Sashe 74
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gyada kai tayi tana dan mirmishi,Mu"azzam dake coge yace"kai wai tsaya naga kowacce naneman kai dani ne.."yafada yana kuresu da ido,saurin mikewa zahirah tayi tana fadin"Wanemu muneni kai da maigidan kan gida guda,sha zamanka dan lelen amarya,bari na dauki Su little kada su takuraku.."tafada tana daukan moodu bayan Ta riko hannun Ummi take fadin"Kanwata asha amarci lafiya.."Tafada sanda ta karisa kusa da mu"azzam,cemasa tayi"Ango asha amarci lafiya,ammh abinmun kanwata a hankali don Allah..."Rankwashi ya sakarmata bisa kai yana fadin"Allah kin rainani yarinyarnan.."Dafe kai zahirah tayi tana fadin"Wash.kafasamin Kokon kai,daga Abun arziki sai kuma kaci zalina.."bai mata mgana ya damki hannunta yana fadin"Zo ki wuce bani son Taimakon.."Tana dariya ya turata waje ya rufe kofan,kofan tabi da kallo tana yar dariya domin tasan ta kunno mutumin nata,Dakinta takoma dasu little tayi musu wanka,itama tayi,koda Abun yanaso yadameta sai tayi Sauri ta kaunda Tunanin haka,dataga shedan yana mata hudubarsa sai ta lallaba su Moodu,sukayi barci Kafin tafada tiolet ta dauro alwala tazo tayi nafila,bayan tagama ta dora da karatu alqur"ani har wajen biyu na dare kafin ta kwanta,nan da nan Barci mai Nauyi ya kwasheta.
Abangaren Lubna kuwa koda zahirah Tafice tana gefen gado takasa tashi,Kanta na duke tana wasa da zoben hannunta,mu"azzam na gefen yana binta da kallo,kafin ya karisa shigowa dakin yana fadin"kiyo alwala.."yafada yana kariswa kusa da sallayar dake Shimfide achan gefe,Tashi tayi jiki asanyaye ta fada Tiolet,koda bata dade da wanka ba,sai da ta sake yi,koda ta fito yana tsaye yana jiranta,hijabi kadai ta sanya tazo tabishi sukayi sallar raka"a hudu sai addu"o"in dasuka biyo baya,koda suka kammallah bai mata mgana ba,illa mikewa dayayi ya isa kan gado ya kwanta bayan ya rigar jikinsa ya bari daga shi sai dogon wando da farar Singelet,Itako ganin baimata mgana ba yasata zama awajen har na tsawon wani lokaci sai da tagaji da kanta ta mike ta isa ga wardrope ta dauko Rigar barcinta wata pick ce mai budewa tagaba,ta sanya hijabinta takara sawa kafin tazo ta raba gefensa ta kwanta jikinta na rawa,shiko yana kallon ta duk Abunda takeyi,Lumshe ido yayi kamar mai barci bayan ya juyamata baya,ganin yadda ya juyamata bayane Zuciyarta tayi Rauni batasan sadda ta fashe da kuka ba,ganin yadda take kuka haryana Fitowa,yanajinta ganin takiyin Shuru ne yasashi Saurin juyowa ya mirgino yafado jikinta yana riketa yace"Wht do u wht Lubna..? yafada yana Rikota jikinsa,jinta ajikinsa yasata kara tsananta kukan ta,rumgumeta yayi kamkam yana fadin"am Srry plz if wht i did hurt u.Ba laifi na bane.."yafada yana Shafa kanta har zuwa bayanta alaman lallashin ganin taki daina kukan ne,yasa ya dago kanta yana sharemata hawaye lokaci daya ya zura harshensa cikin bakinta yafara bata wani Sumba mai wuyar ganewa,Tuni Lubna tanemi kuka Ta rasa,dole zuciyarta da gangan jiknta ya saki tare da karban sakon da mu"azzam ke bata,kan kace kwabo Mu"azzam ya rikita Lubna da salonsa,yakuma rabata da rigar barcin dake jikinta yana mata wani tafiyan Tsutsa ako"ina na jikinta,Yadade yana wasa da gangar jikinta kafin yanemi hanya,tanaji yana karanta addu"ar saduwa da iyali kafin ya nemi shiga,sai lokacin lubna tayi kokarin dakatar dashi,ammh ina ta makaro domin bakinsa yasa ya toshe mata baki,ya dau hanya daga Shi sai mai Tsaron gida,lokacin daya samu nasaran Shiga da karfinsa tuni lubna ta kamkamesa hawayen azaba na zubomata bata yadda zatayi illah kukan zucci domin mu"azzam kam yayi nisa bayajin kira.
Washegari kuwa dakansa ya taimakamata tayi wanka tare da wankan Tsarki,Albarka ko tashashi gun mu"azzam ya tarairayeta sosai wanda sai da yasa Lubna yin kwallah,bata taba tsammanin Rana mai kama data ranar zatazo ba,sai gashi tana kwance kan kirjin mu"azzam yana Rumgume da ita yana lallashinta meya jawomata hakan, *BUDURCI* koda bayasonta taci Darajar Mutumcinta data tattala har ta kawomai gashi yabata wani mtsayi wanda bata taba zato ba.
Koda suka fito da Rana zahirah bata nuna musu wani abu ko Afuska ba,Saima Tashi datayi Ta rumgume Lubna tana fadin"Sannu da Fitowa kanwata.."Harara mu"azzam ya sakarmata yana fadin"Son kai,kanwarki kadai kika gani baki ga mijinki ba ko? Kallonsa tayi kafin ta murgudamai baki tace"eh din ni kanwata nagani banga wani miji ba.."cije baki yayi kafin yace"Zan kamaki ne zakiyi bayani.."yafada yana daukan Little Ummi,moodu ma ya matso duka ya hada ya dauka ya fice dauke dasu,zuwa dakin Ummi suka gaisa tana sakamai albarka,dadi kamae ya kashe Ummi tana kara godema Allah da yasota da idon Rahama tagane Kuskuren datayi,lokaci bai kuremata ba.
*BAYAN SATI DAYA*..
""Tabbas Asatin dayan da mu"azzam yayi adakin Lubna zata dora tarihi akan haka,Domin koda bai bude baki yace Lubna i Love u ba,Tasani cewa ta samu mtsayi mai girma azuciyar mu"azzam daidai gwargwado yana bata kulawa sai dai Abunda ya gaza,hakuri kan da kauda kai Dole tayi domin Soyayyar zahirah azuciyar mu"azzam bazata taba boyuwa ba,koya boyeta bayyana take,ita din wata abace,na in bata babu rayuwa mai dadi,kuma uwa uba zahirah bata yadda ta biyemai inyana wasu abubuwan Domin koba komai bazata So akuntatama lubna ba,harga Allah yarinyar bata da laifi tana mata biyayyah daidai gwargwado,bazata so ta watsama Ummi akasa a ido ba Shiyasa take kokarin Nisanta kanta da mu"azzam alokacin dayake tare da lubna,saboda tasan Halinshi baya iya boye soyayyarta agaban kowaye kuwa.
Yau din daya dawo dakinta ita kanta tasan tayi kewar mijinta don Tunda suka Shige ciki basu Fito ba,sai Washegari bayan Rana ta dago,Babu wanda yadamu da rashin Fitowarsu yarane Suna wajen Lubna dayake ma basu da rigimar shan Nono,data fito ta basu suka sha,suka koshi zasu koma wasansu sai kuma dare,Dole washegari Mu"azzam ya tarrara Ya koma bakin aikinsa domin Hutun yayi yawa,kada kuma ashiga hakkin jama"a
Zamane mai Tsafta da Fahimtar juna ke gudana acikin gidan,Domin kowacce ta rike matsayinta Zahirah ta rike girmanta,kuma batayi amfani da soyayyar da mu"azzam ke mata ba,don ta batama Lubna ba,ko daya Ita kokari take Ta daidaita kanta da ita,ita kuma Lubna tana ganin girman Zahirah kodon saboda yadda take kokarin kyautatamata,da yadda take kaucema wani Abun agaban idonta Duk don kar ranta ya baci,Ta yarda ta amince bazata taba kamo zahirah azuciyar mu"azzam ba,sai dai Tayi hakuri da yadda kaddara tazo mata,ko ayanzu kasuwa Tatashi dan Koli yaci riba,tunda yanzu har mu"azzam na iya kallonta yamata mgana cikin Tsausayawa,kuma ranar girkinta yahada Shimfida da ita,duk wani Lokacin sai Ta nema da kanta,domin yakan basar ne,in Ranar ita kedashi,dayake mai Son dan Tsuntsu shike binsa da jifa,dat why bata Fushi komai yayi mata take kokarin dannewa Tundama itace akasansa.
Ummi kuwa bata yarda ko Afuska ta nuna bambamci Tsakanin zahirah da Lubna Tace duka ya"yantane so babu bambamci kowa natane,duk Wanda yayi ba daidai ba zata kirashi ta watsawatsarmasa,Shiyasa sukejin dadin zama da Ummi babu nuna bambamci balle Wani kyara,Shikanshi mu"azzam ya samu kwanciyar Hankali har yar kiba ya fara kamar bashi ba,tuni ya maida hankalinsa kan aikinsa,bayan ya karbi Takardun lubna yabawa Dr.Abduljabar yace ya samamata gurbi anan Asibitin dayake aiki da Taimakon Zahirah don ada Da Ummi ta Tunasar dashi maganar Aikin na lubna Kin amicewa yayi da Ummi ta nemi jin dalili sai yace Saboda Hirah bazata ji dadi ba,shi bayason Abunda zai batamata Rai,jin haka sai ta kyalesa,sai kawai takira Zahirah tana fadamata ,takuma Umarceta datayima mu"azzam din mgana don Allah yabar Lubna tayi aikinta Tunda aikinta na Taimakon al"ummah ne,Aiko illai Datayimai mganan cemata yayi ita bata aiki so Itama yace bazata yi ba,zahirah tace"Sam wanann ba Adalci bane,ni banyi karatu mai Zurfi fa,Tayaya zan Samu aiki,ita kuma tayi harta kai matakin zama Likita don me bazaka barta Tayi aikin ba,alhalin da aikin ta ta bari ta biyo ka nan,gaskiya in kayi haka kazama mara adalci.."yadda Zahirah ta Fututtukene harda kwallah yasashi barin Lubna tayi aiki Wanda ko Sati ba"ayi ba Dr.Abduljabar ya saman mata aiki a bangaren data karanta dayake tanada good Result dayake kuma daman Nageria tana da karancinsu irinsu Tuni suka dauketa,Murna wajen Lubna ba"a mgana Tuni tafara zuwa aikinta cikin Farinciki da Annushuwa,don bata taba saka ran zata koma ma aikinta ba,ammh sai da tasha dokoki akan kada ta kuskura saboda tana aiki tana kama Kudi ta gorantama zahirah,duk randa yaji wlh ita da aiki har abada..,To inama zata Fara Tunda Ta Lura zahirah kamar wata Ruhi ne ga mu"azzam din.
*Comment,Share and Vote..*
*JANAF*
*UWAR MIJINA...!*
_(Soyayyah,Sadaukarwa,hakuri tare da biyayyah mai tsanani)_
*Mallakar:JANAF*
*Wattpad:Janafnancy12*
*Dedicated to my blood Sisters JANAF*
*GIFT TO:Hussain80k*
*Intelligent writer's Asso*✏
_*I Dedicated dis chappy to u my Everlasting Friend😘,my Swt Qawa,💏my Swhrt 💘my Bby dol.💕..,d Person Of HAFSAT ALMUSTAPHA MUHAMMED..,knows as HAFSAT HAFNAN,u ar so amarzing dear,A relli Appreciate ur Luv,d way u Support me,d way u care for me,Tanque Sahiba,Tanque For been their For me,Allah ya barni dake har A aljannah FIRDAUSI..,Sahibarki Jamelajanafty na matukar kaunarki har cikin Rainta,SON KAUNA WANDA BAYA YANKEWA*_✌🙏🌹👄
*NOT EDITED*💥
*NO 47*
""Baza"a taba Cewa azaman zahirah da Lubna babu sabawa ba,domin ko Harshe da hakori akan saba balle Mutum da mutum,to hakan ta kasance Wani Lokacin Lubna bata iya jurewa Wani Abun in mu"azzam yayi sai kiga Ta nuna afuska koda bata Furta ba,Itako Zahirah duk yadda takai ga Kawaici wani Lokacin kishi kan Turniketa harta dan chanzama Lubnar Fuska ammh na dan Lokaci ne zasu dawo daidai,Ummi na Lura da komai dayake bakowani harkansu take Shiga ba,sakamakon ita babbace kada tazama Uwar mijin baya wacce ke saka ido kan ya"yan Cikinta,kyalesu take Domin tasan zaman Tare ne dama dole ne watarana Asabama juna.
**************