Sashe 35
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci nata tafiya,ta hakan ne muke cinye lokacinmu bamu sani ba,Gashi,har cikin zahirah ya shiga watanshi tara yana gabda Da Fitowa duniya,cikin saida ya girma yayi kato dashi gashi ta kumbura sutum kafafunta batama iya tafiya,Allah yasa sungama qualifaying exams dinsu sunyi hutu sai shiga SS3 kenan suna gida bata zuwa ko"ina,kullum tana daki tana addu"ar Allah ya sauketa lafiya don taji ance ana mutuwa wajen haihuwa,gashi ya mu"azzam yahana Dr Abduljabar yayi mata scanning waishi baya so,dole aka dakata,sai dai yayi mata awo yabata magani.
Zahirah taso takira gida tafada halin datake ciki,koda Ta Allah ta kasance ammh mu"azzam yaki,yakuma gargadeta koda wasa kada takirasu tafada musu tana da ciki bayanzu bane lokacin jin nasu ba,Mu"azzam banda Shureim bai fadama kowa ba,shima din ko hajiya bai fadamawa gudun karta fasama Ummi zencen Abu ya kwabe ammh shikanshi yaga gangancin mu"azzam sanin wacece Ummi bazata taba yarda dashi ba,yanajin masa tsoron Ranar da Ummi zata fahimci ya yaudareta ne.
Su karime sukansu suna tsausayama zahirah yadda ta dawo saboda ciki,gabadaya halitarta ta chanza ko"ina na jikinta ya kumbura ko tashi bata iya yi ita kadai sai an Taimaka mata saboda yadda cikin yayi kasa ya sakarmata Nauyi..Wani lokacin sai dai tayi ta kuka ita kadai don gani take shikenan tata ta kare ne,Asma"u ma tana yawan zuwa dubata tare da kwantar mata hankali natadaina saka ma kanta damuwa insha Allahu komai zaizo da sauki,Allah yasa kawai Zahirah ke cewa ammh ita kam tagama sanyi da al"amarin Ummi.
*********
Ranar Friday da yammah Misalin karfe shidda na yammah zahirah na cikin dakinta zaune afalo sungama waya da mu"azzam kenan,kishi ya kamata gashi babu kowa akusa dakyar ta rarrafa ta isa ga fridge din ta bude don tadauki ruwa,sai dai kash babu ruwa ko daya sai dai lemuka gashi kishi ya isheta bazata iya jiran wani ya shigo ba
Dakyar da kama kujera ta mike tana tafiya dakyar ta manta sam da daukan hijabi saboda yadda makogaronta ya bushe,tana Tafiyanta dakyar ta fito falo babu kowa da dan Saurinta ta karisa dan karamin fridge din dake falon ta bude ta dauki ruwan Swan na gora ta bude takafa kai tana sha,sai da ta shanye fin rabi kafin ta ijiye tana maida Numfashi tuni dan jikinta yafara motsi yana wuntsilawa,binsa dake da kallon cikin doguwar rigarta kafin ta sanya hannu ta dafe gun tanajin kaunarsa na ratsata ta ko"ina.
Ummi dake saukowa,daga sama kunnenta makale da waya suna magna da wata hajiya Saratu ne,mai saida lesuka,kaya Ummi zata siya shine takirata suke mgana kuma dayake dama tasaba siyayyah agunta,kamar amafarki haka take hango wata mata atsaye afalon hannunta dafe kan wani tulelen ciki abun yabata mamaki,bakuwa kuma sukayi,kafeta tayi da ido,itako zahirah batasan wainar da"ake toyawa ba hankalinta na kan cikinta.
Ummi ta cigaba sa saukowa tana kara kallon zahirah da farko bata ganeta ba,saboda yadda ciki duk ya chanzata,ammh lokacin data karisa saukowa,kawai fuskar yarinyar ta hau mata gizo,lokaci daya zuciyarta ta buga ammh sai ta karyata idonta,murza idonta ta kara yi still dai zahirah na nan tsaye,hajiya saratu na mgana batama jin metake cewa ta shiga rudani Saurin yanke wayar tayi tana karisawa kusa da zahirah tana karemata kallo daga sama har kasa,so take ta gane cewa da gaske yarinyar ne kokuwa dai mai kama da ita ne.
Kamar tsayuwar mutum zahirah taji abayanta,shiyasata dagowa taga kowanene,karaf idanunta suka hadu dana Ummi,saboda razana bata san sadda tayi baya ba, zata fadi sai da ta rike gefen kujera,lokaci daya taji cikinta yawani murda maranta ta daure,jikinta babu inda baya rawa saboda tsoro da firgitan yadda Ummi ta kafeta da ido,da Sauri tajuya tafara tafiya tana cije baki,so take tayi Saurin shigewa daki takira mu"azzam.
Ummi data sandare a tsaye jinta da ganinta suka dauke na dan wani lokaci dakyar tayi karfin halin cewa"Ke..Meye nake gani ajikinki.."?Tafada cikin karyewan murya cak zahirah ta tsaya jikinta yahau rawa tama kasa waigowa Shan gabanta Ummi tayi kafin ta cakumo wuyanta tana fadin"Don Ubanki cikin shege kikaje kikayo ko dama sai da na fadama son ,ya sakeki ki koma garinku,domin nasan karshenta ki kwasomana abun kunya tunda agida an gada.." dora hannu Ummi tayi aka tashiga kwarara ihu su karime dake madafa suka fito hankalinsu tashe,su Sani maigadi da Falalu suka shigo Asittin suka fado falon suna tambayan lafiya.
Ummi da hannunta ke bisa kai ta shiga nuna zahirah tana fadin"Kun ganta daga taimakonta taje ta kwasomana cikin shege, agida"Atare su karime suka rafka salati suna kallon yadda zahirah ke kuka,kuka mai cin rai,Ummi kuwa inda take shiga banan take fita ba Sani maigadi kuwa fadi yake"munbani hajiya ciki acikin gidan kuma.."Yafada yana kallon zahirah donshima koma ganeta baiyi ba.
Cikin zafin nama Ummi takaimata duka gefen cikin nata wanda sai da Zahirah ta duke tana rike da cikin aiko Ummi ta shiga dukanta tana fadin"Allah ya waddan ki tsinanniyar yarinya,mara mutumci ashe abunda kikeyi kenan,yau dinnan zaki koma inda kika fito da wannan shegen cikin jikin naki.."dukanta take tana hambarin cikin itako zahirah na kwance ta kasa kwatan kanta banda kuka ba abunda takeyi.
Karime ce taga zalunci yayi yawa tajuya da gudu ta fice tana kuka,zahirah kuwa jin yadda Ummi ke shegentata da abunda ke cikinta yasa wani karfi yazo mata,ta ture Ummi dake kanta cikin kuka ta rarrafa gefe tana kallonta lokaci daya idanunta suka janza launi,ga cikinta dayake harbawa ga maranta daya tamke tace cikin tswa"Karki kara shegantamin ciki Ummi,cikina dan Sunna ne wanda shedu suka taru suka daura.."Tafada muryanta ya kekashe.
Ummi tayi mutuwar tsaye kafin tace"Dan Sunnah..."bakinta na rawa zahirah tace"Kwarai cikin jikina cikin jikokinki ne wanda danki mu"azzam ya samar dasu yazama dole ki sani domin lokacin hakan yayi saboda haka,kada kikara kiran cikina da shege '"".
Yadda zuciyar Ummi tayi lugude haka na mu"azzam yayi daidai lokacin daya sawo kansa falon,Tundazu suke bakin get suna hon shuru babu megadi babu dalilinsa,ganin haka yasashi Fitowa ya kwankwasa get din karime ce tazo ta bude mai tana kuka yana tambayanta lafiya tana nunamai cikin gida tana fadin"Hajiya zata kasheta..."
Yanajin haka gabansa ya amsa cikin azama ya wuce wani zufa na ketomai ya sawo kanshi falon ne Yaji furucin zahirah wanda sai da jakar hannunsa tafadi yana fadin ya salam,shikenan kuma babu sauran boye boye.
Ummi ta saka hannu ta dafe saitin zuciyarta idanunta sunyi jawur take kallon zahirah tana maimata kalamanta cikin kwakwalwarta kafin tace tana nuna kanta"Ni..Mu"azzam din yayi miki ciki..."tafada cikin rashin hayyaci gyadamata kai zahirah tayi tana fadin"kwarai ma kuwa da gaske gashi nan abayanki ki juya ki tamabayeshi..."Tafada cikin karfin hali.
Kamar wata doluwa haka Ummi ta juyo ga mu"azzam tana fadin"Karyata ta son,karya ne ko? kacemin karya neeee..."Tafada cikin wani yanayi da sagewar Tunani.
Runtse ido yayi yana jin wani kuna ransa,matsowa tayi kusa dashi ta riko hannuwansa tana fadin cikin kuka"kacemin karya ne son ko zuciyata zata dawo daidai,i know my son bazai taba cin amanata ba,ka karyatata son ka karyatata,kace bahaka bane..."Kallonta yayi kafin yakoma ya kalli zahirah wacce ke cije lebe saboda yadda maranta ke karta
Riko hannun Ummi yayi yana fadin"cool down Ummi,ki saurare ni kiji mana..."Fizge hannunta tayi tana ja da baya take fadin"kenan da gaske ne? tunda kakasa karya tawa, kenan da gaske ne Abunda tafada ko"?Tafada kamar zata fita daga hayyacinta Runtse ido mu"azzam yayi kafin ya durkusa bisa gwiwowinsa yana fadin" *EH UMMI NA,DA GASKENE CIKIN JIKIN ZAHIRAH NAWA NE..NAWANE NINA DIGASHI....* " yafada cikin dakewa lokaci daya yana sadda kai saboda yadda Ummi take kallonsa tana wani mirmishi tace"Fine and good Ibrahim kafada da baknka kai kayi ma diyar Fadi ciki ko? yayi kyau Ni suhaima ni zaka ci amana ko.."Tafada tana ja Da,baya kafin tayi wani yunkuri jiri ya debeta ta fadi jikake Timmmmmm...."
Babu yawa,kuyi manage plz
#Intelligent writer"s#
#Janaf#
#Uwar miji#
*UWAR MIJINA...!*
_(Soyayyah,Sadaukarwa,hakuri tare da biyayyah mai tsanani)_
*Mallakar:JANAF*
*Wattpad:Janafnancy*
*Dedicated to my blood Sisters JANAF*
*Intelligent writer's Asso*✏
_*Kowani marubuci indai ya dora Alkalaminsa kan Takardarsa,ko Wayarsa,ko tap dinsa da niyyar Rubuta wani abu to yana da babban dalilinsa bawai iya yasaku nishadi bane A"a don ya baku wani darasin dazaku fadaku akai ne,walau darasin mai fitane daga farkon farawa,wallau kuma sai kun himmatu wajen hakurin karatu kafin kuci ribar abin....Da wannan dan bayanin nawa nake kira ga yan TEAM HIRAH DA MU"AZZAM,dasu dauki kaddara Abunda Allah ya rigaya ya rubutu babu mahalukin daya isa ya chanzasa,wannan itace KADDARARSU...Assalamu Alaikum Janafi*_💕
_Dedicated to my Childhood friend FADILAT FALALU MASKA...Tanque bby Sakallahu fiijannah_
*NO 23*
Daida lokacin kuma zahirah ta sheme akasa hannunta bisa cikinta tana salati da karfi,Cikin wani irin Rudewa mu"azzam yayi kan Ummi yana jijjagata ammh hankalinsa na kan zahirah datake mukurkusun ciwo.
Su karime ne suka isa ga Zahirah suna riketa suna jera mata sannu,Mu"azzam rumgume Ummi yayi yana kiran sunanta ammh ina ko Numfashi batayi Uwani ne tayi Dabaran Bude Fridge ta dauko Ruwa mai sanyi ta mikama mu"azzam tana fadin"zuba mata wannan yallabai, inaga fa Zahirah Nakuda ce"Tafada hankalinta tashe,cikin wani yanayi Mu"azzam ya shafama Ummi Ruwa Afuskar hau sau biyu kafin ta sauke ajiyar zuciya tana maida Numfashi daya da daya.
Idonta ta fara budewa taci karo da mu"azzam yana fadin"Plz Ummi..."Yafada kamar zaiyi kuka,Da hanzari ta dafe kanta lokacin da kalaman yarinyar ke mata gizo a kunnenta,Ture mu"azzam tayi da karfi kan tayi nasaran mikewa jirin na neman kara gada ita ya mike da Sauri zai tarota tace cikin karaji"kar ka kuskura ka tabani Ibrahim..."Tafada wasu hawaye masu dumi suna binta. kallonsa take cikin rashin hayyaci,idanunta sunchanza kala sunyi jawur kamar garwashi,lokaci guda ta maida idanunta inda zahirah ke mukurkusu,su karime na rike da ita suna mata sannu,kuka kawai takeyi tana salati.