Sashe 2
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wata yar budurwa nagani Ta fito daga sch bus,din cikin Sanyi da Natsuwa dogowa ce sambal kallon farko zaku iya kiranta da one Saboda Rashin kibanta..Baka ce ammh ba chan ba tana dan Fadin Fuskar mai dauke da zanen Bare bare bibbiyu akumatun ta kanana Idanunta, bamasu girba bane sai Hancinta dayake dan matsakaici Lebenta, yanada dan Fadi da Tudu kadan wanda yake karamata kyau ashekaru bazata wuce 17 bakwai ba saboda a kallon Farko zaku iya hango tsantsan kuruciya tare Da ita ..Sanye take cikin Uniform dinta bayanta goye da sch bag dinta wacce kamar tana Rinjayanta saboda Nauyinta yan Sch din Suna dagamata Hannu itama cikin Sanyinta da alama halittarta ce take maida musu da martani har Suka bace ma ganinta... *ZAHIIRAH ABUBARKAR BAHGANA* kenan Yarinya diya ta dubu gun mahaifintaa yargatace ta karshe wacce duka bangarori biyu ke ji da ita duk da ta kasance MARAINIYA
Cikin Natsuwa da Sanyi jiki ta tura get din Nasu tashiga kai tsaye kofar da zata sadata da falon Ta nufi tana doka sallamanta cikin karamar muryanta Tana Shiga Falon yan kanneta Idris Da Aleeyu wanda suke cema Alee yan biyu Twice..Suka taso da gudunsu Suna Fadin"Oyoyo *YAHNA* lokaci daya suka fada jikinta wanda saura kiris sukadata tayi saurin Fadawa kan kujera tana rike dasu fuskarta na bayyana da Annuri har Saida kumatunta guda biyu suka lotsa dimple dinta suka bayyana..Wow..Na furta saboda ganin yadda Komai yadace da Fuskar Zahiirah.
Halimatus Sadiya wacce Suke kira da(Mahgana) wato mama karama kenan ta fito daga kichin tana Dariya take fadin"Kayyah zaku karya Yahna din Naku ne kuma dama gata ga yadda take"Kamar takara zugasu suka hau kan jiknta suna kara tumurmusa da ihu Mahgana ta rike baki kan tace"Ke kuma ki tashi kada su halaka ki dama suna fama da karfi kamar dawakai"Tafada tana dan mirmishi itama Fuskarta dauke da zanen bare bare guda biyu a fuskarta..dakyar Zahiirah ta yakice Su Alee bayan Mahgana ta jasu da karfi dakyar suka barta taja jakarta tashige dakinta cikin sanyin ta kamar wata mara lafiya.
Ko acire kayan nata ma cikin Rashin kuxari takeyi da sanyin jiki..Tana gama cirewa tafada Toilet din yin wanka chan ma haka ta bata dukkan lokacinta kuma kada kuce bada hanzari take ba A"A cikin kuzari take komai ammh Halittarce haka bata iya yin komai cikin hanzari mutane dadama suna mata kallon mai sikila ce saboda yadda take gudanar da Rayuwarta...Lokacin Data Fito taji muryan Abbanta.. *(BAHNA)* Yashigo gidan taji kiriniyan su Alee.
Cikin sauri ta shirya cikin lifayanta wanda tayane dukkan jikinta zumudi take tagama shiryawa tafito kada ta iske Bahna yafita kuma yasan yamata alqawarin zuwa gidan Baffa Shettima..Duk Saurinta koda Tafito ta iske har sun kammallah cin Abinci Tana fitowa Mahgana ta sakamata ido tana Dariya kwabe fuska tayi kan ta karisa tana gaida mahaifin nata hannu ya mikata alaman Tazo cikin sanyinta takarisa kusa dashi Alee ya ijiye yadauketa cak yadora bisa cinyarahi yana Fadin"Uhmm Zahiirah Fadamin Me Bahna yayi kuma"Yafada yana shafa kanta kamar karamar yarinya.
Durkuar dakai tayi cikin jin kunya duk ta saba Da Bahna dinta tun tana yarinya haka yake mata ko yanzu ma ba abunda ya sauya zani domin Shifahar yanzu kallon Yarinya yake mata..Mahgana ce tace'"kaine da Laifi mana kamanta yau da Safe kanka Fita kamata alqawari kaida kanka zaka kaita gidan Baffa Shettima"Jin haka yasa ya rike baki yana kallonta kan yace yana mikar da ita tsaye"Afuwan Yahna..Muje ai na manta yau da gobe harda jibi ba"a bukatarmu gidan Baffa ake so ko?"Yafada yana gyara babban Rigansa dake jikinsa ita tana gefe mirmishi kawai take saki tunda tadawo gidan kalma ko Daya ba wanda yaji abakinta sai Da mirmishi kawai kuma ba wanda yadamu saboda Sanin Halin zahiirah na Rashin mgana wanda da fari har Taimako anfara Neman mata ana zaton Aljanu sun Shafeta ammh sai aka Fahimci haka Allah yayi ta.
Ganin Haka yasa Su Alee suka saka kukan Sai sunje ba musu Ya sunkuce Alee itakuma ta dauki Idris sukama mahgana sallama suka Fice kai tsaye motarsa kirar matrix ya nufa ya bude ma Zahiirah gidan gaba tashiga kan ya zagaya yashiga mazaunin Direba yazauna Alee na kan cinyarsa ya tada motar suka fice daga gidan.
Afamafari suka yada zango kofar wani dan madaidaicin gida mai kyau Da tsari Tunkan Bahna yagama paka motar Zahiirah tafice da gudu tabar Idris wanda zafin Fitan datayi yasa ya fashe dakuka Girgiza kai kawai Bahna yayi yana sakin mirmiahi lokaci daya domin inda Sabo yaci ya saba Da zahiirah kullum tazo gidan Baffa to haka take yi.
Tana fadawa tsakar gidan Ta hau kiran *YAKURA* da dan karfi wacce aka kira daya Yakura tayi hanzari Fitowa daga falon da gudu tana Fadin"Wani keji kamar yahna agidan nan"Bata gama rufe baki ba Zahiirah tafadamata aijiki cikin Tsananin Farinciki itama cikin murna takamata ta kamkame tana Fadin"Wayyo Yahna..Tundazu nake Tsimayanki naji Shuru"Tafada tana kara rumgumarta Ahaka Bahna yashi go ya samesu gyaran murya yayi musu yaga Abun nasu yaki karewa.
Yakura tadago Da Zahiirah tana ma Bahna sannu da zuwa itako Zahiirah sai kara manne mata take tana kwabe fuskar gaisawa sukayi kafin Bahna yace"Yagana ina Baffa ne'"amsawa tayi da cewa"Yana ciki Bukar.."Da sallama yaashiga falon wanda yake zagaye da kujeru wani dan dattajo ne zaune kan daya daga cikin kujeran fuskarsa tacika da Farin gemu ammh kuma kallo daya zakamai ka fahimci cikakke barbareni babu sirki..Saurin Furfurane yayi ammh akallah bai wuce shekara 60 aduniya ba.
Kusa dashi ya"isa Ya zauna akasa ya tankwashe kafa yana gaisheshi amsawa yayi cikin fara"a yana mika hannu alamar Su Alee su kariso karisawa sukayi ya daukesu yana shafa kawunansu..yakura da Zahiirah suka shigo zahiirah na makale da ita suna shigowa ta saketa ta isa ga Baffa tafada gefensa tana dariya karshen murnan Zahiirah kenan kaga Dariyanta Baffa shima cikin Murnan ya dafa kanta yana Fadin"Zahiiratah Allah ya Albarkaci Rayuwarki Duniya Da lahira"yakura ne Da Bahna ke amsawa Da Amin itakuwa mirmishi take saki kumatunta na lobawa alamar tana cikin Farinciki.
Yakura tace"Maza tashi kije kichen kidau Abinci kici domin Nasan babu Abunda kikaci Tunbayan dawowarki daga mkaranta" Bahna yace"Ai kema kinsani bataci komai murnan ganinku yahanata cin Abinci"Mirmishi Baffa ya saki kafin yace yana Dafa kanta"Wannan kauna da Zahiirah take mana daga Allah ne...Maza hanzarta kije kici Abinci kizo nabaki lbari mai Dadi"dagowa tayi tana kallonsa kan tace"tsatsuniya Baffa mai Dadi ko"Tafada da sigar Yarinta gyada mata kai yayi washe baki tayi ta mike da hanzari tashige ciki fuskarta na bayyana Tsantsan Farincikin data cike.
Gabadayansu Da kallo suka bita cikin so da kauna Da sha"awa kafin Baffa yakatsesu da gyaran murya gabadayansu suka maida Hankalinsu kanshi kallon Bahna yayi kafin yace"Kaji duk mganar da mukayi kwanaki da kai ko.?To yaron yazo jiya kuma na fadamai so nake ayi komai cikin lokaci"Yafada da son tabbatarwa gyada kawai bahna yayi kansa na kasa baffa yace"Bukar kaine mahaifin zahiirah na gaskiya..Kayi mgana matukar Abunda na yanke baimaka wlh zan janye dama kawai domin karfafan zumunci ne kuma don yaron yakara dawowa namu sosai"yafada fuskarsa tadanyi wani iri.
Da sauri Bahna yace"Haba Baffa kaima mahaifin zahiirah ne Tunda wacce Tahaifeta kanwa take gareka..Har Abada komai ka yanke game da ita nidin mai bin Umarninkane...Allah ya sanya alheri"Cike Da murna Baffa ke amsawa Da Amin basu wani kara wani zance ba Bukar ya mike yayi musu sallama zai wuce Su Alee yadauka yafice Yakura nace mai yagaida mahgana.
.
Yana Fita yakura tace"Haba shettima ashe baka bar batun ga ba..Zuwan da yaron nan yayi saida ta kafadamai"Tafada Ranta abace kallonta kawai yake baice komai ba kan tacigaba da cewa"Ashe Shettima baka Tsausayin marainiyar Allah zahiirah...Ka Manta yadda Hajiya Suhaima ta rikemu bata kaunar mu..Ko Danta ba"a son ranta yake rabarmu ba kuma sai kadauki zahiirah ka bashi.? ka ko san mezaka aikata.To wlh Gagarumin Tashin hankaline shettima kake shirin kullawa domin kafi kowa sanin komai sai dai kaba wani labari"Tafada wasu siraran Hawaye na zubomata tafice tana sharan kwallah tana Fadin"Kar kamanta Diyar *FADI* ne fa..Zahiirah jinin Kace Shettima..Kuma Na tabbata Suhaima tafi kowa tsanar ku"tafada tana ficewa.
Baffa Shettima na zaune inda Yakura Ta barshi kansa na kasa na tsawon lokaci yana dagowa Abun mamaki hawaye ne ke zubowa bisa kuncinsa suna bin saman farin gemunsa...Kofa ya tsurama ido wasu lokuta achan baya suka hau dawomai Daki Daki kamar yanzu suke Faruwa.
_*Topha..Meyake faruwa ne game Da wa"innan bayin Allah..Bukar,yakura.Hajiya suhaima,Barrister Mu"azzam,Baffa Shettima da zahiirah..Duk ku biyo yargidan Umar zan warware muku zare Da bawa..Lbarin UWAR MIJINA SALON SA DABAN NE..Janaf*_💖
*Don"t forget to*
*comment*
*Vote*
*Share*
*#Intelligent write's#*
*#Uwar mijina..#*
*#HAFMEELART#*
_*INTELLIGENT WRITERS ASSO*_✏
🌺 *UWAR MIJINAH..*🌺
_(Soyayyah,sadaukarwa,hakuri tareda biyayyah mai tsanani)_
*ALKALAMIN:JANAF*💖
*WATTPAD:JANAFNANCY*
*Dedicated to my BLOOD Sisters JANAF*
*NO.3*
*WASU SHEKARU ACHAN BAYA*
""" *MUHAMMED MOODU* Shine asalin sunan mahaifinsu,wanda Asalin iyayansu da kakaninsu yan Asalin haifaffun maidugurinne awani yanki da"ake cema *USIFARI* zama ne dakuma yaya da jikoki yasa suka koma cikin garin maiduguri da zama...cikakkun bare barine gaba da baya.
muhammed Moodu yakasance babban malami ne mai ilimi da addini wanda jama"a ke girmamawa,shiyasa kowa ke kiransa *ZANNAH MOODU* matar Aurensa Daya Ummu kursum wacce sukayi Auren Saurayi Da budurwa Ya"yansu uku aduniya kachal shettima ne babba sai Fadima( Fadi) kenan sai Auta Muhammed moodu wanda yaci sunan zannah.