Sashe 29
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hankalin Hjy maryam ya tashi tace,"what ??😳 hakan bazata yiwu ba har sai idan kece kikace mani kin fasa,toh ni kuma sai in sake neman wata in hadasu,harda dama ganin da nayi ke kina sonshi sosai shiyasa zanyi amfani dake don cikar gurina."
Gaban fa iza ne ya fadi,saboda duk sadda Hjy maryam tayi irin wannan maganar tayar mata da hankali take,saboda ita dai tasan tana son sameer da zuciya daya shine baya damuwa da ita shiyasa har tayi tunanin bi ta hannun Hjy maryam don ta samu karbuwa awajen iyayenshi,kuma haka akayi kuwa saboda Hjy maryam sai da ta shiga ta fita har Alhaji yunus yayi amanna da maganar fa iza.
Fa iza ta kalli Hjy maryam da raunanniyar zuciya tace,"wallahi har yanzu inason shi har acikin raina,shi kuma ko ada bai son sodangi toh yanzu ya fara sonta."
Hjy maryam tayi murmushi tace,"toh idan har kin yarda dani inason kije ki kwantar da hankalinki,saboda aure babu fashi sai anyi shi."
Wani farin ciki neh ya kama fa iza har sai da tayi dariya tace,"na gode mummy."
Hjy maryam itama murmushin take taci gaba da cewa,"yanzu dubara ta rage taki sai kije kiyi yanda kika raba su kamin lokacin bikinku yazo,kuma kema sai kinje kin rinka shige mashi ko yana ko baiso.
Godiyya fa iza tayiwa Hjy maryam ta komawa sit din zamanta.
Ayyuka sun dan natsawa sodangi ta dan samu wuri ta raba don kafafuwanta su huta da zaryar da sukayi tayi ayau.
Kasa daurewa tayi ta daga idonta ta kalli inda safwan yake,ilai kuwa shima din kallonta yake,kuma cikin tausayi,saboda duk akan idonshi yaga irin hidimar da takeyi,"sorry,"yace mata in silent, amma bakinshi da take kallo ne yasa ta gane abinda ya fada.
Haka nan kawai sai taji dadin tausaya mata da yayi, hannunta ta sa akafarta tana murzawa ahankali saboda tafiya da high hill dole kafa tayi ciwo.
sake daga kai tayi ta kalleshi cikin dubara tana mashi wani irin murmushi,wanda ita kanta bata san tana yinshi ba.
Motsa bakinshi ya karayi yace," ko inzo inyi maki massege?"fahimtar abinda yace yasa ta zaro idanuwanta tare da gyara zamanta ta girgiza mashi kai.
Sallamar da akayi mata ne yasa hankalinta ya dawo jikinshi ta dago da sauri tare da amsawa,wata kyakkyawar yarinya ta gani akanta tsaye.
Sodangi tayi murmushi ta bata damar zama kusa da ita,gaisawa sukayi sannan yarinyar tace,"sunana Humaira sulaiman."
Love you sis😘
08033481518
[4/18, 9:42 AM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
43
I dedicated this love story to my Hausa Novel & my fans,thanks and love you all 😘😘
Sodangi ta kalleta sosai taga dai bata santa ba,amma saboda tasan ko kan kayan da tayi tallarsu dazu dole ne su samu customers, don haka fuska asake ta amsheta tace,"ni kuma sunana sarat Abubakar sodangi in braket."
Kada kanta Humaira tayi ta sake daga kanta ta kalli wurin da safwan yake taga dai har yanzu sodangi yake kallo,wani sabon kishi ne ya sake turnuko mata ta kalli sodangi tace,"acikin kayan da kika yi mana tallarsu akwai wata gown ta material, gaskiya ta burgeni kuma Ina son kiyi mani ita zanyi amfani da ita wajen kamu,sai shi kuma angon kiyi mashi nashi zubin irin nasu na maza wanda kika san zasu kayatar."
Sodangi tayi murmushi tare da numfasawa tace,"duk babu matsala,yaushe ne bikin naku?"
Humaira ta kalli sodangi ido cikin ido tace,"end of this mouth ne."
Sodangi ta bude idanuwanta tana murmushi tace,"ah abin yazo kusa,kinga idan da angon yana kusa da sai in gwadaku tunda ayanda na lissafa bai wuci two weeks ba.
Humaira tana dariyar mugunta ta kalli sodangi tace,"kin san duk inda zani muna atare,saboda barci ne kadai yake raba mu".
Sodangi ta jinjina kanta tana murmushi tace,"that's good Humaira,ai haka akeso,don haka kiyi mashi magana don inga size dinshi."
Daga idanuwanta tayi ta kalli inda safwan yake ta nuna mata shi da danyatsa tace,"kinganshi can."
Gaban sodangi ne ya fadi,saboda bata taba zaton shi zata nuna mata ba,don haka sai kawai taji ta rikice ta mike tsaye tana kallonshi.
Shi kanshi daga inda yake duk ya fahimci abinda yake faruwa don haka sai ya tashi ya bar wajen.
Sodangi jiki asanyaye ta koma ta zauna tana mayar da numfashi.
Humaira tayi dariya,sannan ta harari sodangi tace,"kada dai ace kema ya burgeki kamar yanda naji sauran mata suna cewa?"
Sodangi ta numfasa ta dago ta kalli Humaira tace,"sam bai burgeni ba,tausayi kawai kika bani,saboda safwan mayaudari neh,ko ya taba fada maki yana da wata matar bayan ke?"
Humaira ta zaro yan kananan idanuwanta gaba daya tace,"what?mata fa kika ce,No impossible abinda bazai taba yiwuwa ba kenan."
Cikin fushi ta mike tsaye tana huci saboda wani malolon kishi neh ya taso mata ta kalli sodangi tace,"wacece matar,don yau bazan iya yin barci ba har sai nayi tozali da ko wacece."
Sodangi da takeji kamar ta maketa don haushi,saboda yanda ta kagara ta matsa daga gabanta don ko son ganinta bata sonyi tace,"kije ki tambayeshi,saboda awurinshi neh kawai ya kamata kiji wannan amsar."
Cikin fushi Humaira ta juya har tana shirin faduwa don sauri ta nufi inda take tunanin zata ga safwan.
Tana tafiya sodangi ta dafe kanta dataji ya somayi mata ciwo,saboda dama ga gajiya sannan kuma ga tension din da Humaira tasa mata.
Mikewa tayi ta nufi dakin da suke hutawa,tana tafe tana rangaji kuma kusan idanuwanta arufe suke saboda babu wanda take gani sai duhu.
Cikin taimakon ubangiji ta samu ta isa dakin ta tura kofar,kai tsaye doguwar kujerar dake dakin ta nufa ta samu ta kwanta.
Tsananin tunani neh ya dameta saboda zuciyarta gida biyu ta rabu,dayar tanayi mata kashedi da ki fita harkar safwan saboda ba sa anki ba ne yafi karfinki,kuma koda kin koma mashi zai iyayi maki fiye da abinda yayi maki abaya.
Numfasawa tayi ta mayar da idanuwanta ta rufe,sai dayar zuciyar ta bijiro mata,"kina nufin zaki iya rayuwa idan baki tare da safwan?safwan shine ginshikin rayuwarki,madogararki abin so da kaunarki,dan da baki son ganin wata diya mace ta rabeshi,kuma gashi mahaifin yar ki da baki da kamanta acikin fadin duniyar nan."
Kara matse idanuwanta tayi,saboda babu tunanin dayafi wahalar da ita irin wannan.
Har ya shigo dakin bata sani ba,saboda dogon tunanin data fada aciki,domin ko kamshin turarenshi yau bataji ba har ya tsugunna agabanta.
Zuba mata idanuwanshi yayi yana kallonta,ayanda take yamutsa fuskarta ga hannunta daya dafe da kanta ya gane lallai akwai abinda yake damunta.
Hankalinshi ne yaji yadan tashi,tare da tunanin kodai Humaira ce ta fada mata wani abun da zai tashi hankalinta,idan kuwa har haka neh ayau sai yayi maganinta.
Duka hannuwanshi biyu ya dora abisa kan sodangi,side to side ya rinka murza mata jijiyoyin kan ahankali cikin dubara har sai da taji tunaninta ya fara dawowa normal sannan ta fara fahimtar abinda yake faruwa.
Bude idanuwanta tayi a hankali tana kokarin ganin wanene kusa da ita,shi kuma ganin yanda idanuwan da yakeso da gani yaga yanda suka canza kala yasa ya firgita,don haka ganinshi da tayi sai ta fara kokarin tashi shi kuma da sauri ya riketa yana tambayarta,"mike faruwa dake sodangi?jibi idanuwanki yanda suka canza,miya same ki?" Ganin yanda safwan ya rude yasa ta zuba mashi ido kawai tana kallonshi,sai da ya gama duddubata yaga babu inda take da rauni sannan shima ya tsayar da idanuwanshi akanta,sam baida yanda zaiyi,amma kwatata baya son ganin yanayin da idanuwan sodangi suka koma,amma haka nan dai ya daure yaci gaba da kallonta.
Kallon da sodangi takeyi mashi kallo ne wanda yake kunshe da tsanin so da kauna da kuma neman atausaya mata,don haka shima haka ya zuba mata nashi idanuwan da yakeji kamar ya jawota ya rungume ya lashe abinshi tas saboda irin abubuwan dayaji suna ratsa mashi ta cikin bargo da jinin jikinshi.
Numfasawa sodangi tayi tadanyi kasa da idanuwanta daga kallon da takeyi mashi tace,"ka tashi daga gaba na,because I don't want to see you in front of me."
Madadin yayi abinda tace sai yayi caraf ya riko hannunta ya rije kam acikin nashi hannun yaci gaba da kallonta tare dayin kasa da murya yace,"ni kuwa kece kadai hasken idanuwana,kuma babu abibda nakeso da gani irinki,don haka babu inda zani har sai kin fada mani damuwarki."
Yanayin data faraji ne yana ratsa mata jiki ta dalilin murza hannunta da safwan yakeyi acikin nashi yasa ta fara kokarin janye hannunta,amma shi kuma yaki sakinta.
A hassale ta mike tsaye,shima da sauri ya mike tsayen saboda ya fahimci so take ta rikitashi,saboda sam baya son abinda zai tashi hankalin sodangi koma minene shi abin.
Jawota yayi a jikinshi yana kallon idanuwanta yace ,"bazan sake kiba har sai kin fada mani abinda ya sameki,idan kuma ba haka ba,wannan janbakin dake bakinki sai na lashe maki shi tas,tare kuma da worning dinki duk ranar da kika kara shafashi idan har ba a cikin gidana ba toh ko agaban wanene sai na gogeshi da nawa bakin."
Abinda taji ya fada ne sai yasa jikinta ya fara rawa tace,"wacece Humaira?kuma miyasa kasan kana da Humaira kakeson yin yawo da hankalinah?"
Wani irin kayataccen murmushi yayi ya kalleta ido cikin ido yace,"are you jealous sodangi?"
Sodangi ta dago ido ta kalleshi da sauri tace,"Allah ya sawwake,akan mi zanyi jealous akanka?just kawai ina son in fada maka cewar kaje ka auri Humaira kamar yanda ta fada mani ni kuma ka rabu dani,please ka bar zuciyata ta huta ðŸ‘ðŸ‘
Babu abinda yace mata sai kara jawota da yayi ajikinshi,hannu yasa ya lakaci wata kwalla data biyo gefen idanuwanta ba tare data sani ba ya dago ya nuna mata yace,"sodangi please ina son ki taimakeni ki ajiye duk wani abu daya wuce agefe,saboda sam bana son ta dalilina kici gaba da zubar da hawaye.ada can kinyi kuka saboda ni kuma still yanzuma gashi kina kuka saboda ni,don Allah komai ya wuce atsakanin mu ki amince dani injiyar dake da dadi na har abadan abada."
Yana gama fadar haka yakai bakinshi ga idanuwanta ya sumbace su daya bayan daya sannan ya rungumeta ajikinshi yana mayar da numfashi.