Sashe 16
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani brown Glass ya zaro daga aljihun gaban rigarshi ya mannawa idanuwanshi,tafiya kawai yake kanshi tsaye ba tare da yan waige waige ba Har zuwa wurin da yake sa ran ganin wadanda zasu daukeshi.
Yusuf ya hango sabe da baby boy da bai wuci shekara ukku ba aduniya,yana ganinshi ya ganeshi,saboda tarin pics da suke Acikin wayarshi.
Kara taku yayi har ya isa yusuf bai lura da tahowarshi ba sai da ya kure masu tukunnah.
Gaba dayansu suka sakarwa juna murmushi saboda farin ciki.Rungume junan sukayi harda yar dariya,sannan safwan yasa hannu ya amshi khalifa da yake sunan mahaifinsu gareshi watau sulaiman.
Fitarsu daga wurin safwan yaga Kusan motoci biyar ajere,kuma ga wasu garaden maza atsaitsaye Suna jiran isowarsu.
Juyawa yayi ya kalli yusuf don yayi mashi karin bayani akan abinda ya gani.yusuf yayi dariya yace,"wannan aikin daddy neh,don haka sai ka bari idan mukaje gida sai kaji karin bayani daga bakinsa."
Dan tsaki safwan yayi yace,"oh kada dai ace har yanzu ma suna nufin ban girma ba?toh idan har ban mance ba ya yusuf inaga yanzu I have 29 yrs,don haka na lura daddy rigima kawai yakeso muyi."
Dariya Yusuf din yayi ya kama hannunshi suka shiga motar dake tsakiya, su kuma shiga sukayi cikin sauran motocin da suka rage.
Bayyi mmkn ganin ba gida suka nufa ba,wani katafaren hall ne daya bari mahaifinshi yana ginawa,domin idan ka shiga cikinshi sai kayi zaton wata tafkekiyar cinema ce saboda yanda aka tsara cikinta sannan kuma tana da wadataccen fadi da tsawo.
Jama ar daya gani aciki su sukafi bashi mamaki,kamar dai wadanda akayiwa gaggami,domin wurin fal yake da jama a sai hidimar su kawai sukeyi,wasu kuma sai ciye ciye sukeyi da tare da shaye shayen lemunan da servants suke ta aikin shigowa dasu.
Kai tsaye inda daddy dinsu yake xaune tare da ummin su,can yusuf ya nufa dashi,su ma ganin shi duk sai suka mike suka nufosu cikin farin ciki, bama ya umminshi da rabon data ganshi shekara biyu kenan sai dai ta waya.
Rungume juna sukayi yana dariya yayi mata rada acikin kunnenta yace,"yah ummina kin gano mani sodangita?"
Love you sis😘
08033481518
[4/8, 10:27 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba Saleh Daudawa
25
Murmushi tayi irin mai sautin nan tace,"later on we will discourse my son."dagoshi tayi cikin fara a taci gaba da cewa,"ina farin cikin ganinka dana,sannan ina tayaka murnar cikar burinka dana mahaifinka."
Yake kawai yayi mata saboda shi yanzu duk ba wadannan ke gabanshi ba.
Matsowa daddyn shi yayi shima yayi hugging dinshi yana murmushi tare da tayashi murnar dawowa.
Anyi bayanai sosai akan dalilin taron,sannan kuma akayi bayanin ci gaban da safwan ya samu tare da nasarorin da yayi akan business din daya kai shi dubai da china.
Bayan duk wadannan bayanan sai aka bukaci safwan din daya fito ya karin bayani akan irin rayuwar da yayi da kuma ci gaban daya samu.
Dukkan jama ar da suka taru sukayi tsit suna sauraronshi tare da sha awar dama nasu dan ne,saboda safwan ba karamin rawar gani yayi ba,kuma dagashi har dad dinshi sun samu ci gaba da daukaka sosai.
Daga karshen bayaninshi yayiwa kowa godiyya tsre da fatan koma wa gidajensu cikin koshin lafiya.
Gaba daya Hall din ya dauki tafi tare da dayi mashi jinjina shi kuma sai datiya yake,aduk lokacin da zai daga idanuwanshi ya kalli sashen ummi dinshi yana lura da wata tsaleliyar budurwa da tayi mashi kuri da idanuwana,kuma duk sadda zai hada ido da ita sai yaga ta sakar mashi wani kyakykyawan murmushi.
A lokacin da yake kojarin saukowa daga stage din sai mahaifinshi yayi sauri ya hau ya tarbeshi tare da tsayar dashi ta hanyar yi mashi magana ta macro phone yace,"kamin ka safka ina son in gabatarwa jama a da wani abin alkhairi."
Jin haka yasa safwan ya koma ya tsaya yana facing din jama a yana ta sakar masu wannan murmushin nashi.
Daddyn shine yaci gaba da cewa,"tunda duk mun hadu anan inason inyiwa dana engagement in hadashi da diyar abokina inyi masu aure nan da wata biyu."
Nan da nan fara ar dake fuskar safwan ta kama gabanta,kuma da sauri ya juya ya kalli daddy dinshi cikin mamakin mi zaisa yayi masa haka ba tare daya shawarce shi ba.
Umminshi yaga ta hawo stage din tana murmushi ta nufo inda yake,tana zuwa ts dafa kafadarshi tare dayi mashi magana da idanuwa,saboda ta fahimci irin firgitar da yayi,kuma tasan halinshi domin kai tsaye idan har bai son yarinyar bazaiji kunyar kowa ba zai fadi abinda ke cikin ransa.
Kiran sunan yarinyar yayi,watau Humaira Abdallah,takowa tayi cikin isa da rausaya dai kace yar fashion.
Mahaifiyyarta ce biye abayanta har suka hau bisa stage din,shi kuma safwan yabisu da idanuwanshi da suka fara canzawa.
A cikin zuciyarshi yake kiyasta ta,watau baby din babu laifi,domin tana da kyanta dai dai gwargwado,amma a inda gizo ke tashi sakar shine,duk kallon da yake mata baiji wani abu na yana sonta ko kaunar ta ba,saboda shi yanzu duk wannan sakarcin da yayi ada yanzu ya barshi kuma saboda rashin sodangi ne,domin tunda ya rabu da sodangi ya daina jin dadin duk wata diya mace arayuwarshi,don haka shi yasa ma ya hakura da matan tunda zuciyarshi kullum ba wadda take hararo mashi sai sodanginshi.
Dan tsaki yaja tare da kauda fuskarshi gefe daya ya furzar da iskar dake cikin bakinshi,kara fahimtarshi umminshi tayi ta kara dora hannunta akan kafadarshi tana tausarshi.
A haka ta samu aka gama taron suka sauka daga stage din,koda aka bukaci safwan yaba Humaira dan lokaci su gaisa sai yaki yace shi agajiye yake,amma idan ya huta zai je har gidansu ya ganta.
Umminshi ce tayi irin dariyar tasu ta manya ta kalli mummyn Humaira tace," hakan ma yayi,kuma idan ya hutan zan tuna mashi yazo din".
Mummyn Humaira tayi murmushi tare da jawo Humaira gefenta ta rungume tace,"babu komai Hajiya salma, ai kun gama mana komai sai godiyya."
Sallama da junansu sukayi duk suka nufi motocinsu da zasu mayar dasu gida.
Tunda safwan ya hangi motar da umminshi ta shiga sai shima kai tsaye ya nufi motar.
Kawai sai gani yayi wadan nan dakaran kattin duk sun zagayeshi,daga ido yayi ya kallesu yagansu bakake wuluk ga kuma suit din jikinsu duk bakake.
Daure fuskarshi yayi tare da maka masu harara yace,"miye haka?maza ku matsa daga gabana kamin inyi maganinku,kuma idan takamarku wai sanya ku akayi,toh ni din nan da kuke gani zan iya zama silar rabuwa da aikinku."
Jin abinda yace yasa duk sukayi sauri suka sunkuyar da kansu kasa tare da cewa,"sorry sa!!!"
Wucesu yayi yana harararsu ya bufi motar ummi din,ita kuma tunda ta hangeshi da sabbin body guards dinshi tasa driver ta ya tsaya don taga yanda zasu kare.
Kanshi tsaye yasa hannu ya bude motar ya shiga kusa da umminsa ya zauna sannan ya rufe,shi kuma driver yaja motar sauran motocin da zadubi bayanta suka take masu baya harda body guards din safwan.
Kallon umminshi yayi rai bace yace,"wai don Allah ummi duk miye haka?kawai daga dirowata kunsa wasu babbaku sai bi na suke,sannan kuma baku nemi shawarata ba kuka hadani da wata sakaran yarinya."
Murmushi tayi tace,"safwan gaskiya sai dai kayi hakuri,saboda zancen aurenku da Humaira ba abu bane da za ace amfasa,domin kamar alkawari ne daddy dinka zai cika wanda ya daukarwa marigayi Alhaji Abdallah tun yana araye yau shekara biyu kenan."
Zaro idanuwan shi yayi yana kallonta tare da maimaitawa,"Alkawari?? As how?kuma idan su can sunyi alkawari ai badani akayi shi ba."
Dan numfasawa yayi sannan yaci gaba da cewa,"ummina kinsan everything about sodangi,toh don mi baki fadawa daddy ba?"
Kallonshi kawai take cikin sigar tausayi tace,"ni bansan komai akan wannan sodangin ba,just you call me,kace in tura matazu,awata rugar fulani a mazoji,kuma duk abinda kace haka nasa aka je ayi maka bincike,kuma babu wanda aka samu daga family dinta,domin cewa akayi sun bi fulanin yawo,kuma ba asan inda suka sauka ba."
Afirgice safwan yake kallonta,kuma nan da nan zuciyarshi ta kare sai hawaye shar suka zubo mashi,runtse idanuwanshi yayi yace,"No ummi ki daina fada mani,domin wallahi yanda nakejina idan har babu sodangi rayuwata ta zama useless."
Tausayinsa ya kara kamata ta jawoshi ta dora kanshi abisa cinyarta tana rarrashinshi tace,"haba safwan,kaifa Namiji neh,ko ka mance neh?saboda tun kana yaro ban sanka da karaya ba,kuma baka da sarewa akan abinda ka sanya agaba."
Da sauri ya kama hannunta da take shafar sumar kanshi yace,"ummina akan lamarin sodangi tuni na sare,domin kusan adaddafe na samu na kammala abinda ya kaini,saboda tsananin yanda tunanin ta ya matsa mani,kin kuwa dole neh in yi kuka tunda wata alamace ta watakila na rasa kenan."
Hawayen neh yaci gaba da firta daga idanuwanshi,ita kuma umminshi sai ta kara rudewa tare da mamakin al amarin,saboda tasan wannan abin da danta yakeyi tasan jarabawace,domin tuni tasan irin yanda safwan yake karya zuciyoyin yan mata tun yana karaminshi.
Yar ajiyar zuciya tayi tace,"toh shikenan,yanzu dai abinda nakeso da kai ka kwantar da hankalinka,kuma insha Allahu zan tayaka bincike duk da nasan kai ma ba zama zakayi ba,kuma idan har sodangi rabonka ce toh kwatsam wata rana Allah zai hadaku,sai dai kuma idan ka sameta da aure fah?"
Karajin da yayine yasa shi kanshi driver sai da yaja burki da karfin gaske saboda tsoratar da yayi.

Binta garba saleh
Daudawa
26
I dedicated this love story to my Hausa Novel Group & my fans,thanks and love you all😘😘
Kuma adalilin jan burkin da yayi ba tare da sa wata alama ba ga na bayanshi yasa suma duk sai da suka taka burkin tasu motar ba tare da sun shirya ba.
Safwan ya zabura ya Mike zaune daga kwaciyar da yayi bisa cinyar umminsa yacigaba dayi mata wani irin kallo,saboda ayanda yakeji ayau wannan furucin daya fito daga bakinta da wani can yayi shi lallai yau dataga hukuncin da zaiyi mashi.
Runtse idanuwanshi yayi tare da daga hannunshi daya yana cewa,"please ummina,don Allah idan har kina son in rayu agabanki kada ki sake maimaita wannan maganar agabana."
Kada kanta tayi cikin nuna dana sanin maganar data fada mashi tace," is ok my son,sodangi takace kai kadai,kuma zan tayaka addu ar Allah yasa ka ganta cikin kankanen lokaci."