Sashe 34
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Ba karamin farin ciki surayya tayi ba ganin sodangi ta taho da afnan,amma kuma sodangin bata fada masu cewar ardo koro afnan yayi ba,sai dai kawai tace afnan rigima ta rinkayi shi yasa ta taho da ita.
Washe gari week end ne ya kama watau Sunday, shi yasa sodangi basu tashi da wuri ba sai da suka hantse ita da surayya,amma ita afnan tunda ta tashi ta fara damunsu da surutu sai suka korata wajen mahaifiyyar surayya,su kuma suka samu damar hutawa sosai.
Duk yau babu inda sukaje sai zaman hutawa,amma duk da hak sun bi gidan lungu da sako sun gyarashi fes saboda rashib zaman da sukeyi,kuma gashi mahaifiyyar surayya tayi taushi ba komai bane take iyawa.
Sai da maraice neh bayan sallar la asar surayya ta kalli sodangi tace,"ko ki shirya muje gidan Anty fatima."
Sodangi tace gaskiya ban dade da zuwa gidanta ba,kije kawai idan an kwana biyu zan kara komawa."
Surayya ta harareta tace,"shi yasa take cewa wai kin fini kirki,toh bazan yarda ba."
Sodangi ta kyalkyace da dariya tace,"ai bata yiwuwa don zanje gidan Anty fatima ace dole sai na fada maki,kin san wata rana ma daga wajen aiki nake nake wucewa."
Sumayya ta mike tana cewa,shikenan nima daga yau zan rama,bazaki karajin ranar da zan tafi ba."
Haka sukayi ta tsokanar juna har ta shirya ta tafi,bayan kuma ta tafi sai ta rinkajin gidan duk yayi mata wani iri saboda rashin abokin surutu,don haka sai itama ta shirya tsaf tare da shirya afnan da niyyar ta fita su dan tattaka don su motsa jinin jikinsu.
Tafe take ahankali tana rike da hannun afnan suna takawa ahankali akan babban center unguwarsu,sai taji abayanta wata mota tanayi mata horn,ada bata damu ba ci gaba da tafiyar ta tayi sai taji kuma mai motar yaci gaba da horn din,juyowa tayi ahassale ta kalli mai motar.
Wanda ta gani neh sai mamaki ya kamata tayi dariya ta tsaya,shi kuma parking yayi ya fito yana kallonsu yana murmushi har ya isa inda take tsaye shi da afnan.
Yana isa idanuwanshi suka fada akan afnan yace,"wow nice girl,ina kika samo wannan kyakykyawar yarinyar mai kama da ke?"
Sodangi tayi tsam da rai ta kalli safwan sannan ta maida ganinta ga afnan tace,"she's my relative."
SaFwan ya sake zubawa afnan ido yace,"kai lallai wannan kamar taku har ta bace sodangi,kawai sai naji inason babing ko zaki bani ita?"
Sodangi ta gaza bashi amsa kawai sai yan kame kame data farayi mashi tace,"wai ya akayi na ganka yanzu,baccin kace tafiyarka ta sati biyu ce."
Safwan ya zuba dukkan hannayenshi acikin aljihun wandonshi ya zubawa sodangi idanuwanshi yace,"bakiyi farin cikin gani na ba kenan tunda sai nan da two weeks."
Sodangi tayi murmushi tace," ni dai bance ba safwan."
Kama hannun afnan yayi ya nufi cikin motarshi da ita,gidan baya ya sakata,sannan ya budewa sodangi gefenshi ya nuna mata da idanuwanshi tazo ta zauna.
Love you sis😘
08033481518
[4/25, 2:13 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
50
I dedicated this love story to my Group Hausa Novel & my fans,thanks and love you all 😘😘
Sam sodangi ji tayi bazata iyayi mashi musu ba,sai dai kuma zuciyarta tana yi mata tunanin inda zai kai su,dakewa tayi ta nufoshi tana murmushi tazo ta shiga,shima da sauri ya zagaya wajen zamanshi ya zauna tare da rufe kofar.