Sashe 22
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin yaya sadah a wurin sameer yasa gabanta ya fadi har jikkar hannunta tana shirin faduwa saboda fargabar bata san abinda yasa ya biyo bayanta ba.
Tsaye tayi kawai tana kallonsu har suka gama maganar da suke,sannan sadah ya nufota,murmushin dataga yanayi neh yasa zuciyarta tadanji sanyi sanyi,don haka itama sai dan saki fuskarta har ya iso gabanta.
Abinda ya fara ce mata ne ya sakata cikin mamaki,"where is my beautiful doter afnan??????
Lakatar hancinta yayi yaci gaba da cewa,"fushi nake dake,tunda har akwai abinda zaki iya boye mani na tsawon shekaru."
Nauyin yayan nata taji ya kamata ta sunkuyar da kanta tace,"ka yafe mani yayanah,kuma tun farko bansa zaka dauki lamarin haka ba shiyasa na boye maka,amma ka gafarce niðŸ‘
Murmushi yayi ya dafa kanta yace,"shikenan ya wuce,domin bana don kisawa ranki damuwa."dan juyawa yayi ya kalli sameer yaci gaba da cewa,"wancan guy din fah?"😃
Sodangi tadanyi murmushi itama tana kallonshi tace,"abokin aiki na ne,"sadah yayi sauri ya tari nunfashinta yace,"nd then?"
Sodangi tace,"No yayanah babu wani abu bayan nan."sadah ya kada kanshi yana murmushi yace,"zsiy fada maki komin daren dadewa,don haka ina kara tunasar dake da cewar duk inda kike ki kula da kanki kuma ki rinka tuna ke ba yar kowa ba ce arayuwarki."
Jinjina kanta tayi tare dayi mashi godiyya akan shawarar daya bata,shi kuma yaji dadin hakan sosai,don haka sai yaci gaba da cewa,"maxa ki tafi kada yayi ta jiranku,kuma Allah yasa kuci sa ar cigaban da kuke nema."
Ameen sodangi tace tana murmushin nan nata,sannan ta nufi motar sameer,shi kuma sadah ya shige cikin gidan su goggo laura.
Abisa hanyarsu ta zuwa kano neh sodangi taga abubuwa kala kala awurin sameer,saboda sanyata hanya da yayanta yayi dhi yasa ta ganeshi,yanzu abu daya kawai take jira shine ranar da sameer zai furta mata Kalmar so,kuma ta ajiyewa ranta duk ranar dayace yana sonta ita kuma zata bashi goyon baya ko don saboda ardo daya farayi mata maganar aure.
Yau moday tunda wuri sodangi ta fito cikin irin shigarnan ta manyan yara,watau tayi kwalliya irin wadda bata tabayi ba domin awurin aikinsu aka bata umurnin yin haka ita da sameer, saboda sune zasu wakilci company dinsu wajen gayyatar da akayi masu domin ci gaban kasuwancinsu.
7:00 am a office tayi mata,shi kuma sameer ya iso 7:30.ganin office din sodangi abude bayyi mamaki ba,saboda yasan halinta ba tun yau ba,murmushi yayi ya fasa shiga nashi office yayi mata knocking,cikin hanzari ta amsa mashi.
Bude kofar yayi tare da tura kanshi ciki,cak ya tsaya yana kallonta,saboda irin yanda yaga ta tsaru tayi bala in kyau kamar wata sinderela.
Shi kanshi bay san yanda akayi ba sai kawai yaga ya nufeta,tahowar da yakeyi neh yasa ta tsaya da abinda takeyi ta zuba mashi ido har ya iso gabanta ya tsaya tare da kiran sunanta,"Sarah kinyi matukar kyau,kin burgeni fiye da tunanina."
Hannunsa ya mika zai shafi kumatunta cikin wani yanayi,ita kuma da sauri taja baya tana murmushi." Kunya ce ta kama sameer,amma sai ya share yace,"sorry sarah."
Juyawa kawai yayi ya fita ya nufi nashi office din zuciyarshi cike da tunanin yanda yaga sodangi ayau, wuri ya samu ya zauna tare da dafe kanshi ya tsunduma cikin tunanin sauyin rayuwa da yakeji ya samu adalilin sodangi,domin duk halin daya shiga ko kuma yana tuna wasu abubuwa na rayuwarshi,amma sodangi na shigowa cikin tunanin zaiji komai ya wuce mashi, sai kawai murmushi da zakaga yanayi.
Safwan:-
Shi kadai ne awajen mahaifinshi da mahaifiyyarshi, kuma suna nuna madhi tsananin so da kulawa,kuma bai taba neman abu ya rasa daga garesu ba,
Mahaifiyyashi zainab tana da wata da wata kawarta da ta mayar da ita tamkar yar uwarta,domin duk rayuwarta babu abinda take boyewa Hjy maryam saboda tayi tsananin yarda da ita.
Shi kanshi sameer yasan tsakanin mummy dinshi da Hjy maryam,saboda wata rana har gidanta yake kwana ko yaje weekend.
Sameer har ya kai ss2 a wata makarantar kudi data shahara agarin kano.
Wata rana ya dawo school ya sami mummy dinshi tana jiranshi ya rakata gidan Hjy maryam saboda akwai wani business da suka fara sai Hjy maryam ta bukaci datazo suyi lissafi tare dayin wata shawara.
Sameer yayi maza yaci abincin shi saboda doki gashi kuma mummy din tace shi zaiyi driving dinsu tunda ya iya ba sai sun tafi da driver ba.
Tundaga hotoro yayi driving dinsu har dawakin dakata unguwar da Hjy maryam take.
Ganinsu tare tadan bata rai tace,"kai kawata, miye na taho mana da wannan."tadan ja mai kunne tana wata irin dariya."
Hjy Zainab bata kawowa ranta komai ba saboda tasan yanda take wasa dashi.don haka murmushi kawai tayi tace,wllh driver da zai kawoni na rasa shi yasa nace danki ya kawoni."
Can cikin daki suka shiga suna ta tattaunawa,amma sameer bazai iya cewa ga abinda suke cewa ba saboda karar volume din tv data cika falon,kuma Hjy maryam da kanta ta kara madhi volume din kuma ta tafi da remote din.
Mahaifiyyarshi yaga ta fito ranta abace ta kama hannushi suka fita daga cikin gidan ba tare data ce mashi yayi bankwana da kawar tata ba.
Mota kawai suka shiga tace,"sameer na fasa biyawa kasuwan nan muje gida kawai.
Sameer yadan marairaice mata yace,"amma mummy you promise me zaki bani kudi saboda akwai wasu abubuwa da nakeso da zankaiwa English club din mu."
Hjy zainab tadan runtse idanuwanta da kyar ta bude baki tace mashi,"kayi hakuri my son idan muka koma gida sai driver ya kawoka kasuwar,saboda yanzu I'm not feeling better."
Numfasawa yayi yace,"ok tom,kinga ma sai Abba ya kara mani kudin sai in sawo kayan decoration din enough."
Faduwar da yaji tayi ne abisa sit din motar da karfi yasa yayi saurin juyowa ya kalleta tare da kiran sunanta.
Ganin wata farin miyau mai kumfa yana fita daga bakinta yasa ya kara rudewa yayi maza yayi parking abakin hanya tare da wuntsilawa ta cikin motar ya kamata yana kiran sunanta," mummy miya sameki?baki da lafiya neh?"
Shi dai kokarin da yayi tayi wai ta amsa mashi,wannan shine kuskure na biyu da yayi,saboda ahannunshi mummy dinshi ta galabaita har idanuwanta suka fata juyewa.
Kuricciya da rashin cikekken hankali yasa sameer ya gaza tunanin kai
Mahaifiyyarshi asibiti.
A wahalce sameer ya bude kofar motar ya fito duk ya hada zufa yayi sharkaf ya fara bin mutanen dake wucewa abakin titi yana rokonsu suzo su duba mashi mummy dinshi, duk wanda ya leka yaga abinda takeyi sai yayi baya.
Kuka sosai sameer yakeyi har yana gaza,kuma kwata kwata saboda rudewar da yayi yaji bai iya tuka motar da kanshi kuma ga kananan shekaru.
Wani mutum ne yazo wuce wa yaga yanda sameer keta aikin gafzar kuka,dafa kafadarshi yayi yace,"kai yaro miya sameka kake kuka haka?"
Nuna mashi motar yayi yana sharar hawaye,mutumin bayyi kasa a gwiwa ba ya leka sai kawai yaga Hjy zainab duk idanuwa sun kakkafe ga dafara ta ciko mata baki.
Salati yayi yace,"ya akayi,kuma garin yaya?"sama sama yayi mashi bayani,amutumin nan bai tsaya wata Wata ba ya fada cikin motar ya umarci sameer daya shiga.
Asibiti mafi kusa ya nufa ya shiga asukwane,nan da nan attendance suka rugo da zureren gadon su suka dauki Hjy zainab sukayi ciki
Love you sis 😘
08033481518
[4/9, 2:19 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
33
Nan da nan attendance suka rugo da zungureren gadonsu suka dauki Hjy zainab da tuni ta sandare kamar bata da rai,ciki sukayi da ita.
Likitoci ne sun kai hudu tsaye abisa kanta suke ta bakin kokarin ceto ranta.
Alhaji yunus arude ya shigo asibitin don har hadawa yake da gudu gudu saboda rudanin da yake aciki.
Cin karo yayi da sameer tsugunne abakin kofar dakin da aka shiga da Hjy zainab sai zubar da hawaye yake
Ganin Abbanshi yasa ya mike ya nufeshi ya rungume,shima Alhaji yunus hawayen yake ya kama sameer tsam ya rungume ajikinshi yana rarrashinshi don karfin hali.
Docters din dake kan Hjy Zainab Sunyi iya bakin kokarin su amma Allah bai nufa ba saboda dai duk wanda kwananshi suka kare babu tsimi babu dubara dole sai ya amsa kiran mahalicci,toh abinda ya faru da Hjy zainab kenan,sai dai kuma likitocin sunyi wa Alhaji yunus bayanin cewar matarshi guba taci mai karfi shiyasa har har hanjin cikinta suka tsintsinke.
Hankalin Alhaji yunus yayi matukar tashi, saboda tunanin daya dameshi shin waye yayi poisoning din matarshi kuma akan wane dalili??????
Shiru yayi da maganar har sai da ta kwana goma da rasuwa,zuwa lokacin yawan dafifin jama ar dake gidan duk sun watse,agidan ya zama daga mahaifiyyar Hjy zainab watau kakar sameer sai sameer din.
Alhaji yunus ya kira sameer da duk yabi ya zafge saboda rama ya fara tambayarshi bayan kunje gidan maryam ko kun biya wani waje?
Sameer ya girgiza kanshi yace,"Abba babu inda mukaje,kuma abisa hanya ne abin ya faru."
Nan da nan zuciyar Alhaji yunus ta fara zargin Hjy maryam da kashe mashi mata,kuma biri yayi kama da mutum saboda tunda Hjy zainab ta rasu baiga idon Hjy Maryam ba, kuma duk yanda suke.
Mikewa yayi ya nufi telephone din dake ajiye acikin falonshi land line ya kira number Hjy maryam.
Duk da ta gane number bai sa taji tsoron komai ba ta daga tare da make murya wai ita adole tayi zaki tace,"Hello."
"Kizo gidana yanzu ina jiranki."abinda Alhaji yunus ya fada kenan ya datse kiran.
Hjy maryam tadanyi shiru tana nazarin yanayin wayar da sukayi,bata ranta tayi tace,"baka isa ba Alhaji yunus,dole ne Kabi abinda boka ya baka umurni,amma bari inje gidan nasa inji,muddun babu wata biyan bukata dole ne nima in canza lago.
Shiyawa tayi tsaf,ta kawo turarukan da bokanta ya bata tare da wani matsiyacin kwalli duk ta shafa sannan ta nufi gidan.
Sallama kawai tayi Alhaji yunus yaji duk ya kidime yayo waje yana washe mata baki,itama tana ganin haka tayi yar siririyar ajiyar zuciya ta farin ciki.