Sashe 35
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dan zaman shiru sukayi kadan na takaitaccen lokaci sannan ya dago ya kalleta yace,"na lura bakiyi missing dina ba ko kadan,bayan na tafi."
Sodangi tayi dan murmushi saboda ta fahimci safwan sarai,shi mutum ne mai son akula dashi,kuma bai ki ba yanda yazo din nan yayi mata bazata ita kuma don murna sai tayi tsalle ta rungumeshi ta nuna mashi farin cikin ganinshi.
Cikin fuska asake ta dago ta kalleshi taga ashe shima ita din yake kallo,don haka sai ta lumshe idanuwanta ahankali ta bude tace,"nayi missing dinka mana,kuma don ba don sai ta nuna madhi afnan da ifanuwanta taci gaba da cewa da yau abinda zanyi maka da sai kayi mamaki." Tana gama fadar haka tayi maza ta rufe idanuwanta da tafin hannunta tana dariya.
Wani irin abu yaji ya ratsa mashi zuciya tare da zubawa yan yatsun hannunta ido yanajin kamar ya jawota ajikinshi,amma juyawar da zaiyi sai yaga afnan su ta zubawa idanu tana kallo,ganin ya kalleta sai cewa tayi,"daddy mi kacewa mammy take kuka?ko ka doke ta ne?"
Wannan kalmar data kirashi da ita ba karamin dadi tayi mashi acikin zuciyarshi ba,ita kuma sodangi dagowa tayi da sauri ta kalleta tace kinga ni ba kuka nakeyi ba,kuma wanene ya fada maki ki rinka kiran mutane da sunan daddy?"
Afnan tayi yar dariyarta ta yara tace,"uncle sadah ne ya fada mani."
Safwan ne ya juya sosai ya riko hannunta yana murmushi yace,"na gode afnan da kika kirani daddy,kuma inason daga yau kici gaba da kirana haka kada ki daina koda da rana daya neh kin ji my baby."
Dariya tayi tace,"toh Daddy,kuma ai kaima daddy din mammy na neh koh?"
Sodangi ta zaro idanuwa,shi kuma safwan ya bushe da dariya yana kallon afnan yace,"ni boss din mammy dinki neh I'm her husband insha Allah."
Kalmomin sunyiwa afnan gauri,sai dai kawai ta kada kanta tana kallon mamanta.
Sodangi tana kallon afnan sai ta fahimci wata tambayar takeso ta yanko saboda tasan halinta sarai,don haka sai ta canza mata halshe da fullanci ta kwabeta,suu safwan yaga ta koma cikin sit din kujerar ta kwanta kamar ba ita ba.
Jinjina kai safwan yayi ya juyo yana hararar sodangi yace,"watau ni kado koh?nima zan koyi fullancin sai inga yanda za ayi arinka linke ni abaibai.
Dariya kawai sodangi tayi ta kauda kanta,shi kuma ya juya wajen afnan yace,"Hello my baby✋ðŸ?.
Afnan tayi murmushi itama ta daga mashi hannu,amma batace kala ba.
Safwan yayi dan tunani watau har yanzu dai tana karkashin dokar da aka bata don haka sai ya sake ce mata,"my baby kina shan ice cream?"
Kauda kan da sodangi tayi babu abinda takeyi mashi sai dariya,amma tana jin ya ambaci ice cream sai da ta rumtse idanuwanta saboda tasan anzo karshen roshewar dokar data bata,ai kuwa yanda afnan ta zaburo har sai da ta ba safwan tsoro,don makalkale sit din da yake zaune tayi tana ta dariya da yan tsalle tsallenta.
Safwan cikin farin ciki ya tayar da motarsji suka nufi wani wuri kusan park din na yara neh sai iyayensu dake rako su ko drivovin gida.
Ice cream kala kala safwan ya saiwa afnan ya mika mata guda biyu ahannunta sannan sauran aka zubosu asit din baya.
Wajen masu biscuits da chocolate ya nufa suma ya kwaso mata masu din bin yawa yazo ya jibga acikin motar,ita dai sodangi sai kallon ikon Allah take kawai har ya gama.
Wurin wasu kayan wasa ya kaita ya biya ma aikatan wajen yace,"suyi ta turata da lilata har sai ta gaji,shi kuma ya koma cikin motar wajen sodangi data nutsa cikin dogon tunani,domin har ya shiga ya zauna bata sani ba sai da ya jawo hannunta daya ya rike sannan ta dago idanuwanta ta kalleshi tare dayin murmushi.
Safwan ya zuba mata dukkan idanuwanshi yace,"ina kika samu waccan babing?"
Sodangi jin tambayar tayi kamar daga sama tace,"ban gane abinda kakeson kaji ba? Tunda nasan na fada maka she's my relative, kuma daga nan mi kake so kaji?"
Safwan yayi wani irin murmushi wadda ta gaza gane manufarshi yace mata,"why she call you mammy,amma kuma take kiran yaya sadah da uncle?"
Duk da gabanta ya fadi sai da tayi dariya tace,"wannan dabi ar afnan ce,tunda kai ma ai yau ta fara ganinka amma kuma ta kira ka da daddy,kaga don tace mani mammy ba abin mamaki bane."
Safwan yayi shiru kawai yana sauraronta,sabod shidai akwai wani abu da yakeji acikin zuciyarshi game da afnan,amma kuma ga abinda sodangi tace mashi,kada kai yaui yace,"okay shikenan, yanzu ya maganar ardo?kina ganin idan naje gobe wajen shi babu wata matsala?"
Sodangi tayi murmushi tunda taji ya saki maganar afnan sai tace,"na riga nace masu sai nan da sati biyu zaka dawo,amma yanzu zan sake fada masu cewar ka dawo sai kuyi appointment."
Safwan ya kada kanshi alamar ya fahimci abinda take nufi.
Sai gaf da magriba suka bar park din ya dauki hanya sosai ya fara tafiya.sun dan jima suna tafiya sannan ya juyo ya kalli sodangi yace,"ina da gida anan garin ko in kaiki ki ganshi?"
Sodangi duk ta fahimci abinda yakeso ya fada mata watau bai son yaga ya mayarsu dasu gida yanzu,don haka sai tayi dan murmushi tace,"da tun dazu ka fada mani da munje,amma kaga yanzu dare yafarayi sai dai ko wani lokaci idan mun fito da wuri."
Duk da ba haka yaso ba,amma bayyi begging dinta ba sai ya hakura domin yasan tunda tace haka ba amincewa zatayi ba.
Ayau har cikin lungun su surayya ya shiga da motarshi yayi parking gefe daya.
Juyawa yayi wajen afnan yaga har tayi barci,yar dariya yayi yace,"dama tana yin barci da wuri neh?
Sodangi tace,"eh mafiyawan lokutta da anyi isha I take kwanciya,yau ina ganin harda gajiyar da tayi neh yasa ta barci da wurin."
Sodangi ta zagaya da niyyar daukarta safwan ya hana yace,"ki barta ni zan kaita da kaina."
Sodangi tayi murmushi tasa hannu ta kwashe kayan malakin da safwan ya sawowa afnan ta kalleshi tace,"bari in fara shiga in sanar da masu gidan shigowarka."tana gama fadar haka ta wce cikin gidan.
Dan lokaci kadan ta dauka ta fito shi kuma ya dauki afnan akafarshi yabi bayanta,dakinsu surayya suka nufa kai tsaye ya kwantar da ita saman gadonsu sannan duka gaisa da surayya.,ai kuwa surayya kallo daya tayi mashi ta ganeshi,saboda sodangi ta taba nuna matashi a photo ta kuma fada mata shine daddy din afnan,don koda ta ganshi sai wani farin ciki ya kamata ta mike ta fara hidima dashi,ruwa da lemu tduk ta kawo agabanshi ta ajiye mashi.
Wurin mahaifiyyarsu surayya suka kaishi ya gaisheta sannan suka dawo dakin su surayya suka zauna gaba dayansu suka dasa fira.
A nan gidan duk yayi sallolinshi gaba daya,sannan ya kalli sodangi ya kalli agogon dake like a jikin hannunshi yace,"lokaci yana ta wucewa,ya kamata inzo in tafi."
Sodangi ta dan shagwabe fuskarta tace,"nasa anan zaka kwana?"
Safwan ya dago ya kalleta cikin damuwa yace,"watau har tsokanata kike koh?"
Tsam surayya ta mike ta fita daga dakin tana dariya,shi kuma dama kamar yana jira yayi wuf ya jawota bisa cinyarshi ya rungumeta ajikinshi yana cewa ,"ayau sai nayi maganin tsokanata da kukeyi, sumbatar ta ya farayi a fuskarta yana sunsunata ta ko ina,ita kuma tana dariya tana kokarin tureshi don ta samu ta tashi daga jikinshi.
Kam ya riketa har sai da ta gaji ta tsaya don kanta tana kallonshi,hannu yasa ya zame kallabin dake kanta. aikuwa tufkakken gashinta ne ya zubo gabadaya har ya rufe mata fuska.
Wani murmushi yayi tare da numfasawa yace,"ashe gashinki yana nan."
Yasa hannu ya fara wasa dashi yaci gaba da cewa,"yaushe zaki koma gida na sodangi?wallahi hakuri kawai nake da rashinki,please ki taimaka ko gobe neh ðŸ‘
Dagowa tayi da sauri ta kalleshi gami da zaro idanuwanta sannan tayi kasa da idanuwan ta yi magana can kasan makoshinta tace,Allah yasa ardo ya yarda ya baka ni."
Shiru yayi ya zuba mata ido cikin damuwa yace,"kina ganin bazai yarda ya bani ke ba?"
Shirun da tayi ne ya tabbatar mashi da amsarshi,don haka da sauri ya kara sa hannu ya tallabo fuskarta suka rinka kallon juna yace,"kina sona sodangi ?don Allah kada ki yarda akara raba mu,don wallahi wannan karon bazan amincewa rabuwarmu ba,please ki amsa mani sodangi."
Sodangi ta dago ta kalleshI tace,"ina sonka safwan,kuma babu mai raba mu sai Allah,please ka kwantar da hankalinka,kuma babu abinda zai faru tsakanin mu sai alkhairee."
Tunda ta fara magana ya zubawa bakinta ido,don haka tana yin shiru ya nufi bakin yayi kissing dinta,da niyyar ya kauda kanshi sai yaji ya kasa,kuma yanda kasan ya hada kanshi da magnadiso.
Sun jima ahaka,domin ita kanta sodangi ji tayi bata iya janye jikinta daga safwan saboda sonshi Ya fara Cin zuciyarta.
Saurarawa sukayi suka numfasa sannan da kyar ya iya cewa saboda yanda jikinshi ya mutu gaba daya,"bazan amincewa rabuwa dake ba,kuma idan aka nemi ahanani ke,toh zan iya sace ki gaba daya in rabaki da kasar sai muje can muyi rayuwar auren mu."
Love you sis
08033481518
[4/26, 10:50 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
51
I dedicated this love story to my Hausa Novel group & my fans,thanks and love you all 😘😘