Sashe 62
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Addu"a tayi ta watsar da batun aranta,shiko Alhaji ko ajikinsa sai ma kara"in diban gara dayaketayi ransa fes,yanzu Alhaji yazama jarababbe,ada baya saka kansa a jerin maza masu yawan bukata,ammh fara dandan zumar zahirah ya birkitashi sam,ko yanzu yagama saduwa da ita,to yanzu zaiji sabuwar sha"awarta shidai burinsa yajisa yana nutse cikin kogin nan mai yawan Ruwan Ni"ima acikinta,Abangaren zahirah kuwa abun na damunta ammh bata da yarda zatayi ko bata rai tayi Alhaji yadinga mata magiya kenan yana rokonta kamar zai mata kuka,abunda ke kashemata gwiwa kenan ta bashi kanta ko bataso ba,to abunda yake halas dinsa yatsaya yana rokonta,ai hakan bai kamata,amtsayinta ta mace wacce iyayanta suka bata tarbiya.
Itako Yagana kawarta Zinatu ta bata shawaran kada ta saka Alhaji ya siyamata gida da fili,kudi kawai zata amsa ahannunsa suje wajen boka,akashe bakin kowa kawai basai ta biya wannan gidan da filin ba,Shawaran Zinatu yagana tabi ta,tambayi Alhaji kudi har dubu dari biyu,jikinsa na rawa ya dauko ya bata,domin baya isa musa ma yagana ko wuta tace yafada zai iya fadawa,Haka ko akayi suka famtsama malamai Suka sanya aka rufe bakin kowa,wanda tun daga ranar babu wanda ya kara tada wani mganar Fili da gida da mamarsu ta mutu ta barmusu an daure musu baki.
***********
Yau din takama weeked ne,duk da Alhaji baicika fita ba,ammh yasamu kiran gaggawa dole yafice,duk da yanzu Zahirah tasamu saukinsa,domin Tunda yagana ta rufe bakin yan"uwanta hankalinta ya kwanta tana gida yanzu bakasafai take fita ba,inba wannan yar duniyar kawarta taba,in tazo suke fita tare,Alhaji kuma yau kwananta uku bai shigo dakinta ba,sai da su hadu daga nesa shima in yagana na wajen,ko motsi ba ya iyawa kamar wata uwarsa haka take tafiyar dashi,itako tskaninta da yagana gaisuwa,wanda bama kasafai suke haduba ba,indai Sun hadu to Zahirah zata gaisheta wani lokacin ta amsa wani lokaci tayimata banza,itako ajikinta an tsikari kakkausa,harkan gabanta take,sai kuma kula da ya"yanta.
Tana daga cikin daki taji zulai na kwalamata kira tana fadin"Anty ki fito kinyi baki.."jin haka yasa ta fito da Sauri tana goye da moodu little na hannunta,Tana fitowa falon taci karo da Ummi da mahgana sai bakin Fuska wa"inda bata sani ba,cikin mamak ta rike baki tana fadin"La,Ummi.."Tafada tana isa gareta kafin Tamikamata little wanda Ummi ke mika hannu.
Cikin Fara"a take musu maraba bayan ta mikama Ummi,little takuma kwantoma mahgana Moodu dake bayanta,nan kan kujerun falon suka yada zango suna gaisawa,Zahirah ta umarci zulai data kawo musu ruwa,Ummi tsurama Jikokinta ido tayi tana ganin yadda suka kara girma da wayau,itako Lubna idonta nakan Zahirah tana karemata kallo,to ai wannan ta girmeta nesa ba kusa ba,kuma babu abunda zata nunamata domin tafita kyau da hasken Fata,Tafita moran jiki mai kyau,abu daya zahirah zata nunamata tsawo da cikar kirji dana kugu,itako zahirah tana kallon lubna taji gabanta yafadi kawai sai taji bata yarda da kallon datake mata ba,Basarwa zahirah tayi tana kallon Ummi wacce ke kusa da ita tana fadin"Ummi yaushe kuka zo..? Ummi ta dago tana kallonta da kulawa tana fadin"Dazu muka zo da safe,mun sameku lafiya..? lafiya kalau Ummi yasu hajiya naga banganta ba
Ummi tace"Hajiya takoma zaria satin daya wuce,saboda aikwai baki agidan bani kadai bace kamar da.."yake zahirah tayi kafin ta sunkuyar dakai tace"Armm Ummi nace ya lbrin ya mu"azzam,anji lbrin inda yake? Kur Ummi tayimata da ido,kafin ta maida kallonta kan Lubna wacce take kallon duk motsin zahirah cikin wani yanayi wanda bazai wuce kishinta ba.
mahgana ce ta yanke Shurun da cewa.."An samu lbrnsa yanzu ma haka tare dashi Ummi tazo.."Mahgana tafada tana kallon zahirah,dawani karfin Zahirah ta mike tana dafe kirji take fadin"da gaske mahgana yaya mu"azzam din yadawo? yana ina don Allah,tare kukazo nan gidan dashi? tafada lokaci daya hawaye na Wanke mata fuska,tashi Ummi tayi tamikama mom Moodu,little kuma ta mikama lubna kafin takoma gun zahirah tadafa kafadanta tana sharemata hawaye tace.
'"Yadawo zahirah Sati biyu da suka wuce,ashe sudan ya tafi achan ya hadu da abokin abbansa kinga wannan ,ta nuna Mom tacigaba da fadin"Matar khamis ce,sai wachan ta nuna lubna tana fadin"yarsa ce,Suka tsincesa cikim mawuyacin hali,yazauna awajensu bayan ya samu lafiya suka dawo dashi gida,yanzu ma haka tare dashi muke,ammh yana chan gidan Abbanki,yanzu ma munzo tafiya dasu little Ummi ya gansu ne.."Ummi tafada tana kallon cikin kwayan idanunun zahirah.
Kwallah suka kwaranyoma Zahirah tayima Ummi kuri tana kallonta kafin tace"Toh..Ummi,nima zan biku naje wajensa don Allah.."Tafada tana fadawa jikin Ummi tana hawaye,rumgumeta Ummi tayi tana buga bayanta,itama kwallah ta ziraromata,cikin dakewa mahgana tace"a"a bazai yuyu ba zahirah kina karkashin wani ne,ki yi zamanki,zan dawo miki da yaran bayan ya gansu",Tafada cikin tsausayawa.
Kuka Zahirah takara fashewa dashi tana fadin,"wayyo Ya mu"azzam dina,don Allah kubarni naje na gansa,wlh in ban gansa ba,zan iya mutuwa.."tsausayinta yakama Ummi takara rungumeta tana lallashinta itama tana kwallah,Lubna dake gefe taji Zuciyarta ta tsinke,ashe ba ya mu"azzam kadai ke dawainiya da soyayyar ba,hadda ita kanta zahirah tana gidan wani ammh bata daina begensa ba,lokaci daya taji tsausayinsu duka biyun yakamata,kwallah ta hau sharewa tana kallon yadda ta rumgume Ummi tana kuka mai taba ran mai sauraro.
mahgana ce tace"Hakuri zakiyi fa zahirah ki barma Allah komai,domin ke yanzu matar aure ce,shikanshi mu"azzam din yayi aure ga matarsa nan tare da ita muka zo.."Tafada tana nunamata lubna wacce ta dago tana kallon zahirah.
Dawani firgici Zahirah tadago daga jikin Ummi tana bin inda Mahgana tana nuna mata,kur tayima lubna da ido tana kallonta hawaye yana kwarara bisa fuskarta muryanta na rawa tace"Ya...yi...Au...re....? tafada bakinta da muryanta suna rawa kai mahgana ta gyadamata tana fadin"kwarai da gaske,kinga kenan dukkanku baku isa chanza kaddaran Allah ba.."
Kara kurama Lubna ido Zahirah tayi kafin ta dauke kai tana kakaro mirmishi tace"To mai zai dameni,bayan nima nayi auren ai bazanyi bakinciki ba don Ya mu"azzam yayi aure don yasamu Farinciki ba,kuje ku kaimasa ya"yansa ku fadamasa cewa Hiransa tayi matukar kewarsa kuma bazan taba daina Sonsa ba.."tafada tana gunjin kuka kafin ta ruga daki ta rufe kofa tana kuka.
Gabadaya jikinsu yayi Sanyi Lubna takara rumgume Little Ummi dake hannunta tana digan hawaye,Ummi ma dabas takoma ta zauna tana fadin"Nice sila,wlh duk laifi na ne,taya ya zanji dadin rayuwa alhalin zuciyoyi guda biyu suna azbtuwa ta dalilin son raina..'Tafada tana tsiyayar hawaye Mahgana ce tace"Ba laifin ki bane hajiya,Wlh Haka Allah ya tsara sai hakuri kawai ammh abun akwai tsausaya gaskiya.."Tafada cikin jimami.
Mom tayi tagumi tana bin moodu dake jikinta da kallo tsausayin iyayan na ratsata,Lubna ce tafara tashi ta fice dauke da little ahannunta tanajin tabbas tayi katsaladan na shigowa rayuwar Mu"azzam duba da yadda rayuwarsa ke ciikin dabaibayi,mata kina gidan mijinki ammh baki bar begen wani ba,lalle duk inda so yake yakai,Dole Ummi da mom da mahgana suka rufamata baya suka fice suna zuwa suka shiga mota ushe yaja suka fice daga gidan.
Inda suka barsu nan suka samesu acikin falon suna zaune suna fira,Ummi ce kan gaba dauke da moodu bayanta kuma lubna ce dauke da Little Ummi,Koda sukayi sallama Mu"azzam bai daga ido ya kallesu ba,sannu da zuwa Abbie yake musu kafin Ummi ta mikamasa moodu,kin amsa yayi yana fadin"fara mikasu ga mahaifinsu Tukunna Suhaima.."Yafada yana nunamata mu"azzam.
Cikin wani sanyin jiki Ummi ta isa kusa dashi ta duka ta ijiyemai moodu bisa kafafunsa,wanda ke wasansu na yara,Lubna ma ta kariso ta duka zata ijiyemai little Yayi Saurn dagowa,yadda idanunsa suka kada e,yasa hankalinsu ya tashi cikin wani yanayi Ummi tace"Son..Wht wrong with u..? bai bata amsa ba yace ma Lubna"Riketa.."kawai ya iya fada domin kansa ne ke juyamai.
Kurama yaran ido yayi yana kallonsu yadda sukayi wayau,suma kamar sunsani suka zuramai ido suna kallonsu,hawaye suka taru a idanun mu"azzam wanda suka kwaranyo har bisa fuskar yaran"hannu yasa ya dafa kan moodu yana mai addu"a kafin yakoma ga Ummi itama yamata addu"an ammh fa yakasa tsaida kwallarsa,kokarin fashewa da kuka yake na tsausayin kanshi ga yadda zucuyarsa ke suya tana fat!fat!kamar zata faso kirjinsa ta fito cikin wata irin murya yace"Daukesa Ummi kada yafadi.."yafada yana rike hannun yaron wanda yako damke kamar yasan kowanene.
hannu Ummi ta mika ta dauki moodu tana kallon Fuskar Mu"azzam din wanda yayi Saurin matswa baya kafin ya mike yana kauda kai,kuka ne ya tahomai shine dalilin daya sakashi mikewa da sauri ya fice daga falon yana hada hanya hannunsa duka biyu na bisa kansa,da kallo kowa ya bisa na tsausayinsa,ajiyar zuciya Abbie ya sauke kafin ya karbi yaran yayi musu addu"a shima sai da yayi kwallah,mooh ma sai daya daukesu yaji wani sabon tsausayin mu"azzam ya tasomai wayyo,Allah ya so,Bukar ma shuru kawai yayi baida ta cewa domin bakin alkami ya riga ya bushe,itako Ummi duk ta tsargi kanta gefe takoma tana sharban kuka Lubna ce take bata hakuri itama neman mai lallashinta take,domin tayi weak sosai game da soyayayyar mu"azzam,kuma ayanayin daya fita tana tsoron tashi ciwonshi.
Basu wani jima ba suka mike bayan Ushe ya shigo da uban siyayyar da mu"azzam ya narkama ya"yansa ciki harda zahirah bai manta ba itama ya siyomata dogayen riguna masu kyau,Abbie ya kara musu da kudi shida mooh,sallama sukayi musu,domin mu"azzam Tundazu yake kiran waya akan suzo su wuce domin yace yau zasu koma Abuja bazai iya kwanan maiduguri ba.
Atsattsaye sukayi sallama da su yakura bayan sun koma gidan baffa,shima sun cikasa da abun arziki kafin su mika hanya,karfe 7:00pm na yammah Suka dauki hanyar Abuja,wanda shikanshi baffa yayi fadan yadda zasubi dare,su tsaya su kwana mana,gobe sai su koma,ammh mu"azzam ya kafe dole sukaka bawa baffa hakuri suka kama,hanya wannan karon mooh ne yajasu domin mu"azzam baizai iya ba,ammh kuma yakasa fadi,Abbie ne ya kula da yadda yake yawan dafe kai,shine ya umarci Mu"azzam din daya bama mooh driving din.
Sunyi gudu sosai karfe 12:00Am suka isa gida,ammh azahirin gaskiya sungaji ainun shiyasa suna zuwa kowa yanemi makwanci dayake sun tsaya bisa hanya sunyi sallah,Mu"azzam dai yadda yaga rana haka yaga dare,barci ko barawo bai daukesa ba,yana kwance yana fama da kansa na jinyar zuciyarsa yanaji aransa kamar ya rasa zahirah kenan har abada.