Sashe 21
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk labarin da sukeyi duk akunnen ardo,don haka sai kira sunanta yace,"sodangi ina labarin aure neh?domin na lura dake kullum baki da wani labari sai ta ya zaki samu kudin da zaki rike su laura ba mu ba."
Dan numfasawa yayi yace,"toh gaskiya daga yau na gaji dajin haka,maza ki samo miji inyi maki aure,kuma tun yaushe nake fada maki su maza ba irinsu daya ba,domin idan Allah ya taimakeki sai ki samu wanda akullum zaiji tamkar ya hadiyeki don so,don haka daga yau ki fara shirin neman miji don inyi maki aure.
Sodangi tayi kicin kicin da ranta,saboda ba ayau bane ardo ya farayi mata wannan maganar,don shi yasa idan tatafi take dadewa bata zo ta gansu ba,amma da yake su iyaye dolene a lallaba su don haka sai ta bashi hakuri tace,"kayi hakuri ardo,ni nasan dole zanyi aure idan lokacin shi yazo."ardo ya kada kanshi yace,"haka nakeso inji sodangi, saboda ga sadah nan shi kuma na rasa inda ya nufa sai tsabagen karatu kawai yakeyi."
Ahankali sodangi ta lallabasu ta samu tayi bankwana dasu tace,"bari inzo in koma don kada dare yayi mani ahanya.Nasiha suka karayi mata sosai mai ratsa zuciya sannan tayi masu bankwana ta fito sadah yana biye da ita.
Tafiya suke ahankali sadah ya kira sunanta yace,"sodangi,ko har yanzu kina tunanin safwan neh shi yasa kikaki yin aure?"shiru tayi don kamar bazata amsa mashi tambayarba,kuma shima sadah shiru yayi saboda koda bata bashi amsar ba sam bayyi niyyar sake tambayar taba.
Numfasawa tayi ta kalleshi tace,ni kuwa yaya sadah wasu lokutta mutane suna bani mamaki,wai miyasa kowa zai bude bakinshi sai yace wai ko safwan kaza akaina,wai mi yasa?"
Murmushi sadah yayi yace,mu din nan da kikaji magana kadan sai ace ko safwan kike jira,saboda mun san yanda kike tsananin sonshi."da sauri ta tari numfashinsa tace,"ada ba,amma ni yanzu sai ince maka nafi shekara biyu banyi tunaninshi ba,kuma wai mutumin daya tafi bai sake nema na ba toh don mi ni zan zauna zaman jiranshi?"
Sadah yayi murmushi yace,"toh shikenan, sai dai idan,har baki son ayi ta fadin haka to ki fiddo miji kiyi aure."kuma ni akwai wani abu da yakedan damuna,sai inyi ta tunaninshi ni kadai,amma yau dai tundamun hadu sai muyi maganar."
Sodangi tamayarda hankalinta wajenshi sosai shi kuma yaci gaba da cewa,"akwai wata jaririya gidansu goggo laura, so alokacin sai nake tunanin ko rainonta takeyi,amma kuma yanzu sai naga yarinyar har yanzu tana nan tare da ku,shin wacece?"
Love you sis 😘
08033481518
[4/9, 2:19 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
31
I dedicated this love story to my Hausa Novel & my fans,thanks and love you all 😘😘
Sodangi tadan firgita da tambayar da sadah yayi mata,kuma shi kanshi sai da ya ganeta,don haka sai ya tsayar da ita saboda ya fahimci saurin data kara,kuma zasu iya samun mota ta shige ta barshi ba tare data bashi amsa ba.
Sodangi tayi tsaye tana yi mashi mazurai tace,"ni kaina ban san inda goggo laura ta sameta ba,amma dai tunanina diyar makwabta ce."
Sadah ya zuba mata ido yanayi mata kallon rashin gaskiya yace,"ni ban yarda da ke ba,kuma jikina yana bani wannan yarinyar tana da alaka dake,saboda duk sadda ta kalleni sai in rinka ganin kamannunki kina karama,don haka kada ki boye mani komai ina kika samu diya kuma waye babanta?"
Hawaye sodangi ta farayi ta hada hannuwanta wuri daya zata rokeshi,sai kawai ya ture hannunta cikin tashin hankali yace,"kada kice mani haihuwa kikayi sodangi!don Allah kada ki fada mani abinda zai tayar mani da hankali."
Ganin irin yanda ya rude har yana neman tara masu jama ar da suke wucewa yasa ta kama tafiya kawai ta barshi anan,tana isa bakin titi ta samu mota.tana hangen sadah daga nesa ya biyota da gudunsa amma inaaa,saboda duk gudunshi gaza cimmasu yayi.
Juyawa yayi cikin kunar rai ya juya zuwa gida,kai tsaye ya nufi dakin molasa ya sameta yana zubar da hawaye yana bata labarin yanda sukayi da sodangi.
Molasa ta zaburo ta jawo hannun sadah ya ida shiga cikin dakin tare da rufe mashi baki tana cewa,"kada ka tona mana asiri sadah,ardo yana nan kada kasa yaji abinda kake fada."
Sadah ne hankalinshi ya kara tashi saboda ganin wai molasa tasan wannan sirrin,amma tayi shiru tsayon shekaru hudu.
Cikin tsoro da firgici yake kallonta,sannan ga wasu hawaye masu zafi sai malalo mashi suke ya kalli molasa yace bakin shi yana rawa,"molasa kema kin san sodangi ta haihu?"
Kada kanta tayi tana hawaye tace,"na sa ni sadah,amma ba ta zinah ta sameshi ba,tana da ubanta."
Sadah cikin mamaki yace,"waye uban nata! Waye shi?"molasa ta kara zaro 😳 idanuwa tace,"ba nace ka daina daga murya ba,ko so kake komai ya ida ya mutse mana,toh safwan daka san ya auri sodangi kusan shekara biyar da suka wuce,to shine mahaifin afnan."
Sadah cikin mamaki ya share hawayen dake fuskarshi yace,"safwan?toh amma molasa mi yasa kuka boye?tunda kowa yasan mijinta ne."
Molasa ta karayin kasa da murya ta fadawa sadah komai tundaga farko har karshe.sadah neh yaji wasu hawayen jin tausayin sodangi ya kamashi,tuhumar molasa ya farayi,"mi yasa ban san da wannan labarin ba molasa?dana taya yar uwata renon afnan,amma yanzu kunsa diyar sodangi bata sanni ba bata san matsayina agareta ba."
Mikewa yayi ya nufi dakinshi,kayan jikinshi kadai ya canza ya fito da yar jikkarshi karama ya leka dakin ardo ya dan durkusa yace,"ardo zanje bichi yanzu."
Ardo ya tashi daga kishingidar da yayi yace,"wacce irin bichi kuma?ince yanzu sodangi ta tafi,idan har wani sako ke gareka kaki bata ta tafi dashi."
Sadah ya sunkuyar da kansa ya fara tunanin yanda zaicewa ardo sabodacya fahimci kamar bazai barshi ba,dago kai yayi yace,"ardo! Mantuwa sodangi tayi na ID card dinta na wajen aiki,toh shine zan bi ta in kai mata don kada ta samu matsala."
Ardo yayi shiru na dan wani lokaci sannan ya kalli sadah yace,"kana ganin baza kayi dare ba?"
Sadah yayi murmushi yace,bazanyi dare ba,kuma idan naje gobe zan dawo da wuri insha Allahu."
Numfasawa ardo yayi ya kalleshi yace,"toh shikenan, Allah ya ya maido mana kai lafiya."sadah yace,"ameen."sannan ya mike yayi ban kwana dasu yabi hanyar bichi cike da doki na zaije yaga diyarsu afnan.
ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’
BICHI
Sodangi sam bata cikin cikakken kwanciyar hankali har ta isa bichi,saboda duk tunaninta ya koma ga sadah daya fara tuntubar afnan ko wacece,domin ayanzu yanda takejin afnan azuciyarta sam bata son abinda zai raba ta da ita.
Don haka tana shiga gidan kusan da dan gudunta ta shiga tana kwalawa afnan din kira.ita kuma tana jin muryar mamanta ta kufce daga hannun laura tayo kanta tana murna harda tsallenta ta dareta.
Tsananin farin ciki yasa sodangi harda hawaye ta rungumeta sosai ajikinta tana cewa,"I love you my baby."ita kuma afnan din ta mayar mata da,"I love you too mummy."
Idan da sabo goggo laure ta saba ganin haka atsakanin sodangi ds afnan.
Rankayawa sukayi gaba suka shiga daki,yar tsarabar ciye ciye da ta sawowa afnan ta baza mata agabanta,ita kuma goggo laura ta amshi su fizza da bugger da aka sawo mata ta koma gefe sai zalama takeyi.
Wayar Sodangi ce ta fara ringing ta jawo hand bag dinta ta fiddo wayar,sunan sameer ne ta ga ya bayyana a screen din wayar,don haka da dauri tayi picking tare dayin sallama.
Dariya yayi yace,"gani nan kofar gidanku."cikin mamaki tace ,"da gaske? ko dai zolayata kakeyi?"
Wata dariyar ya karayi yace,"da gaske nake mana,dama cewa nayi bazan fada maki ba don inyi surprise dinki."
Mikewa tayi itama tana dariyar ta nufi hanyar fita daga cikin gidan tana cewa,"gani nan fitowa yanzun nan."
Ganin sameer da gaske yake abin ya kara bata mamaki ta nufeshi fuskar nan ta ta dauke da murmushin da yake kara daukar mashi hankali tace,"my boss ur well come."
Daukar mashi hankali tayi sosai,domin har ta isa gabanshi bai dauke idanuwanshi daga kallonta ba.
Kunya ce ta dan kama sodangi har yasa ta rufe hannuwanta da tafin hannunta tace,"yallabai duk wannan kallon fa?"
Kasa yayi da idanuwanshi yana murmushi yace,"gani nayi tsakanin jiya da yau kin canza mani."
Dan duba kanta tayi tare da shafa fuskarta tace," mi ya sameni da har yasa na canza cikin kwana daya."acikin ranta kuma tuna yaya sadah tayi da rigimar da yakeso ya ballo mata,aikuwa tasan ko wannan tashin hankalin kadai ma ya isa yasa ta canza.
Can kasa kuma ta jiyo muryar sameer yana cewa,"kyau kika kara mani da kwarjini."
Kasa tayi da idanuwanta saboda jin kunyar abinda ya fada tace,"kai yallabai kai ma harda kai?"
Dan fuska yayi ya harareta yace,"ba na hanaki kirana da wannan sunan ba."
Kama kunnuwanta tayi tace,"kai na abisa wuya,ayi mani afuwa my boss."duk dariya sukayi gaba dayansu sannan sodangi tace wa sameer,"bismillah sameer ka shigo mana,amma kayi hakuri da yanda zaka ga gidan na mu na talakkawa."
Murmushi yayi yace,"bama sai na shiga ba sarat, akwai wani abu mai muhimmaci dayasa nazo,saboda gani nake kamar bazaki fahimci yanda abin yake ba ta waya."
Wasu takardu ya fiddo daga cikin motarshi ya mika mata,amsa tayi ta fara dubawa tana binsu daki daki,da sauri ta dago cikin fara arta tace,aikuwa sameer idan har muka jone da wannan babban company mun gama morewa,kuma company mu zai kara karfi,don haka mi zai hana mu amsa gayyatarsu."
Sameer yayi murmushi yace,"shiyasa nazo gareki sodangi don muyi shawara,kuma idan har mun amince da amsa gayyatarsu to sai dai kizo mu koma kano yanzu,saboda sai munyi bincike sosai akan abinda zamu fada masu a gobe idan munje ganawar da zasuyi da mu."
Sodangi ta jinjina kanta tace,"ok toh bari inje inyi bankwana dasu sai inzo mu tafi."
Love you sis😘

32
I dedicated this love story to my Hausa Novels & my fans,thanks and love you all 😘😘
Hello my fans, ina baku hakuri akan jina shiru da kukayi na kwana biyu,saboda nayi fama da ciwon kai mai tsanani,amma yanzu na samu lfy,duk da haka ina barar addu arku ðŸ‘ðŸ‘
( ci gaban lbr)
Da sauri ta juya ta shiga cikin gidan,ba wani lokaci ta dauka ba ta fito dauke da hand bag dinta,sai wani dan karamin akwati trolley tana jaye dashi.