Sashe 24
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi safwan yayi ya zubawa sodangi idanuwashi yana cewa,"baka da matsala sameer,saboda when I heard she was leading the project, nayi matukar mamaki na rinka tunanin it was really her,sodangi's talent,isn't she?
Wani murmushi yayi irin na ni na tuna wani abu ya kara tsare ta da idanuwanshi yaci gaba da cewa,"sodangi she's always been smart and ambitious."
Sameer ne ya kalli sodangi da duk ta dururu ce,sai mitsilniyya take,kuma sannan kanta akasa kamar batason hada idonta da safwan,wanda shi kuma tuni ya tsareta da nashi idanuwan masu neman kashe mata jiki.
Juyawa yayi ya kalli safwan din da har yanzu sodangin yake kallo yace acikin ranshi wannan guy fin ko mayen mata neh?kuma ko a ina yasan sodangin har yake fadin exactly halayenta.
Ture tunanin yayi acikin zuciyarshi yayi murmushi yace,"tabbas baka fadi karya ba acikin halayenta daka lissafo,saboda Sarat mace ce mai hazaka ga duk abinda ta sanya agaban ta."
Safwan ya matse kyawawan idanuwanshi yayi wani murmushi yace,"ko kasan she was both attractive and sweet tooooo.sannan kuma idan ta shiga zuciyar dan adam da wuya take fita daga cikin ta saboda quality din dake gare ta."
Da sauri sodangi ta dago idanuwanta ta kalleshi,saboda gaba daya ta gama tsinkewa da al amarinshi,kuma daya san kallon da takeyi mashi da bakinshi ba zai zuge yayi ta lafto magana irin wanda zuciyarshi ta raya mashi ba.
Shi kuwa sameer rudewar da yayi itace,wai kodai safwan yasan sodangi,domin wannan kodawa haka gaskiya da walaki acikin miya,don haka sai yayi kasa da murya yace,"wai yallabai ko dama kasan sarah neh?"
Wata dariya yayi ya mayar da jikinshi jikin kujerar da yake zaune akanta yadan jingina da yace,"aw sodangi didn't tell you?"tasowa yayi ya zauna dai dai yaci gaba da cewa ai dani da ita.......... Sodangi tayi karaf ta tari numfashin sa tace, can wani lokaci daya shude mun taba zama friends,ai shikenan koh."ta bude mashi dara darar idanuwanta cikin daurewar fuska.
Mamaki ne karara ya bayyana😳 afuskar sameer har safwan ya gano haka yace mashi,"is that strange to you?"
Sameer yayi maza ya kada kanshi yace,"No not at all,sai dai kawai it's just very coincidental, saboda abinda ya kawo mu bashi naga munayi ba,yanzu dai minene matsayin company mu awajen ka?"
Safwan yayi murmushi yace,"tun yaushe na amince,na amince da company ku ya zauna akarkashin company na just for soodaangiss😘😘😃
Gaba daya kunya ce ta kama sodangi ta rasa abinda ke mata dadi saboda ganin abinda safwan yayi mata agaban sameer,kawai hannu ta mika ta dauki cup din lemun dake gabanta saboda kame kamen da takeyi neh yasa cup din ya kufce mata,nan take ruwan lemun ya zube akan table din,gangarawa yayi har ya sami hannun safwan dake shimfide akan table din.
Kuma sai ta rude tayi maza ta jawo tissue dake gefensu ta fara bashi hakuri,shima sameer jawo tashi tissue din yayi yana kokarin tayata don kada security dinshi su ce sunyi laifi,ya zama ga koshi ga kwanan yunwa.
Da sauri safwan ya miko hannunshi ya rike duka hannayen sodangi yana cewa," is okay sodangi is okay."amma kuma ya gaza sakin hannun sai ma murza su dataji ya fara yana wani lumshe idanuwanshi saboda ido cikin idon da sukayi dashi.
Sameer na ganin abinda yake faru sai kawai yaji ranshi ya baci yayi maza ya kauda kanshi tare da juya masu baya.
A fusace sodangi ta fige hannunta tunda ta fara fahimtar abin nashi yana nema ya wuce gona da iri sai ta mike tsaye kuma sai taji jikinta rawa yake hakanan tasawa ranta juriya ta dake gami da kallon sameer da takejin kamar tana jin kunyarshi saboda abubuwan da suka faru agabanshi.
Gyara zaman jikkarta tayi dake rataye akafadarta tacewa sameer amma ta gaza hada ido dashi,"I'm sorry,but I should get going, because I have apointment."
Sameer da yake yasan halin sodangi dajin kunya sai kawai yaji wani tausayin ta ya ka mashi yace,"ki Bari mu tafi tare."
Safwan ya dan harareshi yace,"ina zaku tare? Ka kiyaye,idan kuwa ka zake duk abinda nayi maka kai ka janyowa kanka."
Kallon security dinshi yayi yace,"ku tsare mani shi,sannan ya mike yabi bayan sodangi.
Love you sis😘
08033481518
[4/9, 2:19 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh Daudawa
35
Godiyya mara adadi zuwa ga masoyana,kuma inayi maku albishir da addu arku ta karbu,saboda na samu lafiya ingantacciya,na gode and love you all😘😘😘
Sodangi na fita ta rasa inda zata nufa,saboda lokacin da sukazo shigo dasu akayi kuma batayi tsammanin ita kadai zata dawo ba,ai da tayiwa hanya kuri don kada ta mance.
Tunda ta dauki hanya ta fara tafiya safwan yake biye da ita,mamaki ne sosai yake kamashi wai ta ya sodangi ta zama yar gayu? Jibi dai dai da tafiyarta ma abin kallo ce,murmushi yayi irin na farin cikin nan ya fada afili,ada can yayi babban kuskure ayanzu kuwa bazai bari ya kara maimaita shi ba.
Canza hanya yayi yana wani murmushi har ya bullo wani waje,wuri ya samu ya labe zuwa can sodangi ta iso,daka ganta ma kasan ta gaji sosai domin kafafuwanta har hada hanya sukeyi.
Tana isowa safwan yayi caraf da ita ya jawota jikinshi,ita kuwa datayi mugun tsorata sai ta nemi yi mashi ihu tana yan zille zille.
Rufe mata baki yayi ya dago fuskarta sosai don ta ganshi,aikuwa suna hada idanuwa taga shine sai ta fada yin ihun amma dai yan zille zille bata daina ba har sai da ta gaji don kanta sannan ta dan saurara tana kallonshi.
Safwan ne yayi murmushi yace,"mi yasa kika tsaya? Zanso kici gaba,amma ina rokonki komai zaki yi mani kiyi amma kada ki bijire mani."
Galla mashi harara tayi tace,"bijirewa kuma ka ajiyewa ranka kamar yanzu na fara,wai shin malam miye mahadina da kai,kuma waye kai?"
Zuba mata ido yayi kawai yana kallonta wai ta manta shi,kada dai ace shi kadai neh yayi fama da ciwon zuciyar rashinta,murmushi yayi ya fada a fili ni nasan bazaki manta dani ba,amma kuma tunda kince baki gane ni ba ni bari in tunasar dake,kai tsaye bakinta ya nufa zaiyi kissing dinta.
Wuf tayi ta kauce cikin tashin hankali,nan da nan kuma sai wasu hawaye suka gangaro mata wadda ta rasa ko na minene, shin bakin ciki take ko farin ciki?
Safwan yaso ace yayi kidsing din sodangi 100%amma sai bai samu wannan damar ba saboda yana ganin ta wannan hanyar ne kafai zata iya tunawa dashi sosai,kuma shima ta nan ne zai gane iyakar yanda tayi missing dinshi.
Dan dagowa yayi da idanuwanshi da suka fara canzawa yace,"sodangi ina fata dai kin tuna dani yanzu,saboda ni zan iya ce maki tunda muka rabu nake dana sanin guduwar da nayi na barki har zuwa ranat yau dana hafu dake."
Kara sautin kukanta tayi,saboda idan da yasan yanda takeji idan yana tuna mata abinda ya wuce jivtake kamar numfashinta zai rabu da jikinta.
Kufcewa tayi ta fito daga inda ya boye da ita ta fara sauri tana tafe tana zubar da hawaye.shima fitowa yayi yabi bayanta jiki asanyaye saboda ya fahimci abinda ke sanya sodangi kuka watau abinda yayi mata abaya.
Kiran sunanta yayi har wajen sau ukku amma bata tsaya ba don haka sai ya kara sauri har ya samu ya sha gabanta ya tarbeta yana cewa,"don Allsh sodangi kiyi mani uzuri ki tsaya kiji reasons dina.
Da yake wurin babu kowa tsit yake saboda da rashin jama ar wurin safwan ya samu damar sakewa da sodangi,kuma shiyasa yaso ta tsaya suyi ta ta kare a tsakaninsu, saboda shi yasan duk abinda zatayi mashi ba zai rabu da ita ba koda minene shi kuwa.
Kaucewa tayi daga gabanshi taci gaba da tafiya abinta, wannan karon bai kirata ba,binta kawai yayi yana cimmata ya jawota ajikinshi ya sake rungumrta tsam yana mayar da numfashi yace,"sodangi so kike in mutu? Toh idan bakiyi sannu ba zan iya mutuwa,kuma saboda keðŸ˜
Sodangi tayi shiru ajikin safwan tana mamakin maganganun dake fitowa daga bakinshi,can wata zuciyarta tace,"akul sodangi,wallahi yaudararki yakeyi,mugu neh azzalumi,kuma mayaudari,ya yaudareki daga farko kada ki sake ki barshi ya sake yaudararki."
Wani sabon karfi ne yazo mata ta tureshi da karfin tsiya tana huttai,sannan ga idanuwanta sun kara fitowa saboda tashin hankalin da take gani karara agabanta.

Binta garba saleh daudawa
36
I dedicated this love story to my Hausa Novel & fans,thanks and love you all 😘😘
Zafga mashi harara tayi ta nuna shi da dan yatsa 👉 tace," kada ka sake taba ni,saboda idan har baka san kanka ba toh ni nasan kaina, kuma kada kayi tsammanin zan zama irin yammatan nan sakarkari dakake wulakanta wa,sannan daga baya ka koma masu."kutawa tayi ta duka ta dauki jikkarta ta juya taci gaba da tafiya ba tare data san inda zata nufa ba.
Jiki asanyaye safwan yabi ta da idanuwa cikin mamakin janzawar da Sodangin shi tayi,kara binta yayi,amma awannan karon bai kira sunan ta ba,saboda
Yadda yaga fuskarta yasan babu wasa,don haka yana isa ya juyota sosai suka fuskanci juna ya zuba mata kyawawan idanuwanshi yace,"kada kiyi tsammanin cewar zan rabu dake sodangi, saboda a yanda nakejinki tamkar yanzu na fara sonki arayuwata,please kiyi hakuri da abinda nayi maki mu koma normal."
Wani matsiyacin murmushi tayi kawai ta nemi juyawa shi kuma ya sake riketa kam a hannunshi yace,wllh idan har baki tsaya kika saurareni ba toh duk abinda nayi maki ki dauka ke kika jawowa kanki."
Wata irin dariya tayi tace,"wanne dare ne je mage bai gani ba,ai sai ranar mutuwar shi kawai,toh don haka kaje kayi duk abinda zakayi cheater kawai."
Damkar ta yayi sosai ya tunkari bakinta cikin zafin nama,saboda kalaman data bi shi dasu su suka tinzirashi har saida yayi kissing dinta.
Babu yanda sodangi batayi ba don ta kwace kanta amma ta kasa har sai daya saketa don kanshi.
Da sauri ta matsa baya tana tofar da miyan bakinta cikin tashin hankali.
Shi kuma kallonta kawai yake yana murmushi sannan yace,"I'm won you,if you attempt call me cheater sai nayi maki abinda yafi wannan,kuma sannan wannan miyau din da kike zubar wa,idan bakiyi sannu ba sai na mayar maki da wani yanzu."