← Book details Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 45

Sashe 12

Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fashewa tayi da kuka harda gaza,ga rantsuwa tana tayi wai don ya yarda da ita,surarta yayi yana murmushi ya kai ta toilet ya saka acikin kwamin wanka ya sakar mata ruwa.

Ahankali yabita yayi ta zare kayan dake jikinta har ya rage daga brazier sai pant,duk bata damu ba saboda ruwan yasha har wuce kirjinta,sannan ga sabulan wanka kala kala na ruwa ya zuba tare da turaren ruwa shima duk na wankan neh.

Sai da ya cudata fes yanayi yana canza ruwan kwamin har wurin sau ukku sannan ya umurceta data fito daga cikin ruwan ,aikuwa anan rigima take tana ganin yanda zata fito gashi atsaye yana kallonta,kuma sai alokacin ta kara shafa jikinta ta fahimci ya ida cire abinda ya rage mata ajiki.

Kwalkwal tayi da idanuwa zata sake saka mashi kuka,sai kawai ya juya yana dariya.

A daki ta sameshi ya gama shirya Mata komai,don dai dai da pant da pad shi ya nuna mata yanda zatayi amfani dasu,kuma sannan ya fada mata duk bayan awa biyu ta rinka canzawa koda babu komai ajikin ta.

Tundaga lokacin kuma yasa mata ido wajen cimarta,duk abinda yasan zai amfane ta, shi yake kawo mata, bama kamar su fruits kankana da ayaba da abarba,su kara kaimi yayi wajen kara ajesu.

Haka kawai sai ya sanyata agabanshi ya tura mata tayi ta sha har sai ta gaji don kanta,shi yasa yan watannin da tayi gidan safwan ta canza gaba daya ta koma kamar wata black american.

Kwananta biyar ta samu tsarki,shima safwan ne ya koya mata,shi lamarin sodangi yana burgeshi,saboda duk abinda zai koya mata sai ta daukeshi acikin kanta,kuma bata da mantuwa.

Love you sis😘
08033481518
[4/8, 10:25 PM] binta garba: 🍒🍒🍒SODANGI🍒🍒🍒

Na

Binta garba saleh daudawa

19

I dedicates this love story to my Hausa novel & my fans,thanks & love you all😘😘

Kamar kullum yau ma da wuri ya dawo gida saboda zuciyarshi tana raya mashi abubuwa da dama akan sodangi,don haka yana dawowa ta rugo da gudu ta tarbeshi cikin shigar kananan kaya.wata body hook shirt ce ja ta sanya sai wando three quarter black,shima ya kama jikinta sosai.

Fadawa tayi jikinshi shi kuma ya rungumeta sosai tare da sumbatarta,sannan ya dagata sama ta dage kafafuwanta tana kyalkyata dariya.

Suna makale da juna suka shige har sashenshi,tayashi rage kayan jikinshi tayi,sannan ya langabe kai kamar karamin yaro yace,"baby wanka nakeso inyi,amma kuma yi mani nakeso ayi saboda agajiye nake."

Yar kunya ce ta kamata ta sunnar da kanta tana murmushi tace,"baby ko kaci abinci tukunnah."makale kafada yayi yace,"ni banajin yunwa sodangi,please ke nake bukata in.........".

Dariya ya bata sosai ta kyalkyalata har tana tafawa,sannan ta matsa kusa dashi tace,"ok gani,maza ka cinyeni ka koshi,amma fa👉kada ka cinyeni duka😏.

Baki ya rike yana kallonta da mamakin gatsen da tayi mashi,sannan kuma wai harda tsiwa,don haka sai ya jawota ajikinshi ya dauketa gaba daya ya nufi bath room dinshi.

Sakata yayi duk da kayanta acikin kwamin ruwan,sannan shima ya zare dogon wandon dake jikinshi da vest din,ya zama dagashi sai short niker ya fada acikin ruwan.

salon dataji yanayi mata ne yasa ta fara rudewa,saboda salon yasha bambam da wanda ya Saba yi mata.

Tureshi tayi amma ya dawo ya manne mata saboda duk abinda ya taba ajikinta wani sauti ne ke kai mata har acikin kwalwarta,domin shi kanshi safwan din zai iyacewa arude yake shi yasa duk abinda ya kama ajikinta sai ya tsotseshi tas,sai da yaji tayi laushi sosai ajikinshi,sannan ya rungumeta ya fito da ita daga cikin ruwan,towel ya daura,haka itama sannan ya nufi gadonshi da ita.

Ci gaba yayi da yi mata wasanni kala Kala wanda har kwalwarta ta gaza daukat karatun ta saduda gaba daya ta bashi wuka da nama.

Dago idanuwa safwan yayi ya kalleni,ni kuwa tsumu tsumu nayi a yar kusurwar dakin sai mazurai nake na rashin gaskiya,wata uwar harara ya watso mani da idanuwanshi da suka kada suka canza launi,ni kuwa ganin haka yasa jikina yana rawa na kwashi takarduna da Biro nayi waje tare da tura masu kofar dakin.

🍒🍒🍒

Falonsu na nufa ina share zufar data feso mani na nufi fringe din dake can gefe daya,na debo lemun exotic na coconut and pine Apple na samu luntsimemiyar kujera daga cikin kujerun falon na kame na cigaba da gashi kawai.

Akallah na dauki kusan minti talatin ina kwadar lemu sai kawai na jiyo sautin kukan sodangi, kuma yinshi take babu kakkautawa,don haka sai na wurgar da kwalin lemun dake hannunah na nufi dakin da gudu,amma kuma sai na gaza shiga na koma ta jikin window dinsu na leka idona daya.

Hango safwan nayi dukkushe akan gadon,kuma sam banajin abinda yake cewa,sai na hanzarta na zagaya da sauri na tura kofar dakin na kara labewa cikin jin tausayin abinda na gani.

🍒🍒🍒

Safwan ya mika hannu zai dauketa ta sake fashewa da kuka tace,"don Allah kada ka tabani,ni duk jikina gaba daya ciwo yakeyi mani,kuma kai neh!wllh kai neh!!sai taci gaba da kuka.

Safwan rasa yanda zaiyi yayi,saboda shi kanshi yasan ya kwareta da yawa,saboda babu yanda bayyi ba don ya tsaya sama sama amma ya kasa sai da ya shiga ciki sosai,shi yasa yake tsammanin yaji mata rauni saboda yanayin jinin daya gani yana fita ajikinta.

Mikewa yayi bai tsaya kara neman shawararta ba ya sungumeta yayi toilet da ita,ruwan dumi ya hada mata masu dan zafi ya sakata ciki,tana kuka tana komai amma bai saurateta ba har saida yaji ruwan ya huce ya sake canza mata wani ruwan.

Wanka yayi mata sosai harda na tsarki sannan ya barota toilet din yazo ya zai kwashe zanin gadon,abibda ya gani neh ya kara firgitashi saboda ya dade yana sanin yan mata amma bai taba ganin irin abinda ya gani ba yau,sannan kuma haka bai tabajin dadin dayaji ayau ba,wani mugun murmushi yayi ya kwashe zanin gadon ya shimfida sabo.

Komawa toilet din yayi ya daukota ya kawota kan gadon ya kwantar da ita,duk wani motsi da zatayi sai yayi mata sannu,saboda ba karamin tausayinta yake ba,kuma bai tabajin haka ba sai akan sodangi.

Shima wankan yayi ya kuma wanke bed shirt din sannan ya dauki motarshi ya nufi katsina,wajen wani babban likita yaje ya sakar mashi kudi makudai sannan ya fada mashi bukatarshi,ai kuwa babu wani bata lokaci ya biyo bayanshi har mazoji.

Sanyawa yayi ya duba mashi sodangi in and out,domin baya son daga baya ace tana da matsala.

Allurai yayi mata tare da bata magunguna masu karfi,sannan kuma ya bashi yan shawarwari yace muddun suka bisu babu abinfa zai faru kuma cikin sati daya zuwa biyu sata warware.

Safwan yayi mashi godiyya sosai ya rakashi ya shiga motarshi,sannan ya dawo wurin sodangi yaci gaba da kulawa da ita.

Ahankali sodangi ta rinka samun lafiya,amma duk sadda taga safwan yana shishshige mata sai taji tsoro yana kamata,domin ji take muddun aka kara taba wurin nan toh raunin da zataji sai yafi na baya.

Adaddafe safwan ya kai kwana goma rabonshi da sodangi,domin har yar kulawar da take mashi duk ta rage saboda tsoro.

Love you sis😘
08033481518
[4/8, 10:25 PM] binta garba: 🍒🍒🍒SODANGI🍒🍒🍒

Na

Binta garba saleh daudawa

20

I dedicated this love story to my Hausa Novel & my fans,thanks & love you all 😘😘

Cikin dubara irin ta yan boko safwan ya kara rabbatarta,amma wannan karan bataji zafi sosai ba,don haka sai ta saki jiki da safwan yaci gaba da koyar da ita wasa mai wuyar bari.

Akwai wani lokaci suna kwance ita da safwan adakinta rungume da juna,sai taji kamar lema ahannun da take wasa da sumar gashin kanshi.

Daga kanta tayi ta kalleshi,ai kuwa sai taga hawaye sosai,hankalinta neh ya tashi sosai ta zabura ta mike zaune tana tambayarshi,"baby mi akayi maka?"tare da sharbe fuska itama kamar zatayi kuka.

Da sauri yasa hannunshi ya goge fuskarshi,kuma duk kan alamu shi kanshi bai san yanda akayi ba har suka fito,sai dai kuma bayyi mamaki ba saboda yasan ya lume cikin tunani kala kala na rayuwa.

Kallonta yayi dauke da murmushi afuskarshi yace,"babu abinda akayi mani baby."kallon rashin yadda tayi mashi tace,"ba ayi maka komai ba kuma kake kuka?don Allah ka fada mani ko don in samu kwanciyar hankali."lakutar dogon hancinta yayi yace,"kina da kyau sodangi,kuma ina sonki da yawa acikin zuciyata,sannan kuma ina jin tausayinki acikin raina."shafa gefen fuskarta yayi yaci gaba da cewa,"duk wadannan abubuwan ne idan na tuna nakejin tausayin ki dani kaina."

Komawa tayi ajikinshi ta kwanta tana murmushi, saboda abinda ya fada shi yayi mata dadi,don haka sai taji wani sonshi ya Kara shiga acikin zuciyarta sai ta juya ta fuskance shi suka rinka kallon juna,abinda yafi kauna tayi mashi watau kiss,maida mata martani yayi sosai,domin aranar kuma wani sabon darasin ya kara koya mata wadda taji arayuwarta bazata so abinda zai rabata da masoyinta ba.

Kusan sukuku safwan ya ida wuninshi na yau,kuma duk abinda zaiyi sodangi tana ajikinshi har wurin karfe biyu na dare.

Barci take,amma shi idanuwanshi sun bushe rayau ya gaza ko runtse su.don haka sadda agogon bango ta kada biyu dai dai sai ya mike daga kwanciyar da yayi ya koma dakinshi ya canza kayan dake jikinshi yasa irin jibgegiyar rigar nan ta sanyi,saboda lokacin na damuna neh,kuma garin yayi sanyi sosai ga walkiya ana tayi saboda hadarin dake da akwai.

Dakin sodangi ya koma ya samu har yanzu barcinta takeyi,don haka sai ya ajiye wata farar takarda agabanta ya dauki mabudan motarshi ya fice.

Fitarshi bude idanuwanta,saboda shafawar da tayi taji babu komai agabanta yasa ta fara wara ido.

Tunani ne ta farayi na inda ya shiga,can kuma dai sai taji alamar motsi awaje.mikewa tayi da sauri ta nufi sashenshi,bata iskeshi ba,sai ta nufi wajen kanta tsaye.

Safwan ta samu awurin motarshi yana kokarin shiga tayi maza ta rikeshi cikin razana tace,"baby ina zaka cikin wannan tsohon daren?"

Bai amsa mata ba,kuma bai juyo ya kalle ta ba, sai ma kokarin ture hannunta da yakeyi.ai kuwa rikeshi tayi tamau tayi magana da karfinta tace,"da kai nake magana safwan,miya faru dakai neh?"

Juyowa yayi kamar ahassale ya ture hannunta yace,"kada ki karayi mani tsawa,saboda zan iya hukuntaki idan kika sake."fasa shiga motar yayi ya juyo sosai ya tsaya aganta taci gaba da cewa,"sodangi zan tafi in ba barki,kuma tafiya wadda babu waiwaye acikinta,don bazan dawo ba har abada."
Chapter 12 · 0% Book details