kallo na gane ashe zahirah ce,tazama babbar mace haka,Tayi kiba kamar ba ita ba,tazama big girl akallah zatakai Shekara talatin da wani abu aduniya cikakkiyar likitan ido ce ayanzu domin bayan haihuwan yarta ta hudu FADWA mu"azzam ya maidata mkranta wato Base University Abuja ta karanta medicine abangaren likitan ido,wanda tayi gwagwamaryan rayuwa sosai kafin takawo warhaka yanzu haka tana daya daga cikim manyan likitocin ido da"ake Alfahari dasu a Kasarmu na Nageria,ita da lubna basu san iya tsawon seminar da suka hallarta ba,tundaga nan gida nigeria har zuwa kasashen ketare,ayanzu haka ya"yan zahirah takwas,bayan muntaz tazo tayi Fadwa,tazo tayi Mai sunan Abbanta Abubukar,tazo tayi Rumaisa,Tayi Rumana,Samha,maza biyu mata biyar dukkansu kuma sun girma don Rabonta da haihuwa shekara Hudu kenan tun bayan haihuwan samha bata kara ba kuma ba tsaidawa tayi ba Allah ne ya tsayarmata_
_Lubna kuwa itama ya"yanta biyar bayan su momi,tayi Shureim da Hannatu,sai na karshensu Mai sunan baffa sheettima suna kiransa da Baffa,ayamzu haka gidan na CHAIRMAN OF BAR ASSOCIATION OF NIGERIA(wato Shugaban lauyoyi na kasa baki daya) MU"AZZAM MUHAMMED MOODU cike yake da ya"ya Alhamdulillah koda Ummi tsufa yakamata da manyanta bata daina godema Allah ba,domin koda ta haifi mu"azzam Shikadai yau gashi sanadinshi ya tarata mata zuru"a masu yawa,bayan tsawon wannan Shekarun anyi rashe rashe,Yakura da hajiya baraka Allah yayi musu rasuwa shekara shida da suka wuce,wanda rashinsu wani Abune dabai zai taba goguwa azukatansu ba,domin sunyi Rashi babban musssam Ummi wacce tazama ita kadai ta rage acikinsu_.
_Ayanzu haka basu a gidansu na maitama Abuja,suna garin lagos cikin wani dankareren gida mallakin mu"azzam din mai hawa biyu ne,gidan indan ka shiga tamkar kana Aljannar duniyace saboda tsaruwa da kyau da tsari basu dawo da kowacce yar aiki ba,duka mu"azzam ya sallamesu da kudi mai yawa duk sun koma garinsu cikin ya"yansu ,Ushe kuwa tuni ya musulunta shima Mu"azzam yayimai aure ya siyan mai gida yabashi jari shima yakoma garinsu haka sani maigadi da falalu suma haka yayi musu aure ya siya musu gida yabasu jari kowanne yakoma garinsu ammh haryanzu da mu"azzam dake wannan mtsayin bata chanza zani ba,yana nemansu in zai musu wani alheri_.
_Dr,Shureim yazama babban Consultan a Babban asibitin ABU dake Shika,bayan Rasuwan hajiya yasamu cigaba sosai afanin rayuwa,yananann zaria sai dai cigaba da chanjin muhalli daya samu,yanzu haka ya"yansa biyar don shi haihuwan nasa ya tsarasu ne,Sai Dr,Abduljabar shiko Tuni yana kasar India tunda wani asibiti ta gayyaceshi aiki na shekara biyu bai dawo ba,chan yayi zamanshi yacigaba da aiki dasu,yayi aurensa da wata ba indiya, ba musulma bace,ya musuluntar da ita ya aureta,ammh har yanzu basu daina zumunci da juna ba,Mutanen sudan kuwa,Tuni Asma"u itama tazama kargen ya"ya,domin haihuwanta Hudu itama tayi duka mata Suna zuwa Nigeria domin sun maidata kamar gida wajansu,saboda tsufan dayakama Abbie sai mu"azzam yahanaa zuwa su suke zuwa duk lokacin da yuyuwar haka yataso_.
_Alhaji kabiru kuwa haryau Allah bai bashi haihuwa ba,ammh kyautar da mu"azzam yayimai ya mantar dashi bai haihuba,duk da Su little din sunsan cewa bashi ne mahaifinsu ba,ga asalin iyayansu chan,basu taba chanzamai,sun daukeshi amtsayin mahaifi na hakiki Shida hajara wacce suke cema mamanmu,sai Alhaji Babanmu,duk gatan duniya babu wanda basu dashi sai dai su bawa wani,yanzu haka suna da shekara goma sha hudu aduniya ne,dukkansu sun kammallah Secondry sch dinsu moodu mktantar Sojojin kasa yagama wato Command seconry sch Kaduna,sai Little data kammallah Nigerian Turkish acadmy dake nan cikin garin Abuja yanzu haka suna lagos ne sunzo hutun karshen shekara wajen iyayan nasu,tunda iyanzune,zasu iya samun duka iyayan nasu agida,saboda sai karshen shekara suke samun hutun wato Annual leave kenan_.
Wannan kenan.
*********
_Zahirah ta shiga kwalama moodu kira tana fadin"Ina kake,Fitowa zakayi kuzo ku koma gidanku wlh mun gaji da hutu,ina dalili daga zuwanka sai faman zaluntarmana ya"ya kakeyi bazai sabu ba,kuzo ku hada kayanku koma gidanku_.."
_Wanda Aka kira da moodu ya fito daga cikin wani bedroom yana tura baki,wani dogon yaro na gani Fari ne tas kallo daya zakamai ka gano babu inda yabar mu"azzam akammanin hatta yanayin tafiyarsu dayane sanye yake da riga da wando na kamfanin armani Ya dago daradaran idonsa yana zabgama baffa dake jikin zahirah yaLafe harara kan yace"Momi baki ga barnar dayayimin ba,system din ya buga akasa ba,shine bazan dakeshi ba,wlh momy yaran nan yafi kowa kinji agidan nan.."yafada kamar zai yi kuka,dakuwa tayimai tana fadin"kaga nakanan,kai bakayi Rashin jin bane,kuma in kanason kayanka meya hanaka ka adana Abunka,kaima da gangan kayi kasan in suka gani basu bari ba ko,? to Allah karka kara dakanmin yaro,in ba haka ba na ramamai kaji na fadamaka_..'
_Tura baki moodu yayi kafin yace"Naji momy.."yafada yana karisawa kusa da wata yar budurwa doguwa farace itama bata da kiba siririyace sosai,tana zaune kan kujera tana latsa waya tana sanye da riga da wando na kanti kanta babu dankwali sai gashinta mai dauke da kitson kalaba yazo tagaba da bayanta,wayar ya fizge yana fadin"lil sis Say some thing wlh am tired da zaman gidan nan ,Abbah yayi yara da yawa wlh.."yafada yana bata rai,sai yanzu ta dago kai wazan gani da badon Fuskar yarinta ba,sai nace Ummi ne,saboda babu abunda yarabasu da kammani,yamutsa fuska tayi kan tace"Wlh me too bruh,juz call babanmu kafadamai wlh mungaji da gidanan,yaran nan sun damemu da hayaniya gasu yan gata iyayansu basu son laifinsu,mamanmu tazo tatafi damu ko mubi Flight din maid gobe mu koma ko ya kace.."gyada kai yayi yana fadin"Haka za"ayi zan kirasa yafada yana mikamata wayarta ta amsa tacigaba da Abunda takeyi daga ganinta bata da son hayaniya rike baki zahirah tayi domin tanajin Abunda suke cewa,..Kallonta moodu yayi kafin ya dauke yana daure fuska,kada ma momy tace wani abu suma sun gaji da gidan,gidansu zasu koma inda daga su sai babansu da mamansu babu mai takura musu_.