Sashe 11
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lami ne tace"Hajiya azubo miki abinci ko kuwa Fruit zaki sha"Shuru Ummi tayi kafin tace"Bar abincin nan Lami kubani Fruit kuyi maza ku koma gida,ku tabbatar da Son yaci abinci kada kubarsa ya kwana da yunwa don Allah"Tafada tana tsaresu da ido gyadamata kai kawai sukayi domin Suma kansu ya daure.
***** ****** *******
Koda Mu"azzam ya shiga ciki dakinsa ya wuce direct,yana shiga ya sulale yafada bisa gado ko takalmi bai cire ba,kansa ne yamasa Nauyi lokaci daya yaji kamar hawaye ya zubomai dazaya samu daman Yin kuka daya samu saukin halin dayake ciki,yanzu ya zaiyi?Bazai iya sabama Ummi ba kuma bazai iya Watsama Baffa Shettima kasa a ido ba,Gabadaya ya rasa inda zai sanya kansa.
Idanunsa suna lumshe ammh ba barci yake ba,kawai tsabar Tunani wayarsa dake cikin aljihu tadau kuwa cikin kasala da mutuwar jiki ya zura hannu ya ciro saboda yadda kansa yama Nauyi ko duba sunan baiyi ba domin Idanunsa sun masa Nauyi yasa yadaga kawai yakara a kunne.
"Dan"Uwa.."Shureim yafada Jin muryan Shureim yasa Mu"azzam mikewa jikinsa na rawa yace"Dan"uwa ina cikin wani hali ina bukatarka,kusa dani"Yafada cikin Tashi hankali jin yadda Mu"azzam ke mgana yasa ya mike daga zaunen dayake gaban Hajiya yace"Dan"uwa,meke faruwa ne? muryan ka tanuna kana cikin damuwa"Yafada shima cikin damuwa hajiya dake zaune gefe takalli Shureim tana fadin"Kai lafiya kuwa? meyafaru da mu"azzam din"Tafada tana kallonsa.
Shureim najin Abunda hajiya tace sai ya budemata Speaker wayar..lokacin mu"azzam Yana takan rabtafamai na abunda ke faruwa,cikin tashin hankali ya kareshe da cewa"Dan"uwa ya zanyi? Ummi tace bata son ganina,kuma tace ita kasarsu zata koma bata bukatata yanzu batason ko kallon Fuskata"Yafada kamar zai fashe da kuka cikin tashin hankali Shureim yace"Innalillahi..Ashh Abu baiyi dadi ba"Yafada yana dafe kansa.
Hajiya dake gefe wanda tagama jin komai tace"Shureim bani Mu"azzam din in yi mgana dashi"Tafada cikin kakkausan murya alaman Ranta yabaci kai tsaye ya mikata ta karba takara akunni tana Fadin"Mu"azzam Saurareni"Tafada ranta babu dadi,jin muryan Hajiya yasa mu"azzam sakin ajiyar zuciya yana fadin"Hajiyarmu UMMI ta tsaneni tace natafi na bata wuri bata bukatata, kan Abunda bani da yadda zanyi na hana Faruwansa"Tsaki Hajiya tasaki kan tace"mtsweee..Wai wata irin zuciya Suhaima take dashi ne? Ta girma ammh haryanzu bata bar sakarci ba,in ta koreka tana da wani dan ne bayan kai"Hajiya tafada ranta bace kafin tace"Ka kwantar da hankali ka yanzu Shureim zai daukoni mu taho zan ganta sai naji dalilin wannan Sakarcin"Tafada cikin dattako Mu"azzam yashiga jerama hajiya godiya bata kulasa ba ta mikama Shureim wayar tana fadin"ka shirya muje Abujan yanzu"Tafada tana kokarin mikewa,saurin yanke wayar yayi lokaci daya yana taimakamata.
Kaya kawai ta chanza,sai mayafi data sanyo,Duk da haryanzu da Sauran ciwon kafan ammh dayake motace shima Shureim yasan zuwan Hajiyan shine masalaha,shiyasa agurguje ya shirya Sukama Zulaika sallama Suka dau hanya Shureim da kanshi yake jan motan.
*Comment*
*Share*
*Vote*
*#Intelligent writer"s#*
*#Uwar mijina..!#*
*#HAFMEELART#*
[18/08, 14:17] 80k: _*INTELLIGENT WRITERS ASSO*🖊_
🌺 *UWAR MIJINAH..!*🌺
_(Soyayyah,Sadaukarwa,hakuri, Tareda biyayyah mai Tsanani)_
*ALKALAMIN:JANAF*💕
*WATTPAD:JANAFNANCY*
*DEDICATED To my BLOOD Sisters JANAF*
*NOT EDITED*⚒
*NO9*
""""Basu isa ba sai gabda la"asar Shureim, Mu"azzam kawai yakira yafada musu lambar dakin da Sunan Asibitin,kai tsaye chan Suka Nufa,Sai da Ummi tagansu kwatsam lokacin tana zaune bisa gadon ancireta mata karin Ruwa tayi nisa cikin Tunani sai jin Muryan Hajiya taji tana fadin.
"Suhaima wannan wani irin sakarci ne naji kin aikata"Cikin Firgita Ummi tadawo daga tunanin Tilon danta ganin Hajiya tsaye bisa kanta Shureim na gefe yasa tace cikin mamaki"Yaya.." yaushe agari kuma"tafada tana kakaro mirmishi Balla mata harara Hajiya tayi kafin tace"Kul karki kara cemin yaya Tunda baki daukeni da daraja ba,sau nawa zan Fadamiki Suhaima kidinga barin yaron nan, ya shiga cikin Danginshi,ke baki mantuwa kuma baki yafiya wani irin zuciyane dake da bazaki gane yanzu kinfi karfinsu ba ehe'"Tafada ranta bace Ummi ta kalli Hajiya kafin tayi mirmishin Takaichi tace"To yaya ki zauna kiji mana,kinsan mezasu min kuwa Mu"azzam fa suke neman Rabani dashi"tafada cikin zubar hawaye.
Dagamata hannu hajiya tayi kan tace"Bazan zauna ba,domin bashi nazo yi ba,nazo ne namiki fada ki chanza Tunani saboda Abunda kika aikata ko a addininki bashi da kyau,Wayace zai Rabaki da Mu"azzam danki ne fa,wanda kika dauki cikinsa wata tara kikazo kika sha wahalan Nakuda,bayan kin Haifesa kika sha wahalan Renonsa har ya kawo iyanzu,kina tsammanin ko butulu ne shi zai manta dake? balle Yaron iya biyayyah yana miki sujuda ne kawai baya miki shin bazaki godema Allah ba..,Karki manta akwai iyayan da ko mutuwa zasu yi wlh basu isa su hana ya"yan su abunda sukayi niyyah ba,shinke baki bambamta dasu ba,saboda sonki da yake yasa baya son bacin ranki, yakasa fadamiki sai dai shi yayi ta zama da damuwa bisa ransa,so kike watara zuciyarshi ta buga saboda zafafan kalamanki akanshi.."Hajiya tafada tana dakatawa saboda tagaji da tsayuwa( da dai kicii gaba da tsayuwan waya gayamaki borno gabas take😂)
Wuri ta nema ta zauna tana kallon Ummi dake kuka Shureim kuwa hajiya nafara fadanta yafice..Riko hannunta hajiya tayi tana fadin"Don Allah don Annabi Suhaima kibar Mu"azzam yayi Auren karfa ki manta ba mugun abu bane,Sunnar ma"aiki ne fa zasu dambaka,kuma in baki manta ba yanzu shettima yaga ishara da halin Rayuwa ke din dai da suka tsana, kece sanyin idanuwansu saboda keki ka haifanmusu dan" daya zama garkuwa garesu'"takareshe fada tana kallonta.
Ummi dai kuka take bilqqi da gaskiya Kafin tadago tana kallon hajiya ta furta cikin kuka"yaya diyar FADI ce fa,Kin manta yadda Fadi tayi sanadiyar wargaza farincikina duk da burina na zama da moodu har karshen Rayuwata"Takareshe fada cike da gunjin kuka,Mirmishi hajiya tayi kafin takara rike hannunta Tace"To Saime,Ita Fadin tana raye ne? ehe..Ai Allah kenan wanda ka raina shi zai maka rana wata rana"Tafada tana kallonta shuru Ummi Tayi tana kukan ta Hajiya sai bata kara mata mgana ta kyaleta tayi kukan nata.
Mikewa tayi tana gyara mayafinta kan tace"Kinga in har baki ji mganata ba wlh tallahi Shi kanshi dan "Dakike Tutiya dashi watarana ke da hannunki zaki kasheshi"Da sauri Ummi Tadago tana kallon, hajiya idanunta jajur ta furta murya adashe"Ni Hajiya..Zan..Zan kashe mu"azzam"Gyada mata kai tayi kan tace'Kwarai indai baki janye kalamanki na bakison ganinsa ba,kuma baki sama auren albarka ba, Shi zai jawo ki Sakamai damuwa aranshi har yayi sanadiyar mutuwarsa kamar yadda Fadi da shettima suka kashe moodu da Zaluncinsu"Kallonta Ummi keyi cikin nazari kafin tayi mgana Hajiya ta rigata da cewa"Karki ce komai kawai kiyi Fatan alheri..Kifara shiri Sati mai zuwa za"a daura aure kuma yataho da matarsa,ki Natsu kuma kiyi aiki da hankalinki kuma ko bakomai yar"uwansa ne"Hajiya tafada tana tafiya kafin takara cewa"Indai na isa dake..Kada naji wata mgana kuma,ki fadama Mu"azzam amincewarki ko hankalinsa ya kwanta,Ni na wuce daman Abunda ya kawoni kenan"Hajiya tafada tana kokarin Ficewa.
Ummi tace"Yaya yamma tayi ku bari sai gobe" A"a Hajiya tace kafin tacigaba da cewa"Gwara mu koma muda zamu dawo sati mai zuwa biki,Allah bamu alheri Yakuma kara lafiya"Daga haka ta fice daga dakin.
Ajiyar zuciya Ummi ta Sauke duk kalaman Hajiya basu shigeta ba, domin Tana ji aranta duk wanda yace ta zauna da Jinin Fadi ba masoyinta bane..Wlh bazata iya ganin mu"azzam ya Auri diyar Fadi har yayi mata ciki sun Haihuwa ba har abada zata tsani yaran ,wanda kuma ba fatan ta kenan ba akullum fatanta Mu"azzam yayi aure ya haifamata jikoki wanda zasu debemata kewanshi tunda shikadai gareta,ammh yanzu yaya tasaka baki wanda bazata ta taba juya baya ga bukatarta ba don Kamar mahaifiyarta take kallonta ammah har abada *BAZATA TA TABA SON JININ FADI DA SHETTIMA BA*.Kawai tabarma Ranta ayi Auren ammh har abada wanan yarinya sun kawota ne domin Itama ta dandana abunda suka dandanamata.."Da wannan Tunanin Ummi ta tsaya ammh duk da haka sai da ta koka saboda yadda zuciyanta ke harbawa in tama Tuna wai Mu"azzam dinta zai auri Diyar FADI.
Wata Nurse ce tazo dubata,kawai sai tace mata takira mata Dr Abduljabar, yana office sanda Nurse din take fadamai,Bai bata lokaci ba,ya isa ga dakin Abun mamaki,Ummi cemai tayi yakira mata Mu"azzam yazo yadauketa su koma gida ita ta warke"Hakika ko Dr Abduljabar yaji dadi kai tsaye yakira Brr.Mu"azzam yana fadamai sakon Ummi.
Mu"azzam dake kwance wani abu mai kama da zazzabi yarufesa kiran Dr.Abduljabar ya shigo wayansa jikinsa na rawa yadauka yana fadin" Dr hop dai ba jikin ummi bane yatashi?" yafada cikin Nuna damuwarsa dariya Dr Abduljabar yayi kan yace"No..Ummi ce tace kazo ku koma gida,wai ita ta warke" yafada yana kallon Ummin yana yar dariya.
Da wani hanzari mu"azzam ya mike yana fadin"Plz doc,stop dis joking kasan fa zuciyata zata iya bugawa"Dariya Dr.Abduljabar yayi kan yace"Wlh billahil azim da gaske nake,au baka yarda ba,to ga Ummi tafadamaka da kanta"
yafada yana mikama Ummi wayar karba tayi tana mirmishi tace"my son.."Cikin farinciki ai mu"azzam mikewa yayi yana rawan baki ya Furta"Alhamdulillah my Ummi is back..Ummi am on my way yanzu kinji i love u"Yafada bakinsa yakasa rufuwa, gyada kai tayi tana jin kwallah na taruwan mata tace"
""Love u too..Son drive safely kaji"Tafada muryanta yafara chanzawa sai tayi Saurin mikama Dr.Abduljabar wayar itakuma tayi saurin fadawa tiolet din dakin tana danne kukanta..Bataso likita yagani,Shiko baima lura da ita ba, ya kashe wayarsa ya maidata aljihu bayan ya kashe wayan,lokaci daya yana fita daga dakin.
Shiko Dan Marayan Allah mu"azzam jikinsa na rawa ya fito daga daki cikin Murna da farinciki lokaci daya yana latso kiran Dan"uwa bisa wayan yana picking lokacin Suna hanya Yaji mu"azzam yace"Allah Ya iyamaka abunda ka gaza Dan"uwa"
"Amin Amin.."Dr,Shureim yake amsawa yana fadin"meyafaru dan"uwa irin wannam addu'a haka"? cikin Farinciki Mu"azzam yafadamasa sa cewa Ummi yanzu ta kira yazo yadawo da ita gida.
Cikin jin dadi Dr.Shureim yace"To Alhamdulillah Dan"uwa ga duk alamu tafiya tayi kyau,hajiyarmu tayi nasaran Tankwara Mana Umminmu"Yafada yana dariya lokaci daya yana kallon hajiya wacce ke kallonsa itama tana mirmishin jin dadin Suhaima taji mganarta.
Cikin Jin dadi mu"azzam yace"Bari kawai dan"uwa ganinan zuwa mu hadu kawai"Dariya Shureim yayi kafin yace"To sai dai in zamu wuce Maiduguri dauro maka aure Dan'uwa"Yafada yana yar dariya