← Book details Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 45

Sashe 10

Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba a fara kaddamar da shagalin ba sai wajen karfe sha dayan dare,babu abinda kakeji sai tashin kayan kida da aka zagaye da sifiku,shi yasa wurin babu mai jin abinda wani yake cewa,sai dai kuyi maganar kurame,su kuwa matasa dama abinda akeso kenan,don haka sai kai da komowa sukeyi,ga yan mata kala kala sun debo.

Cikin isa da takama ta shigo filin kuma idanuwanta arufe suke,saboda kawai so take taga shin wacece wannan yarinyar da safwan ya aura kuma har bai fada mata ba sai dai taji afulanin tallah.

Love you sis😘
08033481518
[4/8, 10:25 PM] binta garba: 🍒🍒🍒SODANGI🍒🍒🍒

Na

Binta garba saleh daudawa

15

I dedicated this love story to my Hausa Novel & my fans,love you all😘😘

Kai tsaye tsakiyar hall din ta nufa tare da yan take mata baya,suma kawayenta ne,kuma duk masu zaman kansu,saboda idan ba ka isa da naira ba,toh su ko kallonka bazasuyi ba,sannan kuma duk gaba dayansu babu wadda tayi shigar mutunci,kusan ina iya ce maku tsirara suke saboda kayan jikinsu dasu kwamma babu.

Babban abokin safwan ne ya hangosu daga inda yake,aikuwa sai da gabanshi ya fadi,saboda ciki da waje yasan zinat ko wacece,domin halayenta ba aboye suke ba.

Nufosu yayi yana murmushi tare dayi mata jinjina da hannu,dariya tayi har hakoranta suka bayyana,saboda yayi mata abinda take so,don haka itama kai tsaye ta nufeshi,duk da baiji abinda ta fada ba amma ya lura da abinda bakinta ya furta don haka sai yayi mata signal da hannu ya nuna mata wata hanya.

Alama tayiwa friends dinta na su jirata,ita kuma tabi hanyar cikin yanga da rausaya kai sai kayi tsammanin karewa zatayi.

Tundaga shigarta wajen ya hangota,kuma kai tsaye wajenshi ta nufa faskarta adaure,shi kuwa ganinta sai ya saki fuskarshi don haka tana isowa ya mike ya tarbeta tare da rungumarta ajikinshi yana dariya.

Bata da yanda zatayi,don dole itama ta fada jikinshi,domin safwan yana daga cikin mutanen da baka isa ka wulakanta su ba,saboda kyanshi,sannan ga abokan rayuwa watau (kudi)

Jikinshi ta fada kamar yanda ya bukata ta rungumeshi sosai tana kissing din shi,sai da taga ya shagala sosai tadan janye jikinta tana kallonshi cikin kissa da kisisi nah tace masa,"ina amaryar taka neh,don wannan zuwan da nayi saboda ita nayi shi tunda kai ka gaza fada mani."

Dan yatsa yasa abakin shi yace,"shut up,kada kiyi maganar matata anan,saboda babu abinda zai canza atsakanin mu.

Wata dariya tayi ta jin dadi ta kara fadawa jikinshi,don dama zulluminta kada ya wulakanta ta ganin yayi aure,don haka jin haka sai ta fara janshi suka nufi sashen da dakuna suke tana tayi mashi wasu abubuwa wanda zai sa hankalinshi ya gushe.

Sai da ya bari ta gamarikicewa da salonshi na soyayya, sannan ya zame daga jikinta tare da dafe kanshi,agogon dakin ya kallah yaga karfe sha biyu saura minti biyar.

Jim yayi yadan yi nazari kadan ya mike tsaye tare da daukar rigarshi yana kokarin maidata ajikinshi.

Zumbur tayi ta mike zaune tana kallonshi tare da begging dinshi da idanuwanta,murmushi yayi ya zauna abakin gadon ya mika hannu ya shafi kyakkyawar fuskarta yace,"kada ki damu zinat,bazan dauki lokaci ba zan dawo gareki,please ki jirani zanje inyi settle wajen dinner din can don bana so suce nayi disappointing din su,domin ayau nan zamu kwana ni dake neh."

Murmushi tayi saboda jin yanda yace,don haka sai ta sumbaci hannunta ta hura mashi tace,"sweet heart dina kada ka dade,saboda ayau akwai tanadi na musamman danayi maka."

Fita yayi daga dakin yana dariya,sannan kai tsaye wajen motarshi ya nufa ya fiddo wayarshi ya kira tahir babban amininshi.

Yayi kiranshi wajen sau ukku kamin ya dauka,sai akaro na hudu sannan ya dauka shima sam bayajinsa,don haka sai kawai ya tura mashi massege yace,"na wuce wurin amaryatah,don haka sai kasan yanda zakayi da mutanen daka gayyato,bye.'

Yana gama tura sakon ya fada cikin motarshi ya tayar da ita cikin dan kankanin lokaci ya bar harabar motel din ya nufi hanyar barin garin.

Love you sis😘
08033481518
[4/8, 10:25 PM] binta garba: 🍒🍒🍒SODANGI🍒🍒🍒

Na

Binta garba saleh daudawa

16

I dedicated this love story to my Hausa Novel & my fans,love you all😘😘

Gudu yake sosai saboda gaba daya hankalinshi ya koma wurin sodangi,domin hangen wannan katafaren katon gidan ace ita kadai ce acikinsa,kuma dama gashi yasan matsoraciyya ce ta karshe.

Daya saura ya isa rugar fulani dake mazoji,gangarwa yayi ya shiga dan kauyen,gaba daya yaga duhu ya gauraye rukunin sai gidanshi kadai daya haske wurin gaba dayanshi,haka ne ya gane an dauke wutar lantarki,don haka gidan ya nufa kai tsaye yayi horn,sabon mai gadinshi ya fito aguje ya bude mashi gate din shi kuma ya shige,kai tsaye wurin parking ya nufa ya ajiye motarshi ya shige cikin gidan.

Sashen da aka ajiye sodangi ya nufa,koda yaji tsit bayyi mamaki ba saboda tuni yasan gidan babu kowa sai ita kadai, kuma ba mamaki itama ya samu tayi barci.

Tura kofar yayi,can bisa gado ya hangota atakure sai makerkyata take,kuma idanuwanta arufe.

Da sauri ya ida karasawa har bisa gafon yana kiran sunanta,sam kasa amsawa tayi tunda dai ta bude ido ta kalleshi sannan ta mayar dasu ta rufe bata sake bude su ba,don haka sai ya rude aguje ya sungumeta ya nufi dakinshi da ita,a bisa gadonshi ya ajiye ta sannan ya nufi room heater dinshi ya kunna tare da sa highest number mai karfi wadda zata sa cikin dan kankanin lokaci dakin ya dauki dumi.

Nan da nan kuwa dakin ya dauki zafi,domin shi kanshi zufa kawai yake,sai alokacin ya farga da yanda sodangi itama take jibin,don haka ahankali ya rabata da kayan duk dake jikinta daga vest sai under wear ya bar mata sannan ya fada toilet dinshi yayi wanka ya saka kayan barcinsa.

Kashe room heater yayi ya haye saman gadon da sodangi take kwance tana barci,shima kwanciya yayi kusa da ita ya jawota ajikinshi yadan rungumeta.

Rufe idanuwan sa yayi don yayi barci,amma sai mi?sodangi daya rungume yasa yaji tsigar jikinsa tana tashi.

Ahankali ya bude idonsa ya kalli sodangin,duk da ya kashe wutar dakin sai yar karamar fitilar dake gefen gadon da suke kwance,yaga har yanzu barci dai take kamar wadda aka ba maganin barci, kirjinta yaga ya taso yayi dum dum,hannun sa ya kai ya taba,ai kuwa ya kara tadawa kansa hankali,don haka bai tsaya shawara da zuciyarshi ba ya fara sunsunarta yana kissing din ta.

Duk da sodangi tana yar kauye kuma ba wayayya ba,amma sai da yaji fatar jikinta tasha bambam da wasu yan matan da yake mu a mullah dasu,shiyasa ma hankalinshi gaba daya ya dauku ya shiga sarrafata yadda yakeso.

Farkawa sodangi tayi tajita ajikin mutum,kuma sannan ga wasu abubuwa ana tayi mata wadda bata taba gani ko jiba arayuwarta, don haka sai ta fara tureshi tana sonyin kuka tana rokonshi.

Babu abinda yakeji bare har asa ran yana saurarenta,shidai kokarinshi ya cimma bukatarsa kawai.
Hankalin sodangi ya riga ya gama tashi sosai tare da rudewa,kuma sannan sam kwalwarta ta gaza tunano mata a inda take bare ta gane wanene atare da ita,don haka dagewa tayi ta kafa masa bakinta ta dalla mashi cizo akirji.

Yar kara yayi ya saketa babu shiri,ita kuma da sauri ta wuntsila kasan gadon ta mike tsaye tana haki tana kallon wanda ke kan gadon,amma har zuwa lokacin bata ga ko wanene ba.

Jikinta ta kallah taga ashe ko kayan kirki babu,da sauri ta janyo bargon kan gadon ta daura tana salati.dariya taba safwan ya kira sunanta ahankali yace ta kunna glove din dakin.

Juya idanuwa ta tsaya yi, saboda bata fahimci abinda yake nufi ba,kara cewa yayi ki kunna kwan lantarkin dakin tare da nuna mata sashen da zata nufa.

Umurninshi tabi taje ta kunna,nan da nan haske ya gauraye dakin,ganin safwan da tayi dafe da kirji yasa ta gane shine ta ciza,ai kuwa sai kuma hankalinta ya tashi ta nufeshi ga uban bargo biya ta rufe jikinta dashi sai binta yake.

Gefen gadon ta nufa ta zauna duk arude tana cewa,"yi hakuri safwan ban san kai bane,da ban cije ka ba,wallahi nasa wani neh keyi mani wannan abun kuma molasa tace mani duk iskanci ne,kuma duk wanda yace zaiyi mani kada in barshi har sai inda karfina ya kare."

Kunya ce ta kama safwan sosai domin rasa abinda zaice mata yayi,domin yanda yaga ta rude sosai akanshi saboda har bargon ta saki ba tare data sani ba.

Bai taba jin haushin kanshi ba irin ranar yau,saboda gajen hakurinshi yaja mashi jin kunyar sodangi,domin ya fahimci yanda ta dauke shi da muhimmanci sosai arayuwarta.

Love you sis😘
08033481518
[4/8, 10:25 PM] binta garba: 🍒🍒🍒SODANGI🍒🍒🍒

Na

Binta garba saleh daudawa

17

I dedicated this love story to my Hausa Novel & my fans,love you all😘😘

Wayancewa yayi ya mike zaune yana kallonta,ita kuwa babu abinda bakinta yake ta fada sai hakuri take ta bashi.

Kamo hannunta yayi ya rike yana murmushi yace,"is okay sodangi,saboda ba laifinki ba ne,is all my poult,don haka ki daina maganar haka nan."

Kada kanta tayi alamar ta fahimci abinda yake fada mata,mikewa yayi ya nufi ward roof dinshi ya dauko wata rigar barci doguwar riga ya mikawa sodangi yace ta sanya.

Kallon rigar tayi ta raina kwarinta ta dago ido ta kalleshi tace,"idan har akwai wata ka canzq mani wannan saboda ni kama tayi mani da matacin koko."

Dariya yayi ya sake miko mata wata,sai kuma taga ai kara ta farkon da wadda ya sake mata.

Amsa kawai tayi bakinta alaikum ta shige toilet din dakin ta sanyo su ,da kyar ta iya fitowa daga toilet din tana yan matse matse na jin kunya,shi kuwa tunda ya kalleta sau daya ya kauda kansa saboda gudun maimaita abinda ya aikata dazu.

Agogon dakin ya kallah yaga biyu har ta wuce na dare,don haka sai ya kalleta yace,"sodangi zo mu kwanta,kinga dare yayi sosai,kada mu makara wajen tashi."

Jim tayi dajin abinda ya fada,can sai ta mike ta nufi wata resting chair dake can gefe a cikin dakin ta haye abinta,sannan kuma ta lullube da bargo.

Kallonta kawai yake,har sai da ta kwanta sannan ya mike ya nufi inda take,gaba daya ya daukota da ita da bargon sai kan gadonshi.
Chapter 10 · 0% Book details