Sashe 28
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tare da Asma"un suka koma zata rakata gida,wanda ko amotan Asma"u keta zencenta ammh ita zuciyanta na gida,illai suna zuwa Suka zuba hon Sani maigadi na wangale get sukafara cin karo da mu"azzam yana kai da kawo hannunsa goye abayansa,yana sanye da riga da wando na kamfanin Armani black and white,jin hon din mota yasa ya zurama get din ido azatonshima Ushe ne,sai yaga wata bakar accord tasawo kai cikin gida Abunda ya dauremai kai ganin zahirah ta fito daga motan ita da wata yarinya,daure fuska yayi yana jifanta dawani kallo wanda sai da zahirah taji kafafunta sun kasa daukanta,lura da yadda zahirah ta rude ne yasa Asma"u ta riko hannunta tana fadin"Shine broda dinki din nan.."?gyada mata kai kawai Zahirah tayi kanta nakasa.
karisawa,sukayi Dan dukawa Asma"u tayi tana fadin"Ina wuni.."Amsawa yayi idonshi na kan zahirah kafin yace"Wacece ke? kuma daga ina kuke.."Yafada cikin bacin rai,Cikin dakiya Asma"u tashiga koramai jawabin abunda yafaru ta kareshe da cewa"Kayi hakuri wlh ba da gangan nadauketa mukaje gidanmu ba,naga ba"azo daukanta bane."Tafada tana mtse hannun zahirah wacce kanta ke duke taki ko dagowa.
Ajiyar zuciya ya sauke,kafin yace"it ok,ammh karku sake irin wannan,saboda kun tadamana da hankali,tunda ita ba ko"ina tasani ba"Yafada fushinsa na sauka ,Asma"u tace"Insha Allahu bazamu sake ba..."gyada kai yayi kafin yace"Madallah babu komai.."zahirah dai kanta na kasa duk kokarin mu"azzam nasu hada ido bai samu dama ba har suka shige ciki,Zahirah ta godema Allah da bata tarar da Ummi afalo ba,har suka shiga cikin dakinta,Asma"u bata wani zauna ba,illah zahirah tafita takiramata su karime tana nunamusu Asma"unta suka gaisa cikin sakin Fuska,da Asma"u ta tambayeta ina goggonta take,karya Zahirah tayimata da cewa bata nan,Asma"u bata kawo komai ba tace"In takara dawowa sa gaisa da ita..,Bata wani jima ba tayima Zahirah sallama wacce ta rakota har gun mota kafin takoma ciki,bata dai kara saka mu"azzam a ido ba har dare.
Shiko Mu"azzam sam ya manta da zahirah ma saboda ya aiki Ushe kuma bai dawo da wuri ba,sai da lokaci yaja,kana yatuna da ita,koda ushe yaje mkrantan babu kowa,kuma ya tambaya sukace gaskiya basu da masaniya sukam,dole ya dawo yafadama Mu"azzam wanda jin haka yasa hankalinshi yatashi matuka tunaninsa kada yar mutane tazo ta bace ya shiga uku,ina tasani agarin Abuja,Kara tura ushe yayi kan ya dudduba kan hanya ko Tafara takowa akasa,to yatafin ne baidawo ba suka shigo,Ummi kuwa duk wainar da"aka toya tana dakinta bata sani ba,wardrope dinta take gyarawa tun safe shiyasa ba wanda ma yaji Duriyanta ko lunch dinta ma sama,aka hauramata dashi domin yau sarautarta ta motsa ne,Mu"azzam ya godema Allah da haka yafaru,domin bayason Tijaran Ummi sam.
******-
Yau kimamin kwana biyun da faruwan Haka,Ammah mu"azzam bai kara waiwayarta ba,taci karo dashi sau biyu tana gaisheshi yana amsawa adakile,kuma fuskarsa,babu Annuri ko kadan,Tuni zahirah tasha jinin jikinta,takuma fahimci Mu"azzam din Fushi yake da ita tun laifin Ranar nan,Tana so tabashi hakuri kuma bata samu dama ba,don akwanakin nan Ummi sai takai goma afalo bata haura ba sama,shiyasa babu halin zuwa bashi hakuri,tunda ba zuwa dakinta yakeyi ba yanzu yana Fushi da ita.
*MAFARIN KOMAI*
******
#*Soyayyah*
Ranar jumma"a gidan suka tashi da haihuwar zulaika matar Shureim wacce akama aiki a asibitin Chika dake zaria,ga hajiya jikin sai a hankali,dole Ummi ta shirya Aranar Ushe ya wuce da ita bayan yakai zahirah mkranta,wacce batason wainar da"ake toyawaba sai da tadawo kana su karime ke fadamata,Tsalle tayi itakadai adaki tana murna domin karime tace mata,kila Ummi ma tafi sati don ta debi kaya da yawa,Ran Zahirah fes,Ranar Wuni tayi walwalarta wanda ko malaminta dayazo yaga alama domin Karatun nasu ma na yau na dabam ne,haka take sakin kira"anta cikin Annushuwa,kamar babu abunda ke damunta.
Karfe 8:00pm taji shigowar mota tasan kuma ya Mu"azzam ne,dama already tayi wanka cikin wasu riga da wando wanda cikin siyayyar da yayimata ne,red and black sai ta sanya mayafi R&S karami ta yane kanta dashi bayan tafeshe jikinta da Turare cikin wanda Mami ta bata ne,bayan kuma ta saka humranta wanda Su yakura suka zomata dashi,wani bakin flat shoe ta saka,ta fito tana Baza kamshi,abun mamaki shashen Mu"azzam kai tsaye ta nufa ranta babu ko fargaba.
Kofar falon tana budene, tana turawa ta bude,falon babu kowa tsint ammh ko"ina sai tashin kamshi yake tsaf tsaf kamar ba dakin Namiji ba bedroom din ta nufa ta sanya hannu tayi knooking daga chan bangaren Mu"azzam da fitowarsa wanka kenan yace"yes come in.."da sallamarta ta shigo bayan ta turo kofan ahankali,tana dagowa karaf suka hada ido,tsuramata ido yayi yana kallonta sama da kasa,aransa yana fadin"Sarki ya tabbata ga Allah shugaban halittun duniya.
Itako kunyane yakamata ganin yadda rigar wankan ya damesa har yana fitar da surar jikinsa,kirjinsa kuwa abude gargasa tayi kwance luf ruwa na diga ajikinsa,sunkuyar dakai tayi tanajin kamar ta juya,ganin haka yasa yayi Fuska kawai ya wuce gaban dressing mirror dinshi yana kokarin shafamai yayi kamar baisan da tsayuwarta agun ba.
*Comment and vote,share*
*One luv Janafty Fans*
[18/08, 14:18] 80k: *🌺UWAR MIJINA..!*🌺
_(Soyayyah,sadaukarwa,hakuri,tare da biyayyah mai tsanani)_
*Alkalamin:JANAF*
*Wattpad:Janafnancy*
*Dedicated to my blood Sisters JANAF*
*Intelligent writer's Asso*✏
*NOT EDITED*⚒
*NO 18*
Ganin yadda yayi mata ne yasa taji gwiwanta ya sake,taji kamar tajuya ammh kuma sai takasa,cikin sanyinta tafara taku zuwa garesa,ammh kanta na duke tana wasa da adon gyalen dake jikinta.
Shiko yana kallonta ta wutsiyar ido,Kamshin turarenta dake kusantoshi shike kara rikitashi,tsaya tayi agabansa kafin tace"Don Allah kayi hakuri ya Mu"azzam baran kara ba insha Allahu.."dagowa yayi yana kallonta cikin sagewan tunani da wani shauki ganin yadda ta sadda kai yasa ya kauda kai baimata mgana ba,illa ma zare igiyan rigar wankansa dayayi ganin haka yasa tayi saurin juyawa tana runtse ido kunya ya kamata,wardrope ya isa ya ciro riga da wando yasaka duk agabanta,wanda da gangan yayi,itako baya tajuyamai tana salatin cikin ranta take ayyana"Lalle ya mu"azzam shi ko kunya baiji "
Yana kallonta ta wutsiyar ido,yana gama shiryawa ya feshe jikinsa da turarensa na Azzaro visit kawai ya nufi hanyar ficewa daga bedroom din ko kallonta baiyi ba,ganin haka yasa tayi saurin cewa"Ya mu"azzam baka ce komai ba"Tafada cikin sangarta.
Cak ya tsaya yana kokuwa da Numfashinsa,domin Muryanta kadai ma kashe masa jiki takeyi juyowa yayi yana fadin"uhm me kikace? yafada yana tsaida idonshi akanta,Diddira kafa tafarayi tana fadin"Kai ya mu"azzam so kawai kake kamin wayau kafa ji menace"Tafada tana kyabe fuska,tura baki yayi yana kwaikwayonta yace"Yaushe naji,kinga tafiyata tunda bazaki fadaba"Juyawa yayi har yadora hannunsa bisa handle din kofa,kawai ta rugo da gudu ta rumgumesa ta baya tana fadin"Don Allah kayafemin ya mu"azzam na tuba bazan kara ba"
Tudun boobs dinta da suka kwanta masa abaya susuka kara rikitasa lokaci daya yaji jikinsa ya dau mazari balle data sanya hannuwanta duka biyu ta zagayo su acikinsa sai da yaji Numfashinsa ya dauke na wasu dakikai,Juyo da ita yayi yana sakin ajiyar zuciya hannunsa yasa duka ya rumgumota yana fadin"It ok,ammh plz kada ki kara irin wannan,kawai daga haduwa da kawa kikama binta gidansu,hakan ba dacewa bane kinji"Yafada yana dago Fuskarta.
Shagwabe fuska tayi tana fadin"Allah ya Mu'azzam Asma"u babu ruwanta,baka ga yadda maminta ke sona ba,harda kayan kwalliya tabani danaje.."Tafada tana kallonsa,zaro ido yayi yana fadin"Au daman roko kikaje yi kenan.."Itama waro idanunnata tayi tana fadin"Allah ban roketa ba,da kanta tabani kuma dama naki amsa ranta ne yabaci,wlh gaskiya nake fadamaka"Tafada da sigan yarinta.
Kumatunta ya shafa yana fadin"i know,wasa nake miki,kawai ki guji gaba ne,bani son a gurbata miki tarbiyanki,bayan kuma ke kanki kinsan ke din ta dabamce"Yafada yana kashe mata ido daya.
Sunnne kai tahau yi bisa kirjinsa tana yar dariya,kara rumgomta yayi yana bata sumba bisa kanta,cikin shagwaba tace"Nidai ama Zahirah Abubakar bahgana da ita da kawarta Asma"u Gaddafi Nura afuwa sun tuba bazasu kara ba.."Tafada tana wani narkemai.
Zaro ido yayi yana fadin"Asma"u gaddafi Nura itace yarinyar dama."Yafada da son tabbatarwa,gyada kai tayi cikin tsoro tana fadin"Ka santa ne? kowani abu ne yafaru da ita? tafada cikin tashin hankali.