Sashe 64
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya yayi ta saukewa yana kokawa da Numfashinsa kafin yace"Shikenan Ummi na,bazan iya tsallake Umarninki ba,Allah ya shigemana gaba.."Da Amin Ummi ta amsa tana sanyamai albarka kafin ta mike tana fadin"Yanzu zata dawo nan dakin da kwana,ko kawai ta shiga dakin zahirah ne"da Sauri mu"azzam yadago yana fadin"No Ummi karta shiga Zahirah fa zata dawo muhallinta very Soon,kuma in tazo taga wata acikin ranta bazai yi dadi ba zataga kamar na manta da ita ne,Tazo nan din kawai Tunda ta nace..'Yafada yana kauda kai ransa na kuna Tuni Fuskarsa ta sauya.
Yar dariya Ummi tayi tana fadin"Oh ni Suhaima,sha kuruminka ko ni bazan bari tashiga dakin zahira ba,dakinta na nan sai tadawo kuma insha Allahu ciki zata gina wata sabuwar rayuwa akaro na biyu.."Tafada tana ficewa,da kallo Mu"azzam yabita kafin yaji komai ya ficemai aka,tattara komai yayi ya maida a muhallinsa,Toilet ya fada Afili yana fadin"Tazo gani gata,dama tashafama kantaa lafiya,domin ni Tunda na rasa zahirah nadaina jin kaina amtsayin Namiji.."😂🤔
Ummi na fitowa falo tacema lubna taje ta kwaso kayanta ta maida Dakin mu"azzam da mamaki take kallon Ummi,gyadamata kai Ummi tayi tana fadin"eh kikoma dakin mijinki,Ki yi hakuri Lubna ki taimakeni ki kara hakuri da duk abunda zaki Fuskanta wajen Son,watarana sai lbri kinji.."Hawaye suka kwaranyoma Lubna tasaka hannu ta share tana gyadama Ummi kai,rikota Ummi tayi ta mike tana fadin"To share hawayenki maza ki haura ki kwaso komai naki ki koma chan.."Da hanzari Lubna ta haura sama,ta dauko akwatin kayanta tazo ta wuce Ummi tana fadin"Ummi sai da safe.."Allah tashemua lafiya diyata.."Ummi tafada tana binta da kallo.
Koda tashigo falon wayam tagani ba kowa sai ta karisa bedroom din tayi Nooking shuru babu motsin kowa bude kofar tayi ta shiga tana sallama,bin bedroom din tayi da kallo babu kowa cikin lokaci takarema dakin kallo komai tsaf kamar dakin mace,bata gama tunani ba taji bude kofar tiolet Mu"azzam ne ya fito jikinsa sanye da rigar wanka,kansa kuma karamin Tawel ne,yana goge kansa,dashi kallo daya yayima Lubna ya dauke kai ya isa gaban mirrior yana bude lotion din dayake shafawa yafara kokarin shafawa.
Cikin wani yanayi Lubna ke binsa da kallo,ganinsa da rigar wanka,Surarsa duk ta bayyana awaje ga kirjinsa gargasa tayi kwance luf taji ruwa,kuresa da ido tayi,shiko ko ajikinsa yana gama shafa mai yayi Cimbing din kansa,ya isa ga makeken wardrope din dake dakin ya bude ya ciro Kayan barcinsa riga da wando,pjs,ya shige Tiolet ya sa ya fito daya Fito ne yaga still tana tsaye da akwati ahannunta Tsaki yaja yana fadin"Ke in bazaki shigo bane ki koma don zan kwanta ne.."
Yafada yana hawa gado lokaci daya yana jan blanket,cikin sanyin jiki ta kariso dakin kafin ta jinginar da akwatin gefen madubin dake dakin,ranta namata Suya,ji yadda miji ke wukalantaka wai kuma kana mtsayin amarya,bude akwatin tayi ta dauko rigar barcinta ta shiga tiolet itama tayi wanka ta saka doguwar pink din rigar barcinta,Daga tiolet din tasaka abunta ta fito ta goga humrarta,kafin tamaida akwatin ta rufe gabadaya,tsaye tayi tana tunanin ina zata kwanta domin taga mai gado ya mamaye gadon yama juyamata baya,cikin sanyi jiki ta isa ga kujera kwara daya jal dake bedroom din ta kwanta ta takure jikinta waje daya mu"azzam dake kallonta tsam ya mike ya isa ga wardrope ya bude ya ciro wani blanket sabo ya mikamata hannunta na rawa ta karba tana fadin"thanks.."
Bai kalleta ba ya wuce ya haye gadon bayan yayi offlight da wutar dakin kafin ya kunna musu Dumlight addu"a ya shiga karantawa kafin taji yayi dif alamar barci ya kwashesa na gajiya itako takasa barci kwata kwata Tunaninta ya tafi ga yadda rayuwa zata kasancemata haka,tayarda ta amince matukar tana son mu"azzam yadawo daidai har ya kulata to tabbas sai Zahirah da ya"yansa Sun dawo garesa,,ita ta yarda ta amince ita din baiwar mu"azzam ce,duk abunda zai shashi Farinciiki tana kokarin taga tamallakamai Shi koda cewa ita din zata Cutu ne,to ammh taya ya?alhalin cewa Zahirah na gidan mijinta kuma shima Soyayyah yasa ya aureta..,Da wannan Tunanin Lubna barci barawo ya kwasheta bata samu mafita ba.
Koda Asuba ma sallar kawai yatada ita,yawuce masallaci,yana dawowa yayi wanka yayi Shirin fita office,breakfasat ma agurguje yayi Shima don Ummi ta matsane,Shiysa,haka dai Suka cigaba da kwana daki daya ammh ko mgana bata hadasu dashi,wani lokacin ma da gangan tana mgana zai mata banza,banda gaisuwarta baya amsata,Bata damu ba kuma bata cire rai ba,tana kokarin kyaukyautamai AmtsayinShi na mijinta kuma wanda takeso..
Sai dai Acikin Satin datayi tare dashi ta fahimci ciwonsa ya dawo saboda tanaganinsa kullum da hoton zahirah bisa kirjinsa yake iya kwana,wani lokacin sai gabda da Asuba yake iya samun barci ba,bata dauka bayan kwana da hoton akwai wata mtsala ba,sai ranar bayan yatafi office tazo zata gyara gadon taga yadda gefen side drower tacika da Tissue duk an share jini dashi,kuma bedsheet din ma duk jini ya diga ido ta zaro cikin rudewa in bata manta conditin din likitoci ba sunce yana kokarin shiga stage din karshe na ciwonsa,wanda za"a iya rasashi lokaci daya.
Bata tsaya wani Tunani ba ta rumtuma falo tana kwalama Ummi kira,Ummi dake zaune tana kallo ta mike tana tambayan lubnan Lafiya hannunta kawai Lubnar taja keee..Sai bedroom din mu"azzam takaita har gaban gadon tana nunamata dafe kirjin Ummi tayi tana fadn"Na shiga uku ni Suhaima,wannan jinin na waye.."
Rausayar dakai lubna tayi kan tace"Na ya Mu"azzam ne Ummi,wlh ciwon sane ya tashi,ammh yaki nuna kowa hakan don kar ace za"a kaishi asibiti ko ki tisalstamai ya tsaya na dubasa"Dafe kai Ummi tayi tana salati kafin ta fashe da kuka tana fadin"Wayyo ni kaina,yanzu mu"azzam kashemin kansa yakeso yayi,"Tafada tana sharbe hawaye
kafadunta Lubna ta dafa kafin tace"Eh tabbas za"a iya rasasa,akowani lokaci Ummi,domin yakai stage din karshe ne.."Hawaye suka tsinkema Ummi tace"To yanzu mecece mafita..?"
Lubna tace"Akwai mafita Ummi.."
Ummi ta kalleta kafin tace"Menene mafitar Lubna ki fadamin bani son in rasa dana.."Tafada tana zubar kwallah
Hannunta Lubna ta riko tana fadin" *ZAHIRAH ITACE MAFITA UMMI,ITAKADAICE MAGANIN LALURAR YA MU"AZZAM WANDA DATA DAWO GARESA ZAI WARKE TAMKAR BAITABA WANNAN CIWON BA*.."Tafada tana kallon idanuwan Ummi.
Ummi tayima Lubna zuru kafin ta furta."How Lubna,nasani Zahirah itace matsalan Son ayanzu but,tayaya zamu dawomai da farincikinsa alhalin zahirah na gidan aurenta.."Tafada cikin karaya,juya baya lubna tayi tana fadin",Bansani ba Ummi,wlh Nima bansani ba.."Take fada tana share kwallah.
Jim Ummi tayi kafin tace"Ni nasan yadda za"ayi.."Tafada cikin karfin gwiwa,da Sauri Lubna ta waigo tana fadin"Tayaya Ummi? Hanyar ficewa Ummi tabi tana fadin"Gobe zamu maiduguri ni dake,kuma yazama Sirri ko mu"azzam kada kibari yaji,iya ni dake ne" gyadamata kai Lubna tayi ammh mamaki fal ranta mai yasa Ummi tace gobe zasu tafi maiduguri ko ta na hango wani nasara achan din ne..
Bata da wannan amsan Sai dai tajira goben kawai taga koma menene Mafitar da Ummi ta neman musu.
*Comment*
*Share*
*Vote*
Jamilajanafty Aka Jamila mai kyau💙😜😂
*UWAR MIJINA...!*
_(Soyayyah,Sadaukarwa,hakuri tare da biyayyah mai tsanani)_
*Mallakar:JANAF*
*Wattpad:Janafnancy12*
*Dedicated to my blood Sisters JANAF*
*GIFT TO:Hussain80k*
*Intelligent writer's Asso*✏
*NO 40*
""'Da daddare Mu"azzam nadawowa Ummi ta rufeshi da fadan meyasa yana zaune ciwonsa ya tashi ammh yayi shuru yaki fada,yana jin hakan yasan dalili wani dirty look yayima Lubna domin yasan adalilinta Ummi tasan halin dayake ciki,Ummi tayi ta mai fada daga karshe ta fashamai da kuka ganin yadda take kukane yasa yayi Saurin isa kusa da ita ya rikota yana fadin
"Plz Ummi nah Stop craying..In kina min kuka,tayaya kikeso na samu rahamar Ubangiji ranar gobe kiyama.."yafada yana sharemata hawaye lokaci daya yake fadin"Naji na yarda Lubna tazo ta dubani shikenan..'"Yafada yana matse hannunta.
Dago kanta tayi idanunta na zubar da kwallah tasaka hannunsa dake rike danata tana sharewa hawyen idanunta na kallon idanunsa tace"Why son?meyasa zaka dauki wannan matakin,matakin kashe kanka,kana Tunanin in kamutu saboda zahirah zata jidadi aranta,ko kuwa ya"yanka in suka girma aka basu lbrin mahaifinsu ya kashe kansa saboda mahaifiyarsu kana tsammanin zasu yafemaka?kokuwa ni danake matsayin mahaifiyarka zan gafartama kaina in har ka mutu ta dalilin Tursasawata,kokuwa ita lubna zata dauwama cikin Farincikine indan, muka rasaka,to kagani ka taimakemu son katashi kada katafi ka barmu,ina bukatarka,ya"yanka na bukatar ita kanta Zahirah na bukatarka araye,matarkama tana bukatarka araye,akwai hakkoki dadama dasuke wuyanka suke bukatar ka saukesu..,Don Allah Son kadinga kula da kanka da lafiyanka ba don niba,kodon ya'yanka da matarka don Allah..."tafada tana hada hannuwanta alamar roko.
Kawai Rumgume yayi yana fadin"Rasa zahirah ciwo ne yaki ci yaki cinyewa Ummi na,ammh wlh rasaki Numfashina ne zai dauke gabadaya..I love u so much Ammi na,"Yake fada yana kamkameta,itama kamkameshi take tana fadin"love u Too...My Son."Lubna dake gefe sai da ta share kwallah Iya burgewa Mu"azzam da Ummi suna burgeta hartake ji aranta inama itama inta haihu ta samu da"n dazai mata so tare da tsananin biyayyah irin na Mu"azzam da Ummi.
Dole Mu"azzam badan yaso ba ya kwanta Lubna ta dubasa ta rubuta magunguna da allurai Ummi tabawa Ushe yace wani babban phamarcy ya siyo,tayimai allurai har guda uku masu karfi,su suka taimakamai ya samu hutu sosai,tun da ya kama barci bai farka ba sai washegari da Safe koda ya tashi Ummi da lubna basu nan Karime ke fadamai Ummi tace Suntafi zaria su dawo,magungunar da zai sha da safe da rana duk lubna tabarmai Rubuce,yayi matukar mamaki yadda Tafiyan tatashi ba shiri kuma,ko albri Ummi batamai zencen ba,ganin bawani waje bane sabo,zaria ai gidane yasa ya share batun ya shiga tiolet yayi wanka yazo ya karya kana ya sha mgani Waya ya dauka yayi Taking Excuse wajen aiki,kafin mganin yafara mai aiki nan ya haye kan gado yaja blanket barci mai nauyi ya kwashesa mai cike da Natsuwa.
____________
*BAYAN SATI BIYU*
""Zahirah ce zaune cikin dakinta ta zabga Tagumi tana jin Baruntun da little ita moodu suke mata adaki,domin yaran suna da karkaza da kama jiki har sunfara rarrafe,suna dafa abu su taka,kamar hadin baki,da little tayi abu sai moodu yayi,suna gasa da juna,yanzu haka sunacikin wata na takwas ne,sun ma kusa wata tara,daga gani zasuyi Saurin takawa saboda suna da karambani..