Sashe 39
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali safwan ya shiga fede masu biri har wutsiyarshi,kai harda fushin da iyayen sodangi sukeyi dashi sai da ya fada masu.
Gaba daya falon sukayi tsit suna kallonshi,saboda abinda sukaji ba karamin daure madu kai yayi ba wai safwan da diya within five years,bama kamar daddy dinshi da ada daukar labarin yake tamkar tatsunniya idan mahaifiyyar safwan ta fada mashi, amma yanzu dayaga zahiri harda diya yada mamaki yayi kamar ya kashe shi sai kawai sukaji ya bushe da dariya harda dan tafi yana kallon Hajiya ummu salma.
Sudai falon babu wanda ya motsa tunda basu gane manufar daddy dinsu ba,sai da dukaga ya mike tsaye ya nufi safwan ya rungumeshi yana ci gaba da dariyar da yakeyi tajin dadi.
Dago safwan yayi yace,"lallai dana ya girma,ada safwan kallon da nake maka a matsayin ka na karami kafi kowa karamin tunani,amma yanzu abinda ka aikata koni gani nake bazan iya aikata shi ba,saboda kayi kuskure daga farko, kuma yanzu ka dawo daga baya kana kokarin gyaran mistake dinka,na goyi bayanka kuma zan tsaya maka har sai naga sodangi ta dawo hannunka da yarka."
Jin abinda daddy dinshi ya fada yasa ya kara rungumeshi don dadi ya rinkayi mashi godiyya mara adadi.
Yusuf ne ya taso shima ya rungume dan kaninshi yana taya shi farin cikin abinda ya faru.
Ita kuwa Hajiya ummu salma saboda farin ciki kasa cewa komai tayi iyaka ta shafi kan safwan ta sumbace agoshi tace,Allah ya albarkace ka ya albarkaci zuri arka."
Ameen safwan yace ya sumbaci hannun umminshi.
Hada junior da afnan ummi salma tayi ta tafi dasu masaukinsu,sannan Alhaji Muhammad ya tabbatar masu safwan cewar gobe idan Allah ya kaimu zamu nufi katsina daga can sai mu leka daura wajen surukkan safwan din.
Yusuf da matarshi cewa sukayi su ba inda zasu anan gidan safwan zasu zauna kafin zuwa gobe din.
Safwan ya marairaice kai yace,"haba my senior sister kija mijinki kawai ku tafi makwancinku,ni kuma ku barni in huta."
Yusuf ya mike tsaye yana dariya yace,"ku idan ku ka hadu sai anji kanku."
Kai tsaye ya nufi dakin dake kusa dana sodangi,shi safwan azatonshi dakin ma zai shiga,toh sai da yaga inda ya shiga ne ya mayar da numfashinshi.
Tsaf khadija matar yusuf ta zuba mashi ido,kuma duk taga irin tashin hankalin da safwan ya shiga,don haka sai ta zargi lallai akwai wani abu da safwan yake boye ma wa,don haka wuri ta samu ta baje ta nuna mashi bata da wata alama ta zata tashi,shima zaman dirshan yayi a bisa carpet fin tsakar falon,amma kuma ba haka yaso ba.
Can dai yaga bata da wata alama ta zata tashi don haka sai yace,haba Anty nah ki tashi kije ga mijinki can yana jiranki,kuma har fa lokacin sallar azahar yayi."
Khadija tayi murmushi ta mike tsaye tace,"ni dadina da kai sai ka rinka kokarin korar mutum don yazo gidanka,Hmm,toh bari kawai muzo mu bar maka gidanka duk sai ahuta."
Wani dadi ne ya ka mashi yace,"da kin kyauta wllh."
Khadija tayi wuf ta mike tsaye ta nufi dakin da mijinta ya shiga,tana zuwa dai dai kofar kawai sai ta bude dakin da sodangi take aciki ta shige.
Love you sis😘
08033481518
[5/2, 12:37 AM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
56
I dedicated this love story to my group Hausa Novel & my fans,thanks and love you all 😘😘
Ina jinjina a gareku dukkan masoyana,saboda sakonnin ku da kuma yabawar ku duk suna isowa a gareni,na gode kwarai kuma ina roko ga ubangijina ya barmu tare har karshen rayuwata.
Gaba daya wuta ta daukewa safwan saboda bai san da yanda Anty khadija zata ci gaba da kallonshi ba idan har taga sodangi.
Dafe kanshi yayi ya nufi bakin kofar dakin ya labe tare da dan saurarawa,amma tsit yaji babu wani sauti dayaji yana fitowa,ashe lokacin da Anty khadija ta shiga dakin bataga kowa ba,don haka sai taci gaba da sanda tana kokarin dan lallekawa don taga ko boyewa akayi.
Sai da ta juyo tana shirin fita sannan taga gyalen mace aje akan gadon,daukarshi tayi ta kaiwa hancinta tana sunsunawa,kamshin dataji neh ya kara tabbatar mata da gyalen mace ne saboda turaren da akayi amfani dashi na mata ne.
Ranta ne ya bace,watau safwan har yanzu yaudarar iyayenshi yakeyi kenan,kuma yasan baida gaskiya shi yasa yake ta kokarin korarsu.
Wuri ta samu akan gadon ta zauna tana kada kafarta tana cewa,"yau ko wacce shegiya ce sai tayi maganinta,kuma shima safwan din bazata barshi ba sai ta hada shi da umminshi.
Sodangi dake cikin toilet tana alwallah sam bataji shigowar wani acikin dakin ba,don haka hankalinta kwance ta fito,amma sai idan ka natsu ka kalli fuskarta ne zaka gane tana cikin damuwa,fitowa tayi da dan kwalinta ahannu tana yarfe sauran ruwan dake jikinta na alwalla.
Ganin khadija da tayi azaune ne sai gabanta ya fadi itama tayi tsaye turus saboda rashin sanin khadija kowace ce awurin safwan din.
Khadija tana ganin sodangi tayi maza ta mike tsaye tana kallonta abaki bude,saboda yanda taga sodangin,kyau,cikar kamala da kwarjin su suka hana khadija yi wa sodangi wulakancin datayi niyyar yi,sai kawai tayi mata murmushi ta nuna ta da dan yatsa tace,"koh sodangi ce?"
Sodangi cikin mamaki da jin kunya ta amsa mata da "eh nice."
Khadija tayi dariya tace,"kai amma naji dadi da na ganki,saboda yanda safwan yake ta kiranki a family dole ne mu kagara don muga wacece wannan mai babbar sa ar data samu damar saye zuciyar safwan,saboda safwan ba kowacce 'ya mace bace take burgeshi,amma kuma sai naga ke din sodangin ba ta wasa bace,kema u are different to others,woooo gaskiya kunyi marching sodangi."
Sunkuyar da kanta tayi cikin jin kunyar abinda Anty khadija take cewa,sannan gashi duka yau suka fara ganin juna,amma ta barke da surutu irin sai kace sun saba da juna.
Ganin sodangin tayi shiru ta kuma tsunduma cikin dogon tunani sai tace,"sorry my dear na dameki koh,ai sai dai kinyi hakuri da halina saboda ni irin mutanen nan ce da duk abinda na gani idan har ya burgeni zan fada idan kuma bayyi ba kai tsaye zance bayyi mani ba,don haka kada ki damu da halina kawai kije kiyi sallar nima ita zanyi sai mu danyi labari kadan sannan in koma wajen mijina yana can na barshi shi kadai.
Sodangi najin ta bata go a head kawai sai ta dauki gyalenta tana murmushi ta rufa ta fara kokarin kabbara sallah,ita kuma khadija ta nufi toilet din tanayi tana waigen sodangi tare da yaba tsarin halittar dataga sodangin da ita.
Bayan sun gama sallah khadija ta nemi sodangi data tashi su koma falo,saboda kawai so take taga yanda safwan yake yi agaban wannan tsaleliyar yarinyar,domin ta sanshi da rawar kai.
Sodangi tayi shiru gami da sunkuyar da kai,domin maganganun da safwan ya fada mata har yanzu suna nan kwance acikin ranta.
Da kyar ta samu ta dago idanuwanta ta kalli khadija tace,"don Allah wani taimako nake nema agareki ðŸ‘.
Khadija tayi sauri ta kamo hannuwanta da take rokonta dasu ta rike tace,"haba haba please,miye wannan abun da har sai kin rokeni."
Sodangi ta kara karya wuyanta don ta bata tausai tace,"gida nakeso in tafi,amma na rasa ta yanda zan tunkari safwan,kuma baby dita tana nan wajenshi,so nake in tafi tate da ita."
Zuba mata idanuwa khadija tayi kawai tana kallonta har tayi shiru,sannan ta numfasa tace,"ko baki fada mani ba,amma idanuwanki sun tabbatar mani da akwai matsala atsakaninku,please sodangi kada ki boye mani komai,saboda ni yayarku ce dake da safwan din.
Daga nan khadija ta zauna ta warware wa sodangi alakarta dasu safwan,banda ma auren yusuf da takeyi ita cousin dinsu ce,sannan kuma ta bata labarin cewar ai su afnan sun dade rabon su da gidan nan,ummi ta tafi dasu sai gobe da safe zadu dawo.
Jin an ambaci mahaifan safwan har sunzo gidan nan bata sani ba,sai ta godewa Allah da basu ganta ba saboda kunyar da zataji idan ta gansu.
Mikewa tayi da sauri tace,don Allah Anty khadija ki taimaka mani na bar gidannan don kada su sake dawowa su sameni acikin gidan nan."
Murmushi tayi ta mike tsaye tace,"ok ki taso muje wajen safwan din,sai insa ya mayar dake gidan.
Lulluba gyalenta tayi tabi bayan khadija,shi kuma yana jin tahowarsu sai yayi baya ya koma akan kujera ya zauna tamkar bashi ba,kuma illahirin abinda suka tattauna a tsakaninsu duk akan kunnenshi,don haka suna shigowa falon sai kawai yayi tamkar bai gansu ba ya kauda kanshi.
Sam sodangi har acikin ranta bataji dadin kauda kanshi da yayi ba,don haka sai taji kamar ta fashe da kuka saboda agaskiya zuciyarta bazata juri wadannan abubuwan Da safwan yakeyi mata ba,don haka sai ta juya da sauri ta nufi hanyar fita daga cikin gidan tana share wata kwalla data fito mata.
A lokacin dayaji motsi sai yayi satar kallonsu yaga sodangi ta juya zata bar gidan,da sauri ya mike ya bi bayanta,sai da yayi da gaske sannan ya iya shan gabanta ya riketa.
Ya jima yana kallonta sannan yace,"mi akayi maki kikeson tafiya?"
Sodangi tasa hannu ta share hawayen da suka gangaro mata tace,"ba kai bane.......
Sai kuma tayi shiru taci gaba da share fuskarta tana sharben kuka cikin shagwaba.
Dariya kawai yayi yace,"haba sodangi, miye laifina aciki,ko kin mance kece mai laifin,mi yasa kikayi mani haka,mi yasa kika raba ni da gudan jini nah?
Sodangi ta rasa abinda yake mata dadi,don haka sai ta fada jikin safwan tana ci gaba da kukanta.
Shi kuwa abinda yaji neh acikin jikinshi yasa ya rumtse idanuwanshi da karfi,kuma bai san lokacin daya ida jawota ajikinshi ba ya kara rungumeta ba.
Love you sis
08033481518
[5/2, 10:15 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
57
Ita kuma dama so take a rarrasheta,don haka sai tayi kwance cikin jikinshi,shi kuma yaci gaba da rarrashinta yana shafa mata gadon bayanta.