Sashe 18
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Girgiza kai tahau yi,hankicif dinsa dake aljihunsa ya dauko ya mikamata yana fadin"Kinga Wipe ur Tears..Bani son kuka nan,daga yau'"Karba tayi tana share hawayen dashi kallonta yake yana ayyana abubuwa dadama,bai samu zarafin mgana ba,wayar dake hannusa ta dau kuwwa..Sunan Ummi ya bayyana kan Screen din bai tsaya,ba ya mike bayan ya dauki wayan yana Fadin"Ummi na badai kun isa ba"Zahirah jin an ambaci Ummi tayi hanzarin mikewa bata gama Fahimtar waya bace tafada daki da Sauri dauke da hanki din daya bata jikinta na rawa,itafa ko mala"ikan Mutuwa bata tsoro kamar yadda take tsoron Ummi.
Da ido ya bita yana mamaki yadda take tsorata in taga Ummi,ko taji sunanta,bai wani tsaya tsananta Tunani ba yawuce barayinsa suna cigaba da waya da Ummi,koda suka gama waya yana duba agogo yaga lokacin jumma"a har ya kusa,baki ya rike yana mamakin yadda ya biyema yarinyarnam har yana neman makara zuwa masallaci,alwala ya daura kan yasaka hulansa ya Fito,su Sani da Falalu suna ta kwasan gaisuwa,amsawa yayi cikin Fara"a kafin yafada mota,yau mazajen da kansu sukayi Driving Sani ya budemai get ya fice.
Itako Zahirah adaki murna ta cikata Ya mu"azzam yace zai sakata mkranta duk sanda ta tuna da haka sai tayi dariya ita kadai,haka kurum ta nanike ma Hanki din nan,Ta shinshinashi yafi akirga kamshin Turarensa Na Azzaro Visit,shi yakemata dadin shaka,takasa ijiyesa,saboda kada kamshi yayi nesa da"ita tana idar da sallah ta haye gado hanki din,na kan kirjinta tana shakar kamshin barcin yayi awon gaba da ita,cike da mafarkin Dan Ummi, *MU'AZZAM*
Mu"azzam bai dawo ba sai dare,koda ya dawo Tuni zahirah tadade da yin barci,yau tasamu sake,batayi aikin komai ba,su karime kota matsa basa bata,sunce ta huta tunda Ummin bata nan,abinci kadai taci tabi lafiyan gado,ammh just imaging tana rumgume da hanki din Mu"azzam😂 _Zahirah kar ki saka kanki cikin wahala,wlh Ummi zata iya kasheki ni ba ruwana_😛
Shima din a koshe yake Coffea kawai yasha yabi lafiyan gado,dayake sunyi waya Da Ummi tace hajiya ta riketa sai ta mata Weeked kana zata dawo,sai lokacin tafado mai Arai,mirmishi yayi shi kadai daya Tuna shirmenta,Fuskarta na dawomai lokacin datake dariya,da Tunaninta shima ya kwanta wanda ya rasa dalilin haka,ammh sai ya barshi a tsausayinta ne ke dawainiya dashi,da kuma yadda zai cikama yarinyar Burinta don ya lura tana matukar son karatu aranta.
****---*
Da garin Allah ya waye,Zahirah an samu sake barcinta tasha ta hantse,don Tunjiya su karime suka sanar da ita,tunda Ummi takai dare to, bazata dawo ba,shiyasa bata damu ba sai 9 ta tashi,wanka kawai tayi ta gyara shashenta,wata doguwar riganta ta saka ta Atamfa,wacce cikin kayan da Bahna dinta yamata ne,ta daura dankwalinta ta zubo da gashinta baya,Falo ta Fito tana tafiyanta cikin sanyi,mu"azzam dake kan,Dinning yana breakfasat Tun fitowarta kamshin Humranta ya daki hancinsa,ya lumshe ido yayi, kafin ya dago yana kallonta itabatama Lura dashi ba,direct ta wuce zata shashen su Karime,muryanshi taji asama yana kiranta.
*ZAHIIRAH..* cikin husky voice dinta Tsam tayi da Ranta saboda yadda Sunan yadaketa,sai taji duk duniya babu wanda ya iya kiran Sunanta irinshi,waigowa tayi Asanyaye Tadora idanunta bisa kanshi wanda yake zaune yana karyawa,yana sanye da bakin wando da wata farar Riga na kamfani Armani,gashin kansa ya kwanta yayi kuf,Fuskarsa tana Fitar da wani Annuri.
Kwarjini yayi mata shiyasa takasa karisawa,sai shine yace"Ki kariso mana.."Yafada baya kallonta cikin sanyin jiki ta kariso kusa dashi,ammh kafafunta suna hardewa kamar zata fadi,basarwa yayi yana jamata kujera yana fadin'Be carefull,Set here..."Yafada yana nunamata gun zama a dofane ta zauna tana wani sunne kai,ta gefen ido yake kallonta,kafin yace"Ba gaisuwa.."jin haka yasa tayi saurin zamowa tana fadin"Ina kwana.."Amsawa yayi da "Lafiya,ya kika kwana"Da lebe ta amsa,ganin yadda bata natsu ba shiyasa ya mike yana fadin"Ki karya.."Daga haka yatashi ya karisa Falon ya fada kan daya daga cikin kujerun falon,yana dora kafafunsa kan center table Din ,dake kusa dashi,ammh hankalinsa yana gun zahirah,yana kallon yadda take komai kamar mara lafiya,tea kawai tahada sai buredin wanda aka soya da kwai,shima din cikin sanyi takeci,kamar batason ci,yana lura da ita,Aransa yace dole ma ki zama wata lazy baki cin abinci,tashi yayi batayi Aune ba,sai ganinsa tayi akanta ya dauki Filet ya zubomata Ferfesun kaza,ya ijiyemata agabanta Filet din Buredin da kwan,ya dauka bayan ya sake lodamata,bai kalleta ba yace"Oya Eat..'Yafada ba alamar wasa bayan yaja kujera ya zauna.
Dagowa tayi tana kallonsa ganin yadda yahade Fuska yasa ta tsorata sai ta fara kurban shayin tana cusa buredin ammh idanunta fa sunkawo kwallah,lura da hakan da yayi ne yace"Ki maida hawayenki,wlh kika bari suka zuba zan saba miiki"Jin haka yasa tayi saurin maidawa tana tura buredin abaki,shima fefersun kaza taci kadan bada yawa ba,kallonsa take tama marairaice Fuska,lura da hakan dayayi ne yasa yace"Kin koshi ne..."Saurin daga kai tayi mikewa yayi yana Fadin"ok..Daga haka ya wuce shashensa ko kara kallonta baiyi ba.
Da kallo ta bisa Aranta tana mamakinsa yadda lokaci yake rikidemata,ajiyar zuciya ta sauke tana kallon inda yatashi kamshin Turarensa take shaka tana jin wani sanyi Aranta,dakyar ta iya tashi ta karisa shashensu karime suka gaisa,tana zaune suna ta hiransu har bayan azahar kafin takoma dakinta itama tayi sallar,tana idarwa tabi lafiyan gado bata tashi ba sai bayan la"asar,wanka tayi da sallah kafin tafito zuwa falon,da Mu'azzam taci karo wanda ke kwance kawai bisa kujera idanunsa suna lumshe kamar mai barci,ganin haka yasa ta lallaba zata koma daki,kawai taji muryansa cikin sanyi yace"Come back.."Cak ta tsaya tana maida Numfashi ,tafiya tafarayi kafin ta kariso kusa dashi..,"Sit.."Kawai yacemata bai ko bude idanunsa ba,jikinta Asanyaye tazauna akasa tana sunkuyar da kanta,ta dade zaune kanzil bai cemata ba,tun tana kunya kunya harta saki jiki tana kallon wani idian film da Zee World ke nunawa,shiko duk motsinta yana kallonta haka kurum take bashi tsausayi,haka suka zauna babu mai ma wani mgana ita tana kallo shiko yana kwance abunshi,har sai da aka kira mangarib kafin ya fice zuwa massllaci,itama zahirah tashi tayi taje tayi sallah,tana idarwa ta dawo falon saboda taga yadda zata kaya afilm din,shiyasa tama manta da kashedin Ummi ta haye kujera tana kallo abunta tana mirmishi,sai da akayi Issha'i kana ya shigo,haka yazo ya sameta,lalle kallo yayi ma zahirah dadi,shima nan ya zauna tare da ita,system dinshi ya dauko yahau bincike aciki,itakuma tana kallonta,Sai da 9 tayi kana yace taje ta kwanta,dole ta mike ta mai sai da Safe ta wuce dakinta.
Ko a washagarima haka ta kasance Mu"azzam yana kula da Zahirah daidai gwargwado sai gashi cikin kwana biyu harta fara sakin jiki dashi,har suna dan Fira,duk da bamai Tsayi bace,Weekend din gabadaya bai Fita ko"ina ba,inba massllaci zashi ba,yana gida kuma suna tare Da Zahirah dan zaman dasuke tare,yasa ko bata Fito ba baijin dadi sai ya aika karime ta kiramai ita,tazo ta zauna koda bazai mata mgana ba,
Yau din ta kasance lahadin karshen Sati,suna zaune Falo shi da zahirah wacce ke gefe kan kujera tana sanye da riga da sikat na wani material,shiko yana gefe kishingide kansa bisa cussion Ammh idanunsa alumshe,shi yabawa Zahirah daman kuramai ido tana wassafa kamaninsa Aranta,Ta shagala da kallonsa wanda har Ummi dake tsaye kanta bata Sani ba,sai da taji an zuba mata wani gigitattacen mari wanda Sai da ta Wutsinlo bisa kujera lokaci daya tana fashewa da kuka,Bata tsorata ba,sai da tadago ido ta zubasu kan Ummi wacce ke tsaye idanunta jawur tana huci,Mu'azzam yayi Saurin bude idanunsa yana kallon Ummi kafin ya mike yana fadin"Ummi yau..."Tas..Tas..Ta tsinkeshi da mari lafiyayyu har guda biyu,da hanzari ya dafe gun yana bin Ummi da kallo yadda take wani girgiza kamar wata mai aljanu sabon kamu.
*Comment*
*Share*
*Vote*
*Janaf*
[18/08, 14:18] 80k: *🌺UWAR MIJINA..!*🌺
_(Soyayyah,sadaukarwa,hakuri,tare da biyayyah mai tsanani)_
*Alkalamin:JANAF*
*wattpad:Janafnancy*
*Dedicated to my blood Sisters JANAF*
*Intelligent writer's Asso*✏
*NOT EDITED*⚒
*NO 12*
Cikin faduwan gaba da Firgici ya waigo yana fadin"Na"am Ummi na.."Yafada cikin nuna kulawa,kallonsa tayi fuskarta babu Annuri tace"Kazo ina son mgana dakai ne"jin haka yasa,yafara takowa ya iso gareta Harda zai zauna bisa gefenta kan kujera sai wata zuciyar ta haneshi,kawai sai yanemi waje gefen zahirah dake sharban kuka ya zauna.
Ummi tayi kasake tana kallonsu cikin takaichi tace"Kai miye haka? tafada tana hararansa dagowa Yayi yana fadin"Na"am me kika ce"Yafada kamar baiji metace ba
Kallonsa tayi tana fadin"Taso daganan kafin na saba maka,yaushe ka chanza da har kafara zama kusa da wata bayan ni"Tafada da kakkausan murya Cikin mamaki Mu'azzam yakalli zahirah dake gefensa wacce Kanta ke sunkuye tana sharan hawaye duk da haka akwai tazara tsakaninsu.
Rausayar dakai yayi ya mike yana fadin"Am srry Ummi..."Yafada yana zama kusa da ita,kauda kai tayi tana wani cin mgani kafin tadago tana kallon Zahirah cikin wani dan lokaci tana nazarinta Aranta take fadin"Shegiya komai irin na uwarta ne,haka uwarta take Macijin sari ka noke"Tafada cikin ranta lokaci daya tana jan tsaki afili,mtsewww..wanda sai da Mu'azzam ya kalleta.
Gyara zama tayi tace cikin kakkausan murya"Ke..."Tafada cikin tsawa Zahirah dake durkushe tadago da hanzari tana kallon Ummi lokaci daya kuma tayi hanzarin janye idonta saboda ganin yadda Ummi ke binta da kallon Tsana hawayen dake kokarin zubomata suka kwaranyo Ummi tace"Ke...Don Ubanki kinaji ina kiranki Shine don kin rainani kikayi banza dani"Tafada cikin bacin rai.
Zahirah tadago cikin rawan murya tace"Na.."am.."Ckin tsoro da kuka harara Ummi ta sakarmata kan tace"So nake ki bude kunni dakyau kiji,nan gidan ba gidan Shettima bane balle na uwarki Fadi,nan gidan Suhaima ne wanda gudan jininta ya gina mata"Tafada cikin gadara,Mu'azz am dake gefe yana latsa wayar hannunsa saida zuciyarsa ta tsinke ta wutsiyar ido yake kallon yarinyar yarda take toshe bakinta ammh duk da hakan hawayenta sun kasa tsaya,lokaci daya yaji wani abu aransa koba komai bai dace ace jiya daga kawo yar mutane ba,Ummi ta tasata agaba.,bai gama tunani ba yaji Ummi na cewa.