Sashe 27
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Envelope din ya dauka yana juyata kamar ya dauki kashi,dan tsaki yayi ya raba jikin dan dakalin kofar gidansu surayya ya zauna.
Budeta yayi ya zaro wani hadadden card mai dauke da kalmomin soyayya masu tsima zuciya, yana sake juya shi sai ga wata yar karamar takarda ta fado daga cikinshi.
Ranshi bace ya duka ya daukota,sannan ya fiddo wayarshi ya kunna don hasken wurin ya karu.
Har ya bude takardar zai karanta sai ya fasa,saboda words din kadai daya gani ajikin cards din sun sa tunaninshi yana neman jirkicewa,toh kuma bare abinda ya rubuta da hannunshi.
Matse takardar yayi da karfi ya runtse idanuwanshi yana maida numfashinshi da karfi.gaba daya ya canza,idanuwanshi suka kada sukayi jajir.
Ahankali ya samu ya fara komawa dai dai,saboda duk alokacin ya tuna ko sallar magriba baiyi ba,don haka mikewa yayi ya fita daga center ya nufi wani masallaci mafi kusa yayi sallar magriba da isha'i sannan ya dawo.
A dai dai kan lungun da zai shiga ya nufi gidansu surayya yaga wani atsugunne gefen hanya,zuba mashi ido yayi don ya kara tantancewa.
aikuwa abinda yake tunani shi ya gani,watau babban yaronshi,shima babban yaron yana ganin oganshi ya taso kanshi a sunkuye yana cewa,"wallahi yallabai yau babu gidan da ban shiga ba,amma idan nace masu sodangi sai suce duk rukunin nan babu mai irin wannan sunan."
Safwan ya kalleshi yaga duk yanda ya yamutse,saboda wahala,don dai dai da kott din dake jikin shi ya cireta ya rike ahannushi,har necktie dinshi ya zazzageshi,kai duk dai abin gwanin ban tausayi.
Safwan baice mashi komai ba,sai key daya mika mashi yace,"kaje wurin motar ka jirani kamin in fito.
Jikinshi yana rawa ya amshi key din,kuma can a cikin zuciyar shi wani farin ciki ne ya cikashi ya nufi motar yana jin dadi.
Wani yaro ya tura cikin gidansu surayya yace,"kaje kace ana sallama da saratu."
Cikin sauri yaron ya shiga yayi sallama,sannan ya isar da sakon safwan.
Sodangi tadan bata ranta ta kalli surayya dake kishin gide gefenta suna shan iska saboda zafin da akeyi tace,"nifa kananan samarin unguwar nan banson abinda sukeyi mani,domin nasan sun kyalla idon su dazun sunga dawowata."
Dariya surayya tayi mata tace,"toh ai ba a san inda ake dacewa ba,kika sani ko acikinsu mijin yake."
"Allah ya sawwake".cewar Sodangi cikin hassala ta mike tsaye taci gaba da cewa, je kace gata nan zuwa."sannan ta juya kan surayya ta kalleta cikin takaici tace,"wallahi duk kin ja masu domin babu wanda zan Kara gani da gashin arziki acikin su."
Dan gyalenta ta jawo ta dora akan English wears din dake jikanta, sannan ta zari plat shoe din dake gefe cikin takalmansu tayi waje rannan abace.
Kamshin turaren dataji tundaga zauren gidan yasa jikin ta yayi sanyi,ta tsaya cak,saboda kirjinta ne taji ya fara dukan ukku ukku.zuciyarta ce tfara ra tambayarta anya kuwa shine?🤔
Idan har shine toh miya kawo shi,kuma ya akayi ya gane gidan nan tunda rannan ina sane da yaronshi yana bin mu,shi yasa tayi dubarar da suka bace mashi.
Mits ! dan tsaki tayi ta dunguri kanta tace,"kilama ni ke tunani banza,tayiwu ma ba shi bane."
Ci gaba da tafiya tayi ta fito daga cikin gidan.gaba daya numfashin ta ne taji ya tafi daukewa saboda ko acikin barci taga safwan acikin duhu dole ne ta ganeshi ballanta na idanuwanta abude.
Love you sis😘
08033481518
[4/9, 10:51 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
40
I dedicated this love story to my Hausa Novel & my fans,thanks and love you all 😘😘
Tsaye tayi cak ta gaza motsawa daga inda take tsaye,sannan kuma idanuwanta sun gaza daukewa daga kallonshi,saboda tsan tsar mamaki ne abayya ne afuskarta.
Fahimta yayi bazata iso inda yake ba,shiyasa shi ya mike tsaye ya isketa inda take tsaye ya lalubo hannunta ya jawota har zuwa bida dakalin,sannan yace,"ki zauna mana."yanda kasan an sanya mata remote control haka ta koma.
Sulalewa tayi ta zauna kamar yanda ya umurce ta.dan shiru sukayi nadan wani lokaci saboda shi safwan gaba daya ya rasa ta inda zai fara,shin ta sameer zai fara ko ta samarin cikin unguwa,saboda fitowar da tayi ba tare data tambayi ko wa nene ba yasa ya gane ba sameer kadai bane.
Numfasawa yayi ya kalleta yaga ko kallon inda yake ba tayi sai wasa da yan yatsun hannunta take,amma dazu ya gama ganinta da wani wai shi sameer ta saki baki tana ta bude hakoranta agabanshi,shi kuwa ayi mashi yar dariyar ko don yaji sanyi acikin zuciyarshi amma ya gaza samu.
Sunanta ya kira ahankali cikin sigar da zata tausaya mashi yace,"mi yasa kika daina so na?sai wasu wadanda rayuwarki bata dace da ta su ba?"
Sai alokacin ta dago ta kalle shi,amma wannan karon babu tsiwa atare da ita tace,"saboda sune sukace sunji sun gani zasu iya dani duk ayanda nake."
Tsam yayi da ranshi dayaji abinda tace,sannan ya kalleta yace,"nima zan iya fiye da tunanin ki sodangi nah." Fadin sodangi nah da yayi sai da taji har acikin ranta,sannan kalmar ta tafi ta ba sauran jijiyoyin jinin jikinta.
Dagowa tayi ta kalleshi,shi kuma yaci gaba da cewa,"har yanzu sodangi na lura dake kallon da kikeyi mani na dawo ne zan sake yaudararki,baccin ni kuma yanzu ina tafiyar da rayuwata akan abinda nakeso,saboda a shekarun baya kurucciya ce ta ja ni har na aikata maki abinda nayi,amma ayanzu babu abinda nake so da gani sai ke,shi yasa na ajiye duk wasu ayyuka nah saboda ke sodangi please kiji tausayina ki yafe mani abinda nayi maki."
Zuciyar ta ce ta fara karewa hat taji kamar zatayi kuka saboda tausayin safwan wai shine yake begging dinta,wuf tayi ta mike tsaye zata tafi yayi caraf ya riko hannunta yace,"sodangi yaushe tausayinki ya rabu da jikinki?domin sodangin dana sani zuciyarta cike take da tausayi da tsananin son mijinta safwan."
Kokarin kwace hannunta tayi niyyarshi shima yayi maza ya mike tsayen ya fuskance ta sosai tare da shan gabanta don kada ta samu damar shigewa cikin gidan ta barshi.
Sun jima ahaka kowanne daya daga cikinsu suna jin saukar numfashin dan uwansu safwan ya numfasa yace,"sodangi wanene sameer a zuciyarki?"saboda ya fahimci duk ta lalamar daya bi mata tana son ta zame mashi.
Shiru tayi bata amsa mashi ba,har ya sake maimaita mata tambayar.
Cikin yar rashin kunya ta harareshi tace,"miye kakeso kaji?
Murmushi kawai yayi yadan kauda kanshi gefe na yan seconds sannan ya maido ganinshi kanta yace,"ina son in sani neh,saboda wannan card din dana tsinta anan kofar gidan."
Mamaki tayi sosai saboda dama taga babu daya daga cikinsu,amma sai tayi tunanin ko sameer ya manta shi acikin motar.
Hannu ta daga da sauri zata amshi card din sai yasa hannunshi daya ya rike nata hannun yace,"har sai kin bani amsar tambayar da nayi maki sannan."
Bude idanuwanta tayi sosai ba tare dataji komai ba tace,"son shi nake, kuma aurenshi zanyi,sai kuma mi?"
Murmushin karfin hali yayi yace,"okay naji,toh ni kuma ya zakiyi da nawa son dake cikin zuciyar ki?saboda koda kika ce mani baki sona sam ban yarda ba."
Sodangi tayi dariya irin ta ka gaji ka bari tace,"please ka daina yaudarar kanka,saboda na dade da daina sonka."
Safwan ya kara matsawa kusa da ita yace,"idan har kin daina so na da gaske ki tsaya in gwada in gani,kuma nayi maki alkawarin ni kuma zan rabu dake har abada."
Da daya matso har taja baya,amma dataji abinda yace sai ta tsaya cak tace,na amince ka gwadani din."
Safwan yayi murmushi ya Kara matsawa kusa da ita ya tsaya yace,"kici gaba da kallona har tsawon minti ishirin."
Sodangi ta gyara tsayuwarta ta dake da bala I tana son ta gwadawa safwan cewar ta fa daina son shi,shi kuma cikin dubara ya kara matse mata ba tare data sani ba,suna cikin kalon juna safwan ya dafa kafadarta,kamar dama jira take kawai sai ta tafi da idanuwanta luuuuuu ta samu dai ta budesu ta tsayar da idanuwanta.
A haka bata ankara ba fuskokindu suka kusa hadewa har sunajin hucin numfashin junansu,kai tsaye safwan ya nufi bakin sodangi,madadin ta hanashi kamar yanda sukeyi sai kawai ta lumshe idanuwanta ta ta bar madhi euka da nama saboda kwata kwata kasa janye jikin ta tayi,domin sai ta rinkajin kamar magnet aka sanya atsakaninsu take janta zuwa gareshi.
Kissing dinta yayi wanda ya sha bambam da wanda yayi mata akwanaki tana yan tirje tirjr,wannan karon tesponding tayi ba tare data sani ba,shi kuma da yake ya samu dama,jawota yayi ya mannata ajiki shi ya shiga sarrafa ta yanda yakeso.
Numfashinta taji ya fara season kamar zai dauke sai ta ida fadawa jikinshi shi kuma ya rungumeta sosai saboda yanda yaji kamar faduwa zatayi,acikin kunnenta ya shiga rada mata,"thank you sodangi,dama tuni nasan kina sona,don dai kawai kina fushi dani neh,kuma zan iya komai arayuwata don in baki hakuri."
Hankalinta ne ya dawo jikinta taji ta ajikinshi,tunani ta farayi wai ya kayi haka,kada dai da gaske har yanzu tana son safwan din?
Wani haushin kanta taji ga kuma kunya,toh ta ya ya zata amshi kanta awajenshi?kai lallai yau tayi abin kunyar da bata tabayi ba a rayuwarta.
Dakewa tayi ta dago da kanta tare da zame jikinta,saboda kunya kuma sai ta gaza hada ido dashi ta juya tana kokarin shigewa cikin gida."
Wuf yayi ya kamo hannunta yace,"ki tsaya please,ina son ki furta mani da bakinki sodangi."
Sodangi ta harareshi tace,"kada ka sanyawa ranka wai sodangi tana sonka,sam saboda abinda kayi yaudara ce,don haka bari kaji da kunnenka,"ni sodangi bani sonka."
Love you sis😘
08033481518
[4/11, 12:33 AM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
41

Murmushi safwan yayi yakai hannunta abakinshi ya kissing dinshi yace,"komai zaki ce ni bazan damu ba,amma ina son ki sani ki daina kula samari idan har kina son zaman lafiyar,saboda zuciyata bazata jure ganinki tare da wani ba."
Yana fadar haka ya saki hannunta ahankali yaci gaba da cewa,"sai mun sake haduwa,kuma ki sanyawa ranki akowanne lokaci zaki iya gani nah."