Sashe 15
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau kamar koda yaushe da daddare idan har garin akwai zafi,sai molasa tayi masu shimfida atsakar gidan su zauna gaba daya su sha iska,don haka molasa ta gyara zamanta tace,"ardo ni kuwa ina neman alfarmarka idan har ka yarda."
Ardo ya dago kai daga kishingiden da yayi ya kalleta yace,"ki fadi kominene,ni kuma idan har baifi karfina ba zanyi maki."
Molasa tayi murmushi tace,"dama sodangi ce tace in fada maka tana son zuwa bichi."
Ardo yace,mi ? Tare da tashi zaune yana kallon sodangin yaci gaba da cewa,"sodangi kina iya zama da laura kuwa?"sodangi tayi murmushi tace,"zan iya ardo,kuma idan na tafi zan dau lokaci kamin in dawo."
Ardo yayi dariya tare dayiwa sodangi jinjinaðŸ‘ðŸ»yace,lallai diyata zata zama jarumar jarumai,saboda idan har kika zauna da laura tsawon sati daya ban ga kin dawo ba,toh ba karamin namijin kokari kikayi ba,idan kuma kikayi wata daya ni kuma zan baki kyautar wannan dan marikin sa da aka haifa mani wancan watan."
Gaba daya suka dau dariya,ita kuma sodangi ta jinjina kai tace,"yaya sadah harda kai koh akeyi mani dariya."sadah ya ida gumtse dariyar dake cikin bakinshi yace,"yi hakuri sodangi,ni kaina mmk nayi danaji kince zaki wurin goggo laura,alhalin nasan ko zowa tayi garin nan baku jituwa,toh bare kuma ke kin sameta har agidanta."
Sodangi ta numfasa tace,"insha Allahu tunda ardo ya amince,ni kuma sai na baku mmk,saboda gaba daya zan koma wajenta da zama,domin ni tuni kauyen nan ya fita raina."
Hakan data fada yasa duk sukayi shiru saboda sai a yanzu neh ardo ya fahimci dalilin tafiyar sodangi,don haka yace,"na amince maki sodangi,kuma insha Allahu goben nan sadah zai rakaki har bichi,mu kuma zamuyi maki fatan alkhairi arayuwarki."
Sodangi tayi dariya tace,"na gode babana,muma muna fatan Allah ya bar mana ku,yaja tsawan rayuwarku."
Tundaga daren suka fara shirye shiryen tafiyar sodangi da kuma bata shawarwari akan yanda zata tafiyar da al amurranta,da kuma kauda kai ga halayen laura.
Love you sis😘
08033481518
[4/8, 10:27 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba Saleh daudawa
24
I dedicated this love story to my Hausa Novel group & my fans,thanks & love you all😘😘
Duk wata tsohuwar ajiya molasa ta kwalkwalota ta dankawa sodangi tace,"wadannan kudin ki adana su saboda tsaron lalura,kuma insha Allahu kamin ki haihu zanzo garin."wata takarda ce ta fiddo wadda ta rubuta ta da ajamin larabci taci gaba da cewa,"wannan wasikar kuma ta laura ce da mijinta,idan kinje kiba mijin shi zai karantawa laura din."
Sodangi tayi wata irin ajiyar zuciya,tare dayin narai narai da idanuwanta,saboda idan ba don dole ba sam bata son rabuwa da iyayenta.kallon molasa tayi cikin jin tausayin kanta tace,"molasata ki yafe mani saboda rayuwa!!"
Da sauri ta tsayar da ita,domin tun dazu take ta bakin kokarin ta don kada hawayen dake cikin idanuwanta su zubo tace,"Allah ya yafe mana gaba dayan mu, kuma insha Allahu zanzo in sameki cikin koshin lafiya."tana gama fadar haka ta juya ta nufi dakinta.
Ardo ya raka su sadah har inda zasu hau mota sannan shima ya kawo kudi masu yawa ya dankawa sodangi.
Sai kuma ya kawo wasu yaba sadah yace,"wadannan kuma kuyi na mota dasu da yar tsaraba don kada ku isa hannu biyu."
Addu a yayi masu sosai,kuma sai da yaga sun shiga motar da zata tafi dasu sannan ya juya ya koma gida.
ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’
BICHI
Babban gari ne na bammamaki,wadda sai ka shigeshi sosai zaka gane haka.
Laura da mijinta suna zaune neh acikin wata rugar fulani gaf da shiga garin,domin ba wani nisa keda akwai ba,saboda kusan dukkan al amurransu da kafa suke shiga garin sunayin su.mijin laura kwata kwata baya da wani karfin kirki,shi yasa koda yaushe suke cikin cashewa da laura,domin ita irin matan nan ne masu son da bala I sai sunji dadi,ko kuma basu son tsara yafi su.shiyasa koda yaushe cikin sa ido take,na ya zatayi ta samu taro da ahu.
Shi yasa zuwan sodangi daga farko,bata samu wata matsala wajen zama da laura ba,saboda yan kudin data fahimta akwai ajinta,shi yasa kullum cikin lelenta take,kuma tun daga lokacin cimar gidansu laura ta sake,domin kai tsaye take cewa sodangi ta kawo kudi kaza za ayi.
Duk hakan bai taba damun sodangi ba tunda dai an barta ta zauna lafiya.
Haka rayuwa tayi ta tafiya har cikinta ya tsufa,kuma alokacin duk wasu yan kudi dake jikin sodangi suka kare, sai rayuwa ta fara canzawa,laura ta rage kulawa da ita,sai ma yawan fada babu gaira babu sabab zataji ta kacame da mijinta,karshe sai dai ya fita ya bar mata gidan.
Kwatsam suna zaune jugum sai sukaji sallamar molasa,ai kuwa farin ciki awurin sodangi da laura ba a cewa komai,bama ya sodangi.
Mikewa tayi da sauri ta nufeta,don ko nauyin cikin bataji ba ta kama molasa ta rungume tana dariyar farin ciki.
Tsara ba sosai tayi masu, laura ta zauna sai washe baki takeyi tana dubawa,ita kuma molasa ta mayar da hankali kan diyarta ga tausayi bayyane afuskarta tace,"sannu sodangi!sannu da kokari!!"
Murmushi tayi tace,"yawwa molasa,ina ardo da yaya sadah?"molasa tace,duk suna lafiya, kuma duna gaisheki."sannan ta kara bude jikkarta ta dauko sakon da sadah ya bata ta kawowa sodangi,
Cikin farin ciki sodangi ta amsa tare da godiyya.molasa ta sake kallon cikin sodangi tace,"kwana bakwai ardo ya yarje mani,inama haihuwarki ta riskeni acikin garin nan,wallahi dana fi kowa jin dadi sodangi."
Murmushi kawai tayi ta zame jikinta ta kwanta abisa kafafuwan mahaifiyyarta tanajin wani sanyi acikin zuciyarta.
Kwana daya molasa tayi tasa mijin laura ya kama naggenta da laure ke kiwo tace yaje ya sayar mata da ita,ai kuwa bai bata wani lokaci ba sai gashi da kudin.
Acikin daren sodangi ta tashi molasa daga barci tace mata cikinta ne yakeyi mata ciwo,ai kuwa ta mike da sauri ta kamata tana kara tambayarta abinda takeji.
Sodangi ta kama kugunta ta rike kam tana yarfe hannu,ai kuwa molasa ta fahimci nakuda takeyi,don haka ta debo ruwa ta karanta mata wasu addu o I ta bata tasha.
Tundaga lokacin ciwo yayi tazowa babu kakkautawa har Allah ya sauketa lafiya.
Molasa cikin godiyya ga Allah ta dago abinda sodangi ta haifa taga baby girl ce,kaudata gefe daya tayi taci gaba da kulawa da yarta hwr saida ta kimtsata tsaf sannan ta koma kan yar jaririyar ta gogeta fes.
Gari na wayewa sai dai laura taga jaririya,aikuwa sai farin ciki da murna har ta rasa inda zata sanya kanta.
Kudi molasa ta diba taba laura tare da fada mata abubuwan da zata sawo masu na amfani da kayan jarirai.
Dai dai gwargwardo molasa ta tsayawa sodangi,domin duk abinda ya dace sai da tasa akayi mata na gata don kada tayi kukan rashin safwan,amma ina......saboda duk alokacin da sodangi zata kalli yar jaririyar nan tsaf kallonta take tamkar safwan.shiyasa kuma kaunar diyar take ta kara shiga ranta domin akullum zuciyarta tana bata safwan zai dawo gareta,amma yaushe???????🤔
Gobe ne adadin kwanakin da molasa ta debo zasu kare,shi yasa daren yau basu kwanta da wuri ba ita da sodangi sai kara tattaunawa suke akan rayuwa.
Sodangi ce ta kalli molasa tace,"ni kuwa molasa mi zaisa bazamu sanar da ardo ba,tunda dai na sauka lfy kamar yanda mukayi ta fata."Molasa ta jinjina kanta tace," sodangi ki kyale ardo kawai,saboda ni din nan nafi kowa sanin halinshi."
Dan numfasawa tayi sannan taci gaba da cewa,"ni idan da zaki bi shawarata,da sai kici gaba da zama gidan nan har zuwa sadda yarinyarki zatayi kwari,ni kuma kamin lokacin sai inga wacce dubara zamu shirya."
Sodangi tayi shiru tare da sunkuyar da kanta kasa tana nazarin maganar mahaifiyyarta,can ta dago manyan idanuwanta da suka kara kyau ta kalli inda goggonta laura take kwance tana ta kwasar barci harda minshari tace,"molasa ni ba komai nake tunani ba sai yanda zaman mu zai kasance tsakanin nah da goggo,ni ba sana a ba bare ince zanci gaba da daukar nauyin kaina, sai dai kuma akwai wani nazari da nayi amma idan har zaku amince dashi."
Molasa tace,"wanne abu ne?" Sodangi ta marairaice kai tace,molasa so nake inci gaba da karatuna in samu ko secondry neh in hada,sannan kuma akwai women center a nan bichi inason in shiga in rinka koyon sana a,wadda anan gaba zan iya dogara da ita."
Molasa tayi sukwi tana sauraren sodangi tare dajin wani farin ciki aciki ranta,wai sodangi zata koma makaranta,sannan kuma har tana tunanin dogara da kanta nan gaba.
Wasu hawayene suka sulalo daga idanuwanta ba tare data sani ba tasa hannu ta sharesu tace,"na goya maki baya sodangi,kuma dana koma zan sanar da mahaifinki,domin nasan idan suka ji shi da sadah, sai sunfi kowa farin ciki."
Kudin da sukayi saura na saniyata ta damkawa sodangi su taci gaba da cewa,"wadannan ki boyesu har zuwa lokacin da zaki fara zuwa makaranta,sai kiyi uniform da sauran abinda ya dace kamin in turo maki wasu,kuma shima ardon zanyi kokari inga yana bada wani abu don ki kara."
Sodangi tayiwa mahaifiyyarta godiyya mara adadi harda yan hawayenta.itama haka molasan hawayen take har sai da suka dan dauki lokaci babu wanda yayi magana sannan molasar tace,"ko kin tabajin sunan mahaifiyyar safwan?"
Sodangi tayi shiru tana tunanin ranar da safwan yake fada mata yanda umminshi take sonshi da irin sangartashin da tayi,kuma idan da zai haifi diya mata koda sun kai gomane zai iya sanya masu sunan ummu salma,saboda ya nuna mata yanda yake kaunarta.
Lumshe idanuwanta tayi ta bude tace,"molasa ban san sunan ta ba,kuma ni idan da zaki amince sunanki za a sanya mata."jin haka molasa tayi farin ciki tace,"toh na gode kuma Allah ya albarkace ku gaba daya."
Ranar suna babing sodangi taci sunan molasa watau Hajara,amma kuma sai sodangi take kiranta da Afnan.
ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’
(After five years)
Bayan shekara biyar
Tsaye yayi abakin kofar jirgin yana kallon yanda aka kara kayata babban filin jirgin tarayya abuja,acikin shekara biyar da yayi da barin Nigeria sai yaga komai ya canza mashi.
Shakar iskar wajen yayi tare da lumshe idanuwanshi for seconds, ahankali ya budesu yayi wani kayataccen murmushi ya fada in silent voice,"sodangi I'm back."
Zira kafarshi yayi ahankali yake taka matattakalar yana sakkowa cikin wata irin tafiya ta maza isasshi wadanda naira ta zauna mawa.