Sashe 31
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri yayi ta maza ya cafkota ya rungumota ta bayanshi yana mayar da numfashi,ahankali muryarshi take fita,I regret it ! I regret it sodangi !! Please kada ki guje ni kamar yanda nayi maki abaya,na dade dayin nadama kamar yanda nake fada maki aduk haduwar da mukeyi."
Kokarin kwacewa ta farayi ya kamata ya rike gam ajikinshi ta yanda bazata subuce mashi ba yana cewa,No! No sodangi,if there's a life after this one,I'll regret it in that one too,kuma Even if you want to hste me,please hate me at my side."
Shiru sodangi tayi tana sauraronshi,idan banda hawaye babu abinda takeyi saboda tunanin afnan da kuma halin da take aciki,saboda ayau sun molasa,kuma ta tabbatar masu da cewa ardo ya dawo shi kadai ba tare da sanin inda ya kai afnan ba.
Cikin dubara safwan ya juyota suka fuskanci juna,marairaicewa yayi yanda kasan zai fashe da kuka,saboda gaba daya idanuwanshi suka kada sukayi ja saboda tashin hankali yace,"please sodangi ki bani dama,saboda awannan lokacin nayi maki alkawarin rikeki da amana,kuma zan kula dake fiye da yanda ake rainon kwai,please stay with me sodangi."
Lumshe idanuwanta tayi,sauran hawayen dake ciki suka tsiyayo,sannan ta budesu da kyar ta kalleshi tace,"why did you do that to me?saboda ina son in sani neh ko don agaba,nasha wuyar rayuwa duk saboda kai,nayi kuka mara adadi,sannan kuma adalilinka wanda baiji bai gani ba shima ya fada wahalar rayuwa."
Tureshi tayi daga jikinta ta rinka dukanshi akirji,saboda tana ganin yin haka kamar zaisa ta samu safsafcin bakin cikin rashin afnan acikin zuciyarta,sai da tayi mai isarta sannan ta sulake ta zube kasa agabanshi taci gaba da zubar da hawaye,saboda muryarta har ta fara dusashewa don yawan kukan da take.
Safwan kuwa, tunda sodangi ta fara dukanshi sai ya kame,yanda kasan gunki haka ya tsaya,saboda yayi amanna a rayuwarshi,idan dai har sodangi zata huce ga laifin da yayi mata,toh tama sa mashi dorina mai baki ishirin,amma bayan tace ta yafe mashi.
Sheshshekar kukan da takeyi ne ya rinka ratsa zuciyarshi yana tsumashi,da sauri yasa hannu ya dagota,sannan yasa dan yatsanshi ya share mata hawayen dake fitowa yana girgiza kanshi,please sodangi kukan ya isa haka,kiyi shiru my sweet heart 😘
Love you sis😘
08033481518
[4/20, 10:26 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
46
I dedicated this love story to my Hausa Novel & my fans,thanks and love you all 😘😘
Kiyi shiru my sweet heart, bazan kara ba."yana gama fadar haka ya ida jawota ajikinshi ya rungumeta yana shafar bayanta.
Shiru tayi ajikinshi,shi kuma yaci gaba da rarrashinta har sai da yaji jikinta yayi sanyi sannan ya dagota ya kalli idanuwanta da duk suka kumbure,tausayinta neh yaji ya kamashi yaja hannunta zuwa gefen kujera ya zaunar da ita,sannan ya nufi dinning area inda ya tanadar mata lunch,don lokacin daya samu amsar baza tazo ba shi kanshi bai kara bi ta kansu ba sai yanzu.
Jerasu ya dingi yi agabanta,don jikinshi har rawa yake.
Sai awannan lokacin sodangi taji tausayinshi ya kamata,saboda tuna matsayinshi da kamalarshi,amma gashi agabanta har yana karkarwa kamar karamin yaro.
Binshi take kawai da idanuwanta,shi kuma sai kaiwa da komowa yake,don karshe har rasa abinda zai aje yayi.
Mikewa tayi ta nufeshi ta rike hannunshi tace,"na gode da kulawarka,amma kabarshi hakanan, saboda duk abubuwan da ka ajiye babu abinda zan iyaci sai ruwa."
Tsayawa yayi kawai yana kallonta,csan ya numfasa yace,"sodangi ko baki huce ba neh?"
Kara matsa yatsun hannunshi tayi tana murmushi tace,"na yafe maka safwan,sai dai...........
Wani farin ciki neh ya lullubeshi don har bai san lokacin daya rungumeta ba,kuma fuskar nan tashi awashe sai dariya yakeyi,dagata sama yayi ya rabata da kasa sannan ahankali ya sulalota ajikinshi har ya sauketa,amma idanuwansu atsaye akan junansu,sun jima suna kallon junansu safwan ya kalli bakinta ya hadiye miyau,nan take ta fahimci abinda yake niyyaryi,don haka sai tace,akwai wata matsala guda daya,watau ardo."
Safwan yayi murmushi yace,"kada ki tayar da hankalinki,saboda nafison daga yau ki dore cikin farin cikin rayuwa,kuma zancen ardo duk irin hukuncin da zai yanke mani ni bazan ga laifinsa ba,saboda na can canci punishment mai tsananiiii.........
Wuf tayi ta rufe mashi baki da hannunta tana girgiza kanta tace,"ni kuma ai bazanso inga kana wahala ba,mudai kawai muyi adduar komai zai zo yazo mana da sauki."
Hannun data dora mashi a baki sai yayi cak saboda taushin hannun sai yaji kamar ya rinka sidar yatsun da tsananin kaunar da yake mata.
Yanayinshi neh da ya fara canzawa sodangi tadan firgita da sauri ta janye jikinta daga nashi,wurin kujera ta nufa ta zauna da sauri ta zuba lemu acup ta fara sha,amma idanuwanta akasa don bata son kallon yanayin da safwan ya koma.
Jiki asanyaye yazo kusa da ita ya zauba,don haka shima sai ta zuba lemun ta mika mashi,murmushi kawai yayi ya amsa yana kallon cup din,amma bai sha lemun ba.
Sodangi ce ta numfasa tace,"yaushe ne ka fidda don kaje kaba ardo hakuri?"
Safwan yayi kasa da murya yace,"ko yanzuma zan iya zuwa."sodangi tayi murmushitac,"banda yanzu safwan."
Shima murmushin yayi yace,"gobe insha Allahu zanyi tafiya zuwa Holland, saboda wani business ne zai kai ni,duk sauran tafiya yaranah nake tura masu ko kuma yaya yusuf yaje,toh wannan karon ne sukace basu amince ba ni suke son gani,kuma tafiyar bazata wuce sati biyu ba insha Allahu,then dana dawo ni kuma zan dira agaban ardo don ya bani matata,saboda akagare nake akanki sodangi."
Zumbur tayi ta mike tsaye saboda jin maganqr da yayi sai taji tsoro ya fara kamata saboda tsaf babu abinda ta mance game da halinshi arayuwar aurensu,don haka sai tace mashi,"tafiya zanyi,sam nama mance yaya sadah nacan yana jirana, kuma yau komin dare daura yakeso ya kwana."
Safwan yayi murmushi ya kalli agogon hannunshi yaga kwata pass six, don haka sai ya mike tsaye shima yana lalubar key din motarshi yace,"yau kuwa sai yaya safah ya hukuntaki,saboda kinzo kin hadu da masoyinki ki manta dashi."yana maganar yana dariya irin ta tsokana.
Tafe suke ahankali,saboda safwan ji yake kamar kada ya rabu da sodangi,sannan kuma ga go slow,saboda maraice da yayi.
Sai da magriba tadan gota kadan gari har yayi duhu sannan suka iso sallari,sunzo har zasu wuce don su nufi kwanarsu surayya sai sodangi ta hangi yayanta sadah sai dube dube yake kamar mai neman wani.
Da sauri sodangi ta nunawa safwan shi,don haka sai yayi parking abakin hanya duk suka fito daga cikin motar.
Yaga ana tunkaroshi,kuma ya gane dodangi amma bai gane wanda suke tare ba har sai da suka iso,sai yaji gabanshi ya fadi saboda safwan ya gani.
Dakewa yayi da sukayi mashi sallama ya amsa,safwan ne ya mika mashi hannu suka gaisa sai fara a yake mashi, sodangi kuwa ganin haka sai taji dadi sosai,saboda daga cikin wadanda hankalinta yake tashi harda yayanta sadah,amma hakan da yayi sai taji kamar ta rungume dan uwanta don farin ciki.
A kasa suka ida takawa har kofar gidansu surayya,sannan sadah ya kalli sodangi yace,"zan tafi gida,komai kenan sai kinji ni awaya."
Godiyya tayi mashi sosai sannan ya bata umurnin ta shiga cikin gida saboda dare yayi,kuma ya kamata ta huta hakanan.
Dago idanuwanta tayi ta kalli safwan,taga shima ita din yake kallo,sai sadah ya danyi gaba yace,"kuyi ban kwana ni zan wuce,amma kamin in tafi inason in ganka safwan."yana gama fadar haka yayi gaba abinshi.
Safwan da tun dazu idanuwanshi na kan sodangi yace,"toh baby sai na dawo kenan koh?"
Sodangi tayi mashi addu a sosai shi kuma yaji dadi ya rinka amsawa har yana lumshe ido.data gama sai ya dan kashe mata ido yace,"saura hugging din ban kwana."yana fadar haka ya mika mata hannu wai tazo ya rungumeta.
dariya kawai tayi ta shige cikin gidansu surayya ta barshi nan da hannu a sage.
Murmushi yayi ya kada kanshi ya tafi,sai alokacin ya tuna da yaya sadah yana jiranshi,don haka sai ya kara sauri,ai kuwa ajikin motarshi ya sameshi yana jiranshi.
Safwan yana zuwa cikin girmamawa ya mikawa sadah hannu wai su kara gaisawa ta yaushe rabo sai kawai sadah ya daukeshi da mari kyawawa guda biyu.
Love you sis😘
08033481518
[4/21, 6:22 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
47

Safwan dafe dukka kumatunshi yayi saboda wani azababben radadi dayaji sun ratsa shi a lokaci daya,ahankali ya dago ya kalli sadah cikin nadamar abinda yayi masu yace,"ko da yanka ni kayi,ni bazanga laifinka ba,saboda nasan pain din da sodangi taji kai ma ya shafe ka,don haka kaci gaba da mari na har bakin iyakar dakaji ka huci daga fushin da kakeyi dani."
Yaya sadah ya kalli safwan cikin takaici tare da girgiza kai yace,"ina son ka sani,wallahi banyi farin cikin ganin ka ba ayau,kuma duk kan alamomin dana gani,ka kara yaudarar mani yar' uwa koh?"
Numfasawa yayi sannan yaci gaba da cewa," watau ka fahimci yanda take sonka da yawa koh?toh ka sani a wannan lokacin bazan bari ka sake maimaita abinda kayi mata ba,don haka nake son ka gaggauta barinta,idan kuma ba haka ba wallahi duk abinda nayi maka kayi kuka da kanka,don nasan bai wuci ace za a kamani akulle a prison ba don na taba ka,idan dai har bukata ta ta biya to komin ta fanjama fanjam."
Yana gama fadawa safwan abin yake acikin cikinshi sai kawai ya kama gabanshi yaci gaba da tafiya cikin kunan rai,saboda yau hatta da sodangi ji yake kamar ya koma ya bata kashin tsiya,domin ya lura sam bata da zuciya.
Shi kuma safwan ya jima tsaye ajikin motarshi yana nazarin maganganun da sadah ya fada mashi,watau tsugunne bata kare mashi ba,domin yana ganin kamar matsala ta kare tunda sodangi ta hakura kuma har ta yafe mashi, ashe abin ba haka ba ne.numfasawa yayi tare da bude bude motarshi ya zauna jiki asanyaye ya fada acikin ranshi,komin rintse da wuya,sodangi bazan bari a raba ni dake,idan kuma har sukaki amincewa dani toh lallai kuwa zasu ga matakin da zan dauka,don sai sun gwammace kida da karatu."
Wani murmushi yayi sannan yaja motarshi cikin kwanciyar hankali ya sulala ya bar wajen.