Sashe 40
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da ya tabbatar ta samu sassauci acikin zuciyarta sannan ya dagota ya na kallon fuskarta,dan shafar gefen fuskarta yayi ya lumshe idanuwanshi ya budesu ahankali,amma duk idanuwanshi suna zube akan fuskarta yace maya,"kiyi hakuri sodangi,na rasa yanda zanyi da abinda nakeji acikin zuciyata shiyasa har na biye mata nayi fushi dake."
Da sauri ta riko hannunshi ta rike tace,"wallahi ina tsoro ne safwan,shi yasa naki fada maka komai akan afnan,da farko sadda nayi niyyar fada maka sai na fahimci yanda kake tsananin son yara,ni kuma sai tsoro ya kamani naga duk ranar daka fahimci yarka ce,toh zaka iya raba ni da ita,ni kuma shiyasa nayi shiru tunda ban san irin hukuncin da ardo zai yanke mana ba."
Wani dan gajeren murmushi yayi ya tarbi numfashinta da crwar,"ke yanzu har kina tunanin akwai abinda zai sake raba mu? Never bana son zuciyarki ta sake tunani irin wannan saboda ke donni ubangijin mu ya halitto ki,haka nima naki neh ke kadai."
Sodangi tayi murmushi jin dadi,shi kuma yasa hannu ya goge mata sauran lemar dake fuskar ta ta yaci gaba da cewa,"kuka daga yau nace ki daina yinshi,wanda kikayi abaya duk ya isa."
Hannunta ya kama ya maida ita cikin gidan cike da kulawa.
Anty khadija dake tsaye tana kallonsu,sai duk abin ya burgeta har acikin ranta don haka sai tayi baya itama ta koma cikin gidan don ta basu damar sakewa a tsakaninsu.
Safwan ne bai mayar da sodangi gida ba sai bayan la asar,itama don ta matsa shi yasa,amma ada niyyarshi anan yaso ta kwana don gobe idan suka tashi tafiya daura kai tsaye wucewa zasuyi,ita kuma kwata kwata bata son bin su daura din,domin bata son agaban idonta taga irin hukuncin da ardo zai yankewa safwan din,shi yasa da zasu rabu ta kara rokonshi akan idan sun tashi kawai su tafi kada ya biyo mata don bazataje daura ba.
Safwan ada ba haka yaso ba,amma ahankali sai ya fahimce ta,don haka sai ya nemi da tayi masu addu a,sannan kuma ya kara tabbatar mata da cewa idan fa har ardo ya nemi rabasu toh shi bazai amince ba zai zo ya tafi da ita neh kawai.
Murmushi tayi ta daga mashi kai alamar ta amince da bukatarta,amma acan kadan zuciyarta kukan zuci kawai takeyi saboda tasan muddun ardo bai amince da safwan ba,to ita kuma bata da wata hujja da zata bi shi,sai dai kawai tasan tunda ga wannan lokacin rayuwar ta zata fada cikin garari.
Wasu hawaye ne taji suna kokarin fito mata sai ta samu da kyar ta mayar dasu har ta samu suka rabu da juna.
ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’
Washe gari babu wani bata lokaci da sukayi,gabaki dayansu suka nufi katsina,domin sai da suka tsaya ta wurin yan uwa da abokan arziki sannan suka hadu harda kanin mahaifinsu safwan wanda ya nema mashi auren sodangi akaron farko.
Wurin bai basu wata wahala ba,domin dandanan suka ganeshi tunda aruga neh.
Yanda motocin su suka biyo layi suka shiga cikin rugar yasa suka dauki hankalin sauran mutanen kauyen,domin wasu daga cikinsu sai suka rinka tsammanin ko gwamna ne da tawagarshi suka kawowa kauyensu ziyara.
Parking sukayi gaba daya agefen gidan suka fito,kai tsaye duka nufi gidan ardo da aka nuna masu.
Yusuf ne yayi sallama,daga can ciki sukaji an amsa masu.
Yaya sadah neh ya fito,ganin safwan acikin masu sallamar yasa ya fahimci ko su wanene,don haka fuska asake ya tarbesu yayi masu shimfida,sannan yace masu bari ya sanar da ardo.
Koda ardo ya samu labarin zuwan iyayen safwan sai yayi hamdala ya sanar da ubangiji,saboda ya dade yana jiran wannan ranar don yasan zatazo ko dan afnan dole safwan ya kawo kanshi.
Mikewa yayi ya zaro sandarshi ya nufi zauren gidanshi inda bakin suke,yana isa duk suka mike cikin walwalar fuska suka mika mashi hannu don su gaisa.
Kallonsu yayi kawai ya dogara sandarshi akasa yana mazurai yace,"kai wallah kado sam baida kunya,kai yanzu wannan yaron minene ya kawoka agidanah?ko kasan adalilinka,na rasa diyar cikina ta tafi ta barni saboda 'yar ka?to dama wallah nace idona idonka,don ni ba ayi mani rainin wayau a zauna lafiya."
Kawai yana fadin haka sai ya daga sandarsa ya rafkawa safwan agadon bayanshi sau biyu yana mazurai.
Love you sis😘
08033481518
[5/3, 10:01 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba Saleh daudawa
58
I dedicated this love story to my Group Hausa Novel & my fans,thanks and love you all😘😘
Gaba daya yan uwan safwan suka mike tsaye, amma banda daddy dinsu,domin shi ko motsawa baiyi ba daga inda yake azaunen,sannan kuma ganin su yusuf sun harzuka da kannenshi sai yayi wuf ya tsayar dasu,"kada in sake inji wani yace mashi wani abu,saboda alokacin da safwan ya bata mashi mu muna ina?"
Dan numfasawa yayi sannan yaci gaba da cewa,"don haka ku rabu dashi ya hukunta shi iyakar yanda ya bata mashi rai."
Gaba daya sukayi turus harda shi ardon,saboda shi kawai da zuciya biyu yazo,watau zaiyi wa safwan hukuncin abinda yayi mashi,koda iyayen safwan din zasu sa adaureshi,shi yasa da yaji furucin da Mahaifin safwan din yayi duk sai yaji jikinshi yayi sanyi.
Wuri ya samu ya zauna kamar yanda su yusuf sukayi da daddy dinsu yayi masu magana.
Sai da Alhaji Muhammad ya fahimci zuciyar ardo ta lafa sannan yayi gyaran murya ya kalli safwan da yayi kasa da kanshi tunda ardo ya fara suburbudashi bai daga ba yayi murmushi yace,"ardo ina magana neh da yawun bakin safwan,don Allah kayi hakuri akan abinda yayi maka,ka yafe mashi, kuma wannan zuwan da kaga munyi munzo ne don neman alfarmar ka kara bamu yarka sodangi akaro na biyu,tare dayi maka alkawarin insha Allahu,abinda ya faru abaya bazamu sake bari a maimaita shi ba ðŸ‘
Ardo ya hade rai ya kalli safwan yana kada kai yace,"gaskiya Alhaji sai dai kuyi hakuri,saboda kwata kwata auren kado ya fice mani arai,kuma duk saboda danka neh."
Safwan dayaji abinda ardo ya fada sai hankalinshi ya kara tashi,saboda koda yaji saukar sandar ardo abayansa baiji abinda yaji ba yanzu,rarrafowa yayi da gwiwoyin sa har gaban ardo yana zubar da hawaye yace,"wallahi ardo na gane kurena,ina son sodangi fiye da tunanika,kuma nayi maka alkawari zan kula da ita har karshen rayuwata."
Kunsan fillo da dakiya,ga taurin zuciya,shiyasa ardo ko ajikinshi,domin magiya sosai safwan yayi tayi mashi har yana rike mashi kafafuwa,amma ardo yayi biris sai ma cewa yayi,"shi tuni yayiwa sodangi miji,kuma dama wannan ranar yake jira safwan ya amshi diyarshi sai shi kuma ya aurar da sodangi ga dan uwanta bafullatani."
Cikin sauri safwan ya dago idanuwanshi da suka kada sukayi jajir saboda tashin hankalin dayakeji kiri kiri,kawai jikinshi ne ya kama rawa ya zabura ya mike tsaye yana kallonsu daya bayan daya,sannan ya juya ya fita da zauren cikin sauri.
Mikewa yusuf yayi ya bi bayanshi cikin tausayawa dsn uwanshi,saboda ya gane babu abinda yake tafiyar da dan uwanshi sai jarabta ta ubangiji.
Bayan fitarsu kannen mahaifinshi dashi kanshi Alhaji Muhammad din sukaci gaba da ba ardo hakuri,amma shiru yayi bai tanka masu ba suma har suka gaji suka mike sunayi mashi ban kwana.
Shima mikewar yayi yabi bayansu,amma kafin su tafi ardo yadan kebe da Alhaji Muhammad gefe daya don ya kara bashi hakuri,sunyi magana sosai a tsakaninsu wanda babu wanda zai iya cewar ga abinda suka tattauna.jiki asanyaye mahaifin safwan ya kara ban kwana da ardo sannan suka tafi.
ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’
Gudu kawai yakeyi da motar,irin gudun da ka ganshi kasan bana hankali bane.
Yusuf dake gefenshi ya farayi mashi magana,"safwan kana cikin hankalinka kuwa?wannan wane irin gudu ne?"
Kwata kwata safwan driving kawai yake saboda kunnuwanshi sai amsakuwwar maganar ardo yakeji dayace,"sodangi surar da ita zaiyi ga dan uwanta bafullace"
Dukan sityarin motar yayi tare da wani irin karaji,ga kuka kuma yanayi,hawayenshi sai shatata sukeyi tamkar karamin yaro.
Hankalin yusuf ne ya kara tashi,saboda ya fahimci idan har yaci gaba da zubawa safwan ido lallai zai iya halakar dasu,tunda ya lura ba a cikin hayyacinsa yake ba,don haka cikin dubara da bam baki ya samu dakyar safwan ya tsaya,aikuwa yana tsayawa yusuf ya bude motar da sauri ya fito yaje ya budewa safwan,
Safwan ya ziro kafarshi cikin rangaji ya fito sai ka rantse abuge yake,yana fitowa yausuf ya tsinkeshi da mari cikin zafin nama,sannan ya fara zazzaga mashi masifa,"kai baka da hankali ne? Ko kana so ka fada mani cewar saboda mace kakeson ka hallaka mu?"
Safwan yayi wuri wuri saboda saukar marin da yaji unexpected ya kalli yusuf tare da dafe kumatunshi.
Shi kuwa yusuf sai yaci gaba da zuba mashi bala I,don ta ibda yake shiga bata nan yake fita ba har ya samu zuciyar safwan tayi sanyi,kuka mai karfi ya saki cikin karaji yake kiran sunanta yana kallon yayan nashi yana cewa,"babu wanda ya isa ya rabani da rayuwata,domin idan babu sodangi ku dauka nima babu ni adoron kasar nan."
Da sauri yusuf ya kamashi yana kiran sunashi kuma yana rarrashinsa,lafawar da yaga yayi neh yayi sauri ya tura shi acikin motar saboda a inda suke daji ne don motoci basu faye wucewa ba.
Yusuf yaci gaba da driving din motar don haka komawa baya yayi,cikin saa yaci karo da motocin su daddy,don haka bin bayansu yayi har suka sauka.
Bayan sunyi sallar la asar daddy din su safwan ya nemi yan uwanshi maza da matarshi da yusuf da iyalin shi dasu hadu a babban falonshi anan katsina din.
Duk yanda sukayi da ardo ya zayyano masu,sannan ya kara da cewa tunda dai yaki amince mana daya bamu yarshi toh ni na yanke shawarar zan aurar da safwan ga Humaira diyar amininah,saboda yin haka ba karamin taimakawa safwan din zaiyi ba,domin kila idan har akwai mata agabanshi zai samu saukin rashin sodangi da yayi."
Safwan dake zaune gefen umminshi sai kawai yayi maza ya riko hannunta yanaci gaba da zibar da hawaye,saboda gaba daya karfinshi ya kare ji yake tamkar bazai iya tafiya da kafafuwanshi,zamewa yayi ya dora kanshi abisa cinyarta tare da mayar da idanuwanshi ya rufe.
Love you sis 😘
08033481518
[5/4, 11:01 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
59
I dedicated this love story to my group Hausa Novel & my fans,thanks and love you all 😘😘