Sashe 48
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ransa ne yabaci ya dago Afusace ya saka hannu ya tureta tayi baya tafadi dabams,wanda sai da kugunta ya amsa yafara mgana cikin Fushi, cikin haddaden Turancinsa"Ki rabu dani mana,ana dole ne? kin dameni kin takurama rayuwata, as from today don't ever Talk to me again"yafada daidai lokacin da tari ya sarkeshi kan kace kwabo jini yafara biyo hancinsa da bakinsa,itako suman zaune tayi tana kallonsa cikin mamaki,yadda yake Turanci lalle hasashenta yazama gaskiya,duk da chan babu ruwan wani da wani ammh har anfara taruwa ganin yadda ya duke yana taro jini ahannusa,cikin galabaita da ciwo yayi kokarin cigaba da tafiya ammh taku kadan yayi ya rike kansa dayake juyamai kafin kace me ya zube kasa warwarsa babu ko Numfashi.
Dawani gudu lubna ta mike ta isa garesa tana jijjigasa,lokacin da jama"an dake waje suka shiga kiran sunan Allah suna Fadin"Ya Allahu..Ya subhannallahi.."kuka lubana take cikin Tashin hankali take neman Taimako,wasu larabawa ne,suka taimakata suka sakamata shi abayan motarta Ta shiga taja da wani gudu tana tuki tana waigensa daga baya tana share kwallah,.
Wayarta ta jawo ta latsa wasu lambobi takara akunni tana fadin"DR SULTAN am coming wit a Hartfailure Patient.."tafada lokaci daya ta waigen mu"azzam dake baya hancinsa na cigaba da zuban jini,ko alamar Numfashi babu Atare da shi.
Daga chan bangaren Dr.Sultan ya amsa dace"Ok madam.."
*DON"T FORGET TO VOTE, COMMENT AND SHARE*
_*Jameelatomar*_
*UWAR MIJINA...!*
_(Soyayyah,Sadaukarwa,hakuri tare da biyayyah mai tsanani)_
*Mallakar:JANAF*
*Wattpad:Janafnancy12*
*Dedicated to my blood Sisters JANAF*
_*GIFT TO:Hussain80k*_
*Intelligent writer's Asso*✏
_*wannan Shafin sadaukarwane,gareki,BILLY S FARI..,Ina matukar godiya da yadda kike bibiyan Littafin Uwar mijinah!Janafy relli Appreciate*_
*NOT EDITED*💥
*NO 30*
_#Nadama_
Cikin Abunda baifi minti goma ba, tashigo cikin wani haraban makeken Asibiti mai dauke da hawa hawan bene na gani na fada,katon Asibitine daya kusa kama dawata anguwa saboda girmansa,specialist hopital ne mallakin gwannatin kasar ne,tana kula dashi Ainun kuma duk yawancin likitocinta baki ne,daga yan india sai yan US Ameriaca,Da sauransu kalilan ne xaka ci karo da laraba,domin kowani jinsi akwaishi acikin Asibitin.
Cikin wani Sauri ta paka motar lokaci daya tayi waje da gudu tana kiran Nurses da gudu take tanayi tana haki kamar bata cikin hayyacinta da gudu kuwa suka fito dauke dawani, dan gado na daukan marasa lafiya,tana ganinsu takoma da baya suka biyota,ganin yadda Dr lubna taje arude yasa suke komai cikin kuzari,ita ta budemusu bayan mota suka Fito dashi,dayake akwai maza cikin azama suka dorasa akai suna gungurasa zuwa cikin Asibitin.
Suna gabda isa emargency ne Dr Sultan ya fito,Sukaci karo da Dr Lubna tana ganinsa tace"yauwa Dr,plz help me.."Tafada tana nunamai mu"azzam da"ake gungurowa cikin jini baya ko motsi cikin tashin hankali Dr Sultan yake kara gungurasa yana fadin"Oh my god mah,dis is a Serious problem,ya Allah.."yafada cikin zafin nama yana turasa da karfi,ganin haka yasa sauran likitocin dake wajen suka bisu da gudu suna dafe kai ganin yadda mu"azzam din ke zubar da jini ta baki ta hanci da Sauri suka shiga dashi cikin emargency wanda Nurses din dake biye dasu suka ci burki suko sauran likitocin suka dumguma ciki lokaci daya kofar glass din ta kulle kanta.
Suna shiga dashi ciki suka ciccibesa suka dora bisa Ainihin gadon dayake dakin,suka fara jona jonan Na"urori bisa jikinshi cikin hanzari kowanne yasaka hand glob,Dr lubna ma cikin zafin nama take kokarin Tsaida jinin dake zuba lokaci daya Dr Sultan ke kokarin dawo da Numfashinsa,ammh abu ya ci Tura jinin ma yaki tsayawa,kuma kokarin nemo Numfashin nasa ma yaki yuyuwa,Nu"urori sai kuka suke,ganin haka yasa Dr lubna cire safar hannunta ta fice daga wajen hankalinta atashe.
Office dinta taje ta kifa kanta jikin Tebur haka kurum taji hawaye na bin kumatunta,bata sanshi ba,bata da wata akala dashi ammh lokaci daya zuciyarta ta Aminta dashi, taimakamasa Ashe Ashe yana cikin wani hali?halin Ciwon zuciya,Tsausayinshi takeji bata Fatan ya mutu,tafi so Asamu Numfashinsa ko zataji Kadan daga Tarihinsa,kafin kace me Dr lubna takece da kukan Tsausayin mu"azzam kamar ance mata uwarta ta mutu sai da tayi ma"ishi kafin tafada Toilet ta wanke idonta.
Awa uku suka shafe aciki kafin su samu nasarar daidata komai Numfashinsa yadawo dakyar ammh bayan Sunyi Nasarar Tsaida jininsa dake zuba,Ganin yadda jininsa yayi kasa yana bukatar karin jini cikin Minti Talatin in ba hakaba akwai mtsala,yasa Dr Sultan Fita da Sauri ya isa ga office din Dr lubna.
Abunda yabashi mamaki ganinta tsaye tana kaida kawo hankalinta atashe ga idanunta sun kumbura alaman Tasha kuka,kallo daya yayi mata ya Fahimci tayi kuka,tana ganin Shigowarsa tanufesa tana fadin"Dr, how is he..? Hop he survive? ajiyar zuciya ya sauke yana kafeta da manyan idanunsa yace"Alhamdulillah,evertin Is normal By Now,but jininsa yayi Low fa yana bukatar karin jini yanzu bada dadewa ba"
Saurin yin gaba tayi tana fadin"i belong to group O BLOOD..Muje ayi Taking nawa a sakamai Dr,plz bani so mu rasa wannan patient din"Tafada cikin damuwa,ganin yadda tarude ne yasa yakasa yimata gaddama kawai sai yabita suka nufi lab din,ammh tambayoyi fal aransa,akan Dr lubna da wannan Sabon Patient din data kawo musu.
Leda biyu aka diba nata aka sanyamai cikin lokaci kadan jinin yafara gauraya da jikinsa,wasu manyan Allurai sukamai na Samun Hutu,kafin su kaisa wani daki na mussaman,Sai dai ajira Farfadowansa,itakuma lubna an bata hutu ne saboda an dibi jinin nata da dan yawa,har leda biyu,Dr,sultan ke tare da ita,yana kula da ita,Tunda shi haka Allah yaso dashi SON WACCE BATA SONSHI.
Ita gabadaya batama ta Dr Sultan, dakefaman kula da ita,hankalinta na ga mu"azzam lokaci daya takejin wani yanayin game da mutumin,batasan Dalili ba ammh tanajin wani abu game dashi wanda batasan dalili ba,ammh tafi dorashi amizanin Tsausayi,.
Abbie ne yajita shuru bata dawo ba shine yakirata,cikin damuwa lubna ke fadamai Abunda kefaruwa,matukar tsausayawa Abbie ya tsausaya yayi mata fatan Samun Nasara,kuma ya jinjinamata bisa halinta na son Taimakon mutane,Sunyi sallama akan sai gobe zata dawo yanzu dare yayi bazata iya yin Driving ba,Koda Abbie yake fadama mom abunda lubna tace yana fadamusu lbrin mutumin databasu Tsaki mooh yaja,wanda ke zaune falo yana latsan waya ita kanta mom din baki ta tabe,suna jin Haushin Lubna da shegen jajaye,Abbie bai wani damu ba,don kaf hallayan lubna nashine.
Kwana uku Mu"azzam ya shafe cikin halin Suma,kafin ya farfado,koda ya farfado da lubna yafaracin karo wacce tun bayan kawo asibitin taketa kula dashi,sosai bata da wani sukuni kullum zullumi take da tunanin Farkawansa,bayan ya farka Dr Sultan ya duddubasa yaga komai Normal sai dai zai cigaba da karban mgani kuma zasu dan rikesa na wani lokaci kafin komai ya daidaita.
Lokacin dayaci karo da lubna,ransa yabaci yana tunanin yaushe har ya yarda ya takawosa nan,Ransa kwata kwata babu dadi,yaso tabarshi ya mutu wla chan yafiyemai nan,ko ba bakomai zai huta da rikitarikin dake cikin Duniyarnan,Koda ya farka din Dr.Lubna tayi mganar Duniya ammh ko tak mu"azzam baice mata ba,Tayi ta mai Sannu da jiki da tambayan Sunansa ammh ko kallo bata isheshi ba,baima nuna yagane dashi take ba,magugunansa kuwa sai dai Dr.Sultan yabashi ammh in itane bazai taba amsa ba,Abun na matukar bata mamaki da daure kai ammh ganin condition din dayake ciki,yasa take mai Uzuri take binsa a hankali in tayi lura da yanayin mtsalarsa kila wani abu akayimai wanda yayi sanadiyar shigansa,halin dayake ciki.
Dr.Sultan Balarabene, Cikakke mazaunin Madina,aiki ne shima ya kawoshi Sudan din,yahadu Da Dr lubna wanda ya kasance abu daya suka karanta wato abunda yashafi zuciya kuma suna yawan aiki tare,Dr Sultan dogo ne fari,kyakyawan gaske mai dauke da manyan idanuwa da dogon hanci,kota ko"ina baida makusa,tun da Allah yasa ya dora idonsa kan Lubna yaji duk duniya ba wacce yake so irinta,tun yana boyewa har ya bayyanamata,ammh Lubna taki bashi dama,bawai don bata sonshi ba,sai don ita tsarinshi kwata kwata baimata ba,infact ma batason Auren balarabe.
Lokacin daya ga yadda lubna ta rude kan halin da mu"azzam ke ciki yasa yafara dora ayyar tambaya akanta,ammh daya tambayeta meye alakanta dashi,sai tace mai cousin Dinta ne yazo daga Nageria,bata sani bafa karya kawai ta yankamai,ammh abunda yasa yaki yarda da ita ganin ko dan"uwata ko daya bai gani ba,kuma ga yanayin yadda mu"azzam ke tafiyar da ita,sai yafara tunanin wani abu dabam,duk bin diddiginsa lubna ta toshe hanyar da zai Fahimci bawata alaka tsakaninta da mutumin dako Sunanshi bata sani ba.
____________________
*NAGERIA*
Shirye shirye ne keta gudana takowani bangare,mussaman Alhaji kabiru dayaketa rawan jiki,tuni yafara gyaran shashen da xahira zata zauna,wanda yadaga Hankalin yagana,wanda Tana tambayarsa dalilin gyara yafadamata amaryace zata tare..Bala"i😨😰Haka yagana tafada domin abun yazomata abazata,ada taso tayimai borine sai kuma tafasa,domin tana son taji wata mai karar kwanan ne take kokarin keta mata gona.
Lokacin dayake fadamata an Daura aure tarewane amaryan zatayi kadan yarage yagana bata Fadi Asume ba,bata kara tsinkewa da lamarin na Alhaji ba,sai da yake bata lbrin zahirah da dalilin dayasa yake kwadayin Aurenta,kutumar ubanchan inji yagana,wato Mai ya"ya ya auro ko? wato ita bibbiyu ma take haifa,lalle akwai babban tarzoma don wallahi ita bata haihu da Alhaji ba,to billahil azim babu maccen data isa ta haihu dashi,dukiyar Alhaji natane ita kadai,saboda haka koma wata mai karan kwanan ne,tazo itace zata zama ajalinta daga ita har ya"yan nata dayake murnan zuwansu,don taga in ba tafara aikasu lahira bane,Alhaji da uwarsa bazasu barta ta huta ba,..Topha.😥
****************
Tabarayin Zahirah ko bata samu lbrin barin mu"azzam gida ba,sai daga bakin yakura fadar irin tashin hankali da damuwa da zahirah ta shiga bata lokaci ne,Mikewa tayi dafe da kirji little Ummi na kan jikinta ta saketa ba don yakura tayi saurin Riketa ba data fado kasa,hawaye kawai ke kwararamata tana maimata"Ya mu"azzam yatafi fa kikace yakura? yatafi ya bar ummi,wayyo ni zahirah duk adalilinKi Ummi komai ke Faruwa gashi yau babu mu"azzam tare dake,wlh Ina matukar Tsausayama kaina ammh wlh yakura Nafi Tsausayama Ummi matuka,ni nasan son Da Ummi takema ya mu"azzam Rasasa tamkar rasa wani shashe na rayuwarta ne..".