Sashe 46
Uwar Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tadade tana zuwa wajen,kuma inbazata manta ba,kullum wajajen wannan lokacin take ganinsa yana zuwa yazauna shikadai yana kallon waje daya,kuma bayama kowa mgana kuma baitaba shan wani abu ba,wani lokacin sai dai ta ganshi yana sharan kwallah,kimanin Sati daya kenan take lura da Mutumin tun bata maida kai hardai tafara Fuskanta wasu abubuwa agame da shi,na yadda yake mu"amalansa awajen tafara dora ayan Tambaya akansa amtsayinta na babbar likitan zuciya ta fahimci yana fama da wata damuwace wacce take saka shi kebewa daga mu'amala da mutane,haka kurum takejin zata taimakeshi tayi alqawarin in tazo gobe zatamai mgana taji kodaga ina yake,kuma mike damunshi..? kuma shi dan wani kasa ne? me kuma ya kawoshi nan din?
***********
Kimanin Sati hudu kenan Da Tafiyan mu'azzam ammh har zuwa wannan lokacin babu amo ba lbri,Ummi kuwa babu yarda take domin babu abunda ya chanza zani gabadaya ta rame ta lalace kamar ba ita ba,ga yawan kuka ga damuwa,kullum Dr.Abduljabar cikin zuwa dubata yake yana auna jninta tare da kawo mata magunguna,Ummi sai ta wuni ta kwana batama kowa mgana sai dai ta kalleka hawaye yana zuba daga idonta inko ta bude baki zatayi mgana to mganar kenan"Ina Da"na ko kaga Da'na.?Shiyasa rashin mganar bata ma Dr.Abduljabar yace shine mafi a"ala saboda in tana yawan irin haka sai kwakwalwarta tasamu mtsala,hajiya ke tare da ita haryanzu tana taimakamata nasihohi da ban baki kan Ummi ta dau kaddara da hakuri tacigaba da addu"a insha Allahu Mu"azzam zai dawo gareta,jin hajiya kawai take ammh ita tanaji ajikinta ta kusa mutuwa tabar duniyan gabadaya,domin bazata iya jure zama haka babu mu"azzam dinta ba.
Shureim na zuwa duk weeked wani lokacin yazo shida zulaika ko kuma yazo shida yaransa,wani zubin kuma shikadai,wannan zuwa ne,yaje maiduguri ya duba jikin Shettima wanda halin dayake ciki sai da yasa Shureim ya zubar da kwallah,baffa na kuka yana bama Shureim sako,kan ya rokan masa Suhaima data yafemasa dayake yanzu ansamu yana mgana saboda andage da magani,Dakuma arokan masa mu"azzam shima ya yafemai saboda duk shine silan komai,shi kuka shureim kuka ,yakura kuka,wani abun tashin hankali kuma bukar yazo ya sameshi agidan nan yake bashi goro da minti dauren Auren zahirah sati mai zuwa.
Iya Rikicewa Shureim ya rikice,Duk da yasan cewa dole daman zahirah zatayi aure,to ammh su little Ummi ba da Moodu yaza"ayi dasu,kamar bukar yasan abunda ke ranshi yace"Kada yadamu zata cigaba da shayar da yaran har zuwa ta yayesu kafin suzo su karbi yaransu shi mijin nata ya amince da hakan,shikuma mu"azzam Allah ya bayyanasa"Sadda kai kawai Shureim yayi yana goge kwallah,Yakura ma daki ta shige tana ta kuka,daya nemi ganawa da zahirah kiri kiri bukar ya hana yace"bata da masaniyar duk abunda ke faruwa hatta da ko auren da za"a daura mata,saboda haka bayason yaje ya tadama yarsa da hankali yayi hakuri kawai sun gode Allah bar zumunci"Babu yarda Shureim ya iya banda hakuri domin kome yafaru baiga laifinsa ba,duk Ummi ce taja wannan abun da bata saka mu"azzam ya saki zahirah ba,da duk haka bata faru ba,Sakon dayazo dashi na madaran yaran da kudi yabawa bukar,sai kayan abincin dayazoma su yakura dashi suma ya saukemusu kafin yayi musu sallama yamika hanya,yana mai tsausayama mu"azzam domin ya hadu da jarabta kala kala.
Agaban Ummi shureim ke maidama hajiya yadda sukayi da bukar,hajiya na hawaye take Furta" Allah Sarki mu"azzam Allah yazama gatanka a duk inda kake.."tafada tana share kwallah kan tacigaba da cewa"Shikuma bukar inda yayi hakuri ko shekara yaran sunyi kafin yayi Tunanin aurar da ita,ammh wannan danyen Hukuncin daya yanke sai naga kamar yayi tsauri,tunda ko baimata aure ba,yasan cewa bazata koma ma mu"azzam ba.."Hajiya tafada cikin tsausayi Ummi dake zaune kawai gani sukai tatashi tana kuka ta haura sama,da kallo suka bita,domin yanzu gabadaya sun ma daina bata laifi Tsausayinta suke ji yadda rayuwa ta maidata,kai bama Ummi ba hatta fulawowin gidan susan cewa babu majinginar gidan,babu bangon gidan domin Namiji shine gida,Ko ma"aikatn gidan suma sun san sun rasa bango buhun sigari kowa ya lasheka sai yalashi siga,Shureim bai tsaya ba washegari nayi ya koma zaria saboda aiki.
_________________
*SUDAN*
Kamar koyaushe tana gama duba patient dinta ta fito daga cikin asibitin motarta ta hau wata kirar 4matic,ta nufi wajen domin ta wasa wukan yau sai tayimai mgana,haka kurum take jin,tana son jin wani abu game dashi,ko kwanaki da taso mai mgana tafiyace ta kamata zuwa india shiyasa bata koma wajen ba,sai jiya daddare ta dawo shine yau bayan fitowanta daga asibiti ta nufo wajen kai tsaye.
Illai kuwa tana paka motarta idonta yakai mata kanshi yana zaune,inda yasaba zama,da kuma kayan data saba ganinsa,cikin kuzarinta ta fito daga motar bayan ta sanyata ciki key,ta fara takawa, zuwa garesa kai tsaye ta nufi inda yake,har ta tsaya agabansa baisan da tsayuwar mutum ba,saboda yadda yayi zurfi cikin Tunaninsa tadade tana nazarinsa kafin tayi karfin halin cewa
"Hy..."Tafada tana mika masa hannu,dagowa yayi cikin mamaki da alja"abi yana kallonta kyakyawan macece fara ce tas mai daukeda da doguwar Fuska hancinta har baka yake,ga dan karamin bakinta wanda yasha jan jan baki,Tana sanye da wata doguwar rigar abaya baka sai mayafinsa wanda ta yane kanta dashi,Fuskarta sanye cikin wani siririn farin glass,sai kafarta dayake sanye da wani takalmi baki mai tsini,sai hannunta na dauke dawata jaka baka da makullim motarta.
Cikin dakika kadan ya karemata kallo,kauda kai yayi bai maida mata da martanin mganarta ba,sai ma yayi kamar ba dashi take ba itakuwa jikintane yayi sanyi lokacin data ci karo da Fuskarsa saida ta tsorata harta dan ja da baya,ammh ganin yadda yawani dauke kai yasata kara matsowa takara cemai hy da yaran hindu,nan ma yayi mata banza,takoma larabci,nan ma yayi mata banza,takoma French nan ma yayi mata banza,kai duk yaren duniyan nan tayi mishi yaki tankata,ganin haka ne yasa cikin tamtama tace"Assalamu Alaika..."Tafada tana shakkar shi din musulmi ne
Jin Tayimai sallama yasa,yadago yana kallonta cikin mamaki sanin muhimmanci sallama yasa ya bude baki kamar mai koyon mgana ya amsa mata chan kasan makoshi,wanda ita kadai ne data ke kusa dashi taji abunda yace"Amin wa"alaikis salam.."yace kafin ya kauda kai.
Mirmishi tayi kan tace"Wow..u are a muslim..?Tafada da sigar tambaya,ko kallonta baiyi ba, cikin jin dadi ta zauna kujeran dake fuskartanshi tana fadin"My Name is *DR LUBNA KHAMIS*, "Tafada tana kallonsa kafin ta zuramai ido tana fadin"U..."?Tafada tana zakudamai kafada,sunan data fadane yasa ya kalleta kamar zaiyi mgana kawai sai ya kauda kai ya mike yafara tafiya batare da ya ko kalli barayin data ke ba.
*DON"T FORGET TO COMMENT VOTE AND SHARE*
_*IT ME JAMEELAOMAR*_
*UWAR MIJINA...!*
_(Soyayyah,Sadaukarwa,hakuri tare da biyayyah mai tsanani)_
*Mallakar:JANAF*
*Wattpad:Janafnancy12*
*Dedicated to my blood Sisters JANAF*
*Intelligent writer's Asso*✏
_*I Dash d whole page for u Hussain80k,..Allah kadai ne zai iya biyanka Alherinka gareni..Daga yau ina me Sanar da kai UWAR MIJINA...,sadaukarwane gareka tundaga yanzu,har zuwa karshensa,Bari nayi maka irin taku ta indiyawa,Bhahoot Bhahoot..*_😂😜😘😂
_My BLOOD,Aisha Umar..Kitaho ki taka wannan Salon na yau naki ne,kip Following hajiyata I love u so much dear Didi_😘
*NOT EDITED*💥
*NO 29*
Cikin mamaki itama tatashi tana bin bayan shi tana mai mgana cikin harshen Turanci,ammh yayi mata banza,sai ma tafiyarsa dayake kamar ma baisan da halitta wata tana binsa ba,abunda yafi daure mata kai shine yana tafiya yana dafe kai alamar dai tabbas ahashashenta yakusa zama gaskiya kenan.
Gajiya tayi da binsa ta tsaya cak tana binsa da kallo,agaban idonta ya shige hotel ko waigowa baiyi ba,abun ya shiga bata mamaki tafara tambayanta Who iz he? bata da wannan amsan,cikin mutuwan jiki takoma wajen motarta tayimata key ta shiga tajata tafice daga wajen ranta baya mata dadi,ammh tasaka aranta komai ye game da wannan mutumin sai ta sanshi,tana ji ajikinta wani gagarumin abu ne ke damunsa kuma ayadda ta lura kamar yana fama da mtsalan Rashin lafiya ne,ciwon ne dai haryanzu bata tantance wanne ne ba daga ciki.
Tana wannan Tunanin ta iso ga wani babban gida Mai bisa ma"ana Upstair ne gidan,kuma da dutse akayi shi,gidane nagani na fada wanda tsayawa misalinshi sai na gama wannan page din bangama ba,hon tayi wani balarabe yazo ya budemata get din yana gaisheta cikin harshen larabci.
Jikinta asanyaye tayi parking motarta cikin parking space,ta fito hannuta rike da jakarta tana tafiya cikin rashin kuzari,mahaifinta dake chan sama zaune cikin wasu kujerun alfarma ,dattajine wanda akallah zai ba shekaru 65 da biyar baya ammh hutu da kuma kudi su suka boye shekarunsa,ammh Fuskarsa tana cike da farin gashi, ya kuramata ido cikin Siririn Farin gilashin dake sanye cikin idanunsa,yana hango tsantsan damuwa atare da ita,ganin haka ne yasashi mikewa ya tattara takardun gabansa ya bude wata kofa wacce zata sadashi da cikin gida.
Da sallama ta shiga falon kafin ta wurga jakarta kan kujera tafada tana runtse ido,Muhammed dake zaune kan daya daga cikin kujerun falon yana latsa waya ya waigo yana kallonta kan ya tabe baki yana fadin"Ke wai meyasa baki da Natsuwa ne? kullum kina girma ammh kina cin kasa.."yafada cikin harshen larabci,dagowa tayi tana bankamai harara kafin tace"Eh din ina ruwanka da rashin Natsuwata.."tafada itama cikin harshen larabci.
Ransa ne yabaci tuni ya mike yana wuci ya nufota ganin haka yasa ta mike da gudu zata gudu,sai ji tayi taci karo da mutum tana dagowa Tace"ABBIE.."Da karfi kan ta makalkalesa tana fadin"Abbie kaga Mooh ko.."Riketa Abbie yayi yana kallon Namijin yace"Ai kai ne babban banza,kaida yakamata ka ijiye iyali ammah baka da aiki sai hayaniya da kanwarka.."yafada shima cikin harshen larabci.
Tura baki yayi yana fadin"To ammh Abbie ku bakwa ganin yadda yarinyarnan Tabi ta rainani ne."Kai ka raina kanka.."Abbie ya bashi amsa yana jan hannun lubna suka karisa kan kujera falon yana fadin"Dr meya faru ne,naga kin dawo ranki bace.."gyara zama tayi tana ruko hannunsa take fadin"Abbie ina mutuminnan dana baka lbrin shi jiya.."?tafada tana kallonsa gyadamata kai yayi yana fadin"eh naji meyafaru dashi..?
Gyara zama tayi tashiga rattafamai abunda yafaru takara da cewa"Allah Abbie Yana bani tsausayi sai danaji Shima musulmi ne irinmu sai naji inason jin wani abu game dashi,ammh yaki bani dama"Tafada cikin Nuna alamun damuwa.