Sashe 51
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin mamaki take binsa da kallo kan ta bisa tana fadin"Hy where are u giong...? tafada tana shan gabansa,zuramata ido yayi kafin yakara yunkurun binta gefenta ya wuce taki basa dama,marairaicewa tayi tana fadin"plz mr man,am Srry da yadda na dinga takurama rayuwarka,don Allah kazo mu koma ciki i promise u kana kara samun sauki i will let u go but not now.."Tafada tana hada hannuwanta alamar roko.
Kauda kai yayi yayimata banza harma ta fidda rai zaiyi mata mgana sai chan taji yace"masauki na zan koma,plz leave me alone nagode da taimakoki,ni nasamu lafiya kibarni natafi am begging u.."yafada shima cikin wani yanayi,tsuramai ido tayi kafin ta sauke ajiyar zuciya tace"Naji zan barka katafi but sai kamin alqawari yarda nakaika wajen Abbie na nadade inabashi lbrinka,bayan nan in zaka tafi to,sai ka tafi babu damuwa."Tafada cikin wani yanayi.
Kallonta yayi kamar zai ce, a'a sai kuma yaga rashin dacewarka haka kai tsaye yace"agree but in one condition.."yafada kai tsaye gyadamai kai tayi tana kallonsa cigaba da cewa yayi"bayan kin kaini wajen Abbanki,zaki barni na tafi bazaki kara,bibiyar rayuwata ba,indai kinyi alqawari ,nikuma zan biki mutafi wajen Abbie ki dakikace zamu.."
Shuru tayi tana kallonsa ganin yadda tayi shuru yasashi saurun ratsawa zai wuce da Sauri tace"yes Acceppted..."tafada cikin comfident,cak ya tsaya bayan ya dago yana kallonta baizata zata yarda ba, shiyasa yahadamata wannan mganar,gun motarta ta nufa shikuma ya biyota aransa yana fadin it over aie,data kaini zan kama gabana i think ma yazama dole na chanza country don kada mayyar yarinyarnan tasake binshi.
Sun fara tafiya yamata mgana kan subiya hotel din daya sauka,babu gardama suka fara zuwa chan,da shikadai yaso ya shiga ammh lubna taki yarda,dole suka shiga tare,shiko kallonta kawai yake,tana tunanin zai gudu ne,jakar briefcase dinsa dake da muhimmam Abubuwansa kawai ya dauko daman,ai iyakar kayansa kenan,fitowa yayi bayan ya samu ma"aikatan ya mikasu mukullin dakin da tiket dinsu kafin yayi Signing na barin wajen duk da yana da Sauran kudi,don baisan ma dakin adadin kwana nawa yakama ba.
Suna isowa gidan ta buga hon maigadi yazo ya budemusu yana musu marhaba da harshen larabci,lubna ce kadai ta amsa,ammh banda mu"aazzam wanda yawani hade rai kamar wanda aka aikomai da sakon mutuwa.
Tana gama parking din motar a parking space ta fito tazagaya ta budema Mu"azzam ya fito yana bin gidan da kallo,Gaba tashiga yana binta abaya har zuwa babban kofar da zata sadaka da falon gida hannu ta sa ta tura kifar gillas din dake wajen bayan ta kwarara sallama cikin zazzakan muryanta,tana shigowa tabawa mu"azzam hanya tanafadin"bismillah.."
Abbie da mom harma da mooh dasuke falon,suna hira suka dago suna amsa sallamanta,jin tace bismillah ne suka kurama kofa ido suna so suga to yau kuma wa lubna sarkin Taimako ta jajibo.
Shiko cikin wani irin taku ya shigo falon da sallama shima,ammh cikin muryansa mai cike da sanyi da gardi da Ake kira husky voice kafin ya bayyana afalon galala sukayi suna kallonsa lubna na gefe tana mirmishi tace"Abbie yau dai ga bawan Allah danake baka lbri yau na kawomaka shi har gida.."tafada tana nuna mu"azzam wanda ke tsaye kikam yana bin Su Abbie da kallo.
Abbie daya daskare azaune ya mike jikinsa na rawa ya Nufi mu"azzam bayan ya zare siririn gilashin dake idonsa,ya isa garesa yana shafa fuskarsa yake fadi cikin rawan murya'Fus..Kar..wa na..Ke..ga..ni..Ka..marta Aminina *MUHAMMED MOODU* " Abbie yafada muryansa na rawa lokaci daya ya kuma sha fuskar mu"azzam din kamar wanda akacemai zai bace.
Gabadaya suka shiga rudu,mom ta kalli mooh shima ya kalleta,lubna takalli Abbie tana zare ido,shiko mu"azzam tuni kwakwalwarsa ta hasasomai wani abu cikin wata murya yace"Ba shakka sunan daka kira sunan mahaifina ne,ni dansa ne daya rasu ya bari wata hudu acikin mahafiyata"mu"azzam yafada yana kallon Abbie.
Jikin Abbie na rawa ya riko hannunsa yana fadin"ya sunan mahaifiyarka..?"Suhaima.."mu"azzam yabashi amsa,ai dawani sauri Abbie ya rumgumesa yana fadin " _Shine,wlh Shine da"n Moodu ne da Suhaima wlh Shine_ " Abbie ke fada yana kuka lokaci daya yana kamkame mu"azzam din tamkar wani zai kwacemasa shi.
_Hohoho,Kowa sai tambaya yake don Allah ina Janaf take?hmmm janaf na nan a inda kuke,bana cika posting bane cuz abubuwa sunman yawa,Masu tambayan digit dins am srry to say bawai ina nufin ni mai tsada bace,buh Nombartawace mai tsada,Janaf freeking fans zan baku nombata buh in one condition kada wani Namji ya kirani plz and plz ina daraja kaina,to kutayani darajawa,Females only don Allah,Kira mai amfani ko sako mai amfani,matukar kinsan baki dawani abun fada,plz and plz karkisoman Daukan Nombata,bana da wulakanci,kuma bani son ni a wulakantani,ku rike mutumcinku nima na rike nawa..I love u so much Masoyana Allah ya barkauna ta har abada_
*Here iz 09069067488*
*comment share and vote..*
*Janafy*
*UWAR MIJINA...!*
_(Soyayyah,Sadaukarwa,hakuri tare da biyayyah mai tsanani)_
*Mallakar:JANAF*
*Wattpad:Janafnancy12*
*Dedicated to my blood Sisters JANAF*
*GIFT TO:Hussain80k*
*Intelligent writer's Asso*✏
_*Jiya naji matukar kunya alokacin dana ci karo da wasu marubuta awasu groups din sun zauna anacin Zarafin marubuta yan"uwansu,Me kukayi kenan? kuna Tsammanin kun burgene don an zagi marubuta yan'uwanku? kokowa abun alfaharikune don azauna anayi da wata marubuciya kina saka baki kina Kara bawa readers dama rainamu? To kusani kanku ku kamawa,domin ruwan Daya hadiye bukar shizaije ya dawo ya hadiye habu,duk abun dayane Hajiyata,ke marubuciya ce itama haka so baki wuce kema yafaru dake ba,matukar munaso, Amana Adalci to muma sai munma kanmu ADALCI..,Na fada na kara fada ni JAMILAJANAFTY KO A BAKIN KURA NAKE ZAN KARE HAKKIN MARUCI,DOMIN YAU GAREKANE GOBE GA WANINKA*_✌
*NOT EDITED*💥
*NO 32*
""Shine wa.."Lubna ta ambata bakinta na rawa.
Dagowa Abbie yayi yana fadin"Shine,dan wajen Aminina marigayi Muhammed moodu,wanda mukayi karatu dashi a madina,kun manta kullum kwanan duniya sai na muku zence sa,? to yaron wajensa ne Allah na godemaka"yafada hawaye suna zubomai yana kara riko mu"azzam din.
Kuramai do mu"azzam yayi kafin bakinsa ya bude yana Rawa yace"Abbah kh..mis....? yafada cikin Rawan murya da kuma sigar tambaya,kallonsa Abbie yayi yana fadin"kaima kasani ko,?sunbaka lbri na? nine Abbanka,Rumana, muhammed,Lubna ku taho ga dan"uwanku,ashe lubna dan"uwanki ne,kika damu ki taimakamai kai Allah nagode maka"
yafada yana kara rumgumesa cikin wani yanayi mu"azzam ya rumgume Abbie khamis lokaci daya yanajin hawaye suna taru a idanunsa,tsawon lokaci Abbie na rumgume dashi kafin ya sakeshi ya riko hannunsa,har zuwa cikin falon ya xaunar dashi kan kujera yana fadin"ku zo ku zauna,yau ranace mai muhimmanci a rayuwarmu ku matso dan"uwanku ne..'yafada cikin murna.
karisowa falon lubna tayi gabadaya kwanyatan tadaina aiki,mutumin data taikama,da yake ga abokin abbanta ashe? haba shiyasa takejin wani abu game dashi,takejin shi tamakar dan"uwanta da suka fito ciki daya,ashe ashe akwai wata alaka mai karfi tsakanin iyayensu basu basani ba,sai gashi dalilin taimakonsa har Abbanta yahadu da abunda tun tasowarsu bai taba fashin ambatansa ba daidai da Rana daya.
Mooh da mom suka zauna suma asanyaye suna bin mu"azzam da kallo,wanda shima yake kallonsu haryanzu mamaki bai bar Fuskarsa ba,kallonsa mu"azzam yayi kafin yace"a lbrin da Ummi na tabani ta fadamin tun bayan komawarka sudan,baka kara dawowa ba baka nemesu ba,itama kuma bata nemeka ba,Tun bayan Rasuwar Abbana,abun mamki taya kasan cewa Allah yayima mahaifina Rasuwa?
Kuri Abbie yayi masa da ido kafin ya Sauke ajiyar zuciya,kauda kai yayi hawaye suka ciko idanunsa suka kwaranyo Mooh da lubna suka kalli juna suna zaro ido,Abbie na hawaye? abunda basu taba gani ba itako mom ajiyar zuciya ta sauke domin ita datake tare da khamis tafi kowa sanin rauninsa duk rannar daya tuna Aminin nasa.
Hannu yasa ya share hawaye kafin ya dago yana kallon mu"azzam,hannunsa ya riko dama yana kusa dashi cikin dashasshiyar murya yace"Nasan Abokina Muhammed moodu ya rasu tun lokacin da bai dade da Rasuwa ba"
Cikin mamaki Mu"azzam ya kallesa kafin yayi mgana Abbie ya rigasa da cewa"Zan fada muku komai yanzu.."
Ajiyar zuciya Abbie ya sauke kafin ya fara magana cikin Raunin murya.