Sashe 42
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda tahir ya fara jan motar nan yake sheka gudu sosai,saboda ko dai yace zasuyi wata mgn da safwan babu hali,shi yasa ya mayar da hankalinshi yayi ta tuki har suka shiga kano.
Ji yayi safwan ta bayanshi ya dafashi,don haka sai ya rage gudun da yakeyi sannan yayi parking abakin hanyar ya fito,kamo safwan yayi ya mayar dashi kusa dashi, sannan shima ya zagaya ya zauna yana kallon safwan,ji yayi ya bashi tausayi saboda yanda yaga ya rame sosai tamkar bashi ba,
Numfasawa yayi yace,"safwan wai duk mai yayi zafi har haka ta faru?jibi yanda ka canza gaba dayanka."
Yunkurowa safwan yayi da niyyar ya maida mashi amsarshi amma sai yaji ya tsaya cak,shi kanshi yana mamakin abinda yake faruwa dashi.
Numfasawa yayi sannan yaci gaba da tunaninshi,"kodai yayi losing voice din shi ne?"
Wasu hawayeneh kawai yaji suna kokarin fito mashi,wayarshi ya kara zarowa ya rubuta mashi,"ka kaini gidansu sodangi."
Tahir ya kada kai yace,"safwan ba zuwa gidansu sodangi ya kamata ba,asibiti kawai ya kamata in kaika don su fara duba matsalarka."
Safwan yaki amincewa da shawarar Tahir,ya nace akan sai ya fara gano sodangi,wayarshi ce ta fara ringing,don haka da sauri ya kalli wayar saboda yana zaton daddy dinshi ne ko umminshi.
Sunan sodangi ya gani don haka ba tare da bata lokaci ba ya dauka,acan kasa cikin wayar yaji tana kuka tana cewa,"safwan gani nan daura ardo ya tsareni,kuma yace bazan sake zuwa ko ina ba saboda sati mai zuwa zai aurar dani ga bafullace dan uwana,kuma ni bamma sanshi ba,please ka taimakeni safwan,domin bani son kowa sai kai..........
Wani karaji yayi da karfin tsiya cikin tashin hankali ya kira sunan ta sodangiiiiii,aikuwa muryarshi yaji ta fito fes kamar bashi ba,jin haka yasa ya zabura ya damko Tahir yana dariya,amma kuma cikin zuciyarshi wata irin kuna yakeji yace,"sodangi kiyi shiru ki daina kuka,ai kin san ina son ki koh?"
Daga kanta tayi tace eh, yanda kasan yana ganinta,shi kuma yaci gaba da cewa,"toh kiyi dubara ki taho gareni sodangi,wallahi ina son ki,kuma bazan taba wulakanta ki ba because Ur my life & my everything.
Sodangi ta kara fashewa da kuka tace,"bazan iya ba safwan,bazan iya ba,saboda ina tsoron hakkin iyayen mu ya kamamu."
Firgicewa yayi yace cikin kunar rai mi kike nufi kenan?badai mu hakura ba koh,domin ni ki sani bazan iya ba wallahi."
Wani jiri ne ya kamashi ya tafi kamar zai fadi, tahir yayi maza ya taroshi da sauri,sannan ya amshi wayar daga hannunshi ya kashe,taimaka mashi yayi ya zaunar dashi cikin motar sannan ya rufe,shima shiga motar yayi ya tasheta kai tsaye ya nufi gidan safwan.
Love you sis😘
08033481518
[5/6, 8:04 AM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
61
I dedicated this love story to my group Hausa Novel & my fan,thanks and love you all 😘😘
Lamarin sabo ya komawa safwan,amma awannan karon voice dinshi bata shige ba,sai dai kara yamutsewa da yayi duk ya fita hayyacinshi ya firgice,gaba daya zuciyarshi ta raunana saboda dai ya fahimci da gaske ardo yake son rabashi da sodangi.
Wasu hawaye neh suka malalo mashi daga kwanciyar da yayi tun lokacin da tahir ya zaunarshi akan 3siter,sai ya zame don ya raba kanshi bisa wani abu mai taushi saboda yanda kan yake sara mashi, ji yake tamkar zai rabe gida biyu don azabar ciwon da yakeyi.
Babu irin abinda Tahir bai fada mashi ba amma yaki saurarenshi,domin ji yayi ma tamkar zugashi yakeyi.
Tahir daya gaji da magana ba tare da ya samu amsa ba sai ya mike ya nufi dakin safwan yaje ya canzo kayan jikinshi ya sanyo marasa nauyi, sannan ya koma falon wajen safwan yadan dafa bayanshi yace,"ka tashi kaje ka watsa ruwa ko kaji karfin jikinka."
Ture hannun tahir din yayi yace,"Ka rabu dani kawai,idan har nayi wankan amfanin mi zaiyi mani?"
Tahir cikin tausayin abokin nashi yace,"zakaji karfi ajikinka,bama kamar idan ka daure kadanci abinci."
Safwan yayi wani takaitaccen murmushi mai sauti ya kauda kanshi daga kallon Tahir yace,"so kake in rayu neh?idan na rayu wa zanyiwa amfani?"
Numfasawa yayi tare da goge wasu hawayen da suka malalo mashi yaci gaba da cewa,"wadda zan amfana an rabani da ita,don haka nima haka zan kasance har zuwa lokacin da rayuwata zata kare,ina ma ji ajikina rayuwata tazo karshe don bazan dauki wani dogon lokaci ba zan tafi."
A tsorace Tahir yayi sauri ya zauna kusa da safwan yana cewa,"A uzu billahi,akul safwan na haneka da irin wannan maganar, don wallahi babu kyau kada kayiwa Allah shishshigi,saboda dukkan rayuwa da mutuwa daga wajen Allah ne,kuma idan har ka tafi da rayuwarka a haka har ka mutu,toh tabbas kai ka kashe kanka da kanka,kuma nasan kasan makomar wanda ya kashe kansa awajen Allah."
Hannunshi ya kamo ya rike yaci gaba da cewa,"don mi zaka zama haka?ko ka mance jarumtar da kayi a baya da irin gwagwatawar da mukayi da makiya,please be a man safwan,be a man."
Bai san lokacin da Tahir yaji idanuwanshi suna zubar da hawaye ba,don haka sai ya kama kuka saboda tsananin tausayin abokinshi,bama kamar idan ya kalleshi yaga yanda gaba daya ya canza ya zama wani kazamin karfi da yaji.
Safwan ya dago yafan kalli Tahir yaga yana zubar da hawaye saboda shi sai yayi wani murmushi wanda ko kyau bayyi mashi ba yace,"ka daina kuka abokina,kuma ka yafe mani saboda nayi giving hope,don gaba daya ban san yanda zan juya tunani na ba don ya zama dai dai."
Tahir ya share hawayenshi yace,"idan ka yarda dani zan taimake ka,amma kuma banda gardama,domin inason duk abinda nace maka kayi obeying don't complain."
Safwan da idanuwanshi ke rufe ya numfasa yace,"kayi duk yanda ya kamata kayi dani tahir."
Zumbur tahir ya mike tsaye cikin tashin hankali yana cewa,"bazan iya kallonka ahaka ba safwan, zanyi bakin kokarina don naga ka rayu ka koma kamar da."
Drowers din da safwan yake ajiye muhimman abubuwanshi tahir ya nufa ya farayi mashi bincike,past port dinshi ya nemo wanda yake fita waje dashi ya hafa da nashi.
Tahir baiyi shawara da kowa ba,domin gsri yana wayewa ya nemar masu biza zuwa Egypt ba tare da wani ya sani ba ya tattara safwan ya tafi dashi.
Duk wayoyinsu suka kashe saboda tahir bai son iyayensu su san inda suke har sai safwan ya warware ya samu sauki.
Agida Nigerai kuwa duk gaba daya dangin su safwan sai da hankalinsu ya tashi,saboda rashin sanin inda safwan ya nufa gashi ba isassar lafiya gareshi.
Duk wata kafa da ake tunanin za a sameshi anje an duba amma babu shi babu labarinshi,hatta da friends dinshi suma sunce basu san inda yake ba.
Mahaifiyyar safwan ita tunani ta ya bata akan abinciki Tahir,shima sai aka rasa inda yake,kuma iyayenshi ma sunce bai fafa masu inda yake ba saboda ko sun nemi wayarshi bata shiga.
Samun wannan labarin neh yasa daddyn safwan yayi dariya ya kalli yan uwa da abokan arziki da suke ta kaiwa da komowa akan batan safwan yace,"maganar auren da xaiyiwa safwan babu fashi kawai aci gaba da gashi."
Haka kuwa akayi,duk abinda akeyi iyayen safwan sai da suka tsaya tsayin daka sukaga anyi komai.
Ranar daurin aure suka rankaya suka je aka dauroshi akan sadaki dubu dari biyu.
Lamarin sodangi kuwa abin ba a cewa komai saboda gaba daya ta saduda akan ta kara rasa safwan akaro na biyu,kuka ya zama shine tamkar abincinta,saboda ba dare ba rana kullum cikin zubar da hawaye take har ta fara nemansu ta rasa.
Abubuwa neh guda biyu suka taru sukayiwa sodangi tsaye acikin rai,na daya rasa masoyinta na gaskiya da tayi,sai kuma na biyu Wanda mahaifinta yake ta ikrarin shi zai aura mata bata sanshi ba,kai ba takarar haka ba ma ko labarinshi bataji anayi ba.
Gaba daya karfinta ya kare saboda kuka,sannan kuma duk tabi ta fita hayyacinta,a haka tanaji tana gani aka dawo akace ai har an daura auren,sameer da yaya sadah sune suka kawo mata wannan albishir din na bakin ciki,kuma har yake fada mata shima an sanya bikinshi da fa iza,aikuwa sameer sai da yayi dana sanin fada mata haka,saboda Wani irin ihu tayi mai sauti amma babu wasu hawaye da suka biyo baya,saboda idanuwanta sun kame sun bushe,mikewa tayi kamar zata ruga,sannan ga sambatu kamar wadda ta zare don sai maganganu take babu wanda yake gane abinda take cewa.
Ganin halin da sodangi take aciki yasa aka fasa kaita gidan mijinta aranar,har sai da aka amso mata taimakon addu o i da rubutu akayi ta bata na dangana.
Da yake addu a bata faduwa banza,ahankali aka samu kan sodangi tayi shiru ta daina cewa komai sai dai bin jama a kawai take da idanuwa.
Ganin ta samu sauki ardo ya bada izinin afara shiri kawai don akai sodangi gidan mijinta.
Love you sis😘
08033481518
[5/7, 2:54 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
62
Jinjina agareku,dukkan masoyana na gida dana waje da kuma members na Group dina,watau Hausa Novel.
Ina godiyya da irin hadin kan da kuka bani har zuwa yau ranar dana kammala wannan littafin nawa,inda nayi kuskure ina neman yafiya zuwa ga ubangiji na,wadda kuma take ganin banyi mata dai dai ba,itama ina mai bata hakuri ta kuma yafe mani,saboda idan mune ayau,toh bai zama lallai mu kasance mune agobe ba.
Second to the last page.
Motoci ne dankam acikin rugar tasu sodangi na yan daukar amarya,domin su kansu yan kauyen fitowa sukayi gaba daya suka ja layi suna kallon wadannan motocin saboda abin burgesu yayi.
Yan uwa da abokan arziki suka fito sai shiga motocin sukeyi,ita kuwa amarya sodangi wata tsahowace yayar ardo da goggo laura su suka kamota suka kaita har motar da zata dauketa.
Kuka dai sodangi Tasha shi,domin har suka dauki hanya bata daina ba kukan nan kawai take.
Tafiya kawai sodangi taji ana tayi kamar ta masu neman uwa,hsr ta ksi da ta fara gajiya,dan yane mayafinta tayi kadan ta kalli hanyar da suke bi,kwata kwata bata san kowacce hanya ba ce,saboda batayi kama da hanyar data taba sani ba.
Mamaki ne ya kamata, shin wai ina za a kaita ne?itace tambayar da takeyiwa kanta acikin zuciya,gashi bata da damar tambayar wani ace tayi rashin kunya,dolen ta ta hakura ta mayar da kanta kasa,can wajen karfe hudu da rabi suka shiga garin abuja.