Sashe 43
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin su goggo laura suna ta yaba tsarin garin yasa ta kara dago kanta ahankali cikin dubara ta kalli window din dake kusa da ita,lallai garin ya tsaru iyakar tsaruwa,kuma itama garin ya burgeta amma ba har acikin zuciysrta ba,saboda kwata kwata bata da wani farin ciki acikin zuciyarta bare har wani dadi ya samu hanyar ratsawa.
Wata unguwa suka isowa,kamin su shiga inda tsarib gidajen suke taga an rubuta maitama street,gaskiya unguwar ta hadu,saboda gidajen gaba daya atsare suke,kuma kowanne yana da irin tsarinshi daban.
Wani tafkeken gida aka nufa dasu,nan da nan gate din ya bude motocin suka dinga shiga daya bayan daya saboda tunda suka fara tafiya kusan atare suka rinkayinta har suka iso.
Goggo Laura suka kara dukunkune ni da mayafin dake jikina,ya zama tafiya kawai nake ina jefa kafafuwana saboda sam bana ganin komai bare kuma inda zan taka.
Muna shiga falon gidan naji wasu matan suna tayi mana maraba da sannu da isowar mu tare dayi mana jagora har zuwa wani daki daga can cikin gidan.
Ni dai sai dai inji voice amma bani da ikon ganin fuskokin mutanen dake gidan,saboda gaba daya zuciyata ta kagara taga inda aka kawoni tare da mutanen da zanci gaba da rayuwa dasu.
A hankali na daina jin bakin muryoyin dake cikin gidan sai yamu yamu da muka zo,ai fa dangi sun samu abinda suke so,watau abinci ne kala kala da snacks da lemuna,sai wanda kakeso zaka kaci ka sha.
Nidai ina nan takure awaje Allah sai kallon ikon Allah nakeyi.
Washe gari tunda duku duku aka kara shigo masu da wasu kayan abinci,don haka sunayin sallah suka kara far masu sai da sukayi kat,sannan suka fara shirye shiryen tafiya gida,ni kuma ganin haka neh idanuwana suka fara raina fata duk na shiga damuwa.
Sha tara ta arziki aka hadowa yan kawo amarya daga fannin ango,su kuma sai washe baki suke suna ta raraka godiyya tare dashiwa aurensu sodangi albarka.
Ganin sun fara fita sunayi mata bankwana yasa taji jikinta ya fara rawa,nan fa nan hawayen dake kwance acikin idanuwanta suka fara zubowa.
Hannu biyu tasa ta riko hannun laura dake shirin fita bayan tayi mata bankwana cikin rawar murya tace,"don Allah goggonah kada ku tafi ku barni acikin wannan gidan na yan yankan kanu."
Ganin yanda ta rude da yawa neh yasa laura itama taji ta shiga damuwa,don haka sai ta koma ta zauna kusa da ita ta fara rarrashinta tace,"sodangi kiyi hakuri ki daina kuka,kuma inaso ki sani mai wannan gidan ba dan yankan kanu bane,saboda duk inaji ana fada cewar mutumin kirkine ga tausayin talakkawanshi,don haka ki kwantar da hankalinki ki zauna kiyi biyayyar aure kamar yanda Allah ya tsara mana......
Daga can wajene taji motocin da zasu mayar dasu gida wasu sun fara tafiya don haka goggo laura sai ta rude gudun kada atafi abarta ta janye hannunta daga cikin na sodangi ta mike da sauri ta nufi hanyar fita tana cewa,"toh ni dai sodangi kinga tafiya sai ince sai wata rana sai kunzo."
Tashi sodangi tayi da sauri tabi bayanta tana kuka,haba inaa,ai kamin ta nemi hanyar da laura tabi ta fita sai dai taji tsit gidan alamun motocin har sun gama fita.
Turus tayi acikin wani katon falo wanda ita kanta ganinshi da tayi kara tsorata tayi saboda irin kayan alatun da aka dankara mashi.
Wata yar kara ta saki cikin daga murya tace,"wayyo ni sodangi yau naga ta kaina😳 kodai su ardo sayar dani sukayi?"
Kara fashewa da kuka tayiðŸ˜ta dora hannunta abisa kai ta juya da gudunta harda na tsiya ta koma wannan dakin da aka kaita tun farko,harda rufe kofa.
Zamane mara dadi sodangi tayi a wannan gidan,saboda kadaici,domin yau kwananta bakwai acikin gidan amma bataga angonta ba sai dai akullum wata Hajiya tana kawo mata ziyara tare da abubuwan ci da sha dana amfani,sannan kuma har yanzu Hajiyar bata fada mata ko ita wacece ba,sai dai kamalar da take ganin Hajiyar tana da ita yasa take girmamata sosai.
Lamarin safwan kuwa,suna isa Egypt kai tsaye Tahir asibiti ya nufa dashi,don haka treatment na kwana biyar sukayiwa safwan ya wartsake,sai dai damuwar kadai data mallake mashi zuciya.
Wani tafkeken hotel Tahir ya neman masu suka zauna kuma adaki daya.a kullum safwan yana nan kwance adaki,amma Tahir sai ya fesa wanka yayi gayunshi ya shige cikin gari abinshi.
Haka suka zauna har sai da suka kwana goma sannan safwan ya fara nazarin bude wayarshi don ya kira sodangi.
Harya bude wayar kuma sai ya fada cikin tunanin ranar da sukayi wayarsu ta karshe da sodangi tace mashi ardo zaiyi mata aure acikin satin da wani banza wanda bai san darajarta ba.
Hawayeneh kawai yaji suna malalo mashi agefen idanuwanshi,bude wayar yayi cikin tsanan shawkin son sodangi da kuma son ganinta ya shiga gallary inda yayi saving din pics dinta ya shiga shafasu cikin lumshe idanuwanshi yana kissing din pics din.
Ji yayi tamkar da gaske abin yake faruwa,lumshe idanuwanshi yayi ya rungume wayarshi ajikinshi yana sunsunarta,don karya hancinshi ya fara jiyo mashi kamshin sodangi akusa dashi,jawo pilon dake gefenshi yayi ya rungume sosai,rasa yanda zaiyi da kaunar sodangi yayi acikin zuciyarshi da gangan jikinshi kawai sai ya kama kuka riris yanda kasan karamin yaro agaban iyayenshi haka safwan ya koma.
Yana cikin hakane Tahir ya turo kofar dakin,agefenshi wata zukekiyar yarinyace take rungume dashi,kuma dukkan alama abuge Tahir din yake,saboda sai layi yake ga wasu sambatu da yake tayi.
Dago kanshi dake cikin pilo yayi yabisu da ido har ta kwantar dashi agefen gadon.
Cite mashi riga tayi da dogon wandan dake jikinshi ta barshi dagashi sai vest da short niker,sannan itama ta rage kayan jikinta duk da dama ba kayan kirki bane ajikinta.
Safwan daya zubawa yarinyarnan ido sai yaji hankalinshi zai ida tashi dama kuma dama can acikin hali yake,don haka da sauri ya mayar da kanshi acikin pilonshi yana mayar da numfashi sama sama.
Babu yanda yarinyar nan batayi ba don Tahir ya tadhi yayi mata abinda takeso amma yaki saboda barci ya fara cin karfinshi.
Tsayawa tayi tana harararshi cikin takaici tayi tsaki harda dukan bayanshi.
Komawa tayi gefen gadon ta zauna ta dafe kanta cikin bakin cikin dake damunta,watau tahir idan da yasan baza ya iyayi mata komai ba,toh mi yasa ya rabo da ita daga club?
Tsaki ta karayi ta juyar da idanuwanta sai akan safwan dake kwance rufda ciki agefensu,Cikin shigar singled da three quarter na jeens.
Wani murmushi tayi ta hauro kan gadon cikin sanda,sai dai kawai safwan yajita abisa shi tana ta shashshafa shi tana tsotsar fatar jikinshi kamar zata cinyeshi.
Cikin rudani ya birkitota ya mayar da ita akasan shi yana kallonta ido cikin ido...
Love you sis 😘
[5/8, 9:45 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
63
Wannan page din nawa na karshe na musamman ne,kuma zan sadaukar dashi ne akan babbar kawata kuma aminiyyata "FIDDAUSI SODANGI"Ranki ya dade,ina jinjina agareki,love you for ever & ever.
LAST PAGE
Cikin rudani ya birkito ta ya mayar da ita kasanshi yana kallonta ido cikin ido,ita kuwa ganin haka sai tayi tsammanin har taja ra a yinshi,sai tayi sauri takai bakinta anashi,shi kuma wuf yayi ya kauda kanshi yana murmushi ya kalleta yace,"ki godewa Allah,domin haka da kikayi mani idan da kin sameni kamar yanda nake ada,wallahi da sai kinyi dana sani arayuwarki,saboda aikin da zanyi maki ba a tabayi makishi ba arayuwarki."
Dariya tayi cikin jan ra ayinshi taja wani irin numfashi mai dan sauti ta shafi dan sajenshi dataga yayi luf luf gwanin ban sha awa tace,"ina jiranka,kuma babu wani tsoronka da zanji,saboda irinka nakeso dama."
Kallonta yayi sosai ya fahimci itama tadan kora,don dai bata sha da yawa ba.
Zame jikinshi yayi niyya amma sai ta rikeshi gam,tare da jawoshi jikinta tana makalkaleshi cikin wata kissa irin ta yan duniya.
Ranshi ne ya fara baci saboda ya fahimci muddun yayi mata lakwa lakwa sai ta rabbace shi ta mayar dashi ruwa,karfi yasa mata ya kakkashe ta da mari kusan ukku sannan ya mike daga kan gadon.
Gaba daya taji kamar an dauke da wutar lantarki,saboda dif taji,watau bata ji kuma idanuwanta suka tafi suka rufe sai duhu kawai take gani.
A hankali jinta ya fara dawowa sannan ganinta,ai kuwa arude ta mike tsaye cikin gigita ta fara hada kayanta ta fita da gudu tana waiwayenshi.
Murmushi yayi ya kalli wayarshi dake gefen gadon,kuma adai dai lokacin kira ya shigo pix din sodangi ya bayyana.
Murmushi yayi ya shafi fuskar sodangi yana cewa,"ke kadaice macen data can canta data mallakeni,kuma kema tawace ni kadai I love you my life."yana fadar haka sai ya amsa kiran wayar ba tare da sanin mai kiranshi ba saboda numberce babu suna.
"Safwan" sunanshi dayaji ankira tare da kuma jin sautin muryar can tsakiyar dodon kunnenshi yasa ya zabura ya mike tsaye ya sake kallon cream din wayar still dai number ce,arude yace,"yes daddy."
Alhaji Muhammad ya tamke fuskarshi tamkar safwan yana agabanshi yace,"baka da hankali koh? Kum Mi kakeso kace mani?ka tafi ka barmu ba tare da tunanin halin da masoyanka suke ciki ba ko? What up your ummi?"
Wadannan tambayoyi da daddy dinshi yake ta jero mashi su yasa hankalinshi ya tashi, kuma sai alokacin ya tuna da ummi da irin soyayyar da take mashi, anya kuwa ya kyauta mata kenan."
Ji yayi Daddy dinshi yaci gaba da cewa,"so let me tell you one thing safwan,idan har kana son rahamar ubangijinka to maza ka dawo zuwa ga mahaifiyyarka,kuma yau yau dinnan,idan kuwa har ka saba ka kuka da kanka,saboda kasan dole watan wata rana zamu hadu dakai."