Sashe 19
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyowa yayi afusace yace,"you failed sarat !you failed !! Domin ni duk gaba dayan kayan nan babu wadda dinkinshi yayi kyau,kila da kin dinka irin na jikinki toh da dadan sauki sauki,amma kikakijin shawarata."
Gaba daya sodangi tayi kasa da gwiwoyinta cikin tashin hankali ta kalleshi tace,"don Allah ka taimaka mani sameer,ka kara dubawa ka gani sosai,domin ni kaina dukkan wannan style din ban taba yinsu ko ganinsu wani waje ba."
Love you sis😘
08033481518
[4/8, 10:28 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
28
I dedicated this love story to my Hausa Novel & my fans,thanks and love you all😘😘
Sameer yayi wata irin dariya ya kalleta sosai yace,"that's why you failed, saboda ya za ayi ace baka taba ganin abu ba ka zauna ka kirkiroshi da kanka."
Sodangi tayi kasa da idanuwanta,amma acikin zuciyarta sai kwakkwafar kanta kawai take don kada yace tayi mashi rashin kunya,amma idan banda abinshi sau nawa ake kirkirar abu kuma har yafi na asali kyau.
Dago idanuwanta tayi da sukayi kalar tausai ta kara marairaice mashi wai don dai yaji tausayinta,ganin haka yasa ya kauda kansa saboda haka nan yakeyin abinda yakeyi mata amma badon yaso ba,shi kawai burinshi yaga ya bata mata rai don itama taji abinda yaji sadda ta farfada mashi bakaken maganganu iya son ranta.
Tsallake ta yayi ya fita daga dakin domin bayason tasanya zuciyarshi ta karaya,don kada ta gane mashi.
Share wasu hawaye tayi da suka gangaro mata ta mike tsaye ta nufi jikkarta ta dauka tare da ratayata akafadarta,sannan ta gyara rufa gyalenta sosai ta nufi hanyar fita,har ta kai bakin kofa ta juyo ta sake kallon kayan dake rataye taji kamar ta fashe da kuka saboda tuna wahalar data sha kamin tayi su,amma gashi wahalar ta tashi abanza.
Runtse idanuwanta tayi kawai ta juya ta kama tafiya,hanyar fita companing ta nufa kanta a sadde saboda batason mutane suga tashin hankalin dake kwance a fuskarta.
Sunanta taji an kira "sarat Abubakar mazoji" dago kanta tayi da sauri ta kalli sashen dataji an kirata,Alhaji yunus ne ta gani tare da wasu mutane suna biye dashi.
Zubewa tayi kasa da sauri ta gaishesu,cikin fara arshi ya amsa mata yace,"yaya har kin gama gwajin da akeyi maki?"sodangi tayi kasa da idanuwanta sai hawaye shar suka zubo.
Alhaji yunus yadan firgita da ganin sodangi tana kuka yace,"akwai matsala kenan?"dan jim yayi jikin shi asanyaye yaci gaba da cewa,"kiyi shiru hakanan,amma ki biyoni office dina inga idan akwai wani taimakon da zan iyayi maki."
Wani sanyi sodangi taji acikin zuciyarta ta mike da sauri tabi bayansu.
Sai da Alhaji yunus ya kammala da kowa a office dinshi sannan yaba sodangi dama ta shiga office din.tana shiga tayi maza ta tsugunna.
Alhaji yunus yana fara arshi da komai yasa ta taso tazo kujerar dake kusa dashi ta zauna,tambayar farko daya fara yi mata shine,"ina fata kinyi breakfast?"
Sodangi ta girgiza kanta ahankali tace,"a a banyi ba,saboda ai anan na kwana don in samu yin abubuwan da sameer ya umurceni,kuma yallabai duk nayi,amma dayazo sai cewa yayi duk babu wanda yayi mashi."
Murmushi Alhaji yunus yayi irin nasu na manya yace,"kuma ke kin tabbata kayan sunyi kyau?"
Kasa tayi da kanta tace,"ni dai anawa ganin tabbas sunyi sai dai ban sani ba ko wadanda nayi ba tsarin da kuke so bane,amma idan har haka neh ina rokon arziki daga gareka kasa in sanya kayan na mata dana dinka aga yanda sukayi mani,shi kuma sameer kasa yasa na mazan shima aga yanda zasuyi mashi."
Alhaji yunus ya kada kanshi alamar ya gamsu da bayanin sodangi,kuma shi jikinshi yana bashi sodangi idan dai har ita ta zana wadannan takardun,toh lallai zatayi aiki mai kyau,don haka sai yaba sectary dinshi umurnin tasa akawo wa sodangi break don ta farayi don kada yunwa ta illata ta.
Abinci mai rai da lafiya aka kawowa sodangi tare da lemuna da ruwan sanyi,dan ruwan tea kadai ta hada da plantain da kwai taci.
Tana gamawa sameer yana shigo, kallo daya yayi Mata ya kauda kanshi ya nufi mahaifinshi yadan rusuna yace,"Abba gani."wuri ya nuna mashi yace,"ka zauna mana."
Sameer ya samu wuri ya zauna,amma cikin dubara yake satar kallon sodangi,saboda ranshi ya bashi akwai wani abu.
Sauran manyan ma aikatan wurin yaga suna ta shigowa daya bayan daya hsr suka hallara.
Mikewa Alhaji yunus yayi yace,"duk ina son mu ziyarci dakin gwajin kaya(show room)
Gaban sameer ne ya fadi saboda yasan idan har kayan da sodangi ta dinka za a gwada toh babu abinda zai hana bataci ba.
Haka nan dai sameer yabi umurnin mahaifinshi suka nufi show room din,suna shiga kayan da sodangi ta dinka ya fara tozali dasu,kuma abinda ya kara tsoratashi shine yanda yaga gaba daya ma aikatan wurin sun nufi kayan arude suna ta washe baki da yaba masu.
Gyaran murya yayi yace,"toh dama abinda yasa kenan nace muzo nan don kowa ya ganewa idanuwanshi kokarin da wannan yarinyar tayi,kuma dukkan alamomin da na gani atare daku yasa na fahimci kayan sunyi kyau,amma kuma duk da haka ina son in gane wani abu da ba kowa ne zai hango shi ba.
Sameer ya kallah yaci gaba da cewa ina son ka dauki kayayyakin nan na maza ka shiga daga ciki kayi ta gwado mana su.
Zaro idanuwa yayi 😳 ya kalli sodangi da fuskar nan tata sai fara a takeyi kamar wata gonar auduga,ganin sun hada ido sai ta tsokane shi ta daga mashi girarta daya tana dariya.
Bay da yadda zaiyi, dolenshi ne yabi umurnin mahaifinshi, gaba yayi leburorin wajen suna biye dashi da kayan har ya shiga wurin da aka nuna mashi.
Babu abinda yafi ba ma aikatan wurin mamaki sai yanda sameer yake sanya kayan nan sai ka rantse kamar dama can nashine,shi kanshi sameer din idan ya fito har wata fakkama yake, saboda yanda kayan suke fitting dinshi,sai alokacin ya kara tabbatar da kwarewar sodangi sosai.
Bayan ya gama itama sodangi ta shiga ta Fara fitowa cikin nata kayan,kusan duk gaba daya dakin rudewa sukayi da sowa don wasu harda fito saboda jin dadi.
Takaici ne kuma ya kama sameer saboda yanda yaga takadaran wajen har wani canza salo sukeyi wajen kallon sodangi,don haka tunda tayo shiga ta farko ta fito ta biyu sameer yabi bayanta yace mata ya isa haka nan.
Kallonshi tayi cikin rashin sanin abinda yake nufi domin duk tunaninta kuma wata hanyarce zai sake don ganin bukatarta bata samu ba.
Kaucewa tayi daga gabanshi ta dsuki wasu kayan ta shige toilet ta sanyo su ta fito.kallonta yayi tundaga sama har kasa yaga wannan shigar kayan sun dan kama jikinta bama kamar wadancan shigar guda biyu ba, sai kawai ya hango idan ta fita kila wani daga cikinsu sai ya nemi rungumeta tunda ba kunya ta ishe su ba,don haka da sauri ya fisgota kusa dashi suka rinka kallon juna cikin ido yace,"ke baki da hankali neh? Da kinsan irin bala in da zaki jawowa kanki idan kikayi wannan fitar da bazaki fara ba,saboda ba mace irinki takeyin show dress ba,domin dukkan jikinki babu inda bai motsawa,ita kuwa macen da takeyin show dress yar siririyace mara kwari wadda babu wani abu dayake motsawa ajikinta sai dai ita ta motsa jikinta da karfi,amma kuma idan kinji zaki iya daukar abinda zai biyo baya ga fili ga mai doki nan."
Gaba daya jikin sodangi ne ya hau rawa duk sai taji ta rude saboda gaskiya ce sameer ya fada mata don haka da gudu ta koma toilet ta cire kayan ta mayar da nata,wannan karan gyalenta har abisa kai ta dorashi.
Sameer ya kalleta yayi dan murmushi ya fada acikin ranshi "ashe matsoraciyya ce," abayyane kuma sai ce mata yayi "muje." Tare da dan daure fuskarshi watau babu wasa.
Sukuku tabi shi har suka koma show room din,ganinta cikin kayanta sai suka fara guna gunin ya haka,saboda idan har idanuwansu basuyi karya ba kayan sun kai wajen kala biyar.
Safwan ya kalli dukkan ma aikatan wajen sannan kuma ya kalli Abban shi yace,"Abba bamu bukatar ganin sauran kayan tunda dai abinda ake bukata an same shi."
Alhaji yunus yayi murmushi, saboda halin sameer babu wanda bai sani ba na sanin ya kamata,kuma shima kanshi don sodangi ta bukaci ta gwada kayan,saboda ita dai bukatarta aga kwarewarta kuma bukatar ta ta samu aiki shi yasa.
Jin jina kai yayi yace,"Tabbas sarat Abubakar ta cancanci yabo na musamman,kuma daga yau ta zama ta zama ma aikaciyyarmu saboda ban taba samun sabon ma aikaci mai kwarewa irin tata ba,don haka sameer ka kaita office dinka daga yau ta zama mataimakiyyarka."
Turus sameer yayi yana kallon Abbanshi,su kuma ma aikata,shugaba yana gama bayani ya mike ya bar wajen su ma kowa ya kama gabanshi.
Sodangi kuwa rabawa tayi daga gefe tana jiranshi tunda ance a office dinshi zatayi aiki.
Sameer yayi murmushi, saboda gaba daya Abbanshi yayi surprises dinshi, domin bai taba tsammanin sarah zata zauna kusa dashi ba sai kawai ya kalleta yayi mata alama da idanuwanshi data biyoshi.
Ganin tsarin office din da yanda aka shirya shi sai da ya burge sodangi,kuma sai ta fara jin kanta kamar a mafarki take.
Afarkon office din kananan ma aikata ne,don haka suna ganinsu suka tashi tsaye suna gaishesu.bayan sun amsa sameer yayi masu bayanin matsayin sodangi awurinsu.matan dake cikinsu suka fara danyi msta guguni wai jibarta ko kwalliya bata iya ba,amma basu bari akaji su ba,su irin yan rainin wayannan.
wucesu sukayi suka nufi wasu dakuna guda biyu da suke kallon junansu.dan juyowa yayi ya kalleta yace,"ga office dinki nan,amma ki dan jirani."
Office dinshi ya bude ya shiga mai kallon wanda ya nunawa sodangi,yan mintoci kadan ya dauka ya fito da keys din office din ya mikawa sodangi,sannan yace mata,"ba ayau zaki fara aiki ba ki bari sai gobe saboda zai zama duk yau baki samu hutun kanki ba,don haka you can go now."
Godiyya sodangi tayi mashi,sannan ta juya,kuma acikin ranta taji dadi sosai,saboda banda gajiyar da take tare da ita har wanka ma takeso tayi,domin ta farajin jikinta ya canza mata.
Love you sis 😘

29
I dedicated this love story to my Hausa Novels & my fans,thanks and love you all😘😘
(Masoyana ina sonku)
ABUJA