Sashe 23
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye falon shi ya nufa da ita,sai wata karairaya take ta kara jan hankalin shi.
Suna zama ta fara bashi hakurin rashin ganinta da sukayi da akayi rasuwa. Nuna mata yayi bata da wata matsala kuma wanda ya mutu ai ya mutu..........😳
A dai dai sadda yayi furucin sameer yana shiga falon,kuma sai yaga Hjy maryam tana ta zafga fara a,sai kawai yaji ranshi ya bace ya kallesu gaba daya yana huci.
Hjy maryam ce ta kara washe mashi baki tace,"zo nan da na mu gaisa,kuma inyi maka gaisuwar mummy dinka."
Sameer ya zuba mata idanuwanshi yana huci yace,"kinji kunya!wallahi kinji kunya Hjy maryam,sai yau ne kikaga damar zowa gaisuwar?naso ace mummy na ta ganki data gane ke kowa ce ce awurinta......."
Saukar marin da yaji neh yasashi yayi shiru yasa hannu biyu ya dafe fuskarshi yana zubar da hawaye,saboda wannan itace rana ta farko da mahaifinshi ya fara dukanshi,domin iya sanin shi dai dai da fada bai tabayi mashi ba balle dunguri.
Alhaji yunus yana zare idanuwa yace,"ashe baka da hankali,uwar taka kake fadawa magana."
Sameer ya kara roshewa da kuka yace,"wallahi Abba ka cuceni,don ni wannan ba uwata ba ce,kuma har abada bazan kara kiranta da mummy ba."
Warto wata flower base yayi ya gurga mata kuma sai da ta sameta a kafa,don haka yana ganin ya sameta yayi waje da gudu yaba share hawayenshi.
Tundaga wannan ranar idan har sameer ya gamu da Hjy maryam sai yayi mata rashin mutunci mara misali ko ya raunata ta,kuma buba wani kuri da Abbanshi baiyi mashi ba amma yaki dainawa.
Kwatsam ranar da mummy dinshi ta cika wata biyu cif akace mashi an daurawa Abbanshi aure,wannan abu ba karamin bata ran sameer yayi ba,toh sai ma da yaga matar ji yayi kamar zai mutu.
Ganin Hjy maryam a matsayin matar babanshi yasa zuciyarshi ta fara kokwanto akanta,sannan kuma ya fara zarginta akan mutuwar mahaifiyyarshi.
Bude wuta yayi acikin gidan,don har ya nemi ya hanaya zaman auren saboda kullum cikin yi mata banna yake da tada mata hankali.
Kwata kwata Hjy maryam ta rasa yanda zatayi da sameer,saboda bokanta ya fada mata cewa,shima sameer babu abinda zai kamashi na sihiri saboda addu o in tsari da mahaifiyyar tashi ta koya mashi,kuma gashi bai wasa da sallarshi,amma da ta samu yanda takeso da tuni anyi babu shi.
Shawara tayi da muguwar zuciyarta taba Alhaji shawarar ya dauke sameer ya kaishi abroad ya ida karatunshi acan,haka kuwa akayi babu wani bata lokaci sameer ya bar nigeria aka kaishi Ghana.
Dai dai da hutu Alhaji yunus ya hana sameer zuwa har sai da yayi masters dinshi,toh koda ya dawo bata canza zani ba,sai dai kwata kwata ya bsr gidan ya tare agidanshi da Abban ya gina mashi,kuma ganin ya girma yayi hankali yasa Abbanshi ya rage yi mashi abubuwan da yakeyi mashi ada na musgunawa,shi yasa shima sameer sai ya daina ci mata mutunci da lafta mata bakaken maganganu agaban Abba sai dai yaga daga ita sai shi,toh alokacin idan ya daba mata wata maganar sai tayi kamar tayi kuka.
Har gobe irin zaman da yakeyi da ita kenan babu abinda ya canza.
Kwankwasa kofarshi da akayi neh ya maido sameer daga duniyar tunanin daya lula,izinin shigowa ya bada tare da share wasu hawaye da suka zubo mashi.
Sodangi tana shiga ta nufeshi tana cewa,"sameer akwai abinda yake faruwa neh?saboda appointment din da aka bamu ance kada mu wuce 8:00,amma yanzu har 8:30."
Mikewa yayi da sauri cikin mamakin yanda lokaci yaja haka da tsawo ba tare da ya sani ba,"I'm very sorry sarat,ban san yanda akayi ba,muje kawai don kada mu kara bata lokaci."
Sun isa wani babban company na kasuwancin kasa da kasa,dafifin jama ar da suka gani abin ya basu mamaki matuka,kuma hakan ne suka gane lallai sun makara.
Wuri suka samu suka tsaya kamin jama ar wurin su dan rage yawa suga ko sun samu damar shiga,babu abinda kake gani sai security da suke ta zagayasu kamar wadanda sukayi laifi.
Sodangi ta juya ta kalli sameer dataga hankalinshi akwance yake kamar babu abinda yake damunshi,kasa tayi da muryarta tace,"sameer kodai mu tafi,saboda yaushe aka gama duba wadannan har agammu?"
Sameer ya kalleta yana murmushi ya bata amsa da cewa,"ke dai kice mani tsoro kikeji kawai,"Dariya tayi tace,"wllh kamar ka sani,ni idan da za biye mani da tuni mun dade da barin wurin nan."
Sameer ya gyara tsayuwarshi yace,"munaciya tafiya,amma kuma sai kisan bayanin da zakiyiwa Abba,domin ni idan muka koma ko keyata ba zai gani ba."
Wani security neh suka ga ya nufosu gadan gadan sai sodangi ta kara rudewa ta koma bayan sameer ta labe tana zare idanuwa ga tsabagen tsoro acikinsu.
Cikin girmamawa security din ya gaishesu yace,"ku biyoni,saboda ance in shiga daku."
Mamaki ne ya kamasu suka kalli juna cikin al ajabi sukace,"yallabai ai mu yanzu muka iso,tayiwu ba wajen mu aka turo ka ba.
wani pix ya fiddo daga aljihunshi ya mika masu,photon sodangi ne tana dariya,kuma cikin shigar dake jikinta,watau dai photon ayau aka dsukeshi ba tare data sani ba.
Matse idanuwanta tayi zatayi mashi kankanci da tuhumar miye na daukarta photo ko taci bashi neh bata biya ba?"
Sameer da sauri ya riko hannunta yayi mata alama da idanuwanshi,tsit tayi tadan saurara,amma akasan zuciyar ta taso taji dalili.
Sameer cikin danyin kasa da kai yace,"kayi hakuri yallabai mun bata maka lokaci."
Bai tsaya cewa komai ba ya juya su kuma suka bi bayanshi har zuwa wani katon katafaren falo wanda yaji kayan alatu.agaskiya falon yayi kyau da tsari sosai.
Wani dogon table aka kaisu kamar daining table aka nuna masu kujerun akace suzauna kamin oga ya iso.
Kallon table din sukayi sukaga cike yake da kayan marmari da kayan sha masu sanyi na jika makoshi.
Daga sodangi har sameer wani dadi ne ya kamasu duk suka kame akan kujeru suka jera da juna.
Love you sis😘
08033481518
[4/9, 2:19 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
34
I dedicated this love Story to my Hausa Novel & my fans,thanks and love you all 😘😘
Dama awaje kamin su shigo duk sun gaji ga rana data dan bugesu,don haka kowa jawo kalar lemun dayake so yayi ya farasha.
Sodangi tayi mamakin yanda kusan lemun datakeso ne bisa table din nan,watau exotic coconut and pineapple, don haka fidda kunya tayi ta cika cup dinta ta fara sha.
Safwan kuwa dake acikin wani dakin zaune ya zurawa wata yar computer ido yana kallon duk abinda du sodangi dukeyi,idan banda murmushi babu abinda yakeyi saboda jin dadin yau dai ya gano sodanginshi.
Lemun datake sha ne ya dan zubo mata har ya dan sauka agefen bakinta,sameer ne yakeyi mata dariyar wai kada dai tayi masu kauyanci.itama dariyar takeyi wanda sameer da safwan shi dayake kallon su ta computer duk suka shagala suna kallonta.
Ahankali safwan ya furta sai ka rantse tana jinshi yace,"ya isa haka nan sodangi,domin wannan dariyar ni kadai ya kamata kiyiwa ita."
Hannu sameer ya mika Mata tare da tissue,kamin ta amsa tuni yakai hannunshi abakinta ya goge mata.ita kuma murmushi tayi mashi tare da cewa na gode.
Wannan abu da safwan ya gani ba karamin dakar mashi zuciya yayi ba,don haka cikin zafin nama ya mike tsaye yana huci.
Tahir ne ya shiga inda yake da sauri,yana ganinshi yace,"thank God,wallahi nasa har ka fita domin nasan ka baka da hakuri."
Safwan ya kara bata rai yace,"idan dai akan sodangi ne,zanyi fiye da duk abinda kake tunani,wai Tahir who is that boy?saboda idan har bayyi sannu ba sai nasa an daure shi."
Tahir yayi dariya yace,"kada ka fara abokina,saboda irin wannan takarar kowa gwada bajintar shi yakeyi har aga wanda zaiyi failing,"
Kara matsawa yayi kusa da safwan din ya dafa kafarshi yace,"ka cire idonka akan kowa,kullum ka rinka tunanin kai kadai ne awuri,don haka sai kaga kayi nasara."
Murmushi yayi tare shafa sumar kanshi ya lumshe ido yace,"hakaneh abokina kuma na gode da tunasar dani da kayi."Tahir yayi dariya yace,"ok toh ka shirya ka fita don kada mu tsaya kallon ruwa kwado yayi mana kafa😜
Safwan yayi murmushi tare da kara gyara zaman rigarshi,duk da yasan ya hadu amma gani yake wankan nashi kamar baiyi ba,saboda sodangi ta dabance acikin zuciyarshi.
Fita kawai yayi cikin irin tafiyar nan tashi mai birge matasa samari da yan mata ya nufi falon da su sodangi suke kanshi tsaye ya shiga.
Dama kamin isowarshi security sun fada masu ga boss nan isowa,don haka sai su sodangi suka natsu harda wani kamewa.
Shigar safwan falon wani kamshin turarenshi ya daki hancin sodangi,afirgice ta juyo domin taga maiyin wannan kamshin,saboda idan bata manta ba shekaru biyar da suka wuce ita kanta bata da turaren da safwan yake fesa mata sai shi.
Gaba daya tayi mutuwar zaune,saboda kasa mikewa tsaye tayi kamar yanda taga sameer yayi,cikin girmamawa suka gaisa sannan safwan ya zauna kujerar da yake facing din ta sodangi, shima sameer din koma wa yayi ya zauna zuciyarshi cike da mamakin abinda sodangi tayi.
Bakin glass ne manne da idon safwan shi yasa sodangi ta gaza ida tantancewar safwan ne ko kuwa mai kama dashi ne🤔
Safwan yayi murmushin nan na shi ya zare glass din ya ajiye gefe daya,saboda ya fahimci irin kallon da takeyi mashi,ai kuwa gabanta ne ya fadi ras har ta nemi zarewa watau zumbur ta tashi tsaye ta kuma komawa ta zauna,saboda kwata kwata a rayuwarta bata taba kawowa tunaninta zata hadu da safwan ba acikin irin wannan lokacin.
Hannu sameer yasa ya dafa kafadar sodangi,ita kuma ta juyo ta kalleshi,lumshe idanuwanshi yayi ya bude yana murmushi tare dayi mata alamar ta natsu mana don kada adalilinta su samu matsala.
A lokacin da duk haka yake faruwa safwan kauda idonshi kawai yayi saboda wani abune mai radadi yaji ya ratsa mashi zuciya,don ji yayi kamar ya buge hannun sameer din dake bisa kafadar sodangin.
Itama janye kagadarta tayi ta kuma nuna mashi ta gane abinda yake nufi.
Sameer ya juyo ya kalli safwan cikin gimamawa yace,"yallabai gamu munzo ayi mana gwajin da akace,saboda muna so mu kasance tare daku wajen kasuwancin kasa da kasa.