Sashe 52
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Tabbas bayan Komawata na koma cikin damuwa halin da Aminina yake ciki,shida matarsa,ganin yadda gabadaya yan"uwansa babu wanda ya amshesa daga shi har matarsa nasa,wanda koni da sukazo dani na zammanto musu shaida sunki yarda dani,bayan komawata muna waya da moodu ammh kullum na tambayenshi ya ake cike game da zaman shi da yan"uwansa sai yacemin babu komai,in na kuma tambayi ya Suhaima nan yace min komai Normal,duk da hakan ban yarda ba domin ayanayinsa kadai nakan gane yana cikin damuwa kwatsam yakirani yana fadamin Rasuwar mahaifinsa wanda yanayin yadda naji moodu namin kuka ta waya abun yadagamin hankali,domin koda muke karatu amadina moodu mutum ne mai taurin zuciya kafin kaga abunda zai sakashi kuka abu ne maigirma,shiyasa hankalina ya tashi ainun,nayi shiri zan taho Nageria sai Ciwon Suger da Ammina ke fama dashi ya tashi har akayi Addimitting dinmu a hopt,shine ya dakatar dani daga tahowa,lokacin dataji sauki nanemi na taho moodu yahanani tahowa kan inyi zamana kawai Allah yajikan baba,Hakanan na hakura da zuwa sakamakon rokon da moodu yayimin na kada nazo,shida kanshi zaizo da ankwana biyu,bazan taba mantawa ba waya ta dashi na karshe yakirani da daddare misalin karfe uku na dare mu anan kenan,yadda yakemin mgana na fahimci tabbas akwai mtsala nan da nan na rude ina tambayanshi meke faruwa ne,nan yake fadamin duk abunda yafaru tun bayan barowata da yadda Shettima da fadi su ka dinga,muzgunama rayuwarsa data Suhaima marainiyar Allah,kafin yagama bani lbri kuka ya kwacemin na tsausayin Aminina,bai bani dabam mgana ba,yace baya da lafiya yaje yaga likita kuma an tabbatarmai da yakamu da hawan jini sakamakon yadda yake matsama kansa da damuwa,kuma yanaji ajikinsa bazai kai zuwa tsawon wani lokaci ba,ga amanar Suhaimar nan yabari gareni,Bata da kowa sai shi sai ni,kuma shi baya tunanin zaiyi tsawon rai,muna cikin mgana ne kawai wayar ta wanke,nayi ta kira ammh ban samu ba,hankalina ya tashi naso na taho tun washe gari ammh bansamu Visa ba,sai bayan Kwana goma,alokacin zuciyata tagama tsinkewa da al"amuran Moodu domin wayarsa tun ranar bata kara shiga,ba Na taho Nageria ranar wata asabar na iso maiduguri da yamma lokacin misalin 5:00pm na yamma na sauka kofar gidan Fitowa daga kekenapep,kenan muka hada ido da Shettima shida Fadi sun Fito daga gidan da alama suna wata mgana ne,Suna ganina suka wani yi tsam dasu,alaman sunyi mamakin ganina,niko cikin azama na nufesu ina mika Shettima hannu,ammh sai yaki amsa ya noke hannunsa yana bina da wani malalacin kallo ban dandaraba na sake mikamai,ammh wannan karon sai ya buge hannun nawa yana fadin"mallam daga ina? bibiyan kuma na menene,? wanda yahada to yau bashi aduniya saika kara gaba kuma ko" Shettima yafada fuskarsa ba Annuri Fadi ta amshe da fadin'ah to shi nagani yaya,moodu ne dama yazo dakai,kuma yau kwanansa tara da rasuwa,ai inaga bawani Sauran bashi ko mallam"tafada tana hararata,jin kalaman dasuka fadane yasa yar jakar dake hannuna ta subuce ta fadi,tuni hawaye suka wankemin ido,cikin tashin hankali da rawan murya nake fadin"moodu..Ya...ra..su.."nafada hawaye suna kara zubomun,babu ko tsausayin Aransu ganin halin dana shiga Shettima yace"eh aka ce,kai banzan balarabe ko Hausan bakaji ance maka abokin naka ya rasu,sai ka kama gabanka ko bakaji bane"dafe kaina nayi ina tsiyayan hawaye lokaci daya na dago yana kallonsu kafin nace"Moodu ya rasu? ina Suhaima matarsa take,ku kaini wajenta"kallon kallo aka fara tsakanin Fadi da shettima kafin fadi tace"gata goye abayanmu,kai dai maye ne,karabu damu muji da abunda ke damunmu mana,ita tun da yarasu takama gabanta dama haduwar bariki ce" tafada tana yamutsa Fuska,Gyada kai shettima yayi yana fadin"kwarai makuwa,itama takara gaba,saboda haka bamu da sauran wani abun da zaka tsaya kana titsiyemu da tambaya,ka koma inda ka fito mun gode..."Yafada yana hararata dukurkushe nayi agabansu ina hawaye nace"don Allah ku taimakeni ku kaini inga Suhaima wlh amanarta moodu yabani don Allah.."shekeke suka kalleni kan Fadi tace"mun Shiga uku yaya,zai taramana jama"a,kagafa yadda yayimana durkuso yana hawaye salon mutane su farga suce wani abu mukayi masa,ka sallamesa ko kuma sai ka kira masa karti ne,sun bacemana dashi akofar gidan"Gyada kai shettima yayi yana waige waige yake fadin"inaga haka za"ayi bari Tunda yaki tafiya.."ganin yadda yake waige waigene ya sani mikewa ina binsu da kallo ina hawaye suko ko ajinkinsu saima dauke kai da sukayi kamar basu ba,jakata na dauka na rataya ina kuka nace"Allah...ya..Ji...kan..Moodu..."Amin munji don Allah katafi mungaji da ganinka"Fadi ta fada cike da masifa,hakanan inaji inagani najuya nafara tafiya ina sharan hawaye ina waigensu,duk da lokacin yammah ne ammh babu yalwar mutane,agun sosai sai jefi jefi ne suke wucewa,ahaka ina tafe ina kuka har na karisa bakin titi na samu abun hawa,Hotel naje nakama,wanda kwana nayi ina kuka,washegari tun safe na biyo jirgi zuwa lagos,kwana biyu na kara na biyo jirgi na dawo Sudan,Wanda saboda yadda mutuwar mahaifinka ta dakeni sai da na kwanta a asibiti,sai da iyayyena suka dagemin da addu'an kana na dawo daidai,Koda zuciyata bata yarda cewa suhaima ta tafi ba,ammh banda karfin gwiwan karyatawa,tunda Basu bani wata dama da zan gane cewa ba hakane bane,sun min koran kare,suna tunanin kila dukiyan mahaifinka zan amsa kowani abu daya danganci haka,Shekara daya nayi ina fama da Nauyin Amanar mahaifinka,ammh basan yadda zanyi na cika masa wannan amanartashi ba,bani da wanda zai bani lbri game da Mahaifiyar,iyayyena suka nema aure da Rumana,yar uwatane,Shekaran aurenmu muka haifi da namiji,wanda yaci sunan mahaifinka,Muhammed muna kiransa mooh,bayan ita sai Lubna wanda daga su bamu sake haihuwa ba iyayena kuwa duka Allah yayi musu rasuwa,dukkansu sun mutu da sanin lbrin yadda nake kwana na tashi da Tunanin girman Amanar da mahaifinka ya barmin,ga sunan ka tambayesu duk kwanan duniya,sai na tuna mahaifinka da mahaifiyarka,kukan Rashinsa kuwa basan iyakaba,kullum kuma lbrin mahaifinka har sun dade da haddaceshi agidanan,ban sani ba,ban kuma ji wani lbri game da Suhaima ba,balle naji lbrin Moodu ya rasu ya barta da cikinka,Kwatsam lubna tazomin da lbrin ta hadu dakai,kuma yadda kalura kana cikin mawuyacin hali,kuma kaki bata dama,data gayamin ni nayita bata karfin gwiwan juriya akan hakan,ashe ashe jini ke bibiyanta zata sakani farinciki da fatan Sauke Nauyin daya rataya awuyana wanda shekara da shekaru yake damuna,Allah kadai ne zai iya fisalta farincikin danake ciki,tun bayan Rasuwar moodu yauce rana ta farko danaji Bakincikin dake damuna ya gushe_
Yafada yana sharbe hawayensa,Ba Abbie ba hatta mu"azzam kuka yake ka shirban,lubna ma,kukan take mooh kuwa,shima ya dukar dakai yana sharan kwallah,haka mom wacce itafi kowa sanin yadda mijinta ke kwana cikin damuwa,jinjina kai Abbie yayi kafin yace"kaji dalilina da abunda ya faru,ina Suhaima?miya kawoka Sudan? kuma aka ganka cikin mayuwacin hali?
Abbie yafada yana kallon Mu"azzam din,Dukar dakai mu"azzam yayi lokaci daya hawaye suka kwaranyomai Tsuramai ido lubna tayi takosa taji kadan daga lbrinsa dakyar ya bude baki yace"Sunana Ibrahim Mu"azzam,....Tiryan Tiryan yafara basu lbrin rayuwarsu tundaga farko har karshe bai boye musu komai ba,tundaga cikinsa har haihuwansa da yadda Ummi takai su shettima kotu da rayuwarsu agun hajiya baraka,da yadda rayuwa ta sauyamusu da komawarsu Abuja da hadin Auren da shettima yamai da rayuwarsa da zahirah da yadda Ummi ta datse Rayuwarsa ta hanyar rabasa da zahirah da kwaciyar dayayi a asibiti da barinsa gida zuwa yanzu dayake zaune agabansu sai daya fadamusu kafin ya karishe da cewa,"Hakika itakanta Ummi kullum cikin Tunatar dani take game dakai,tana fadamin cewa yakamata na nemeka,nine ban maida kai ga mganarta ba har zuwa yau danake mgana agabanka ammh itakanta Ummi bata manta dakai ba"
Shuru falon yayi,tuni lubna ke rusa kuka,tun sanda Mu"azzam yafara bada lbrinsa,dama ita macece mai tsausayi ,mom share hawaye na tsausayin mu"azzam din,shiko mooh kusa dashi ya matso ya dafa kafadansa yana dan damkewa kadan kadan alamar lallashi,Abbie kuwa shuru yayi kamar ruwa yacisa kafin yace"Ashhh..Suhaima bata kyauta ba sam,ai ba"a rama cuta da cuta,da alheri ake ramawa,kuma tunda suka gane sunyi kuskure sun roketa gafara meyasa bata yafe musu ba,?Yanzu gashi duk yakin datayi daga karshe ita akazo aka cita da yaki,banji dadi ba sam,gashi ta sanyanka cikin mawuyacin halin wanda intasamu lbri Sai taji dama tunfarko bata aikata haka ba"
Yafada cikin damuwa kafin ya dafa mu"azzam yana fadin"Bakomai Son,anytin will be alright,kayi hakuri kacire damuwa aranka ka rumgumi kaddaranka,kana tare da Abbankane bazai kara bari kayi kuka ba kaji ko'gyada maasa kai mu"azzam yayi yana sharen kwallah ajiyar zuciya Abbie ya sauke kan yace"Mooh take him to ur bedroom,yayi wanka ya chanxa kaya am make sure kabashi clipper ya aske wannan Sumar data rufe masa Fuska"yafada da sigar zolaya.
Dan murmusawa mu"azzam yayi kafin ya mike riko hannunsa mooh yayi yana fadin"welcome bro..Naji dadin ganinka da haduwa dakai amtsayin dan"uwana,tunda nake nikadai nake rayuwa dagani sai wannan rigimammiyar yarinyar"yafada yana nuna lubna wanda ta makamai harara tana share hawaye.
Mirmishi mu"azzam yayi mai kayatarwa,yana kallon lubna wacce take kallonsa tana wani lumshe ido,dauke kai yayi yana kallon mooh kafin ya damke hannunsa yace"am hppy to bro.."yafada shima fuskarsa na nuna farincikin dayake ciki,hanunsu na sarke suka wuce zuwa shashen mooh din wanda Abbie da mom suka bisu da kallon sha"awa,itako lubna kallonsu take tanajin wani yanayi atare da ita.
Suna zuwa dakin mooh bedroom ne mai dauke da tiolet,mooh din da kanshi yahadamai Ruwanka ya shiga yayi,yau ne rana ta farko daya yi wanka cikin natsuwa haryaji yaji dadin jikinsa yana fitowa mooh ya rigaya daya Fitomai da kayansa,riga da wando ne,black and white na kamfanin Armani,abun dariya mooh da kansa ya zaunar dashi gaban dressing mirror yajona clipper din ajikin wuta yana askema mu"azzam din gashin daya cikamai kai da Fuskarsa gabadaya mirmishi kawai mu"azzam keyi yana kallon mooh ta madubi yanaji wani bamgare daga damuwarsa ta ragu ko bakomai he met anoder Family,ya Family domin Abbie khamis yana madadin Abbansane.
yana gamamai sai gashi ya fito ras dashi,kyansa da zatinsa tare haibansa kuka bayyana,sai dai yar ramar dayayi kawai na ciwo,kallon kansa yayi yana shafa kansa,Rabonsa da zama irin haka tun agida kafin Ummu tayi yanke duk wani jin dadinsa na rayuwa sai yau,Shima mooh din wanka yayi yasa irin kayan Mu"azzam din sai dai diffirent clour ne,hannunsu na cikin na juna suka sake fitowa falon suka iske mom na jera abinci bisa makeken Tebir din cin abinci mai kama da na villan gidan gwannati😂